← Book details Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 128

Sashe 104

Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

A gajiye likis suka dawo gida Sultan na dauke da Nihal tana ta zuba mashi shagwaba bata gaji da yawo ba, a haka ya haye sama da ita ba dakin da suka kwana jiya ya kai ta ba, wani daki ya nufa da ita dakin ya sha gyara da red flowers yayi kyau har ya gaji bangwan dakin duk picture's din sune, sakin baki Nihal tayi tana kallan sultan dake kallan ta, tama kasa cewa komai tana kallan dakin cike da surprise, rungume ta tabaya sultan yayi a hankali ya furta, "I love you hayaty" ya ida zancan yana juyo da ita suna facing juna a hankali ya zame veil din dake kanta Nihal ko bakin ta ya mutu mudus, saboda mamaki da irin gata da tattali da sultan ke nuna mata matsar da gashin ta gefe sultan yayi yana shinshina wuyan ta a haka ya samu nasara cire mata suwaitar jikin ta, a hankali ya shiga cire mata bottle din rigar ta lumshe ido Nihal tayi daukar ta sultan yayi idanuwan Nihal na lumshe tana shakar dadad'an kamshi turaran jikin shi jin ta cikin ruwan dimi ne ya sata bude lumsasun idanuwan tana kallan sultan dake mata murmushi yana watsa mata ruwan a jiki dariya Nihal take itama tana watsa mashi, a takaice a tare sukayi wanka kunya kuwa duk ta rufe Nihal ko ido ta kasa bud'ewa, sannan suka fito sanye da bethrobe sultan na dauke da ita da kan shi ya shafa mata magani kunar a fuska tana bin shi dana mujiya har ya gama yayi drying gashin kanta, sannan yasa mata night dress pink rigar dai-dai gwiwa ya mika mata magani da ruwa ta sha, sannan shima ya shirya cikin white sleeping robe din shi ya sungume ta ya shinfid'e saman gado tare da janyo ta jikin shi suna jin bugun zuciyar juna su.

Bayan kwana biyu abubuwa da yawa sun faru ciki har da farwarewar da fuskar Nihal tayi ta murje ta kara fresh sultan ma kafar shi ta warke, tsakanin sultan da Nihal ba'a magana saboda tsantsar shakuwa da soyayya da suke zubawa juna su kowa burin shi ya faranta ma dan uwan shi, suna waya da muta nan gida sosai Ammar kuwa ya kira sultan ya mashi tsiya har cewa yake dare yabi yabi duhu ya dauke Nihal ya gudu to ya kamata ya dawo aiki nan na zaman jiran shi, soyayyar ta isa haka sai dai sultan yayi dariya yace ai shi yanzu ya bar naija yana nan tare da hayaty aje aikin shi zeyi ya dawo nan kasar da aiki, inda ba yan sa ido kamar su Ammar dariya Ammar yayi yace, "sai na biyo ka, me a cikin kullun sukayi waya sai Ammar ya mashi tsiya wani lokacin har yace basabanba, Nihal kuwa na waya da Basmal sosai suna kara shakuwa dan yanzu haka Basmal nada dan karamin ciki wata 3, Ammi ma na kiran su, su dade suna fira da ita a waya.

Yauma kamar kullun Nihal na kitchen tana soya miya tana sanye da yar karamar riga ko cibiyar ta bata rufe ba white sai wani zare data daure rigar da shi, tana sanye da wando ko gwiwa bai kai mata light brown, tayi parking gashin kanta tayi wani irin kyau har wata yar kiba ta dan kara, kallo daya zaka mata kasan tana cikin kwanciyar hankali da kulawa aikin ta kawai take, sultan na bedroom yana bacci shine ta lallabo dan ta daura masu wani abu.

Hannu ta ji an shafi cibiyar ta a razane Nihal ta juyo ganin sultan ya sata murmushi ta cigaba da aikin ta tana murmushi, "sannu da aiki hayaty shine baki tashe ni ba na taya ki, bana so kina aiki dayawa," yana maganar yana shinshinar wuyan ta Nihal tace, "yauwa love naga baccin yama dadi ne shiyasa ban tashe ka ba na barka ka samu bacci,"
"idan na hana ki na dare fa..! aje spoon din hannu ta Nihal tayi ta juyo tana facing sultan ta langwabe kai ta zagaye hannuwan ta a wuyan shi tace, "Na san love baze hanani bacci ba ni da kai na zan sa kayi bacci," murmushi yayi, ya manna bakin shi saman lips din ta wannan dabi'a ce ta sultan ya riga ya sabawa Nihal da shi, tun tana jurewa da irin sakwanin da sultan yake aika mata har ta nemi zubewa kissing nata kawai yake talabo ta sultan yayi yana magana can kasan makoshi me cike da kasala yace, "zo muje daki ki ga wani abu" zamewa Nihal tayi daga jikin sultan tana cewa, "miya ta zata kone" murmushi sultan ya saki yana cewa, "Na lura baki so mu koma gida da tsaraba" sultan ya ida zancan yana dauke mata abinda ta bata yana kai mata zing yana wankewa, dariya Nihal tayi tana cigaba da juya miyar ta kunsan tare sukayi aikin kitchen din a tare suka fito suka jera komai a dining sannan suka wuce bedroom a tare sukayi wanka suka fito sultan na dauke da ita shi ya shirya ta da kan shi cikin wata yellow gown tayi kyau sosai itama da kanta ta fido mashi kayan da ze saka, jean and red t-shirt yayi kyau da shi ya kara samun natsuwa sannan suka wuce dining.

Suna cin abinci sultan yace, "hayaty gobe zamu je Moscow duba Alex jiya doctor ke fadi min an fito da shi daga como ina so muje mu duba shi" murmushi Nihal tayi tace, "Allah ya kai mu..

```Taku har kullun salma mas'ud Nadabo```[1/31, 9:12 AM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑

🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)

*Page: 121_122*

Washe gari da safe shiryawa sultan yayi cikin ash suit din shi yayi wani irin kyau har ya gaji Nihal na sanye da after dress sai black suwaita kasancewar garin an tashi da snow, trolley sultan ya janyo Nihal na makale a gefan shi suka fito, security ya mikawa trolley yasa cikin booth sannan suka shige mota driver ya ja kaitsaye airport ya wuce da su.

Bayan sun shiga jirgi suna makale da juna murmushi sultan ya sakar mata yace, "hayaty...! Lamo Nihal tayi a kirjin shi tana cewa, "uhm love..!
"this time around baza ayi mana ihu ba" ya fada yana kashe mata ido dariya Nihal ta saki tana jama Sultan kumatu tace, "yanzu na saba" ta fada tana kara shigewa jikin shi murmushi yayi tare da daukar newspaper yana karantawa jirgi ya tashi zuwa MOSCOW.

Misalin karfe 3:00pm jirgin su ya isa Moscow kasancewa Mr president ya san da zuwan su yasa aka tarbe su a airport, murmushi herry yake ta saki daga nesa ganin sultan, har sultan ya karaso ya mika mashi hannu sukayi hugging din juna kallan Nihal yake da surprise saboda be san sultan yayi aure ba murmushi sultan ya saki yace, "my wife..! washe baki herry yayi yana cewa, "oh godness when have you got married sultan" smile sultan yayi yace, "long story" murmushi herry ya kuma saki yace, "hey Mrs sultan..! Nice to meet you Sultana" Nihal dake gefe tace, "Nice to meet you to" sannan suka shige mota kaitsaye asibiti suka wuce dan sultan ya matsu ya ga Alex.
Chapter 104 · 0% Book details