Sashe 108
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tana isa bakin motar ta ta zare veil din kanta tana kokarin turawa cikin jaka, maganar Ahmad ta sauka a kunna ta "mi yasa zaki cire? juyowa Nazili tayi a fusace har gashin kanta na shafa fuskar Ahmad ta tsare shi da ido irin ina ruwan ka cikin gadara tace, "ina ruwan ka ni wai me ka dauki kanka ne hum fadi min naji, baka wuce guard ba amma shinshingin ka yafi karfin ka driving nawa aka ce kayi ba tanbaya ta abinda ya shafe ni ba" Nazili ta ida zancan tana aikawa Ahmad muguwar harara girgiza kai Ahmad yayi yace, "promise kikayiwa Ammi baza ki cire ba, amma kuma sai gashi daga fitowar ki tun kafin kije ko ina kin cire, kin san girman alkawari kuwa? dan siririn tsaki Nazili ta saki tace, "ka rinka gyara kalaman ka da Gimbiya kake magana i hope you get me right, mind your business malam kana bata min lokaci..! Nazili ta ida zancan tare da wurga mashi car key din ta, "ni kuma bazan kai ki ba sai kin maida veil din ki, if not sai dai kiyi driving kanki ni ba dan aikin ki bane, ko kuma na koma na fadawa maimartaba yarda kike fita waje daga nan kin ga maganar company ta kare" Ahmad ya ida zancan yana kokarin wucewa fadda, da sauri Nazili tasha gaban shi tana sauke ajiyar zuciya ran ta had'e iya kar kuluwa Nazili takai har tana tunanin me Alex yake takama da shi har yake gaya mata magana san ran shi, ba yarda ta iya taji ance maimartaba kuma taga da gaske Alex yake a hankali ta ciro veil din tayi rolling din kanta da shi tana harara shi tayi gama ta shige mota ta zauna a back sit, had'e rai Ahmad yayi yace, "dawo gaba ni ba driver ban ki bane, ko fita zanyi da sultan mota daya muke shiga bale ke karan-kada miya" nan ma haka ya kara kuleta har tana ji tamkar ta shake shi ya shuru, koda yake ba laifin shi bane da ta auri sultan be isa ya fada mata magana san ran shi ba.
******
England
Bayan kwana biyu abubuwa da yawa sun faru ciki har da shirye-shiryen dawowa Nigeria da Nihal da sultan suke
Yauma bayan Nihal tayi wanka tayi gayun ta cikin jean and pink t-shirt and black jacket kamar yadda ta saba sultan ya kwashe ta zuwa wani babba shopping mall dan tayi ma yan gida tsaraba, sun kwashi kaya sosai abun har mamaki yake ba Nihal yarda sultan baya jin kudin shi ko kad'a, duk abinda Nihal ta dauko sai dai sultan ya kara, hatta Basmal dake da ciki Nihal bata manta da ciki ba haka ta rinka lodo mata kayan baby's sultan kuwa ya zage sai tsokanar ta yake yana cewa idan zata dauka ta dau biyu saboda itama tayi tsaraba sai dai Nihal tayi murmushi, Minal da nawwara ma sai da ta kawas masu tsaraba acewar ta idan sun je masu visiting ta basu, har da nana ma daukarwawa bayan sun gama shopping suka wuce park sun dad'e can suna ta zuba soyayya su haka Nihal ta hau lilo mai juyawa tana dariya sultan nata daukar ta pictures har funy face take maida fuskar ta sultan nata dariya, for sure sunyi spending honeymoon din su a England yau saura kwana daya su dawo Nigeria.
A gajiye likis suka dawo gida saman kujera Nihal ta fada tana cewa, "wash am tied" Nihal ta ida zancan tana lumshe ido zaunawa sultan yayi ya dauka kamar Nihal a cinyar shi ya fara mata massage duk yadda ta so ta hana shi yaki bari dole ta hakura yana yi mata massage har bacci ya fara dauke ta,
Sanye da bathrobe suka fito Nihal sai shagwaba take zubawa sultan lotion ya dauko ya shafa mata tare da bata night dress ta saka, haka suka gama shiryawa sannan sultan ya dauko wayar shi ya kira mom da maimartaba ya sheda masu gobe zasu dawo Nigeria mom tayi murna da jin haka sosai tace, "Allah ya kiyaye hanya ya maido su lafiya" dan ba karamin kewar su take ba, suna gama wayar ya kira Ammi ya fada mata Ammi sai murna take tana cewa tayi missing nasu Allah ya maido su lafiya.
Washe gari da daddare jirgin su sultan ya tashi zuwa Nigeria sai dai muce Allah ya kai su lafiya.
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```
[2/2, 6:31 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*_Umman Khalil wannan shafin naki ne ke kad'ai kiyi yarda kike so da shi Allah ya raya mana khadija a tafarki na addini muslunci Allah yasa mata albarka ta zama mahadaciyar Al Qur'ani_*
*Page: 125_126*
Bayine ke ta kai kawo da gyara-gyaran tabar sultan da Nihal dan Ammi tace yarda suka kwana biyu basa gida dole ayi abinda ze kayatar da su duk wani kayan ciye-ciye da lashe-lashe Ammi tasa anyi musu mom ma ba a barta a baya ba, dan sawa tayi aka canzawa su Nihal kayan part nasu gabaki daya, kowa ka kalla murnar dawowar su ya keyi karma ace fadawa da sultan yake masu augo duk sanda zai fita.
Nazili ce ta fito daga dakin ta tana sanye da gown brown mai kamar bubu hannu ta daya na rike da cup na coffee yau zuciyar ta fes take ganin cewa kasuwan cin ta na tafiya yarda ya kamata kudi na shigo mata kowani lokaci, turus tayi ta ja ta tsaya tana kallan bayin dake kai kawo a parlour Ammi, ko ba'a fada mata ba alama ta nuna baki zasuyi, zama Nazili tayi saman one star tana shan coffee din ta ta cewa Ammi dake zaune Dara na mata tausa "hala baki zamuyi masu muhimmanci? Murmusawa Ammi tayi tace, "abar kauna ta baki da labarin cewa yau dan gaban koshi zai dawo shi da sultana, shiyasa na bada umarni ayi duk abinda zai birge su," tab'e baki Nazili tayi tace, "kuna kokarin ganin kun birge su, to su me sukayi dan su ga cewa su birge ku? matar da har yau kusan shekara daya ko bari bata tabayi ba, ko ba komai maimartaba zai su yaga jikan shi jini shi amma yayi shuru saboda karya bata maki rai, Ammi gabaki daya kin rintse ido ba kyan ganin aibun yarinyar nan, mu ka mu muna so muga jini sultan a cikin gidan nan da tana haihuwa da yanzu da jikan maimartaba zasu dawo yana yawo cikin gida yana wasan ni shi lokacin ke kuma zaki bada uwarni ayi abinda ze birge shi ba su ba," Nazili ida zancan tana kallan Ammi wanda hankali ta bai taba kai ta nan ba sai yau da Nazili ta fada mata jikin tane yayi sanyi idan bata manta ba yau shekara daya da auran su da yan watani amma ko bari Nihal bata tabayi ba, ganin yadda Ammi tayi suku-suku yasa Nazili murmushi mugun ta tace, "Ammi kinyi shuru,"
"ba komai abar kauna ta"
"Ammi ya kamata ki zaunar da sultan ki ji tafiyar matar shi, ga Basmal nan yanzu ciki gare ta na kusan wata 3 dayake ita din me tushe ce ba yawo ta gama a titi ba aka daura ma wani ita ba kilama ta gama..!
"Nazili..! ya isa haka" Ammi ta ida zancan tare da barin parlour dan kalaman Nazili sun sosa mata zuciya, Nazili kuwa dadi ne ya lullube ta dan ganin cewa Ammi zata saurare ta ko ba yau ba har sai ta cusa mata tsanar Nihal sai ta nunawa muta nan gidan cewa Nihal din ce bata haihuwa saura ta samu mom ta daura ta a kan layi, shumin murmushi Nazili ta saki tana fatan samun nasara.
Gimbiya jalila ce ta tasa Ashad gaba tana kunfan baki "yanzu saboda Allah son rayuwar daka zabawa kanka kenan ka gwanmace ka watsawa mahaifiyar kasa a ido, ka ni san ta kan ka dani ko part nawa baka zuwa, ai da ba haka kake ba yanzu saboda ka maida kankan mara anfani shine sai ka zauna katan kafiri ya dauke ka da mari kana tsaye baka ce komai ba, har ya fasa ma baki..! Wallahi ka bani kunya son duk abubuwan da nake dan samama farin ciki baka gani lokacin daya ka watsa min kasa a ido muna nan da kai zaka zo ka neme ni indai nice, yau sultan ze dawo idan kaga irin tarbar da za'a mashi zaka sha mamaki, zaka iya fadamin ranar da kayi tafiya ka dawo aka tarbe ka aka gyara gida saboda zaka dawo?
"Momi please ki daina wannan maganar to minene dan a tarbe shi yayana ne ze dawo kuma magajin gari, kuma Alex din nan da kika ta maganar shi kina ce mashi kafiri ya riga daya muslunta ki daina kiran shi da kafiri, marin da Ahmad ya min na cancanci amin abinda yafi haka" galala Gimbiya jalila ke kallan Ashad tace, "ai baza ka taba gane abinda nake fada maka ba tunda ka riga ka canza ka tashi daga Ashad din dana sani,"
"Canjin da nayi shi yafi dai-dai a rayuwa ta and I love my new self momi, idan kina so mu shirya ki dauke idanuwan ki kan yaya..! takaici ne ya hana Gimbiya jalila magana ta fice daga part din Ashad jiki mace.
Misalin karfe 2:00pm jirgi su Nihal ya sauka Nigeria kaitsaye motocin dake fake zaman jiran su suka nufa suka shige mota dan zuwa gida.