Sashe 16
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin k'warewa Sultan ke duba patients yana basu kulawa sosai yauma kamar kullun yana tsaye bakin gadan wani datijo smile Sultan ya saki tare da taba goshin shinshi yace, "Ahamdulillah baba jiki yayi sauki sosai insha Allah gobe zamu baka sallama kai ma ka huta da alururin da kakesha" Dan murmushi datijan ya saki yace, "amma dai Allah yasa ma albarka ya baka mata ta gari, ai k'ara na bar asibitin nan na gaji da zama kullun sai an soke min mazaune da karfan bature ina ma anfani" gyara glass din shi Sultan yayi Wanda ke mak'ale a hadadiyar fuskar shi Wanda in ka kalla sai ka maimaita kalla saboda haduwar ta Sultan yace, amma fa yauma sai namaka wata alura," jikokin baba dake gefe ne suka tintsere da dariya,drama Sultan da tsoho naba mutane dariya kwata-kwata tsohon baya San alura gashi dole ayi mashi shiyasa kullun suke shan drama da Sultan, haka yauma da kyar ya tsaya aka mashi alura, sannan Sultan ya fita daga dakin patient din direct office d'in shi ya shige tare da daukar briefcase din shi a bakin kofa suka hadu da Alex na jiran fitowar shi mik'a mashi briefcase din yayi suka tako har bakin motoci shi sannan aka bude mashi murfin motar back seat ya zauna, a hankali motocin suka bar harabar asibitin basu zame ko Ina ba se gida yana isa part nashi ya shige Barma da Sinbul na biye dashi suna k'arasowa bakin kofa yace, "Sinbul yau bana buk'atar Ku biyo ni ciki bedroom, ai ni ba yaro bane da kullun zaku rink'a bina kamar jela wai zaku shirya ni da San da bana Nigeria Ku ke shirya ni, dan wata tsirfa za'ace Ku rink'a shirya ni wannan ma ai rainine da anyi wannan amma yanzu bazan dauka ba" sannan bayin dake bakin kofa suka bude mashi kofa barma da sinbul kallo suka bi Sultan da shi suna mamakin irin halina Sultan Jan k'afafuwa sukayi suka bar part din zuwa Nasu na bayi yana Shiga kaya kawai ya cire ya shiga toilet ya Dade yana wanka sannan ya fito sanye da bathrobe da Dan k'aramin towel yana goge gashin kanshi , lotion ya janyo ya fara shafawa bayan ya kamala shafa ya gyara gashin kanshi ya kwanta luf-luf kayan da su barma suka aje mashi ya sa hannu tare da sakin Dan gutun tsaki blue shada ce tasha aiki da dark bleu zare k'ara daga kayan yayi tare da bata fuska, "nifa gaskiya ban fiya San manyan kaya ba fa sun wani aje mani shada se ka ce Wanda ze je daurin aure ko sallah juma'a mtww, Dan dai kawai da memartaba zeyi dinner da ba abinda ze ja mani sa wasu manyan kaya kiran sallah magrib da akeyi ne yasa Sultan zura kayan cikin sauri tare da feshe jikin shi da turare me sanyi da kamshin dadi dama ya dauro alwala shi a toilet, tare suka Shiga masalaci da security's din shi har se da akayi sallah isha suka dawo cikin gida.
Direct men pralour ya nufa lokaci kowa ya halara a dining area dauke da sallama a bakin shi ya shigo men parlour gabaki dayan su amsawa sukayi maimartaba ne ya kuma fad'ad'a murmushin shi yana cewa Sultan har ka dawo" Eh yace ataikaice tare da kallan ammi wadda tacika fam saura kiris ta fashe, dan murmushi Sultan ya saki tare da karasawa wajan ya rungume ta baya zame hannuwan shi yar datijowar tayi, fara ce sosai kallo daya zaka mata kasan cewa Sultan jikanta ne, Dan shagwabe fuska Sultan yayi yace, "ammi am so sorry ba laifi na bane da ban zo ba dear kin ji ammi" "ni dai ka kyale in ai ka kwadamin iya kata tunda har ka iya dawowa k'asa ka kasa zuwa ganina se yanzu, yanzu ma a wajan dinner hakan is good ai" kara shagwabe fuska Sultan yayi kamar karamin yaro yana ba ammi hakuri amma tayi Biris da shi maimartaba ya kalla yace, "Abba please kasa baki a magana nan," abinci ze kai bakin shi ya tsaya yana cewa ai kunfi kusa gabaki daya dariya suka saki su basmal d'aurewa Sultan yayi yace, "kin gani ko ammi dama abinda suke so kenan nama fasa yin dinner din" ya zame hannu washi da suke sama shoulder din ammi rik'e hannuwan shi ammi tayi tace, "haba mai gida ni na isa nayi fushi da kai murmushi Sultan ya saki har dimple din shi na lomawa pack ya mata a cheeks nata sannan ya ja kujera ya zauna kusa da ita Nazili na gefe sanye take da t-shirts me santsi milk se sket black ta nade gashi ta waje d'aya daga karshan jela ya nanade ta gaba Kuma dan sisiri gashi ya zubo yana reto bakin ta sanye da jan baki, murmushi ta saki tare da mikawa Sultan plate , Basmal ce ta katse ta da cewa Nazili bani plate din nasa ma yayana abinci mika mata plate din tayi ta fara zuba mashi itama sanye take da gown red ta raba gashin kanta biyu, ( *ohni salame duka yan'matan gidan nan gashi gare su*🙄) Gimbiya jalila ce ta tabe baki cike da munafurci tace, "Hmm Sultan dai Dan gata ne kowa so yake ya faran ta mashi ai hakan na da kyau" Sultan da tunda Gimbiya ta fara magana suke kallan juna ido ciki ido kauda kai Gimbiya jalila tayi tare da kallan maimartaba tana smile, daga haka ba Wanda ya karama magana, Ashada dake gefe ya cika fan yar wuk'ar da take hannu shi wadda yake cin abinci da ita yake ta jujuya yawa jiya ke kamar ya tashi ya luma ma Sultan wuk'ar kowama ya huta.
Bayan sun gama dinner kowa ya wuce part din shi Sultan da Nasim zaune suna game a dakin Nasin kallo daya zakayi ma dakin Kasan dakin Dan gatane, shafa kanshi Sultan yayi yace, "my boy dare yayi ya kamata kaje ka kwanta ba musu Nasim ya mike har bakin bed Sultan ya raka shi sannan ya lulube shi da blanket tare da yi mashi pack a goshi ya kashe haskyan dakin ya fita.
Dakin ammi ya shiga ammi ya hango zaune saman bed ta jingi na bayan ta, bayin nata mata hidama ganin Sultan yasa Suka zube suna kwarsar. gaisuwa tare da ficewa murmushi ya sakar wa ammi tare da karasawa ya zauna bakin gado tare da taba goshin ammi yace, "matar amma yau baki sha maganin ki ba ko" shuru ammi tayi dan bata San shan maganin kwata-kwata, ta fara gajiya da shaye-shayen magunguna janyo bedside drower Sultan yayi yace, "magain ya b'alo wa ammi sannan ya bude Dan karamin fridge din dake dakin ya janyo robar ruwa ya tsiyaya a glass cup ya mika mata amsa tayi tare da sha tana Smile duk da bata San magani amsar cup din yayi ya aje a gefe sannan ammi ta kwanta, ja mata blanket yayi tare da yi mata pack a goshi ya fita, yana tafiya bayi na kwasar gaisuwa har ya isa part nashi bude mashi kofa akayi ya shige yana shiga ya rage kayan jikin shi saboda dama ya gaji da su kawai hakuri yake toilet ya shiga ya sakarwa kanshi shower ya fito sanye da bathrobe turus ya ja ya tsaya yana kalla Asiya baiwar shi tsaye da cup din coffee da alama yanzu ta shigo kallo da ya mata ya watsar sanye take da gown brown me stones tana sanye cikin alkyabba mara kwaliya ta karan misk ga hannu dauke da d'an karamin tray da cup a sama har ya gama shiryawar shi Asiya na tsaye kamar gunki se da ya zauna saman daya daga cikin Royal chair's din shi sannan yayi zama irin na mulki ya lumshe ido a hankali ta karaso tare da aje tray din saman stool ta dau cup din tace, cikin sanyi murya "ranka yadade ga coffee din miqa hannu yayi ya amsa yana kalla ta ta k'asan ido har yakai cup din baki shi se ya mika mata yana smile tare kallan agogan dake mak'ale a bangwan dakin yace, "amshi ki fara sha se nasha ware idanuwa waje Asiya tayi cikin in....in..a baki na rawa ran ka yadade bana tunani akwai had'a idan nasha wani Abu da cup din da kake anfani da shi" murmushi Sultan yayi har dimple din shi na lomawa yace, "Hmm aini nace ki sha yana maganar yana tsare ta da idanuwashi, amsa cup din Asiya tayi jikin ta na rawa Sultan yace, "relax Asiya" ya fadi maganar yana Jan ta ya k'ara da cewa, "kada ki kuskura ruwan tea din nan ya kife a k'asa nama fada maki" idanuwan Sultan sunyi jawur kamar garwashi lumshe idanuwa yayi kamar me bacci yana kallan Asiya ta daura cup din a baki ta, ta fara sha tana sha hawaye na wanke mata fuska jikin tane ya fara rawa cup din dake hannu ta ya fadi k'asa ya tarwatse, Sultan na kallan ta wuya ta kama tana wani irin kakari tana hawaye har ta durkushe a wajan jini ya fara bi mata hanci se da tayi wata irin shak'uwa ta fadi matata, Sultan Wanda idanuwashi sunri ne ja abinka da fara bata kafi kace mi jikin yayi jawur jijiyoyi sun fito sun mai rudu-rudu saboda bacin rai mik'ewa yayi tsaye ya maida hannuwashi bayan shi yana zagaye dakin cikin daga murya yace, " Alex!!! Alex!!!"
*_kai fan's wala typing akwai wahala_*🤧
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```
[1/7, 2:25 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏽
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
*_Alhamdulillah a yaune zan cigaba da rubuta wannan littafi nawa SAUYIN RAYUWA naji dadi sosai da nuna soyayya Ku a gare ni fan's masu biyo ni private yau dai zamu cigaba wannan shafin naku ne masoya na_*
*Page: 33_34*
A cikin katafarin asibitin motocin suka faka Wanda daga sama an rubuta *SULTAN TEACHING HOSPITAL* se walk'iya rubutun yake a hankali daya daga cikin security's d'in shi Alex shi ya bude mashi murfin motar tare da riqe briefcase d'in sultan yana take mashi baya sauran suka dakata a harabar asibiti.