Sashe 125
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari da safe tunda Nihal ta tashi sallah asuba bata koma ba saboda Sultan yace mata yau zai je abuja kan taran kiwan lafiya da zasuyi a birnin taraya, bayan ma'aikata sun gama gyara part na su kamar kullun, ta wuce kitchen ta umarci su Yasmin su fere mata dankali, bayan sun fere ta daura dankali kan wuta tana soyawa gefe guda tana pepper soup din yan'ciki cikin dan kankanin lokaci ta kamala ta jera komai a tray su Yasmin suka biyo ta da shi part nasu, kayan abincin suka jera a dining sannan ta wuce bedroom.
Kwance saman bed ta sami Sultan har a lokacin yana sana'ar bacci ya kudindine cikin blanket shida ya ce mata tunda safe zai bar garin, amma gashi nan yana ta bacci ganin goma ta gota yasa Nihal hayewa saman bed din, a hankali dake hura mashi iskar bakin ta a kunne mai sanyi tana wasa da gashin kanshi a hankali Sultan ya bud'e lumsasun idanuwan shi yana binta da kallo mai cike da so cikin muryar ta mai dadi tace, "love ka tashi ka kusa makara ka ce min flight naka 11:00am zai tashi gashi har 10 tayi kana bacci" shuru sultan yayi yana kallan yarda take motsa lips din ta jawo ta yayi jikin shi ya kama lips nata ya tsotse su tas, sannan ya sake ta suna kallan juna yana aika mata da murmushin shi mai kashe mata jiki, a hankali ya daura hannu shi saman cikin ta yana wani shafa shi kamar kwai a hankali ya daura kan shi saman tulelan cikin Nihal yana jin motsin baby shafa kan shi Nihal take tana smile tace, "love time" dagowa Sultan yayi yana kallan Nihal tare da ja mata cheeks nata yana cewa, "dadi na da hayaty bata san African time, shi kuma Sultan baya san tafiya ya bar hayaty a gida sai ya zama dole"
"Um nima ai haka bana so kayi nisa dani kawai-kawai dai"
"Um..! cakulkuli Sultan ya Shiga yima Nihal tana dariya a tare sukayi wanka suka fito Sultan na dauke da Nihal tana zuba mashi rigima tana fadi mashi irin missing nashi da zatayi 2days har ya dire ta saman bed a tare suka shirya juna su suka fito parlour.
Direct dining suka nufa zaunar da Nihal yayi a cinyar shi ya ciyar da ita da kan shi haka itama Nihal, bayan sun gama break a tare suka fito Sultan na rike da trolley Nihal na rike da briefcase din shi Barma ya mikawa trolley ya wuce da shi parking space yasa a boot, sannan suka wuce main parlour lokacin kowa na gidan na parlour sallama Sultan yayi da su suna mashi Allah ya kiyaye hanya a dawo lafiya, a tare suka fito da Nihal, Sultan na kokari bale murfin mota Sinbul ya karaso yana cewa, "ran ka ya dad'e akayi bako"
"bako? Sultan yace cikin mamaki tare da kallan agogwan dake Makale a tsintsiyar hannun shi ya ce, "wani bako ne? jim kadan Sinbul yayi yana cewa, "mutumin da ka ce a ba kudi kwana ki biyu da suka wuce, sau biyu yana zuwa neman ka baka nan yau ma Allah yayi zaku had'u ne ya zo yanzu" jim kad'an sultan yayi can kuma ya ce, "ka ce mashi ya karaso" Nihal sai smile take aikawa sultan tana mashi shagwaba, shi kuma ya biye mata.
Dauke da murmushi Sinbul ya dawo wajan mudi dake rakube gefe daya yana sanye cikin shada shi ash kanshi dauke da hula ba laifi cikin rufin asirrin shi washe baki Sinbul yayi yace, "yau dai ka taki sa'a yanzu yake kokari barin garin, da baka zo da wuri ba da kunyi sabani dan yanzu haka yana bakin mota" dan murmusawa mudi yayi Sinbul ya ce, "ka karasa yana wajan motocin can dake fake zagaye da security's" musaba sukayi da mudi ya ce, "na gode"
"Ah ba komai" sannan mudi ya karasa.
Sara da fitowar ta daga part din mom kenan rike da boll din danbun nama wanda mom tayiwa Nihal tace ta kai mata part na su tunda ta jita shuru bata dawo daga rakiyar ba, dan murmushi tayi ganin ashe har lokacin Sultan bai tafi ba suna tsaye a parking space suna soyewa ita dai soyayyar Sultan da Nihal na matukar birge ta musanman yarda suke kula da juna su, tana wannan tunanin ta ji ta bangaje mutum a razane Sara ta dago tana kokari ba da hakuri, abinda ta ganine yasa Sara waro ido tare da sakin boll din dake hannu ta ya fadi ji kake taratsatsa..! gabaki daya compound din ya dauka, su Ammi dake main parlour a tare suka fito da maimartaba da sauran dake parlour lokaci guda hankali yan gidan ya dawo kan Sara, Sara dake daskare tsaye tana bin mudi da ido hawaye na mata zarya da sauri Nihal da Sultan suka karasa ganin mudi ne yasa Nihal tsayawa cak ido waje tana kallan shi da mamaki dama mudi na raye, hada baki Nihal da Sara sukayi wajan cewa, "ya mudi..! shima mudi ya daskare tsaye yana mamaki mai ya kawo Sara gidan bai kara tsinkewa da lamarin ba sai da yaga Nihal da ciki wanda ba zai taba manta kamanin taba duk da hutu da kyau daya zauna a jikin ta, da kyar ya samu bakin magana ya furta Nihal..! Sara..! Kuka Sara ta saki da sauri mudi ya tako zai karasa gare ta, d'aga mashi hannu Sara tayi ciki tsawa ido waje tace, "karka matso kusa dani dan ni ba yar uwar ka ba ce..! ashe dama kana raye tsawan shekara uku kasa kafa ka gudu ka bar mu a gida, mun sha wahala mun ga SAUYIN RAYUWA har Baffa ya rasu baka waiwaye mu ba kana nan birni duniya na kai maka yarda kake so, ka manta da iyayan ka da yar kanwar ka Sara, baka damu da ya muka kwana ya muka tashi ba" bud'e baki mudi yayi zai magana Sara ta daga mashi hannu tana cewa, "ba abinda zaka fadi min, ina da yaya kamar ka har almajiran ci nayi saboda mu samu abinda zamu ci bayan kai ka nan kana jin dadi kana hutawa ko baka fadin min ba yanayin ka ya nuna irin jin dadi da kake samu abirni, ka kyauta da ka barmu tsawan shekaru ya mudi" Sara na ida zancan tayi ciki da gudu tana kuka shima mudi hawaye yake yana cewa, "ki tsaya ki saurare ni mana Sara" Nihal dake gefe hawaye take waiwayowa yayi inda Nihal ke tsaye ya durkusa gwiwowin shi kasa ya hada hannu biyu yana kokari bata hakuri maimartaba da waziri dake tsaye suka ce, "ya kamata mu shiga ciki wannan magana bata waje ba ce" Sultan dake makale da Nihal tare suka shige mudi na biye da su gwiwa sage..
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```
[3/11, 1:56 PM] salma😝: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA* 🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*_wannan shafin naki ne kyauta namesake kiyi yarda kike so da shi, Allah ya bar kauna_*
*Page:143_144*
Main parlour yayi tsif ban da muryar mudi ba abinda ke tashi yana mai cigaba da cewa, "na cutar da rayuwar ki Nihal nine sanadin barin ki gida kika shiga uwa duniya saboda san zuciya irin nawa da rashin hangen nesa, na rokeki Nihal ki yafe mun tunda wannan abun ya faru na rasa kwancinyar hankali da nutsuwa tun daga lokacin na gane ba sha'awar ki kawai nake ba har da san ki ke d'awainiya dani," sultan kuwa kara matse Nihal yayi a jikin shi tamkar za'a kauce ta daga gare shi, wani kishi ya zo mashi lokaci daya wanda bai san yana da shi ba, jiyayi kamar ya bigewa mudi baki har sai ya zubar da jini a kan furucin da yayi game da Nihal, wani abu ya tokare mashi makoshi kamar ya kife shi da mari.
Maganar mudi ce ta kara katse mashi tunani yana mai cigaba da cewa, "komai daina min dadi yayi na rasa sukuni na wannan dalilin yasa na gudu zuwa birni ina neman ki ido rufe, ko zan gan ki amma ina nayi nema har na gaji hatta kayan mayan da nake sha daina sha nayi dalilin tunanin ki yasa na watsar da duk wani shaye-sheye da kunyar abinda shaye-sheye ya sani, tun daga lokacin na tsani duk abinda ke sa maye, kullun cikin rokwan Allah nake ya nuna min ke wata ran a tasha nake kwana bani da cin yau bare na gobe, ni dai fata na na ganki na nemi yafiyar ki na maido ki gida duk da gidan ba wani dadin shi kike ji ba sai dai na daukar wa kai na bazan bari aci zarafin ki ba, har muta nan tasha nake tanbaya ko sun ganki sai su ce min bani da hankali ai birni fadi gare ta, a haka na hadu da wani driver mota ya taimake ni na zama kwandastan motar shi ina samun na ci, har Allah yasa na ji labarin za ayi wani taran matasa wanda miji kine jagoran shirin a nan ne aka rabawa matasa mota har nima na samu" nan mudi ya kwashe duk abinda ya faru da shi har zuwa ranar da suka hadu da Sultan ya kawo shi gida ya ce ya dawo, tunda ya dawo ya amshi kudin da ya bashi masu tsoka ya tafi da su gida, ya rinka tsara abinda zaiyi da kudin har ya bud'e shago a kasuwa, ya zuba kaya sannan ya bada motar shi ana haya da ita, wannan dalilin yasa Sara ta ganshi fes, numfasawa mudi yayi yana mai kara rokar Nihal gafara har da Sara, Nihal kuwa cewa, tayi ta dade da yafe mashi Allah ya yafe masu baki daya tare da godewa Allah da yasa mudin na raye, Sara kuwa hakuri ta bashi na rashin fahimtar daya shiga tsakanin su da godewa Allah daya bayana mudi ko ba komai yayanta nan zatayi aure, Dara kuwa farin ciki ne ya lullube ta baki har kunne ta cewa mudi ya matso gare ta.