Sashe 109
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A harabar gida motocin sultan suka faka a hankali suka fito yana makale da hannu Nihal murmushi Nihal ta saki tana kallan gidan bayin dake compound zubewa sukayi suna ta kwasar gaisuwa kirari fadawa suka shiga zubawa sultan, wanda zai sheda ma yan'gida sultan ya dawo da Gimbiyar shi, Ammi dake parlour sai washe baki take cikin murna da jin dadi Ammi da mom suka fito suka rungume su suna nuna masu tsantsar murna su pack sultan ya sakar wa mom a kumatu tare da Ammi Basmal da cikin ta ya fara fitowa da gudu ta rugu ta rungume Nihal su ta murnar ganin juna yaushe gamo Ammar kuwa saitin kuna Basmal ya matso yace, "honey ki bi a hankali karki wahala min da baby" turo dan karamin bakin ta Basmal tayi ta ja hannu Nihal gabaki daya suka dunguma ciki.
Part na su suka wuce dan watsa ruwa kafin su fito main parlour lallacewa Nihal tayi tana kallan sauyin da part nasu yayi komai na part din an canza ba kara min kyau part din ya kara mata ba, bayan sunyi wanka sun shirya suka wuce main parlour lokacin da suka isa kowa ya halara nan suka ci abinci cikin jin dadi mom sai nan take da Nihal har sultan na cewa mom batayi missing nashi ba Abba ne kawai yayi missing nashi Gimbiya jalila kuwa sai faman tabe baki take
Bayan sun ci sun koshi Nihal ta bude tsaraba tana ba kowa nashi tsarabar Basmal taso tafi ta kowa saboda har baby clothes data siya mata godiya sosai Basmal tayi mata da nuna jin dadin ta kowa ta ba tsaraba shi sai ya nuna mata jin dadin shi har su Adda da waziri tayi ma tsaraba, hatta maimartaba sai da ta mashi tsaraba kuma ya ji dadin kyautar sosai har yasa mata albarka, wata jaka Nihal ta dauka ta shopping ko ba'a fada ba kasan kyautar ce ta musanman tabawa Nazili kerere Nazili tayi tana kallan Nihal ganin idanuwan mutane na kanta yasa Nazili amsa tana yak'e.
Sultan ne zaune a garden saman resting chair shi da Ammar da Ahmad suna ta shan fira yaushe gamo, sai ga Ashad ya zo wajan kai sunkuye dan bema san ta ina zai fara rukwan sultan ya yafe mashi ba, ganin haka yasa Ammar da Ahmad basu guri dan su tattauna da d'an uwan nashi tunda sun san kwana zancan, Ashad yace, "yaya..! Cikin murya mai rauni, nuna mashi guri zama sultan yayi ya zauna Ashad ya cigaba da cewa, "yaya na san ni mai laifi ne, ba lallai ka sake yarda dani ba a matsayin kanin ka ba, na aikata maka laifin da zeyi wuya ka yafemin kwata-kwata ba kayi sa'ar samun dan uwa kamata ba na rokeka ka yafe min yaya"
"Bana so kana fadin irin wad'an nan kalaman abinda ya faru ya riga daya faru kuma ya wuce, ko ubangiji muna mashi laifi ya yafe mana, na riga dana yafe maka tun ba yau ba Allah ya yafe mana gabaki daya, ni dama fata na Allah ya kara hada kan mu ya tsare mu daga sharin shed'an ya shirya min kai kamar carbi," Sultan ya ida zancan cikin zolaya wani irin farin ciki ne ya lullube Ashad ya rungume sultan tare da sakin kuka yana cewa, "Allah na gode maka daka bani dan uwar mai saka shari da alheri Allah na tuba na aikata maka abubu..! Toshe mashi baki sultan yayi yana girgiza mashi kai murmushi suka sakarwa juna su, haka sultan ya rinka jan Ashad da fira dan ya saki jiki shi ya maida komai ba komai bane komai ya gira ya wuce.
Nazili na shiga bedroom zagaye daki take rai bace bud'e jakar hannu ta tayi ta ciro kwallin dake cikin jakar, wata hadadan gown ta gani mai shagen tsada da fost, ciki masifa Nazili tace "Amma dai wannan yarinyar ta rainani har ni zata sa kudi ta siyawa kaya sai ka ce matsiyaciya" wata takada ta ganni makale jikin kwallin dauka tayi ta karanta dunkule takardar Nazili tayi cikin bacin rai tace, "zan gwada maki ko ni wacece Nihal..! almakashi Nazili tace Aziza ta bata ta zauna tayima rigar gutsin-gutsin ta maid rigar cikin kwallin data ciro ta, ta maida fost din Aziza dai bace kala ba tana tsaye gafe tana takaici yaga rigar da Gimbiya tayi dama ita tabawawa ta rage zafi dan ba karamar riga ta wulakanta ba sannan ta fice daga dakin.
Nihal ce ke takowa tare da bayin ta barira da Yasmin A dai-dai corridor din da ze sada Nihal da part nasu taji muryar Nazili na cewa Nihal..! Tsayawa Nihal tayi cak tare dayima bayin ta alama da hannu su ja gefe karasowa Nazili tayi tace, "Naga abinda kika rubuta min dalilin ne ya kawo ni nan dan na gwada maki na isa..! Gyara tsayawa Nihal tayi tana saurara ta "An fada maki kowa matsiyaci ne irin ki how dare you zaki kwaso wata kazamar rigar ki ki bani, ce maki akayi ban da sutura da zaki siya min riga? ke ce ke bukatar riga bani ba, ko ina amsar tsaraba bana amsar ta matsiyata irin ki megare ki mezaki bani, karki manta karka shin wani kike kuma kudin shi kike ci bana naki ba bana uban ki ba..!sai abinda sultan yaci ya rage yake baki sannan ki zo kiyi tunkaho da shi..! har kiyi kokarin dauka ki ba almajirai irin ki marasa galibi bani ba Gimbiya Nazili..! idan na so yau sai amin kalar rigar da kika bani sau dubu ba tare da kudi na sunyi ciwo ba..! saboda cikin kudi na tashi na girma ba cikin tsiya da talauci ba kamar ke Nihal yar gidan matsiya ta..! duk maganar da Nazili keyi Nihal na saurara ta zuciyar ta na suya tana kara mata kwarin gwiwa a kan abinda tayi niyar aikatawa dan hakan yafi dacewa da Nazili dan su goge rai nin dake tsakanin su, kwallin rigar Nazili ta bude ta juyewa Nihal a jiki ta tare da taka fost din da kafar ta tace, "Na fi karfin ki ko ta ko ina gabaki daya dangin kakaf zan iya ciyar da su da kudi na har duniya ta tashi, saboda taran matsiya ta aka tara ko uwar ki bata isa ta bani abu na amsa ba to megare ta da zata bani babu shi ba ayi shi ba, kwancan kaya na na dauka na ba uwar ki sai ta amsa bale kuma sabo bloody fool kawai...! Fisgo Nazili Nihal tayi ta dauke ta da mari jikake tas..! tas..! ta hagu ta dama Nazili ta kife kasa Nihal da idanuwan ta sun rine zuwa ja saboda bacin rai dafe kumatu Nazili tayi tana kallan Nihal fisgo ta mata gashi Nihal tayi ta kara dauke ta da wani marin, da kyar Nazili ta kwace kanta daga rukwan da Nihal ta mata kokowa ne ya shiga tsakanin Nihal da Nazili har Nihal ta samu nasara kada Nazili kasa ta bita ta zaune mata ruwan ciki, cikin bacin rai Nihal tace, "how dare you bitch zaki zagi iyaye na na kyale ki...! dukan ta Nihal kawai take kamar wadda imani ya fita daga jikin ta marin fuskar Nazili kawai take tana cewa, "dama ko baki zo ba ina sane da ke an fada maki ban san ke kika kona min fuska ba, I wish ranar dana fita Ammar ya barni da ranar kema sai na kona taki fuskar na lallata ta" takalmin kafar ta Nihal cire ta rinka kwadawa Nazili a fuska tun tana ihu har muryar ta ta dashe gashi ba motsin kowa bare a kawo mata dauki, Aziza da ta biyo sahun Nazili jin ta shuru, abinda ta ganine ya sata zaro ido zata zunduma ihu, Yasmin dake bayan ta toshe mata baki gam sai zare ido take tana mutsu-mutsu alama da ido Nihal tayi ma su Yasmin daukar Aziza sukayi cak suka shige wani daki da ita sai mutsu-mutsu take mikewa Nihal tayi tana sauke numfashin tayi kwallo da Nazili wanda ta dade da sumewa fuskar ta tayi kaca-kaca da jini Nihal bata damu ba, dakin daka shige ta Aziza ta nufa wuta ta cinno a icce tasa aka toshewa Aziza baki da tsumma Yasmin da Barira suka ririke ta gam nufo ta da icce Nihal take ko a jikin ta saboda alkawari ta daukar wa kanta sai ta rama ko ba yau ba, ta bankawa fuskar Aziza wuta wani ihu ta saki amma saboda bakin ta na toshe bame jin ta alama Nihal tayi masu da ido su fice ta wurgar da iccen cikin daki suka fice, har sun fito Nihal cikin muliki da isa tace, "ku dau ke Nazili ku fitar da ita waje ba tare da sani kuwa ba" sannan Nihal ta wuce part nata.
Kaitsaye toilet Nihal ta shige ta sakarwa kanta shower, sai da tayi wanka hankali ta ya dawo jikin ta ita kanta mamakin rashin imani data tafka take zama tayi zaman sofa ko lotion ta kasa shafawa jikin ta sai rawa yake yanzu idan Nazili ta mutu fa me yasa tasa aka fidda ta waje yanzu idan ba'a ganta ba fa idanuwan Nihal sunyi jawur sai kuka take jikin ta na tsana ta rawa, murda kofar da akayi ne yasa Nihal mikewa a zabura sultan ne ya shigo Nihal kuwa sai zazare ido take tana bin bayan shi da kallo tsare ta ido sultan yayi yace, "hayaty ya..! kafi sultan yayi wata magana ta hada bakin su waje daya tana kissing sultan ta ko ina, wasani suka shigayi tsakanin su har suka zube saman bed (nima na sulale na fice)