Sashe 53
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Jin an murd'a kofa ne yasa Ashad shigewa d'aki da sauri ya shige cikin blanket yana rawar d'ari, ganin ba kowa parlour yasa Sultan murd'a handle din kofar dakin Ashad saman bed ya hango shi kudidine da Sauri sultan ya karaso bakin gadan yana cewa , "Ashad! Tare da zame blanket din jiki shi bud'e ido Ashad yayi a hankali kamar Wanda yayi sati yana ciwo yana kallan Sultan ciki honey voice d'in sultan yace, "mi ke damu ka Ashad ? tunda safe nake kiran layin ka baka dauka ba, kuma kasan yau muna da operation me mahimmanci, kuma kasan muna bukatar ka a wajan," ya ida zancan yana tsare Ashad da ido jum kad'a Ashad yayi tare da shake murya yace, "yayana bana jin dad'i fever ke damuna amma bari na tashi mu tafi"
"No kayi zaman ka amma ka daina bari ciwo na rufe ka haka" Sultan ya ida zancan yana tab'a goshin Ashad shigowa da bawan Ashad yayi da tray d'in abincin ne yasa Sultan mekewa ya amshi tray d'in ya daura saman ciyar shi yana cewa, 'oya taso ka ci abincin nasan halin ka idan kana ciwo baka san cin abincin" langwabe kai Ashad yayi yana maikara jin dad'i yadda Sultan ya yadda cewa ciwo yake Sannan yace, "bana jin yunwa" ya fad'a a takaice had'e rai Sultan yayi ba alamar wasa ya fara feeding Ashad yana amsa se da tabatar ya koshi sannan ya aje tray din yana cewa, "Allah ya baka lafiya bros" sannan sultan ya mashi pack a goshi, daga kai Ashad yayi yana wani langwabe wa sannan Sultan ya fice yana fita Ashad ya fushe da dariya tare da bud'e drawer ya Ciro wasu takadu ya janyo tray ya kuna masu light wuta ta kama ya kona takadun duka yana murmushi yana cewa a fili "la,la, la yau wani ze fara zaman gidan yari" Ashad ya ida zancan tare da saki dariya ya wani kwata saman bed yana karkad'a kafa.
Sultan na isa office canza kayan shi yayi zuwa na theater dakin da aka kwantar da Alhaji Adamu ya shiga tare da sis Naja na dauke da tray din alura da za'a mashi, ana mashi alura bacci ya kwashe shi cikin d'an kankanin lokaci sannan Ammar da amir da Nas suka canza mashi gado direct aka wuce da shi theater room iyallan shi na waje suna faman zarya. cikin natsuwa da kwarewa suke aikin se da suka kamala aiki sultan na dinke shi sannan Alhaji Adamu ya fara wata jijiga ga jini na fito mashi ta baki da ido rud'ewa Sultan yayi yana cewa "oh my god wani ya canza Alura da akayi mashi" da sauri suka fara kokorin cire injinan dake jiki Alhaji Adamu ana canza wasu, zufa ce ta shiga karyowa Sultan, jin shuru numfashi Alhaji adamu ya dauke wuta yasa suka zaro ido lokaci daya suna kallan Sultan, Nas ne ya tab'e baki yana cewa, "Ashe dama abinda kuke aikawa a asibitin nan kenan duk Wanda ya zo be da lafiya se Ku karasashi, toh wallahi hukuma se ta sani cikin Ku ba Wanda yasan aikin shi" Nas ya ida zancan yana taba wuyan Alhaji Adamu Wanda ya riga da ya zama gawa, dago jajayan idanuwan shi Sultan yayi tare da cin kwala Nas yana cewa, "How dare you zaka gaya min magana Nas kasan dai na fika sanin abinda nake, kasan bana abu up head, Nas kadda ka kuskara ka kara fad'i min maganar banza if not" Sultan ya ida zancan tare da yin wurgi da Nas rike shi Ammar yayi yana cewa, " Wannan abun ba abin tadda hankali bane akwai sheda gwabti, ta yadda da aikin mu, kuma muna da files na sheda alura da aka mashi" Nas yace, "Ai dole kuke cewa akwai su tunda kusan zaku kashe shi wani irin kukan kura Sultan yayi ze kai ma Nas cafka Ammar ya ririke shi, shi da Amir safar hannu shi sultan ya cire yana maida numfashi da Sauri ya fita daga theater room, iyallan Alhaji Adamu na ganin shi sukayi cha a kan shi Sister Naja ce ta shiga basu hakuri a kan su jira insha Allah lafiya ze fito zama su kayi saman kujera suna fata ayi aikin a sa'a, Sultan na shiga office d'in drawer ya bud'e yana neman takudun daya aje suka ce daukar ni rikicewa Sultan yayi yana bud'e drawer's din office d'in shi, se daya birkita komai na office d'in, Jirin da ya fara ganine yasasa dafa table din office din shi yana furta "innalillahi wa'inna'ilaihiraju'um" wata irin zufa na karyo mashi had'a hannu washi biyu yayi a fuska yana cewa, "ya Allah! ina na aje takadun Allah ka rufa min Asirri" Sultan ya ida zancan yana sauke wahalala ajiyar zuciya, murda kofar da kayine yasa Sultan dago da jajayan idanuwan shi, ya sauke su kan Nas shi da yan sanda ya rik'e kugu yana cewa, "gashi nan a wuce da shi, irin sune ke kawo baraka a kasa dama da wannan aika-aika yake tara dukiyar shi" mikewa Sultan yayi yana bin Nas da ido har yan sanda suka karaso duk Sultan be cikin natsuwa hakan be hana shi nuna mulki da isa ba gyara suit din sultan yayi yace, "kar Wanda ya tabani cikin Ku ni da kai na zan mika kai na" sannan yan sanda suka tasa Sultan gaban iyallan Adamu kuwa tuni labari ya Isar masu kuka suke suna jerawa Sultan Allah ya isa har suna cewa saida sasan jiki mutane yakeyi tare da tsinewa asibitin kafin kace mi yan'jarida sun halara abin nema ya samu Ammar duk a rude ya karaso gaban Sultan tare da ce mashi ina takudun suke cikin calm tune sultan yace, "nima ban sani ba Amma ka bincika a gida" Sultan yayi kallan tausayi Allah sarki Shari kayan gwalba sannan suka tura Sultan cikin mota, ba a wuce da Sultan ko ina ba se wani hotel cikin daki aka sashi Wanda DPO Bilal ya bada umarnin a tsare shi a daki tun daga wayar shi agogo shi duka aka amshe su aka kule dakin police na baki kofa, zagaye daki Sultan yake yana mamaki Waze mashi wannan Abu waya zancan mashi alura waya sace mashi documents bashi da amsar tanbayar shi, dafa goshin shi Sultan yayi saboda tsabar juyawar da kwakwalwar shi keyi yanzu idan maimartaba ya ji labari me ze dauka Ammi wani hali zata Shiga ita da mom, kwantawa yayi saman kujera dakin ya lumshe ido yana tunanin wace rayuwa zeyi a gidan yari wannan wace irin musiba ce, murd'a kofar da akayi ne yasa Sultan mikewa da sauri DPO Bilal ne ya shigo daki komawa Sultan yayi ya zauna idanuwan shi a lumshe DPO Bilal yace, cikin calm tune, "Sultan! bud'e idanuwan shi Sultan yayi tare da zubawa DPO na mujiya DPO ya cigaba da cewa, "Sultan Allah ya taimaka anbani belinka amma hukuma ta ce tsare ka 24 hour ba shiga ba fita se ka kawo lawyer, ko kuma ka bada takarda sa hannun gwabtani akan Asibitin ka sannan zaka wanke zargin da akewa asibitin ka, nasan cewa ba da gangan kayi haka ba, amma se munyi bincike zamu gane haka sannan hukuma tasa a a dakatar da Asibitin ka har se gaskiya ta fito an hana yad'a labaran ka a kafafan yad'a labarai" DPO ya ida zancan tare mikawa Sultan wasu files a zabure Sultan ya mike yana cewa, "No, no, no can't be! wannan shari akayi ma Asibiti wannan karya ne Sultan ya ida zancan jiki shi na rawa saboda abin da ya gani, kafad'ar shi Bilal ya dafa yana cewa, "Sultan files d'in nan office d'in ka aka dauko su, kuma daya daga cikin ma'aikanta shi ya bada sannan ya sheda mana ba yau aka fara safara miyagun kwayoyi a Asibitin ka ba, da kashe marasa lafiya tare da cazasu kudi masu dunbin yawa saboda karfin ikwan ka, hakan na nuna cewa baku san aikin ku ba kuke yiwa mutane" Sultan Wanda ya hau kololiwa wajan hawa idanuwan shi sunyi jawur kamar garwashe kwala DPO yaci yana haki kamar Wanda yayi tsere yana cewa, "Bilal kasan kuni wanene kasan wanene Sultan tunda ba yau ba, ina so ka bani guri tun ina ganin sauran mutunci ka a ido na ka fita Idan ba haka" Sultan ya ida zancan tare da saki wuya DPO Bilal tare da watsawa Bilal takadun hannu shi a fuska tari Bilal ya shiga yi yana shafa wuyan shi yana magana da kyar yana cewa, "Sultan mi ya...!! Daga mashi hannu Sultan yayi yana cewa, "tun ina ganin ka a matsayin aboki na yanzu kada kasa na fara ganin ka a matsayin makiyi na kuyi duk bincikyan da zakuyi a shirye nake dana je gidan yarin na amshi duk wani horo da za'a min" Sultan ya ida zancan tare da rintsi idanuwan shi DPO Bilal ya fice da sauri daga dakin.