Sashe 24
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana fitowa suka had'e da Basmal tana sanye da riga da wando, rigar pink jeans blue kan nan nata yasha gyara tayi parking nashi waje d'aya bakin nan yasha jan baki tasha kyau sosai, kafafuwan ta na sanye cikin booth White tace, "yayana tun dazu nake Neman ka na kira wayan ka baya shiga, murmushi Sultan yayi yace, " "Bama na iya tuna ina na aje phone din,"
"Yayana nasa an gyara mana dawaku nan mu"
"Wow sis kamar kin San abinda ke rai na kenan muje toh,"
Direct wajan aje dawaku na suka nufa wani k'atan doki ne fari tas tunda ya hango Sultan yake haniniya yana tsale da alama murna ganin Sultan yake, gefe kuma brown doki ne be kai girman na Sultan ba, Jan linzamin dokin Sultan yayi yana shafa wuyan shi yana cewa, "I miss u Azir," sannan Sultan ya hau dokin basmal ta hau nata a hankali suke tafiya da dawaku nan cikin filin da aka tanada dan wasa da dawaku na su.
Bayan Nihal ta gama wanki dakin mudi ta shiga ta gyara shi tsaf sannan ta fito, dakin su ta shiga ganin halin da umma ke ciki ne yasa Nihal k'arasawa wajan umma da sauri tana k'walawa umma kira cikin kuka, inban da jijiga ba abin umma keyi farin kunfa na bi mata baki Nihal tace, "na shiga uku umma" wani irin kuka Nihal ta saki tare da fita da gudu tayi dakin gwoggo, gwoggo na zaune tana yankan akaifa Nihal ta fad'a dakin ta rike kafafun gwoggo tana kuka tace, " gwoggo umma dan Allah gwoggo ki taimaka mu kai umma asibiti dan Allah" tana maganar tana kuka har da majina "ko taimaka min kar umma na ta mutu," fisge k'afar ta gwoggo tayi cike da masifa tace, "ta mutu mana se mi dan ta mutu ko ke bank'i ki mutum ba aikin banza kawai ai dama gawace tak'i rami ko karya nayi mtsww," ta ida maganar tana kallan Sara kuka Nihal ta kuma saki duk ta rud'e da gudu ta fito daga gidan ko takalmi babu tana kuka gidan su jummala ta nufa kofar gidan kule kuka Nihal ta saki tana cewa, "na shiga uku umma na bazaki mutu ki barni ba wallahi ki ka mutu bin ki zanyi" yayane ya fad'o mata a rai, gudu ta cigaba dayi har ta k'araso gidan yaya baba mai gadi ta wuce da gudu ta shiga gidan shima bin bayan ta yayi, ammar dake zaune a parlour da alama waya yake yana kallan news, sanye yake da three quite black da fara t-shirt banko kofar Nihal tayi ta shigo tana kuka ta riqe k'afafun yaya tana kuka tana cewa, "yaya dan Allah ka taimake ni umma na ba lafiya dan Allah" tana maganar tana kuka mik'ewa ammar yayi tare da mik'ar da Nihal, car key din shi dake saman stool ya dauka tare da Jan hannun Nihal ta na kuka baba mai gadi da ya biyo ta jin abin da ta fad'a ne yasa shi yin sauri yaje bude gate, cikin mota suka shige ya ja motar da sauri yana tuk'in yana kallan Nihal wadda ke kuka kamar ran ta zai fita, dai-dai kofar gidan su yaya yayi parking, b'ale murfin motar Nihal tayi da sauri ta fito yaya ya bi bayan ta shima cikin sauri, gwoggo dake tsakar gida tana daka se ga su Nihal sun shigo wata uwar ashar gwoggo ta saki tana cewa, "wannan Gardin kafirin fa ina kika samu shi har ya shigo mana cikin gida? ba Wanda ya tanka mata suka shige dakin yaya ya dauko umma cak suka fice Nihal na kuka, back seat yaya ya aje Umma Nihal ma ta shiga back seat din tana kuka har a lokacin umma kyar ma take yaya ya ja Mota.
A dai-dai harabar Asibiti yaya yayi parking suka fito da umma suna shiga asibitin aka amshe ta duk da asibitin kauye ne likito cin sunyi k'ok'arin ba ma umma kulawa, Nihal ko k'asa ta zame tana sakin kuka jikin ta in ban da rawa ba abin da yake ita kanta tana buk'atar likita ya dubata, a hankali yaya ya k'araso ya dafa kafad'ar ta yana cewa, "insha Allah umma zata samu sauki addu'a zaki mata Allah ya bata lafiya ba kuka ba Nihal," d'aga mashi kai kawai Nihal tayi ta na sauke ajiyar zuciya.
Fitowar doctor ce tasa Nihal da yaya mik'ewa da sauri har suna yar rige-rigen tanbayar jikin umma Nihal tace, "ya jikin umma na? Goge zufa dake goshin shi doctor yayi yana bin su da kallo ba Nihal ba hata yaya k'irjin shi na dukan uku-uku, " Doctor yace, "am sorry to say Hajiya Allah yayi mata rasuwa se dai kuyi hakuri," wani irin ihu Nihal ta saki taci kwalar likitan tana cewa, "wallahi k'arya kake umma na da rai na shiga uku innalillahi wainnailaihiraju'un wallahi karya kake wasa kake ko," janyo ta yaya yayi jikin shi yana cewa, "Nihal" kuka Nihal ta saki har da majina tana cewa, "wallahi yaya Karya yake ka ce ya bani umma ta" juyo da fuskar ta yaya yayi suna kallan juna yana girgiza mata kai take a nan Nihal ta sulale.....🙆🏽♀
```Taku har kullun Salma mas'ud nadabo ```🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*Page: 47_48*
Take a nan Nihal ta sulale sumamiya yaya rud'ewa yayi yana cewa, "Nihal ki tashi ka da ki barni" daukar Nihal akayi cak Dan a bata taimakwan gagawa, kwatar da ita kayi tare da k'ara mata ruwa sannan doctor ya tabatar wa yaya sumane tayi zata iya farfad'o kowani lokaci hamdalla Ammar yayi sannan ya wuce d'akin da aka kwatar da Nihal kwance take fuskar ta tayi fayau se busasun hawaye dake kwance a fuskar ta lumshe idanuwa yaya yayi tare da zama kusa da Nihal.
Bayan sun gama wasani da dawaku na, direct Sultan dakin shi ya wuce ya sake wanka sanye da towel ya fito se d'an k'aramin towel yana goge jikin shi lotion ya shafa sannan ya shirya cikin three quite brown da white armless gashin nan nashi ya kwanta luf-luf, ya feshe jikin shi da turare me k'amshi, part din mom ya wuce tun da ya shigo bayi ke kwasar gaisuwa d'aga masu hannu kawai yake ya wuce bedroom din Gimbiya Nadiya, zaune take saman sofa baiwa na mata massage gefe kuma ga fruits tana sha, murmushi mom ta saki ganin Sultan a hankali ya k'araso yayi mata pack a goshi cikin honey voice din shi Sultan yace, "mom sannu da hutawa"
"Yauwa Sultan" Gimbiya Nadiya nuni tayi ma baiwar ta data basu guri mik'ewa tayi kai a sunkuye ta fita Sultan yace, "wash mom na gajiya" Sultan ya fad'a yana daura kanshi a cinyar mom murmushi mom ta saki tare da shafa lalaushan gashin kan shi tace, "mi ya saka gajiya haka" Dan tabe baki Sultan yayi cike da shagwaba yace, "doki kawai na hau" murmushi mom ta saki tana cewa, "son karfa ka zama rago" d'an tasowa Sultan yayi yana kallan mom ya langwabe kai yace, "mom rago no no gaskiya Sultan ba rago bane ko mom," light kiss mom ta mashi a kumatu tace, "Nima da wasa nake tana fadin zancan tare da maida kan Sultan bisa cinyar ta tace, " "yauwa Sultan tun d'azu Nazili ke Neman ka tana so kuyi magana" tabe baki Sultan yayi yace, "Ai tasan inda nake ni zanma bita kenan,"
"Haba son wai mi yasa kake haka ne kai da k'anwar ka itama fa kamar su Basmal take tunda d'iyar k'anin baban ka ce amma kullun baka fad'in magana me dadi a kanta, kai dai na lura duk Wanda ya damu da kai kafi mashi wulaqanci," kwab'e fuska Sultan yayi cike da shagwaba yace, "Ni fa ba wulaqanci nake mata ba, daka sakar mata fuska se ta nemi ta raina ka" ja mashi kumatu Gimbiya tayi tana cewa, "kai kuma baka San raini Allah ya nunamin matar ka Sultan nasan se tasha fama da halin ka wallahi" Hmmm kawai Sultan yace, tare da gyara kwanciyar shi a jikin Gimbiya.
"Yakumbo wannan shawara taki har yanzu tak'i ci ni fa na fara gajiya da jiran kawar shanu, yakumbo,"
"Ki kwantar da hankalin ki Gimbiya komai ze tafi dai-dai kamar yadda na fad'a maki,"
D'aga mata hannu Gimbiya jalila tayi tace, "kin ga yakumbo zan baki dama ta k'arshe Idan dai har naji shuru da hannu na zan kashe shi komawa ya huta"
"Haba rai ki yadad'e ai kwata-kwata aikin nan be dace dake ba k'ara ki bari mu muyi ko nasa ayi," d'an siririn tsaki Ashad ya saki yana cewa, "Na lura yakumbo sanyin takewa aikin nan idan har bazata iyaba a barmin komai a hannu na tunda dama ni ya shafa ba Ku ba" harara Gimbiya jalila ta maka mashi tare da cewa, "wato mu baka dama salan kaje kayi sob'ancin naka har a gane kai ka aika ta, ko kuma ya kashe ka yayi mursisi se dai kawai a neme ka a rasa kamar yadda aka rasa Asiya mtsww,"
"Momi wai mi kika dauke ni? ku bani dama Ni kuma nayi maku promise se kunga gawar Sultan ko kuma yaji jiki ko be mutu ba" dariya suka saki na mugunta momi tace, "to shikenan na baka dama ai dama barewa bazatayi gudu ba d'anta yayi rarafe" haka suka zauna suna k'ula makirci suna warwarewa.