Sashe 54
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A harabar gida Ammar yayi parking shida Alex suka fito da Sauri part d'in Sultan suka wuce, nihal dake ta faman goge dining area Wanda yanzu ta daina yadda bayi na gyara part d'in sultan saboda wasu abubuwa data fuskan ta a gidan musanman yadda taga mom nanuna mata cewa kara tayi ma Sultan komi da kanta, duk da bata San shi amma za tayi hakan saboda Ammi da mahaifiyar shi zata faranta masu, murd'a kofar da akayi ne yasa Nihal dagowa da sauri tunanin ta Nazili ce ta zo mata rashin mutunci data saba, aje tsuman hannu ta Nihal tayi tare da cewa, "yaya! tana kallan shi ji tayi kawai gaban ta na tsanata fad'uwa masanman yanayin data ga Ammar da Alex cike da tuhuma take kallan su sannan tace, "ina sultan? shuru Ammar yayi tare da tunanin ya fad'a mata ko karya fad'a mata Amma ya kamata ace ko kowa be sani ba matar shi ta sani a hankali ya tako har gaban Nihal Wanda ta tsare shi da ido tana kallan shi tana kallan bayan shi, cikin alamar lalashi Ammar ya kwashe duk abinda ya faru ya fadawa Nihal waro ido tayi tare da fashewa da kuka tana cewa, "Nasan Sultan ba zeyi haka ba Dan Allah yaya kasa a saki Sultan ya dawo gida ko dan farin cikin Ammi" Nihal ta ida zancan tana mai kara tsana ta kuka Wanda ita kanta bata San dalili damuwar ta kai ba, koma dai minene ta San Shari akewa Sultan ba ze aika haka ba, zauna da ita saman kujera Ammar yayi yana faman lalashi tare da cewa tayi shuru karta bari kowa ya sani "insha Allah yau Sultan a gida ze kwana kin ji Nihal" baiwar Allah Nihal duk ta rud'e, bedroom suka shige suka fara fido takadun Sultan suna bincikawa Nihal itama shiga tayi ana dubawa da ita hankali duk a tashe birki ta drawer's din dakin sukayi suna bincika kowani file.
"Aikin ka yayi kyau Nas zan baka kudin ka cas sannan maganar cigaba da karatun ka a Dubai na gama shirya komai, gobe flight din ka ze tashi" wani irin dadi ne ya lulub'e Nas Gimbiya jalili dake gefe duniya tayi mata fes kamar an zuba mata ruwan sanyi haka suka riga hira su tare da kula wani makircin tunda labari yazo masu a kan inda aka tsare sultan.
Haka Sultan ya rika zama cikin daki abin duniya ya isheshi da mamaki irin makirci da ake kula mashi Wanda har kanshi ke daurewa shigo mashi da lunch da akayi ne ya sasa juyowa yana kallan police d'in har ya aje mashi abinci ya fita, kallan abinci Sultan yayi tare da kauda kai ya shige toilet ya dauro alwala ya dad'e yana saloli Allah ya kawo mashi mafita, yana idar da sallah ya mike, makakin da yafara ji a wuyan shine yasasa dafe wuyan shi numfashin shi na fita da kyar ba komai bane ya janyo haka se gubar da aka sa mashi ta cikin AC ta fara aiki jiri Sultan ya fara ganin da kyar ya karasa bakin kofa yana dukan kofar yana cire necktie d'in shi saboda yadda wuyan shi ya mashi yana fida numfashi sama-sama duka kofar yake Amma ba Wanda ya bud'e har jini ya fara bi mashi ta hanci yana wani wahalalan tari take a nan ya sulale.....
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```
[1/7, 2:29 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWAN*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the among the rest```)
*Page: 81_82*
Daya daga cikin security da aka bari bakin kofa ne Bangis ya bud'e kofa da sauri toshe hanci shi yayi sakwamakwan warin wani gas na poising da yake tashi a dakin mara dadi, a rud'e ya karaso gaban Sultan Wanda ya sume wayar shi ya Ciro da sauri ya fara kiran DPO bilal, kafi kace mi ambulance har ta iso daukar Sultan akayi cak tare da daura shi saman gadan marasa lafiya aka manna mashi oxygen da duk wani taimakwan gaggawa tare da cire mashi bottel din rigar shi, DPO Bilal duk ya rud'e wayar shi ya ciro ya fara kiran Ammar da Maimartaba, da sauri aka wuce da Sultan cikin Ambulance tare da tsanata tsaro a hotel din yan'sanda na bincike.
Wani file Nihal ta dauko da sauri tace, "yaya ina tunanin kamar wannan kuke nema! da sauri Ammar ya taso ya amshi files din hannun Nihal bud'ewa ya shigayi wani irin murmushi ya saki yana cewa, "masha Allah, Allah ya so guda biyu ne" da sauri shima Alex ya kara so yana dubawa ringing d'in wayar ammar ne ya katse masu tunani ciro wayar yayi daga aljihu tare da karawa a kunne abinda kunnan shi ya jine yasasa sakin wayar hannu shi a kasa, Alex ne yasa hannu ya dauka tare da karawa kunne da kyar ya iya furta "gamu nan zuwa Asibiti ! Nihal dake tsaye kamar gunki gaban ta na tsanata fad'uwa kamar zuciyar ta zata fasa kirjin ta da kyar ta iya cewa, "karku ce min wani abu ya samu Sultan Dan Allah" ta ida zancan tana saki kuka ta durkushe, kukan Nihal ne ya dawo da Ammar daga duniyar tunani da kyar ya iya saita kan shi ya dago da Nihal suna facing juna yace, "Haba Nihal ba kuka ya kamata kiyi ba addu'ar ki Sultan yake bukata kin ji Nihal" daga kai Nihal tayi tana goge hawayan fuskar ta, Ammar yace ma Alex , "mu wuce Asibiti" Nihal ce tayi saura tara numfashin Ammar da da cewa, "zan biku" shuru Ammar yayi tare da jin tausayin Nihal ji yadda ta damu da Sultan lokaci daya duk da ba wani san juna suke Allah sarki Nihal kina ganin rayuwa Ammar ya fada a zuciyar shi, veil d'in ta Nihal ta dauka suka fice.
Gabaki daya su mom da Gimbiya jalila suna fadda Maimartaba sunayin lunch, Ammi ce ta aje spoon d'in hannun ta tare da cewa, " ina Nihal da Sultan yau tun safe ban gan su ba" ta ida zancan tana kallan mom, gimbiya jalila da Ashad kallan juna sukayi suna dariya kasa-kasa suna cin abinci, maimartaba ne yace, "ki san yanayin aiki su ba zama, kana zaune za'a kira ka," cikin sigar munafirci Gimbiya jalila tace, "Ai Sultan na kokari sosai" Ammi tace, "kuma har da Nihal din hankali ya kasa kwanciya ne, na saba duk safiya tare muke breakfast yau Nihal ko leke haka shima Sultan din" basmal ce ta katse masu zance da cewa, "tunda kukaga haka aunty Nihal bata nan hakan ya nuna suna can suna shan soyayya su, kunsan dai Nihal bata zama ita kadai se tare da yayana" ta ida zancan tana murmushi ja mata kunne mom tayi tana cewa, "ke ko Allah ya shirye ki" yar kara ta saki tana sosa kunnan ta tana cewa, "kai mom daga fadi gaskiya" ringing d'in wayar maimartaba ne ya katse masu tunanin shuru sukayi har maimartaba ya dau wayar Gimbiya jalila da Ashad se kallan juna suke ta kasan ido suna fatan Allah yasa mutuwa Sultan yayi, mikewa maimartaba yayi yana furta "what! Da karfi, "karka fad'in min cewa wani abu ya sami Sultan d'ina a wani asibiti aka kwatar dashi? A kan wani dalili za'a daure min d'a ba tare da sanina ba, what nonsense is this wallahi duk abinda ya sami d'ana kotuce zata raba ni da Ku", Ammi dake gefe maimartaba numfashin ta ne ya fara sama-sama yana neman daukewa saboda kalaman maimartaba sun fara juya mata kwakwalwa Gimbiya jalila da Ashad ko zuciyar su fes se fatan Allah yasa ya karasa daga can ayi can, mom mutuwar zaune tayi ita da Basmal Gimbiya jalila ce ta kallo Ammi ta tafi luuu sumamiya karasawa tayi gaba Ammi tana kiran suna da karfi tana cewa, "Ammi ! Ammi ! tana jijiga ta, rud'ewa maimartaba yayi zafi biyu ya had'e mashi daukar Ammi akayi aka wuce da ita bedroom aka kira Dr Amir ya zo ya dubata, kuka mom kawai take shekawa Basmal na lalashin ta Gimbiya jalila kukan gulma take Ashad na lalashi ta kamar gaske bayan an gama duba Ammi maimartaba yace, "su wuce asibiti suga wani hali Sultan yake ciki" Gimbiya jalila tayi karaf tace, "Ai ba'a bar Ammi ita kadai ba nida Ashad ma kula da ita" maimartaba yayi alamar ya gamsu da maganar ta hijab mom kawai ta zura Basmal ta yafa veil d'in ta direct parking lot suka wuce, mota su ka shiga bala driver ya ja su se Asibiti