Sashe 93
Sauyin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A bakin wani hadadan restaurant motar sultan ta faka wanda ko ba'a fada ma ba kasan restaurant din manya mutane ne bana kanan mutane ba, zagayowa sultan yayi ya budewa Nihal murfin mota wajan Nihal ta tsaya kalla ganin a rubuta restaurant yasa Nihal togewa tana kallan sultan sannan ta juyo ran ta had'e tace, "Mi zamuyi a nan? abincin da akayi a gida ya zamuyi da shi, ni ba zan shiga ba gida zan koma" Nihal ta ida zancan tana kokarin juyawa ruko hannun ta sultan yayi ya maraire ce fuska cikin sanyi murya ce, "akwai maganar da nake so muyi ba wai abinci zamu ci ba" kwace hannu ta Nihal tayi daga rukwan da sultan ya mata sannan tace, "wace magana zamuyi wadda bama iya yi a gida" daura finger din shi sultan yayi saman lips din Nihal yace, "please..! ya ida zancan yana langwabe kai "Naji shikenan..! sauke nanauyar ajiyar zuciya sultan yayi yana jinjina rigima irin ta Nihal kallan shi ta kasan ido Nihal tayi tana cewa a zuciyar ta se kayi laushi zan sasauta maka sannan suka shige ko da suka shiga ba kowa kasancewa sun san da zuwan na su abin ma mamakin ya ba Nihal wannan wani irin restaurant ne ba mutane ja mata kujera sultan yayi ta zauna sannan shima ya zauna yana facing nata, welter ne ya kawo masu littafin da zasu duba abinda zasu ci, amsa sultan yayi ya duba sannan yace, "a kawo mana Brown past da fresh mango juice" sannan welter ya tafi, tsare Nihal da ido sultan yayi yana kallo ita ko ta hade rai welter na kawo abincin ya koma ya zauna kallan abincin Nihal tayi tace, "ka ce min magana zamuyi amma naga an kawo mana abinci"
"Am sorry for that hayaty zamu dade muna magana ne shiyasa kuma nasan zaki iya jin yunwa"
"Uhm.! Kallan abincin Nihal tayi tare da kwabe fuska da kyar ta dau fork tana juya abincin aje fork din tayi tace, "sultan bana iya cin wannan abincin bana san shi" ta ida zancan tare da ture plate din murmusawa sultan yayi yace, "to mi kike so hayaty bana so kina bata min cute face din nan taki, duk abinda kike so ki fadi min yanzu nasa su kawo maki" sultan ida zancan yana saki murmushin me kara mashi kyau wani shan kamshi Nihal tayi tace, "tuwo miyar kuka zanci" ta ida zancan tana kauda kai murmushi sultan yayi saboda yasan rigima kawai Nihal ke nema shiyasa take haka dan ta bata mashi rai shi kuma har yanzu ba tayi abinda yaji haushi ba se san ta dake ruruwa a zuciyar shi, dagawa welter hannu sultan yayi alamar ya zo sannan yace, "a canza abincin nan a kawo mata tuwo biyar kuka"
"toh yallabai, hajiya asa maki amshanu" daga kai Nihal tayi sannan ya dauke plate din ya wuce da shi ya kawo mata tuwo miyar kuka da spoon a ciki har yayi gaba Nihal tace, "ba kwana wanke hannu ne" sultan da ze kai fork bakin shi ya tsaya yana kallan Nihal sannan yayi smile ya cigaba da cin abinci ruwa aka kawo Nihal ta wanke hannu sannan tasa hannu ta fara cin tuwo miyar kuka har wani lumshe ido Nihal take alamar abincin na kai mata har ta cinye welter ya kwashe plate din Sannan Nihal ta kalli sultan tace, "kace zamuyi magana amma baka ce komai ba, har na gama cin abinci" a hankali sultan ya daura hannun shi saman na Nihal kallan shi Nihal ta shigayi san shi na kara ruruwa a zuciyar ta da sauri ta janye hannun ta cikin murya shi me dadi sultan yace, "dama fada maki zanyi gobe zanyi tafiya da safe, zan kwashe tsawan sati biyu bana gida" jikin Nihal mugun sanyi yayi dan har ji tayi gaban ya fadi yana wani irin lugude lokaci daya taji bata san sultan yayi tafiyar haka nan, sultan ne ya katse mata tunani da cewa, "Na san cewa murna kike har cikin zuciyar ki zan tafi, dama na ta kura maki ko? a hankali sultan ya kama hannu Nihal ya cigaba da cewa, "Nihal ina san ki please ki yarda da cewa ina san ki mana koda so daya ne, tafiyar nan da zanyi jin nake kamar mu tafi tare, bana so kiyi nisa da ni ko kadan, ji nake kamar zan bar rabin jiki na ki daure ki so ni Nihal please dan Allah ki daina ganin laifi na a kan kiyaya da nuna maki a baya, ina da dalilin na mai karfi shiyasa na maki haka amma ki yafe min Nihal ki daure ki bari mu raya auran mu da so da kauna da zaman lafiya" Nihal da kanta ke kasa idanuwan ta sun ciko da kwalla wanda ita kanta bata san dalilin su ba da kyar Nihal ta daure ta dago tare da kwace hannun ta tace, "Allah ya kiyaye hanya" ta dauki fost din ta ta fice tana fita kafi ta shige mota ta fara anbaliyar hawaye ji take kamar kar sultan yayi tafiyar nan saboda hankalin ta be kwanta da tafiyar ba a haka ta shige mota, bayan shigar da yan mintoci sannan sultan ya shigo kauda kai Nihal tayi bakin window tana matsar kwalla wadda sultan be san tanayi ba amma hannun su na makale dana juna ta kasa kwace hannu ta wannan karan a haka drive ya ja mota.
Koda suka isa gida Nihal bacci ya dauke ta daukar ta sultan yayi cak kamar baby ya wuce part din su da ita, a saman bed ya shinfid'e Nihal yana kokarin mikewa Nihal ta janyo hannun shi cikin bacci, dawowa yayi shima ya kwanta saman gadan tare da daura kan Nihal saman fafadan kirjin shi yana shafa kanta Nihal kuwa kara shige mashi tayi sosai, a haka bacci me dadi ya kwashe sultan ba tare da sun sa kayan bacci ba.
```Taku har kullun salma mas'ud nadabo```
[1/19, 4:19 PM] Salma 😛: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🕊 *SAUYIN RAYUWA*🕊
💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞
*Story*
*And*
*Writing*✍🏾
*By*
*Salma mas'ud nadabo*👑
🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄
(```We are the best among the rest```)
*Page: 111_112*
*WASHE GARI*
a hankali Nihal ta bud'e idanuwa jinta makale jikin sultan ne ya sata waro ido zuciyar ta na tsana ta harbawa, jin sultan na motsawa yasa Nihal maida ido ta rintse ta kara yin lamo a kirjin shi kamar tana bacci, bud'e idanuwa sultan yayi ya sauke su kan Nihal dake bacci karya bilhaki a hankali yayi kissing forehead din ta tare da godewa Allah da yasa Nihal bata tashi ba, bare tayi mashi rigima a hankali ya zame Nihal daga jikin shi yana kallan agogan dake makale a bangwan dakin kusan karfe 6:00am d'an zaro ido sultan yayi a zuciyar shi yana cewa wani irin bacci ne ya dauke su, ko sallah Asuba ba suyi ba koda yake bacci na musanman ne tunda da abar kauna shi ya kwanta lullube Nihal yayi da blanket ya shige toilet duk abinda yake Nihal na jin shi se ma kara bin lafiyar gado tayi tamkar tana bacci da gaske.
*BAYAN YAN MINTOCI*
Nihal ce ta turo kofar daki ta shigo, a hankali ta sauke idanuwan ta kan sultan dake faman hada kaya cikin trolley jikin tane yayi sanyi karasowa Nihal tayi gaban sultan tana cewa, "ka barshi na hada ma kayan" dago ido sultan yayi yana bin ta da kallan so yace, "makarantar taki fa? bana so kiyi late a bige ki, ki shirya ki tafi karki makara nayi ma driver magana yayi dropping naki,"
"ya za'ayi naje school bayan zakayi tafiya ko ba komai zan tsaya saboda idanuwan mutane, ya kamata na ga tafiyar ka inya so gobe se naje, bani kayan na shirya ma" murmusawa sultan yayi yace, "Toh shikenan" yaji dadi kulawar da Nihal ta nuna mashi haka Nihal ta shiga hada mashi kaya jikin ta duk a mace duk inda sultan yabi idanuwan ta na kai daya juyowa se ta kauda kai tana yan kame-kame haka ta gama hada mashi kaya tsaf suka fito tana jaye da trolley din Sinbul dake bakin kofa ya amshe ya fice, main parlour suka wuce kaitsaye lokacin kowa ya halara.
Gaishe da su mom da maimartaba suka shigayi, Gimbiya jalila dake gefe da Ashad wani malallacin murmushi suke sakarwa juna su Ashad cikin zuciyar shi yace ai kara ayi bankwana kafin a maido gawar taka yana tunani yana wasa da gemun shi wani nishadi na lullube shi haka sukayi break ana yima sultan Allah ya kiyaye hanya, Ammi ce tace, "Allah ya kiyaye hanya ayi taro lafiya a gama lafiya" gabaki daya dining aka dauka da "Amin..! Nihal ko se satar kallan sultan take a haka aka rako sultan compound ze wuce Nihal dake rabe jikin Ammi tana kokarin boye hawayan dake niyar zubo mata dan ita kad'ai ta san abinda take ji, ga wani irin faduwar gaba dake ziyar tata ganin kuka na neman cin karfin ta yasa Nihal jan jiki ba tare da kowa ya lura ba ta shige cikin gida.