Sashe 41
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Nihal na ganin fitar su jakadiya ta fara waro idanuwa tana bin parlour da kallo da mamakin had'uwar shi da tsaruwar shi ga wani kamshi dad'i take fita, ta dad'e a tsaye a parlour sannan ta taka a hankali ta Shiga d'akin, tsaye gaban dressing mirror ta hango Sultan ya juya mata baya hannuwan shi hard'e ta baya sanye yake da zabuni maroon yasha Aiki da gold zare, sanyi AC da kamshi d'akin se mamaye hanci Nihal yake ga wani irin sanyi da d'akin yayi kamar firdge, Nihal ta kwashe kusan 30 minutes tsaye Sultan be ce mata k'ala ba a hankali ya juyo yana bin ta da kallo har a lokacin kanta a kasa yake, saboda tsabar tsayuwa har k'afar ta tayi tsami, a hankali Sultan ya k'araso daf da Nihal har tana jin saukar numfashin shi da kamshin turaran shi da ya mamaye mata hanci, a hankali Sultan yasa lalausan hannu shi, ya dago da kyakyawar fuskar Nihal, kafe ta yayi da idanuwa yana mamaki irin halita da Allah ya tsara mata ya dau tsawan lokaci yana bin kyakyawar fuskar ta da kallo, A hankali ya sauke idanuwan shi akan na fulanin ta wayan da ke bayane ta cikin zaran dake cikin rigar yana kallan yadda numfashin ta ke sauka dana fulanin ta, Nihal ko lunshe idanuwan tayi eye lashes d'in ta sukayi kamar ansa na kanti, kauda kai Sultan yayi ganin bugun zuciyar na harbawa da sauri-sauri tab'e baki Sultan yayi tare da wuce ta, a hankali Nihal bud'e lumsasun idanuwan ta, tare da sakin gwagwamar ajiyar zuciya tana bin Sultan da kallo, can k'asan ma koshi Sultan yace, "ki je ki cire kayan nan saboda baki dace da su ba, ba ke nayiwa tana din kayan ba" ya ida zancan tare da mik'a mata kayan bacci riga da wando wani kunlutun bakin ciki ne yayi ma Nihal tsaye a zuciyar ta tace, to dama ce mashi akayi kayan sun dad'ani da k'asa ne da zaka fad'a min mara dad'i, kayan ma yan' iska mi zanyi da su, d'an siririn tsaki Nihal ta saki tare da mik'a hannu zata amshi kayan baccin dake hannu Sultan ran ta a had'e, kallan-kallo suke yima juna su Nihal ce ta kauda kanta ta gefe Sultan ya zubar da kayan baccin a k'asa ya fice jin shuru yasa Nihal tatare kayan bacci tare da sakin kuka ta shige toilet wanka tayi sannan ta shirya a toilet d'in riga ce pink me dogwan hannu tana dauke da zanan flowers manya, a hankali ta fito daga toilet tare da aje kayan da ta cire saman sofa tana bin d'akin da kallo, murd'a kofar d'akin da akayi ne ya sata waigowa Sultan ne ya shigo kauda kai Nihal tayi, ko kallan Inda Nihal take beyi ba, ya dau night dress d'in shi dake cikin drawer ya shige toilet shigar shi toilet yasa Nihal ta haye lafiyar gado tare da lulub'ewa da blanket, Sultan na fitowa daga toilet ya haye bed jin Nihal a saman bed d'in yasa Sultan cewa cikin d'aga murya, "what a fuck! A zabure Nihal ta mik'e saboda tsawar da Sultan ya daka ya cigaba da cewa, "How dare you zaki kwanta in the same roof with me" waro idanuwa Nihal ta kuma yi tare da k'ara kankame blanket d'in hannun ta Sultan yace, "baki jinane are you deaf oh what get the hell out of my sight," kef-kef da ido Nihal take tace, "Nifa ba gane abinda kake fad'i nake ba Idan zakayi yaran da nake ji kayi idan kuma ba za kayi ba , se da safe karka hanani bacci malam" Nihal ta koma ta kwanta tare da jan blanket wani irin tsaki Sultan ya saki tare da janye blanket d'in jikin Nihal ya dauke ta cak Ihu Nihal ta fara tana zulo a jikin Sultan jikin ta na gogar na Sultan, wata irin kasala Nihal ta sakar wa Sultan, wadda ita kanta bata sani ba, tana cewa, "malam ka sake ni wai me haka" wurga ta kasa Sultan yayi, wata yar k'ara Nihal ta saki Sultan yace cikin kasalaliyar murya shi, "nan ne ya dace da ke," mik'ewa Nihal tayi tace, "wallahi bazan kwana a k'asa ba se dai na koma d'aki na" wata uwar harara Sultan ya maka mata tare da tashi yasa key ya kule d'akin ya haye saman bed...
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITES FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*Page: 69_70*
Kiran sallah Asuba ne ya tashi Sultan a hankali ya zame blanket d'in jikin shi, k'ok'arin shiga toilet yake, ya kallin Nihal dake bacci saman sofa ta wani kudindine waje d'aya, toilet ya shige ya dauro alwala tare da yin brush har ya fito Nihal na kwance tana shara bacci kasancewa bata samu wani bacci ba saboda sanyin d'akin yayi mata yawa se gab da asuba bacci barawo ya dauke ta, dan siriri tsakin Sultan ya saki yana cewa, a zuciyar shi a haka Ammi ke cewa me hankali me natsuwa da addini ! ina addini a nan an saki baki saman sofa ana bacci ba sabanba mtsww" har yayi gaba ya dawo tare da bud'e fridge ya curo gora ruwa mai sanyi ya nufi kan Nihal rai had'e bud'e bottle d'in robar yayi ya fara zubawa Nihal, a zabure Nihal ta mik'e da gudu tare da fashewa da kuka tana k'ok'arin fita tana cewa, "gwoggo kiyi hakuri dan Allah wallahi ban san lokaci ya wuce ba" fisgo ta sultan yayi ta fad'a saman kujera tana cigaba da cewa, "gwoggo dan Allah kiyi hakuri karki ga laifi na kan abin da nayiwa Mudi" tana maganar tana sheshek'ar kuka duk ta gigice, sakatarare Sultan yayi yana kallan ta yana maimaita suna yan da Nihal ke fad'i wacece gwoggo waye mudi, fisgo ta Sultan yayi da karfi Nihal ta fad'a jikin shi cikin kakausar murya yace, " wacece gwoggo da mudi ? ya fad'a a tsawace Nihal da ta dawo daga hayacin ta, tayi tsif bakin ta na rawa tana bin Sultan da idanuwan ta wayan da suka rine da ja saboda tsabar kuka, fisge hannun ta Nihal tayi tare da gyara gashin kanta ya koma baya tana jan majina ta rab'a ta gefen Sultan zata wuce, cikin daka tsawa Sultan yace, "wacece gwoggo da mudi ? Gaban Nihal ne ya yanke ya fad'i da kyar tataro natsuwar ta tare da had'iya wani miyau mai d'aci ta zaro idanuwan ta waje, tare da juyowa ta hard'e hannuwan ta a k'irji tace, "ban gane mi kake nufi ba, suwaye kuma haka! wacece gwoggo a nan wanene mud,? ta ida zancan tare da k'ara gyara gashin ta daya rufe mata fuska, cije hakora Sultan yayi ya matso daf da Nihal a hasale har tana jin saukar numshin shi, waro idanuwan waje Nihal tayi a tunanin marin ta Sultan zeyi se kuma ya numfasa yace, "kada ki bari na gano kina boye min wani Abu game dake idan kika bari na gane hmmm" sannan yasa kai ya fice dafe goshi Nihal tayi tare da zama tace na shiga uku da yaushe na fad'i gwoggo da mudi Allah ka rufamin Asirri kar Sultan yasa abinciko koni wacece, idan ya gano cewa na kashe yaya mudi ne na gudu fa, wani kallo za'a min Allah ka rufa min Asirri ya Allah" Nihal ta fashe da matsananci kuka ta cigaba da cewa, yaushe ne zan samu sauyin rayuwa ne, da kyar ta iya tashi ta shige toilet dan dauro Alwala.
Misalin karfe 7:00am flight d'in su Nazili ya sauka Nigeria a hankali take saukowa daga stairs d'in jirgi reception ta shiga ta zauna a saman resting chair wayar ta ta curo a jaka sabuwa wadda ta siya jiya a UK kafin ta wuce airport a jirgima tayi chajin wayar kasancewa number's d'in wayar ta a Email take saving nasu bata sha wata wahala ba wajan nemo number kabiru driver ba, bugu d'aya ta mashi ya dauka can k'asan ma koshi Nazili tace, "kabiru ina airport ka zo ka d'auke ni" ko 20 minutes ba'ayi ba Kabiru ya iso airport daukar trolley d'in ta yayi tare da sa mata boot, sannan ya bud'e mata back seat ta zauna sannan ya zagaya front seat ya ja su, tafiya suke amma gani take kamar kabiru driver be sauri.
A harabar gidan kabiru driver ya faka mota yana parking Nazili ta fito har lokacin idanuwan ta na manne da bakin glass tafiya take komai na jikin ta na amsawa, bayi se zubewa suke suna mata sannu da zuwa ba Wanda ta amsawa har ta isa part d'in Ammi