Sashe 11
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yau dai haukan Abba yayi tsanani dan har igiyar da aka ƙulleshi da ita ya kunce kulle ɗakin akayi saboda tsoran abinda yake, gabaki ɗaya ɗakin sai da ya mai fata-fata Umma da Nihal kuka kawai suke sharɓa Gwoggo ko da Tanimu lamo sukayi a ɗakin su da ƴa ƴa su, sai abu yayi Abu ya kwashe da dariya ƙasa-ƙasa har dare ana Abu ɗaya daga Umma har Nihal ba Wanda ya rintsa, safiya nayi aka kira malam ko da ya buɗe ɗakin yasha mamaki Dan duk wani Abu dake ɗakin ya tashi aiki can raɓe bayan gado Abba ya laɓe kamar ƙaramin yaro yana kuka, murmushi malam jafaru yayi yace, "taso kaji Habu" tasowa yayi yana raraba ido ya zauna bakin gado ya takure yana satar Kallan Tanimu Wanda yake ta rausaya kan munafunci, addu'oi malam jafaru ya mai sannan ya bada magunguna karya asirri dan ya gano kamar asirri aka mai maganin da Tanimu ya kawo mai malam jafaru ya gani yashe a kasa hannu ya kai zai dauka Tanimu yayi Sauri riga shi ɗauka yana yaƙe yace, "ah wannan maganin yana da kyau amma tunda anfara wannan sai ya daina shan wannan na garin dama malam ne ya bani na kawo mai" kada kai malam jafaru kawai yayi ya fita, lokacin har bacci ya ɗauke Abba yana fita Tanimu ya cije leɓe yana tunanin ta ina zai ɓullo wa wannan al'amari dan wallahi ko ana ha maza ha mata sai Habu ya bar duniya tunda duniyar bata uban shi bace fita yayi a fusace har yana bangaje Gwoggo.
Umma ko ɗakin da Habu ya ɓata ta gyara shi tsaf har lokacin yana bacci bai San wainar da ake toyawa ba, Nihal ce ta zauna kusa da shi tana kallan fuskar mahaifin nata tayi fayau daka gani kasanciwo na cin mutum a hankali ya ware idanuwan shi ya sauke su a kan Nihal wani irin lalausan murmushi ya saki ya miƙa mata hannu kamar jira take ta faɗa jikin shi tana kuka cikin sheshekar kuka tace, " Abba Dan Allah ka tashi Allah bana so ina ganin ka haka Umma na ta rinƙa kuka nima kana sani kuka Abba" ta ƙara rushewa da wani sabon kukan Abba shima kukan yake dan bame lallashin wani Umma ce ta shigo itama tabi layi ƙanƙame su Abba yayi suna kuka na yi bamai lallashin wani, sai da sukayi mai Isar su sannan suka ta shi, yau dai ba laifi jiki yayi sauƙi Dan maganin da malam jafaru ya bada masu kyaune, Gwoggo ko ji take kamar ta haɗiyi zuciya ta mutu saboda yana yin da taga Habu a ciki, bangaran Tanimu ko yana fita bai zame ko Ina ba sai wajen boka Tal'udu Sabon Yanka zaiyane mai halin da ake ciki yayi dariya boka ya saki sosai sannan yace, "Tanimu sai kayi wanka da jinin jinjiri Dana bunsuru dana kare sannan zaka samu abinda kake so sannan kayi kwana biyu kana sallah tsirara, saboda a gaskiya Habu mutum ne mai ƙarfin imani idan ko kayi abinda na faɗa ma zamu tura mai baƙaƙyen al'jannu wadda ba yadda malam jafaru zaiyi dasu, Abu na ƙarshe da zan sanar dakai shine kayi zina da jaka da dare a gaban matar ka," zaro ido waje Tanimu yayi yace, "yanzu dole sai a gaban matata malam bani tunanin indo zata yadda da wannan zancen" "Tanimu baka shiryawa Habu mutuwa ba kenan cikin ƙunci da wahala ba, baka shirya Habu yayi wulaƙantacciyar mutuwa ba" boka Tal'udu ne ya faɗa yana kiran suna yan aljanu rausaya kai Tanimu yayi "idan dai dan naga bayan Habu ne babu abinda ba zan iya ba," "yanzu kayi magana Tanimu Idan dai kayi abinda na saka dai-dai zaka ga aiki da cikawa Tanimu" sannan ya janyo wasu magunguna a cikin kwalba yace, "Tanimu ga wannan ka canza mai da su a matsayin maganin shi, sannan ka tabbata bayan ka gama zini da jaka kajewa Habu a haka ka faɗa mai duk abinda ka shuka kana fita labari zai canza zani," "ina fajin tsoro karya zo ya warware " Tanimu tun da muke da kai ka taɓa ganin nai maka aiki ya warware yanzu Ina sauran suke kai dai aka kayi abinda nace ma," "abinda ka lissafa ban san inda zan samo jariri ba" "kai dai Tanimu wani lokacin sakarai ne, ka bada kuɗi ayima komai kai dai naka anfani da kayan aiki" sannan Tanimu ya dawo gida cike da farin cikin a zuciyar shi amma yana jin tsoran yadda zai tinkari Gwoggo da zancen yin anfani da jaka a gaban ta shi dai wannan Abu da kunya, yana shigowa Gwoggo ta tare shi tana huci ganin ya haɗa rai ne yasa jikin ta yin sanyi zama tayi kusa dashi nata gunguni, "yanzu saboda Allah malam sai kafita tun da safe sai yanzu ka dawo kana cika kana batsewa, gashi wancan karfan kafan ya tashi Dan yau garas ya wuni cikin gidan ba alamar ciwo," "daɗi na da ke Indo rashin haƙuri da jin bayani sai ki buɗe kunnan ki da kyau kiji idan ba haka ba sai dai mu koma gefe muna cizan yatsa" natsuwa Indo tayi kamar me ɗaukar karatu Tanimu ya zaiyane mata zance, amma saboda tsabar San abin duniya da rashin imani sheɗan ya riga ya gama da su ta amince.
Allah sarki Habu tunda ya tashi yake neman Tanimu har dare yayi, ko daya tanbayi Umma Nihal ce mai tayi ya je samu mai magani wani irin daɗi ne ya lilibe Habu, ko da safe da Habu ya tashi jiki da sauƙi sosai, bayan gari yayi sha, Tanimu ya shigo ɗakin Habu yana ta washe baki, "a'a masha Allah jiki yayi sauƙi gaskiya magani yayi aiki," "ai bani da abinda zance ma yaya sai Allah ya saka da alheri ya baka mafifinci gida a gidan aljana" "ai duk yima kai ne Habu idan ban maka ba wazanyi wawa ya" ida zancan yana hawaye "yanzu ka duba yadda kake kula da Sara da Mudi ai bani iya saka ma da abinda kayi min a duniya Habu"yana faɗa yana sharar ƙwalla, " haba yaya tsakanina da kai ba yar haka nima ai ƴa ƴa nane" Umma da Gwoggo suka amshe zancan da cewa, "aiko dai," bayan sun gama tattaunawa, Umma ta wuce madafa Gwoggo ta wuce ƙurya Habu ya shiga wanka, yara na waje suna wasa ɗakin Habu Tanimu ya Shiga ya canza magunguna ya aje Wanda boka ya bashi sannan ya fito da sauri,
Da yamma likis ya wuce wajen boka yayi wanka da jinin jinjiri dana kare Dana bunsuru, sannan boka ya bashi laya da ze daura a ƙugun shi, saboda inyaje anfani da jaka karya sha wahala, sannan ya taho gida yana isowa aka tare shi da labarin tunda Habu yasha magani bakin shi ya kulle sai dai ya rinƙa bin mutane da ido wani irin daɗi ne ya lulluɓe shi sannan ya leƙa ɗakin Dan ya tabbatar a zuciyar shi kuwa cewa yake Abu yayi kyau saura aikin dare.
Dare nayi Tanimu da Indo suka fito dama ya taho da jakar shi tunda rana, Indo na kallo Tanimu ya gama sheke ayarshi da jaka, sannan ya wuce ɗakin Habu haihuwar uwar shi yana Shiga ya kunna haske ya gwaraye ɗakin, Habu dake kwance har yanzu bacci be ɗauke shi ba tashi yayi zunbur yana bin yaya Tanimu da kallo ko shima ciwon haukan ya same shi ne, dariya Tanimu yayi yace, "ɗan uwa nasan zakayi mamaki ko,? to kwantar da hankali ka lafiya ta ƙalau" ya idda zancan tare da zama yace, "Habu idan akwai Wanda na tsana a duniya to ya biyo bayan ka ya faɗa yana daga gira duk wata mutuwa da akeyi a cikin gidan mu nine nan ke aikatawa ya tintsire da dariya ni na masu asirri yanzu haka kai ma nama asirri ka ga wancan maganin na canza ma, saura kaɗan ka tafi barzahu, kaga dukiyar daka tara ta zama tawa da ƴa ƴa na, matar ka da ƴar ka su gane," idanuwan Habu cukowa sukayi da ƙwalla yana kallan Tanimu maganganun shi na mai yawo wani irin kukan kura yayi zai shaƙe Tanimu amma mi sai ya faɗi yana wani irin kuka yana kafe wa da Sauri Tanimu ya bar ɗakin, ya Shiga ɗakin su ya zauna, yana sauke ajiyar zuciya, ba gidan ba kadai gabaki daya unguwar ta ɗauka da irin kukan da Habu keyi na ban tsoro, Umma ce ta fito da gudu tana kuka shima Tanimu ya fito lokacin har ya sa kaya, Shiga ɗakin su yayi har da manyan unguwa da suka tashi daga bacci saboda kukan da Habu keyi, mi zasu gani yankan jikin shi habu yake ta ko Ina jini na zuba kowa tsoro sai da ya Shige shi ririke shi malam jafaru yayi yana mai addu'a jinin ya fara zubo mai ta hanci ta baki yana kallan Tanimu yana mutsu mutsu can yayi shuru yana motsa baki a hankali yana kalmar shahada innalillahi wa'innailaihiraju'un
```Taku har kullun Salma Mas'ud Nadabo ``` ✍🏻
```Taku har kullun Salma Mas'ud Nadabo✍🏻 ```🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏽
*By*
*Salma Mas'ud Nadabo*👑
*Edit by*
*Aliyu Miko Muhammad*
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
https://mobile.Facebook.com/Real-hausa-fulani-writers-forum-RHFWF-17394973194167/?refid=52&red=opera-speed-dial&-tn_-H-R
*Email*:[email protected]
*Facebook*:www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.com
*Page: 27_28*