Sashe 90
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
har Nihal ta kwanta sultan yace Nihal....! ina san magana dake" gaban Nihal se da yanke ya fadi saboda yadda sultan ya kira suna ta mikewa zaune Nihal tayi ta maida hankali ta kan sultan gabaki daya, sultan dake zaune saman stool yana facing din Nihal kanta a sunkuye tana wasa da yan yatsun hannun ta cikin wata irin murya me sanyi sultan yace, Nihal..! zuciyar Nihal kara tsinkewa tayi karo na biyu cikin honey voice din shi sultan yace, "kalle ni" dagowa Nihal tayi tana kallan sultan ganin bata iya jure kallan sultan saboda kwarjini da yayi mata yasa tayi kasa da kanta, zamawo sultan yayi daga sama stool ya durkusa gaban Nihal ya kama hannuwan ta duka biyu cikin nashi, jikin Nihal wani mugun sanyi yayi sultan yace cikin muryar shi me sanyi da dadin saurare, "Nihal..! Na jima ina fadin love doesn't exist, I never thought it will happen to me not even in my dream, na dade ina avoiding naki, ina karya ta abinda nake ji game dake Nihal but I just couldn't help it anymore, I must admit ita Nihal I fell for you, I love you Nihal with all my heart and am ready to give you the care and love a wife desires, ina so muyi zama kamar yadda ko wasu ma'aura suke cikin so da kauna na san cewa ni mai laifi ne a wajan ki Nihal, ina san ki Nihal, a kan ki na fara sani so..! Nihal ko wace rana san ki karuwa yake a zuciya ta, ki daure ko kwatan wanda nake maki ne ki min" a hankali sultan ya daura hannu Nihal setin zuciyar shi yace, "zuciya ta na tsana ta harbawa saboda dake Nihal so nake maki bana wasa ba" shuru Nihal tayi zuciyar ta na lugude idanuwan ta cike da kwalla, zame hannu ta Nihal tayi daga rukwan da sultan ya mata mikewa Nihal tayi tsaye ta juyawa sultan baya cikin dauriya Nihal tace, "sultan bana san ka..! Sultan ji yayi kamar Nihal ta harbawa mashi harshashi a zuciya shi ta cigaba da cewa, "kawai ina zaune da kai ne dan bani da yadda zanyi, ina zaune ne da kai ne saboda halacin da Ammi ta min, ta taimaka min a lokacin da bani da kowa bani da gata daga ni sai Ubangijina shiyasa nayi mata biyayya na aure ka, ba wai dan ina san ka ba, ba na san ka sultan..! Bana san ka..! kayi hakuri mu cigaba da zama haka idan kaji baka iya zama dani kana ka iya saki na" rungume Nihal sultan yayi ta baya muryar shi na rawa yana cewa, "I know I make you sad so many times Nihal am sorry for that, amma please karki hore ni da ciwan san ki na rokeki..! na san cewa ki na san mijin ki, na san cewa babu matar da zata ki mijin ta" rintse ido Nihal tayi hawaye na wanke mata fuska kwace kanta tayi daga rukwan sultan tace, "na ce bana san ka an taba so dole ne, Ashe akwai ranar da zaka so blood fool, toh ni ba ranar da zan so sultan d'an gata" Nihal ta ida zancan tana kwasar blanket zata fice parlour rike mata hannun sultan yayi yana control din hawayan dake kokarin zubo mashi yace, "karki fita idan nine baki san gani zan fita daga daki Nihal, "amma ki sani mijin ki na san ki, baze iya rayuwa idan babu ke ba duk horan da zaki min zan jure amma please ki daure ko kwatan san da nake maki ne kimin Nihal" sultan ya ida zancan tare da ficewa ya barma Nihal dakin ya koma parlour zamewa Nihal tayi tana kuka me yasa ma ta gasa mashi magana haka kuma tana jin san shi na yawo cikin jikin ta, bayan bata da wani gata da ya wuce mata sultan shine farin cikin ta, ya za'ayi tace ba ta san d'an muta nan da suka taimake ta amma ya zama dole ta nunawa sultan ba a samun mace daga sama ko tana amincewa da soyayya shi sai ta kwato wa kanta yanci a wajan shi wahala da be sha ba wajan auran ta, ita ze sha yanzu, kwantawa tayi saman sofa tana mai cigaba da tunanin bangaran sultan ko kasa rintsewa yayi ga san Nihal dake azalzala shi ji yake kamar ya karama wutar san ta gobara a zuciyar shi daya fada mata.
*WASHE GARI*
Kiran sallah Asuba ne ya tashi Nihal toilet ta shige tayi wanka tare da dauro alwala ta gabatar da sallah tana idarwa main kitchen ta wuce ta girka masu, yam kebabs with chicken se da ta kamala komai, yasmin da barira suka biyo ta da kayan abincin part din su suka jera a dining sannan Nihal ta basu umarni su tafi, bedroom Nihal ta shige dan shiryawa jin kara ruwa ya sheda mata sultan na toilet, a kurguje ta shirya cikin uniform din ta black and white rigar white skrt black tana kokarin bale bottle din rigar, sultan ya fito daga toilet yana sanye da bathrobe da kallo Nihal ta bishi da sauri ta kauda kanta tana kicinyar bad'e bottle din riga karasowa sultan yayi gaban ta zuciyar Nihal ko harbawa take da sauri da sauri ta kara tsuke fuska cikin sanyi murya sultan yace, "lemme help you" kif-kif ta ido Nihal tayi tare da janye hannun ta, a hankali sultan yasa hannu yana bale mata bottle din bin shi da kallo Nihal take tana kallan yadda sanja shi ya jike da ruwa sannan tabi fafadan kirjin shi da kallo da sauri Nihal tayi kasa da kanta lokacin yayi dai-dai da gama bale mata bottle din can kasan mako shi Nihal tace, "na gode" sannan ta fice da kallo sultan ya bi ta san ta na ruruwa a zuciyar shi.
Har se da Nihal ta gama break sannan sultan ya fito yana sanye ciki black suit din shi ta kama jikin shi yayi wani fitinan kyau a tsaitsaye yayi breakfast sannan suka fice a tare, part din mom suka wuce suka gaishe ta kamar kullun sannan suka wuce na Ammi daga nan suka fito compound suka shige mota ba wanda ya kara ce ma wani kanzil se sultan dake satar kallan Nihal ta kasan ido ita ko ta had'e rai.
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```
[1/16, 7:40 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*_Gaskiya mosaya SAUYIN RAYUWA bani da abinda zance se Allah ya bar kauna, ina ganin yadda kuke ruwan comment kamar ba gobe na gode sosai ina jin dadi hakan, hakan ya nuna cewa littafin yana kawo suger, ni kuma zan cigaba da suburbudo maku Page's kamar ba gobe_*
*Page 109_110*
A harabar makarantar motocin sultan suka faka shi da kan shi ya zagaya ya bude wa Nihal murfin mota ta fito, har a lokacin ran ta had'e yake, kaitsaye office din principal suka wuce, cikin fara'a ya amshe su bayan sun kamala komai yace ma wani uncle lawal ya gwadawa Nihal class din ta Ss1 wani irin dadi Nihal taji a tare suka fito da sultan har tayi gaba sultan yace, "baki ji ba" tsayawa Nihal tayi cak ba tare da juyo ba a hankali ya tako gaban ta ya sakar mata pack a goshi tare da tura mata kudi break a cikin school bag din ta yace, "ki kula min da kanki hayaty" tab'e baki Nihal tayi sannan tayi gaba ta bar shi nan tsaye se da ta dan yi nisa ta juyo ganin sultan kallan ta yake har a lokacin yasa Nihal juyawa da sauri ta shige aji shi kuma ya shige mota ya bar harabar makarantar.
Uncle lawal da suka shigo da Nihal class yace, "ga sabuwar student kun samu saura ku koya mata surutu," dariya yan class sukayi suna yaba kyan Nihal wasu har ce mata suke balarabiya sannan ajin suka dauka da cewa, "ya suna ki" nan dai Nihal ta fada Masu suna ta Nana dake zaune a fornt sit tace, "Nihal..! dawo nan ki zauna na maki sit sabuwar kawata" dariya yan class su dauka suna cewa, "oh Nana daga zuwan ta zaki fara nuna mata halin naki" Nana ko kasancewa tare sukayi paper farko ta JSCE shiyasa ta gane Nihal sa rai, murmushi Nihal ta sakar mata sannan ta karaso sit din ta ta zauna, sannan Nana ta shiga jan Nihal da fira kafi uncle ya shigo saboda jinin su ya hadu har take tanbaya ta tunda ta zo exam bata kara zuwa ba shigowa uncle peter ne ya sasu natsuwa aka cigaba da lesson.