Sashe 8
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yau dai ciwo Hassan ya ƙara rikicewa fiye Dana kullum sai dai abin mamakin bakin shi ya buɗe dan har ya fara magana babu abinda yake Sai sanbatu yana ihu da gurnani, Allah yaso duka mutanan gidan nan dan shima Habu ya zo ganin jikin nashi da iyalan shi, da gudu suka shige dakin suka rirriƙe shi kallan Tanimu yake wasu hawaye masu zafi na sulalo mai shi kan shi Tanimu sai da ya tsargu da kallan da Hassan ke mai, saboda kallo ne mai cike da ka cin amanar mu wani irin gurnani ya fara yi launin idanuwan shi na yunƙurin komawa yadda suke can kuma yayi shuru yana motsa baki a hankali, Husaini ne ya fashe da wani kuka dan ba zai iya jurewa ba, ko ka ɗan can jikin Hassan yayi sanyi ya dawo kamar be taba ciwo ba, innalillahi wa'inna'illaihi raju'un rai yayi halin sa dai muce Allah ya ji kan Hassan ya gafarta masa gabaki ɗaya gidan ruɗewa yayi da kuka ba mai lallashin wani, Habu ne ka ɗai yayi namijin ƙoƙarin fara lalashi Inna, har Tanimu sai da yayi kukan munafunci haka Gwoggo har da suma take Tanimu na kamota malam yayi kuka sosai saboda Hassan mutum ne mai kyawawan halaya kamar ɗan uwan shi Habu shiyasa kowa ya ji mutuwar shi, wanka aka mai aka suturtashi aka kai shi makwancin sa, bayan an dawo aka fara zaman makoki.
```Taku har kullu Salma mas'ud nadabo ``` ✍🏻🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏽
*By*
*Salma Mas'ud Nadabo*👑
*Edit by*:
*Aliyu Miko Muhammad*
https://mobile.Facebook.com/Real-hausa-fulani-writers-forum-RHFWF-17394973194167/?refid=52&red=opera-speed-dial&-tn_-H-R
*Email*:[email protected]
*Facebook*:www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.com
*Page: 19-20*
Ranar sadakar uku ƴan uwa da abokan arziƙi kowa ya watse aka bar ƴan gida, malam ya tarasu yayi masu nasiha mai shiga jiki shi kan sa Tanimu sai da jikin sa yayi sanyi, amma malam na sallamar su ya watsar da nasihar a tabarmar, haka rayuwa ta cigaba da tafiya wasu na farin cikin wasu na baƙin cikin, bangaran karatun su Nihal Alhamdulilla suna mai da hankali, Mudi kuma yana aji biyar (5) Nihal da saratu suna aji ɗaya (1) hakan nayi ma Habu daɗi matuƙa yarda yaga yaran sun haɗa kansu.
Yau kamar kullun sun taso daga makaranta Mudi yana janye da hannu su Nihal tace, "yaya Mudi dan Allah mu biya ta gareji muga Abba kaji" lakuce ma Nihal hanci Mudi yayi yace, "to uwar yawa mun dawo daga makaranta maimakwan mu wuce gida sai mu wuce gareji ko to bamu zuwa" Saratu ce ta fara dire-dire ita da Nihal a kan dole sai ya kai su ba yadda ya iya haka ya wuce da su garejin Abba, ko da suka je gyaran tifa yake shida yaran sa da gudu Nihal da Saratu suka faɗa jikin shi suna dariya, murmushi ya saki tare da cire safar hannu sa ya ɗau Sara yana cewa, "ƴan mata ya karatu ana maida hankali ko? daga mai kai Sara tayi, taɓa shin da Nihal tayi ne ya sanya shi ɗaukar su a tare yana yi masu wasa, sai da ya cika su da kayan zaƙi sannan ya ce su wuce gida.
Wannan shekarar gonar malam tayi albarka fiye da na da can baya sosai Dan Husaini ya zage yana noma duk Wanda yaga tsaruwar Gona sai ya kira Husaini ya mai ya biya shi, Husaini mutum ne Wanda yayi masifar iya noma kamar a kanshi aka tsara yadda noma take shiyasa ko da suka gama makaranta shi ya tsaya a ƙauye, saboda yafi wayau a gona shi kuma Hassan ya bi Habu, Haulatu ko anzama ƴan mata sosai Dan sai mane man auran ta ke zuwa daga ƴa ƴan manyan ƙauyan har na talakawa dan cikin ƴa ƴan manyan har da ɗan maigarin shanono kuma a gaskiya duk cikin samarin ta hankalin ta yafi kwantawa da shi saboda natsatsene, yanzu haka yana karatun jami'ar shi a kano, tunda suka ƙulla soyayya da shi duk ta watsar da samarin ta ya zamana shine zakaran gwajin dafi, shima bangaran shi ba ƙaramin so yake ma Haulatu ba dan har Inna shi ya faɗawa kuma tayi mashi alƙawarin faɗawa mai gari, duk wannan abinda ke faruwa a kan idanuwan Tanimu akeyin su da Gwoggo Inda ya ƙara lasar takobin watsa iyalan dan shi har wa yau yana baƙin ciki da su tare da hassada gashi Allah ya bashi mata ingiza mai kantu ruwa shiyasa kullun abin ƙara tabarbarewa yake.
Bayan ƴan kwana ki dangin Salisu suka zo ne man auran Haulatu ranar Haulatu ba ƙaramin farin ciki take ba domin ji take kamar tafi sauran mata idan ta sami Salisu a matsayin miji, bayan angama komai dangin Haulatu sun amince kuma sun bada Haulatu ga Salisu sai dai kawai a fara shirye shiryen biki, farin ciki wajan ƴan uwa ba acewa komai kamar ace Salisu yafi kowa farin ciki a wannan rana.
Yau ma kamar kullun Husaini ya je kiwo tun a wurin kiwo ƙafar sa ta fara mai wani irin zugi ga wata kasala da yake ji, jin jikin sa yake kamar ba nashi ba musanman kafafun shi dake mai ciwo da kyar ya ƙaraso gida ko da ya ƙaraso ƙafafun sun fara kunbura, ɗaure dabbobin shi yayi sannan ya wuce ɗakin Inna zaune ya sameta suna ta lisafi da Gwoggo kasancewa bikin Haulatu nata matsowa, gaishe su yayi a taƙaice tare da cewa, "Inna" "na'am Husaini" langwaɓe kai yayi yace, "Inna duk yau na rasa gane kanƙafa ta sai zugi take min da radaɗi da kyar na iya yin kiwo yau saboda ciwon da take min" wani malalacin murmushi Gwoggo ta saki dan tasan shima tashi ta zo, Inna ce tace, " sannu Husaini bari na baka magani kasha" "to Inna" sannan Inna ta miƙe ta ɗauko mai magani ya shafa yasha sannan ya koma ɗakin sa saboda masassara dake sa ko mai.
"Nihal" "Nihal" dagu ta fito ita da Sara daga ɗakin Umma, wani irin ihu suka saki ganin Abba ya siyo masu kayan wasa faɗawa jikin shi su kayi ya caɓe su yana masu wasa, sai dariya suke sannan ya mika masu kayan suka ruga da gudu ɗakin Umma sannan Abba ya kalli Mudi yace, "ga naka kai ma shima wani irin daɗi ne ya lullube shi kayan sawane na zamani Wanda sai ƴa ƴan mai gari ke sawa ya siya mashi fadawa jikin sa Mudi yayi yana cewa," "Abba na gode Allah ya ƙaro buɗi" "Amin Mudi, gobe kushirya tunda anyi hutun makaranta zaku je ƙauye hutu" "to Abba Allah ya kaimu" "amin " sannan Abba ya wuce ɗakin Umma yana murmushi.
Ciwan ƙafa dai ya faskara dan kamar be sha magani ba dan saboda yau ko iya tashi Husaini beyi ƙafar ta kunbura suntum sai faman zugin da take mai, sai kuka Husaini yake, saboda a zabar da yake ji ba irin maganin da ba'a samai ba, sallama su Habu ce ta ƙatsewasu Inna zancan, galala yayi yana kallan Husaini da mamaki, ƙarasowa yayi ɗakin da Sauri yana cewa, "Husaini mi ya same ka? "innalillahi wa'innailaihi raju'un wannan wace irin musifa ce" Habu ya faɗa idanuwashi na kawo ruwa saboda kallo ɗaya zakayi ma kafar tsigar jikin ka ya tashi, yaya tanimu yace, "kai ma ka faɗa Habu Allah ya yaye mana" malam dake gefe yace, "tamu ƙaddarar haka ta zo sai dai mu karɓe ta hannu bibiyu," Habu ne yace, "bai kamata mu zuba idanuwa muna kallan Husaini ba akwai asibiti a shanono muje muga ko za'a dace" Umma tace, "gaskiya kayi magana haka ya kamata ayi"
Haka aka ɗauki Husaini aka sashi a amalan ke Tanimu da habu na biye da shi a babur, Allah sarki Haulatu sai kuka take Dan gani take kamar zata rasashi shima yaya Husaini gashi bikin ta sai
matsowa yake, Umma ce ta janyo ta jikin ta tana lallashin ta, Gwoggo ta haɗa kan yaran sai masu wasa take dan ita ko a haɓar zanin ta Dan hakan da Tanimu keyi ba ƙaramin birge ta
yake ba a gaskiya bokan dake masu aiki ba ƙaramin boka bane ita kanta Indo tana mamakin aikin shi kamar yankan wuka.
```Taku hat kullun Salma Mas'ud Nadabo`
[1/7, 2:23 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏽
*By*
*Salma Mas'ud Nadabo*👑
*Edit by*:
*Aliyu Miko Muhammad*
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
https://mobile.Facebook.com/Real-hausa-fulani-Writers-forum-RHFWF-17394973194167/?refid=52&red=opera-speed-dial&-tn_-H-R
*Email*:[email protected]
*Facebook*:www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERFORUM.com
*Page: 21_22*