Sashe 95
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
katse wayar yayi dai-dai da shigowar Gimbiya jalila dakin Nihal mamaki ne ya rufe Nihal saboda tunda ta shigo gidan Gimbiya jalila bata taba shigowa part na su ba Amma se gata yau murmushi Gimbiya jalila ta saki tana cewa, "daughter kina mamakin shigowa ta ko karki damu dan mahaifiya ta zo duba diyar ta ai ba wani abu bane tun ke da sultan ba ruwan ku dani na rasa laifin dana aikata maku"
"Momi ki daina fadi haka, bana jin dadi idan kina nuna kamar bamu damu dake ba mun damu dake sosai ni da Sultan kuma muna alfahari dake, duk san da kika bukatar ganimu zaki ganmu, da kin bari na shigo ni ya kamata na zo na duba ki, idan kina bukatar ganina kawai ki turo yakumbo ko Yasmin zanzo ne"
"ba komai daughter karki wani damu kanki nima din ina san ganin naki, ina so na kula da ke kamar yadda sultan ya bukaci hakan" Gimbiya jalila ta ida zancan tana kama hannu Nihal suka zauna murmushi Nihal ta saki tana sinne kai, dan jim kadan Gimbiya jalila tayi sannan tace, "yauwa daughter bani kad'ai na zo ba tare nake da doctor ze duba lafiyar ki"
"lafiya na Momi? ai ni lafiya ta lau, babu abinda ke damu na" murmushi manya Gimbiya jalila tayi tana cewa, "oh laifin sultan ne be fada maki ana checkup a gidan nan ba duk bayan wata ina tunanin ya manta ne be fada maki ba, karki damu ba wani abu bane saboda kowa ana mashi" daga kai Nihal tayi tace, "toh Momi amma Ammi bata taba fada min ba ko itama ta manta ne"
"Daughter kinfiye tanbaya, tsoro kike jine hala karki wani damu" daga kai Nihal tayi tana kallan yakumbo dake tsaye bakin kofa, alama Gimbiya jalila tayi ma yakumbo da ido sannan ta fita ta taho tare da doctor murmushi ta saki tana cewa, "gata nan abimin daughter a hankali doctor" gaban Nihal doctor ya zo ya fara yan gwaje-gwajan shi Nihal dai na bin su da kallo Gimbiya jalila na mata smile har ya gama sannan Gimbiya jalila tace, "ka jira ni a part din maimartaba" ta fadi hakan ne dan kar Nihal ta kawo komai a ran ta alhalin bakin su daya da doctor din sannan ya fice murmushi Gimbiya jalila ta saki tana cewa, "Dama ace daughter akwai rabo da se na fi kowa murna ni zanyiwa maimartaba albishir" raraba ido Nihal keyi wani irin rabo kuma sannan Gimbiya jalila ta fice
Doctor dake zaman jiran ta a part nata tana shigowa tace, "me result din ya bada, akwai ko babu?
"Gimbiya babu komai gaskiya" murmushi Gimbiya jalila ta saki tare da amsar result din tace, "masha Allah wanna albishir ya min ka je zan turo ma kudin ka" murmushi doctor yayi yace, "na gode ranki yadad'e" sannan ya fita.
*******
Manya-manya likitoci na kasashe daban-daban sun halari wannan taro da shuwagaban ni kasashe daban-daban har dana Nigeria, inda shugaban kasar moscow ya fara bud'e taro sannan likitoci guda biyu sukayi jawabi, sannan aka kira Sultan yayi jawabi sosai a kan aikin shi ya amshi kyaututa ka da yawa a ranar aka nada shi shugaban likitocin Africa sosai sultan yaji dadi wanna karin girma daya samu, shikan shi shugaban kasar Nigeria yayi alfahari da sultan saboda darajar daya karawa Nigeria a idan mutane, daga nan aka fara ciye-ciye da lashe-lashe dan kusan taran anyi shine a cewar dan sultan akayi shi kuma ya ji dadi hakan, har ji yayi dama da Nihal din shi ya zo bayan taro ya watse ya wuce masaukin shi.
Kokarin kwantawa sultan yake cikin kayan baccin shi yaji ana knocking din kofa "come in" yace Alex ne ya shigo mikewa zaune sultan yayi yana cewa, "Alex baka kwanta ba, I think kayi bacci" girgiza kai Alex yayi yana cewa, "ina so muyi magana ne" gabaki daya sultan maida hankali yayi kan Alex dake zaune saman sofa yace, "sultan ina so na shiga addini ka..! ina so nima na zama Muslim brother's me zanyi na zama" sultan dake zaune saman gado wani irin murmushi ya saki yana cewa, "are you serious?
"yeah am serious na dade ina nazari kan adini ka har da kyawawan dabi'un ka suka ja ra'ayi na" wata irin runguma sultan ya kai ma Alex yana cewa, "amma wannan maganar taka tafi kowa ce magana dadi dana saurara yau Alex" nan sultan yayi kalma shahada Alex na bi har ya zama cikakyan Musilmin sannan suka shiga toilet dan dauro alwala kara harbi da suka ji ne ya sasu juyowa a razane suna kallan juna zuciyar sultan lugude ta fara a hankali Alex yace, "ka ji abinda naji kuwa? daga kai sultan yayi yana cewa, "oh my god an biyo mu nama a kashe ni ne yaushe ne zan samu peace of mind ne" a hankali Alex ya bude kofar toilet ya ciro bindigar shi dake makale a kugun shi suka fito tare da sultan daga cikin toilet lallabawa sukayi bakin kofa dakin bindiga sultan ya ciro a bedside drewar bude kofar dakin Alex yayi suka nufo parlour abinda suka ganine ya sasu shan ruwan jini jikin su, kusan an kashe duka security's din dake parlour jikin sultan rawa ya dauka yana kallan gawawakin dake parlour zube Alex ma sakin baki yayi kara harbin da suka kuma jine ya sasu lafewa jikin bango mutanene suka shigo parlour sun kai su biyar nan suka far aikawa su sultan harbi suma suna aika masu a haka suka kashe mutum biyar din suka boye suna maida numfashi, wanine ya shigo cikin makisan daga ganishi shine babba ya shigo da wasu yaran sun kai su biyar fuskar shi na rufe daga bindiga yayi cikin harshan turanci yace, "ku fito ku aje bindigun hannu ku" lamo sultan yayi bayan kujera yana kallan Alex dake bayan kofa zuciyar shi na kara tsinkewa ya san kawai mutuwar su ce ta zo gashi bullet din cikin bindiga shi saura daya, takowa sukayi a hankali daya daga cikin sune ya sha gaban sultan dauke shi yayi da harbi kafin ya harbe shi lumshe ido yayi yana juya bindiga hannu shi, kafin yayi wani yunkuri an zagaye shi da bindigu daga hannu yayi sama fisgo shi Frank yayi ya watso shi tsakiyar parlour ya tafi taga-taga ze fadi, cikin zafi nama Alex ya fito ze dauke Frank da harbi seta juna su sukayi tsaka ni Frank da Alex sultan na rike yana kokarin kwace kan shi harba bindiga Alex yayi Amma se dai me bullet ya kare dariya frank ya saki yana nuna Alex yace, "so funy, ku kama min shi" duk yadda Alex ya so ya kwace ya kasa rike shi akayi gam se fisge-fisge yake yana huci, wani kyakyawan mari Frank ya dauke sultan da shi ji kake tas, tas, har se daya kifa jini yana bin gefan bakin shi kafin ya dago Frank ya finciko shi yace, "nadad'e ina neman ka se yau Allah yayi zan kai ka" taka ma sultan kafa yayi da booth din kafar shi wata kara sultan ya saki idanuwan shi jawur Alex dake rike yana fisge-fisge yana cewa, "karku taba shi na fada maku duk wanda ya taba shi se na kashe shi da hannu na" Alex yana maganar cikin zafi rai wargi yayi da sultan ya fada saman kujera yana sauke wata irin ajiyar zuciya matse ma Alex baki Frank yayi yace, "shhhh..! yima mutane shuru a tunanin ka kai ma da rai zamu barka kayi kuskure ai tare zaku bakunci kiyama, ina fatan ka gane," wukar da aka ci Apple aka bari a sama stool sultan ya fakaici idanuwan su ya dauka ya cakawa wanda ya tsare shi a wuya ihu ya saki dafe da wuya juyowa Frank yayi a fusace daukar bindiga yayi ze dauke sultan kwacewa Alex yayi daga rukwan da yaran frank suka mashi jikake daram..! Alex ya ture sultan an dauke shi da harbi a ciki, tafe ciki Alex yayi jini na zubuwa dukewa yayi yana sauke numfashin kara sultan ya saki yana cewa, "no..! no..! Alex..!.! da sauri ya kara so gaban Alex da jini ke zubo mashi yana kallan sultan daga bindiga Frank ya kuma yi ture sultan Alex yayi da kyar ya mike dafe da ciki yana gani biyu uku dauke shi da rabi Frank yayi a kafada tafiya Alex yayi taga-taga numfashin shi na daukewa yana dawowa hawaye na zubo mashi sulalewa kasa yayi yana wani irin numfashin kuka sultan ya saki yana jijiga Alex yana cewa, "no no Alex karka mutu ka barni Alex please" gabaki daya jikin shi rawa yake da bakin shi, Alex yayi laushi yana rike da hannu sultan magana yake sanyi amma ya kasa, fisgo sultan Frank yayi ya gurza kanshi saman dining gabaki daya kayan dining suka watse Alex na kallo ba abinda ze iya yana jin duk abinda ke faruwa, bindiga Frank ya zaro a aljihun daya daga cikin yaran shi ya seta zuciyar sultan daya galabai ta yana wani irin nishi na wahala ba abinda ya fada mashi a rai se Nihal daya tuna yadda ta damu kan tafiyar Ashe jikin ta ya bata tunda akayi kokarin kashe shi yasan Nihal ma bata tsira ba tunda Alex be tsira ba, wani irin karfi ne ya zo ma sultan murd'e hannu Frank yayi nan suka fara artabu daya daga cikin yaran Frank dauke sultan yayi da harbi ji kake daram..! zaro ido sultan yayi da kyar ya iya kallan kafar shi dake zubar ji tasha harsha shi fisgo shi Frank yayi wukar dake makale a kugun shi ya ciro ya lumama sultan a ciki wani irin numfashin sultan ya ja hawayan wahala na bin fuskar shi yana kallan Frank, Alex dake kwance shi da gawa ba maraba kuka yake, dukewa sultan yayi hawayan wahala na bin kuncin shi yana motsa ba....
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```
[1/22, 8:52 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)