Sashe 46
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda Asuba Nihal ta tashi tayi wanka tare da dauro Alwala har ta gama shafan ta Sultan be dawo daga masalaci ba duk wannan shirin da take fuskar ta na dauke da murmushi maida kayan da cire tayi tare da ficewa daga d'akin, direct d'akin ta ta wuce tana shiga ta iske Dara na gyara d'akin Murmushi Dara ta saki tana cewa "yau litinin se makaranta kenan anya ko kinyi bacci kuwa? murmushi Nihal ta saki tana cewa, "kai umma ko bari na bakiyi na gaishe ki kin fara tsokana ta dan Allah" Nihal ta ida zancan tana turo baki dariya Dara tayi tace, "to ai gaskiya na fad'a Allah yasa kin ba mijin ki kulawa kika fito" tab'e baki Nihal tayi tare bud'e drawer tana Ciro Uniform d'in ta black and White, dariya Dara ta saki tana cewa kinyi wanka kuwa dire-dire Nihal ta fara ta tana cewa "kai Umma" dariya suka saki a tare ja mata kumatu Jakadiya tayi murmushi Nihal tayi tare da juyawa tana had'a kayan ta idanuwan ta taf da kwalla ta rasa mi yasa take samun natsuwa idan tana tare da Dara Allah sarki Allah yaji k'an umma Nihal ta fad'a a zuciyar ta, mini skert ne black da White shirt haka Nihal ta shirya cikin uniform d'in ta masha Allah tayi kyau sosai se d'an k'aramin hijab white, lipsticks kawai ta shafa a bakin ta, jakadiya tace, "Masha Allah Nihal kinyi kyau sosai da uniform d'in nan ni dai fata na kiyi abinda ya kaiki tunda kin san ke matar aure ce matar ma ba matar k'aramin mutum ba" murmushi Nihal tayi tace, "Insha Allah zan kiyaye" bata ida rufe bakin ta ba Nasim ya shigo sanye da uniform d'in shi yana cewa, "Aunty Nihal ki zo muyi breakfast mu tafi karmu makara"
"to" Nihal tace mashi tare Jan hannun shi suka fice, a dining area suka iske Ammi na breakfast har k'asa Nihal ta gaishe ta murmushi Ammi ta saki tana cewa, "yan'makaranta har an fito kenan" d'aga kai Nihal tayi alamar Eh, washe baki Ammi tayi tana cewa, "Allah ya bada sa'a ayi Sauri a karya a wuce"
"toh" Nihal tace, tare da fara cin abinci ita da Nasim suna ci suna taba hira kamar wani sa'anta.
Ko da sultan ya dawo daga masalaci be yi mamakin rashin ganin Nihal ba dan shi yama fi san hakan, toilet kawai ya shige ya dad'e yana wanka ya fito sanye da bathrobe da towel a hunnu shi yana goge jikin shi, cikin sauri ya shirya cikin wata American rose colour suit yayi kyau sosai kamar shi yayi kanshi dan kyau briefcase d'in shi ya dauka tare da bud'e handle d'in kofa ya fito Barma ya mik'awa briefcase d'in suka wuce parking lot .
Suna gama breakfast suka mik'e zasu fita Ammi tace, "Allah ya kiyaya," suna k'okarin fita ne Nazili ta fito daga d'akin ta sanye da wata gwon blue d'inkin rigar kamar bubu ta baza gashin ta Wanda ya nanad'e a gadan bayan ta bakin nan yasha jan baki k'afar ta na sanye ta takalma masu tsini hannu ta na rik'e da fost da alama company zata wuce, d'aga gira tayi tare da bin kofar da kallo tace, "Ammi suwaye suka fita yanzu" ta jefawa Ammi tanbayar tare da Jan kujera dining murmushi Ammi tayi tace, "Nihal! tab'e baki Nazili tayi tana cin abinci a zuciyar tana cewa, ni da kai na zan fidda ki macijiya maya yar talaka,
Dai-dai za su shiga mota Sultan yana k'ok'arin shigewa tashi motar tsaye yayi yana k'arewa Nihal kallo mai cike da tuhuma maida murfin mota yayi cikin masifa tare da nufo idan Nihal take tana k'ok'arin shiga mota rike hannun ta Sultan yayi can k'asan mak'oshi yace, "kar ki kuskura ki shiga motar nan" da kallo Nihal ke bin Sultan da shi na rashi fahimta damke mata hannu yayi sosai ya fara tafiya da ita can k'asan makoshi Nihal tace rai a had'e, "Sultan! Ina zaka kai ni ka sake ni" tana maganar tana neman banbare hannu Sultan daga jikin ta har suka iso part d'in Sultan, wurgi yayi da Nihal ta fad'a saman gado yana huci ya rik'e kugu yana maida numfashi kamar wani zaki Nihal ce ta katse mashi tunanin da cewa, "me haka Sultan? me yasa zaka min haka? baka ganin makaranta zani" daka mata uwar tsawa Sultan yayi tare da cewa, "ban shirya fara fitar ki yanzu ba" durowa Nihal tayi daga saman bed tana kallan Sultan idanuwan ta taf da kwalla Sultan ya cigaba da cewa, "ina fatan kin gane ban baki damar ki fara fita ba, oh su kike ki fita ki had'e da mutanan na ki ko, Saboda bana baku dama a gida ku had'u ko toh hakan yayi kyau baza ki fita ba" Sultan ya ida zancan yana kafe Nihal ta idanuwa necktie d'in shi Sultan ya gyara tare da ficewa daga d'akin yasa ma kofar bedroom d'in key da Sauri Nihal ta k'araso bakin kofar tana duka tana cewa, "Sultan! Sultan ! Wai me yasa kafiya sankanka da yawa ne" zamewa Nihal tayi bakin kofa tare da sakin kuka, Sultan na fita mota ya shige aka jashi se office
Sultan zaune a office yana juya kujera ran shi had'e knocking d'in kofar da akayi ne yasa shi cewa "come in" Ammar ne ya shigo fuskar shi dauke da murmushi yana cewa, "Ango! ango! Ango kasha kamshi harara Sultan ya watsa mashi yana cewa, " Wai yaushe ne zaka daina rai nani " dariya Ammar ya saki yana cewa seka fara aje ya'ya bud'e baki Sultan yayi zeyi magana Ammar yayi saurin cewa, "yanzu ba wannan ba ina files d'in dana baka ranar Friday kayi aiki da su,? dafe goshi Sultan yayi yace, "oh na manta da su a gida wallahi" washe baki Ammar yayi yana cewa, "Alalai wallahi kana jin dad'in ka ai da baka mantuwa yaushe ka fara haka" Ammar ya fad'a yana dariyar shak'iyanci tsaki Sultan ja yace, "ka ga malam ta so muje tare na dauko su,"
"Toh" Ammar yace tare bin bayan Sultan parking lot suka wuce Motar Ammar suka shige Ammar yana ja yana tsokanar Sultan har suka iso gida a parking space yayi parking, Sultan ya b'ale murfin mota ya fice Ammar na k'ok'arin fitowa ya ga Nazili murmushi Ammar ya Saki yana cewa Nazili Ashe kin dawo,?
"Eh na dawo tunda gashi ka ganni" tana maganar ta bud'e murfin mota Ammar yace, "ban ganki da bikin Sultan ba" ya fad'a yana tsare Nazili ta idanuwa cike rainin wayau tsaki Nazili taja tace, "ina ruwan ka da rashin zuwa na, ko sa ido mtsww" sannan ta mai da kofa ta rufe dariya k'asa-k'asa Ammar yayi tare da wuce wa part d'in Sultan
Sultan na bud'e kofa Nihal ta mike tsaye lokacin har ta cire hijab d'in kanta da takalmin kafar ta daga ita se mini skert da white shirt gashin ta ya zubo har gan bayan ta, a zabure Nihal ta tashi tana bin Sultan ta kallo mai cike da tsana tana cewa, "Sultan mi yasa zaka min haka Wai mi yasa baka da imanine umm, mi yasa baka saurara damuwar kowa se ta ka eeeh !!! Ni fa ba san ka nake ba na aure ka ya kamata kasan da haka Sultan abinda kake min ya fara isa a kanmi kake min haka, ka bari idan nace ina san ka se ka wulakanta ni san da na aure ka ai ba haka kace ma Ammi zaka rik'e ni ba ko" tana maganar cikin daga murya tana kuka, idan dutse na magana sultan yayi haka ya gama had'a file's d'in ze fice da sauri Nihal ta binshi wannan k'ara be kule mata kofa ba har ya iso parlour Nihal tace da karfi, "Sultan ! Na san kana....!!! abinda ta ganine yasata yin shock da waro idanuwan ta kasa k'arasa maganar da take sanyin tayi, Ammar dake tsaye bakin kofa ne ya daskare yana bin Nihal da kallo wadda a yanzu ta canza mashi a Nihal d'in daya sani, da ban dan yayi mata farin sani ba da baze iya gane ta ba, dan ta kira suna Sultan shiyasa ya gane murya ta yatabar da cewa ita ce, Jim kad'a Sultan yayi jin Nihal tayi shuru juyowa yayi suna facing juna dan shi har a lokacin be ga Ammar ba ya matso daf da ita ganin haka yasa Ammar fita da sauri dan gani yake duniyar na juya mashi, ciki masifa Sultan yace "Nihal na sha gaya maki cewa gidan nan idan ana magana ba'a daga murya, kada ki sake labari ya je kunnan Ammi ta gane wani irin zaman aure muke na fad'a maki kenan duk abinda ya sami Ammi saboda ke se uhmm" sannan Sultan yasa kai ya fice, Nihal da tayi mutuwar tsaye ce ta dawo hayacin ta tare da cewa, "na shiga uku yaya mi ya kawo yaya nan gidan asirri na ya tonu zagaye parlour Nihal ta shigayi tana shara kwalla duk hankalin ta ya tashi tsoran ta d'aya kar yaya ya fesawa Sultan ita wacece bayan k'arya data gama sakar masu, mi Ammi zata ji idan taji haka mi za'a dauke ta mutuniyar banza dafe goshi Nihal tayi zuciyar ta na dukan uku-uku jirin da take ganine yasa ta zama saman kujera tana maida numfashi.
```Taku har kullun Salma mas'ud nadabo```🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*Page:75_76*