Sashe 28
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bude kofar da akayi ne yasa Sultan dake kwance saman three star kamar me bacci yace cikin kakausar murya, "bana ce kar Wanda ya shigo min part ba, bana buk'ar kowa get out komawa waye" dariya ammar saki yana cewa, "laifin kuma har da mu ya shafa" mik'ewa Sultan yayi tare da bin Ammar da kallo can kuma se ya bala mashi harara tare da kwasar wayoyin shi ze shige bedroom shan gaban shi Ammar yayi tare da rik'e kunnuwan shi yace, "Am sorry Sultan nasan ni me laifi ne amma ai ya kamata ka saurare ni first"
"Ka ga malama matsa min kuma gobe in kaje office takardar dakatarwar ka na saman table tunda ka gaji da aikin Hutu kake so mtwss" zaro idanuwa Ammar yayi yace, "Kar ka ce min wannan ciwo ne yasa ka fara koyan rashin imani," dariyar dake neman kubucewa Sultan ya had'eye tare da cewa malama just leave me alone I need to rest," zagaya shi Ammar yayi sannan ya matso kusa da shi ya lek'a idanuwan shi dariya Sultan ya saki yana cewa, "zan ci uban ka fa mi ka d'auke ni" duka ya kai ma Ammar ya kau ce yana cewa, "gani nayi abin kamar saban kamu" duka Sultan ya shiga k'okarin kai mashi parlour suka fara zagayewa suna dariya rik'e cikin shi Sultan yayi saboda gudun da yayi har ya fama ciwo shi ya fara jini, Ammar ne ya d'aga gira yace, "ya dai" murmushi Sultan yayi yana dafe cikin shi yace, "Nothing" k'arasowa Ammar yayi tare da hug din Sultan yace, "I miss u dude" smile Sultan yace, "me to" zame hannuwan Sultan Ammar yayi daga cikin shi yace, "aushh Sultan sorry ciwo ka na buk'atar new dressing naja ka fama ciwo ka am sorry" dariya Sultan yayi kawai, Ammar ya cigaba da cewa, koma waye yama haka Allah ya tuni a sirrin shi dude"
"Ameen"
Dressing Ammar ya mashi cikin k'warewa sannan ya b'alo maganin shi da ruwa a cup ya ba shi ya sha, yace, "Saura abinci na lura yau ko breakfast ba kayi ba, ga abinci a dining har na rana ya sami na safe please ka dai na yin haka Sultan ai mak'iyan ka abinda suke so kenan kai kuma kana basu dama Sultan" Sultan kawai saurara Ammar yake sannan ya biyo shi dining area ja mashi kujera Ammar yayi sannan yayi saving nasu plantain porridge Wanda yasha kidney da liver na yan'ciki gefe kuma fresh juice ne na coconut with milk, suna ci suna taba hira yaushe gamo, shigowar da akayi ne ya sasu dagowa Nazili ce dauke da sallama a bakin ta, tana sanye da riga da skert riga red me hannu d'aya bud'ad'e se mine skert black tasha kyau har ta gaji gashin nan yasha parking bakin nan yasha Jan baki, murmushi ta saki tare da k'arsowa tayi ma Sultan pack a goshi tace, "ya jiki Sultan"
"Da Sauki Nazili" kallo d'aya ammar ya mata ya kauda kai kasancewar basu shan inuwa d'aya, kallan up and down Nazili ta mashi tare da Jan kujera kusa da Sultan kamar zata shige jikin shi tare da amsar spoon din da ke hannu Sultan tace, "lemme feed you" murmushi Sultan ya saki tare da tura mata plate din dama Sultan ba dai San jiki ba, A hankali take feeding nashi yana amsa can se tayi murmushi ta kalli ammar tace, "Umm se yau ka dawo kenan" d'aga gira ammar yayi yace, "me idanuwan ki suka ganni," harara Nazili ta maka mashi tace, "Ai na 'd'auka can zaka zauna tunda dama daga nan aka fito," ta ida zancan tana kallan Sultan Wanda ke mata wani irin kallo na baki da kunya aje spoon din hannu ta tayi tare da langwabe kai tace, "Sultan zuwa nayi muyi magana amma privacy tana maganar tana kallan ammar mik'ewa Ammar yayi yace, "bari naje na gaishe da ammi," wani kallo Sultan ya watsa mashi yace, "idan baza ta iya fad'i a gaban ka ba to tabar maganar" kwab'e fuska Nazili tayi tare da cewa, "dama gobe zan bar Nigeria zan je UK akan maganar business dina, so ina so ka turo min kudi ko 5 million ne please" ta ida zancan tana wani kif-kif ta idanuwa,
"OK toh shikenan ki turo min da account number d'in ki, amma daga wannan angama saboda wancan zuwan ni na Baki ina kike kai kudin? shagwabe fuska Nazili tayi tare da k'ok'arin kai mashi hug yace, "ke zaki famamin ciwo ,"
"oh wallahi na manta ne" take a nan Sultan ya tura mata kudi sannan Nazili ta bar part din cike da murna da soyayya Sultan fal a zuciyar ta, tare da daukar wa kanta alwashi da ta dawo zata fad'awa ammi abinda ke ranta, ko ta samu ta mallaki muradin ran ta.
Sun dad'e sosai suna hira kiran sallah magarb ne ya tashe su alwala suka dauro a tare sannan Sultan yasa jalabiya , suka wuce Masalaci se bayan sallah isha suka dawo part d'in ammi suka wuce zaune suka same ta saman three star tana shan fruit tana kallo , dauke da sallama a bakin su suka shigo murmushi ammi ta saki tana cewa, "wana ke gani kamar ammar? dariya Ammar yayi yace, "nine nan da kai na" ya ida zancan tare da zama shima Sultan ya zauna, "sannu da zuwa ya mutanan shanono,?
"lafiya lau Ammi"
"masha Allah, se kuma da ka dawo ka ji mumuna labari,"
"Wallahi ko ba kiji ba da aka ce min ke ma ki na can ciwo ya kama ki da har ina murna ze mutu ya barmu tare musha soyayya Ashe bin shi zakiyi" dariya Ammi ta saki tana cewa, "ja'iri" sun dad'e suna hira sama-sama sannan Ammar ya wuce gida Sultan kuma ya wuce part din Mom.
A Kwana a tashi ba wuya wajan Allah yau kusan sati d'aya da tafiyar yaya , duk wata walwala da farin cikin Nihal ya dauke, dama ganin umma da yaya ne ke sata jin dadi, ta k'ara ramewa ta lalace tayi baki, baba mai gadi ne kad'ai ke kwantar mata da hankali, kullun cikin fargaba take saboda mudi ya sako ta gaba, kullun da Kala salan iskanci da zai bijuro mata da shi, yauma kamar kullun ta dawo daga talla dai-dai kofar gida suka had'e yana bin ta da shu'umin kallo idanuwan shi jawur rab'awa tayi ta gefen shi zata wuce fisgo ta yayi ta fad'a fafad'an kirjin shi wani irin kallo Nihal ta watsa mashi tana kiciniyar kwatar kanta tace, ciki masifa da d'aga murya, "dala yaya mudi wai me haka? malam ka sake ni" k'ara k'ank'ame ta yayi a jikin shi yana wani shinshina ta bankad'a shi Nihal tayi ya tafi taga-taga zai fadi tace, "banza d'an iska kawai" ta shige gida da gudu tana kuka.
K'wafa mudi yayi wato tafi bawa yan' birni jikin ta shi kuma zai gwada mata k'aryar iskanci da har take ce mashi d'an iska to wallahi ko ta k'arfi se yayi anfani da ita"
Tana Shiga ciki gwoggo taba kudin ta sannan ta cigaba da aika ce aika can ta na yau da kullun ba ita ta gama ba sai da aka fara kiraye-kirayen sallah magrib , alwala tayi tare da shigewa d'aki ta gabatar da sallah bayan ta idar ta cigaba da sana'ar kukan nata Wanda ya zamar mata jiki yanzu, kiran sallah isha ne yasa ta tsagaita kukan tare da mik'ewa ta gabatar da sallah ta dad'e tana Addu'a Allah ya kawo mata dauki sannan wani bacci me dadi ya kwashe ta.
Wani murmushi mudi ya saki ganin ba kowa a tsakar gidan da alama kowa yayi bacci wani irin dad'i ne ya lulube shi fitowa yayi daga d'akin shi gaba d'aya, a hankali ya bud'e d'akin Nihal kwance ya hango ta tayi d'ai-d'aya a tabarma da alama baccin ya mata dad'i gashin ta ya wani baje ga santala-santalan cinyoyin ta sun bayana wani irin miyau mudi ya had'iye sha'awar Nihal na dad'a fisgar shi lumshe idanuwa yayi tare da matsowa kusa da Nihal ya kwanta yana shafa santala-santala cinyoyin ta, cikin bacci Nihal taji kamar ana shafata a zabure ta mik'e tana wurwurga idanuwa ta bud'e baki zata zun duma ihu toshe mata baki mudi yayi yana k'ok'arin cire mata riga, girgiza mashi kai Nihal take hawaye na wanke mata fuska ganin Abun mudi da gaske ne yasa Nihal fara cizan shi da yak'ushin shi rigama sosai suka fara tsakanin su Nihal na k'ok'arin k'watar kan ta amma mudi ina kamar be ji har ya kai ta k'asa ya danne Nihal na hawaye, lalib'e tashiga yi da hannu ta ko Allah ze sa ta samu makamin jin wata kwalba yasa Nihal sauke a jiyar zuciya ta d'aga kwalbar ta bugawa mudi a k'waryar kan shi take a nan ya fad'a jikin ta jini na zuba ture shi Nihal tayi tana kuka Kallan jinin dake hannu tayi tana cewa, "na Shiga uku Nihal na kashe yaya mudi na Shiga uku wallahi nima nasan gwoggo kashe ni zatayi" ta ida zancan tana kuka me cin rai jakar dake gefen ta ta dauka ta fita daga gidan da gudu ko takalmi babu bare d'ankwali
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*Page: 53_54*
Gudu Nihal take ko waigowa ba tayi se da tayi nisa sannan ta tsaya tana maida numfashi, sannan ta cigaba da gudun duk taji ciwo a k'afafuwan ta jini se zuba yake tsayawa tayi ta nad'e gashin ta saboda yana tare mata fuska ga kayan ta duk sun yage saboda rigima da suka sha da mudi sai da ta k'ara nisa da gida je, ta fara hango gonaki sannan ta samu natsuwa dan tayima kanta alk'awari daga yau tabar kauyan shanono mahaifar ta, wata gona ta hango nesa da ita a hankali ta ja jiki ga wani irin jiri dake d'ibar ta, tana shiga gona cikin ciyayi ta shige tare da yin pillow da jakar hannu ta, ta kwata cike da tsoro da fargaba a haka bacci b'arawo ya sace ta.
*Asuba ta gari*