Sashe 8
Kurkukun Kaddara Takun Farko Complete Hausa Novel · about 7 min read
Cikin shessheƙar Kuka Ta kalli ƴan sandan tana faɗin "Why why!why pls? Laifin me suka aika ta da za ku yanke masu irin wannan ɗanyen hukuncin,"
Copral ne Ya bata amsa da cewa"Ana zargin su da sace Ƴa'ƴan mutane suna amfani da su"
Waro ido waje aneelerh Tayi tana kallon su, har bata san lokacin da tace
"Amma baka da hankali Officer, Ka iya bakin ka, Shin kuna da hujja akan a bunda kuke zargin su ne? waye ke baisan Taj da uzair ba....."bata kai ƙarshen maganarta ba muryar dpo ta katse ta"Muke da ƙwaƙƙwara Hujja akansu,"
Idanuwanta jawur ta É—ago tana kallon Dpo É—in, Cikin sanyin murya ta furta"where's the evidence"?
Kafin dpo ya bata amsa sai ga Angel tana fitowa daga Office É—in shi
A ruɗe Aneelerh take kallonta Cike da son Jin ƙarin bayani,
Da kulkin hannunshi Ya nuna Angel, itace ƙwaƙƙwarar Hujjar da muke da ita, Wannan yarinyar An same ta cikin kasuwa tana gudu tana kuka a kan Wannan bawan Allahn daya sace ta, Ya raba ta da iyayen ta don baƙin zalunci," yakai ƙarshen maganar Yana nuna Tajuddeen,
Hankali amatuƙar tashe Aneelerh ta daura hannu akai tana sallallami"You ave made a big mistake officer wannan fa Ƴarshi ce," muryarta a disashe takai ƙarshen maganar,
"Amma ae ita Yarinyar da kanta ta faÉ—a mana cewa shi É—in ba mahaifinta bane satarta Yayi," acewar dpo,
Tuni hawaye sun kuma wanke fuskar aneelerh, Girgiza kai tashi ga yi tana kallon angel,
"Wlh officer Ƴarshi ce sharri take yi mashi, Yarinyar bata da cikakken hankali ne,"
Da buɗe bakin angel sai cewa"Ni ƙarya take yi mun officer itama hada ita suke yi ae"
Curo handcuff Inspector yayi tare da cewa"You are under arrest" ya ambaci hakan yana ƙoƙarin sanya mata ankwa
Ganin dagaske Kamata za su yi ne yasa tayi saurin cewa"Ku dakata kada kuyi abunda zakuyi danasani Officer, akwai hotunan yarinyar da videos É—inta a wayar Mahaifinta zaku Iya bincika wayar shi ku gani.
Girgiza kai Dpo yayi"Wannan ba hujja bace duk shirin ku ne"
Jinjina kai tayi to shikenan me zai hana Muje asibiti ayi masu DNA test, this is the Only solution"
Jinjina kai dpo "Good idea Copral"Dpo ne ya kira sunan shi
"Yes sir" ya amsa mashi.
"Ku tafi da Mutumin da yarinyar a yi masu gwajin DNA, ku tabbatar anyi komai agaban ku,"
"Consider it done sir" Ya ambaci hakan tare da sara ma shi,Kafin Ya fiddo dasu Taj daga Cell ɗin, Bawan Allah kamar lagwanin fitila duk ya rasa ƙwarin Jikinshi, sai da uzair Ya taimaka mashi tukunna ya iya tafiya da ƙafafun shi, wani abun mamaki ko kadan Angel bata ji tausayin shi ba, ko son kallon shi ma ba ta yi,
A cikin mota suka sanya su, Aneelerh kuma Ta shiga motarta tare da angel,
Bayan zuwan su asibiti, Akan idon Police men É—in akayi komai, Bayan Bincike da likita Yayi result Ya nuna cewa Jininshi ce ita,
Hankalin ƴan sandan ba ƙaramin tashi yayi ba, Lokacin da suka kalli result ɗin da likita ya basu Sun sha mamaki, Lamarin Yayi matuƙar girgizasu, Tun anan Inspector Ya kira Dpo ya sanar dashi sakamakon Gwajin da akayi masu, dpo yafi kowa girgiza, har sai da ya tako yazo asibitin Don Ya basu taj haƙurin akan zargin su da suka yi Anan aka kwantar da Tajuddeen, Sam ya fita hayyacin shi,hada drip suka sanya mashi,
Atare ƴan sandan suka ba su Aneelerh da Uzair hakuri akan kuskuren da su ka yi na ɗaukar mataki batare da sun fara Bincikar ainihin tsakanin shi da yarinyar ba, A ƙarshe dpo ya ba aneelarh shawarar a haɗa ta da manyan malamai su cire shaiɗanun dake ajikinta, ko kuma a kaita Psychiatric Hospital koda tana da matsalar kwakwalwa ne,
Bin shi da kallo kawai aneelerh tayi don ita tasan Wacece Angel, Lafiyarta ƙalou itace aljanar kanta da kanta, yarinyar da ana yi mata ruƙiya tana cewa malamin Yadaina wahalar da kanshi Lafiyarta qalou "
Kwananshi uku a gadon asibitin saboda jikin shi da yaƙi sauƙi, cikin kwanakin Aneerlerh ce da Uzair suke ɗawainiya da shi Ko uncle abdalla basu Sanar mashi da halin da ake ciki ba, da yake suna waya dashi kusan kullum ne sai sun kira su kosu su kirasu, A ƙarshe suka koma gida da yin jinya, Har hutu Aka ba Taj wurin aikinsu jin Abunda ya faru da shi, Uzair ne ya sanar dasu amma bai fada masu ainihin abunda Ya faru ba, kawai ya sanar dasu cewa Sun yi hatsarin motane, ya yi hakan ne saboda sanin halin su na ƴan jarida, yanzu ka ji labari a social media,
Bawan Allah Taj kullum yana kwance saman gado, Wanka da sallah ne kaÉ—ai suke tada shi Wani sa'in yana É—angya shi haka zai samu ya lalla6a Ya shige toilet, Ko sannu angel bata ta6a furta mashi ba sai in tana jin yunwa ne zata addabe shi wai ya tashi yayi masu girki, in ba haka ba zata je ta daura da kanta,
In ta gaya mashi hakan Jiki na rawa Yake kiran Uzair a waya Ya sanar dashi, dama Cikin Æ´an kwanakin nan mai aikin su Uzair hada Su taj take girka ma abinci duk in za ta yi, bisa umarnin Uzair É—in,
Ana haka Yau kwana Biyar kenan bai zuwa ko'ina Yana gida, Wuraren ƙarfe biyar na marece, ya fitowa daga wanka jikin shi sanye da short baƙi, saman Gado ya haye bacci mai daɗi ya ɗauke shi Yayi nisa acikin Baccin shi, Yadinga Jin Hayaniya acikin gidan jiki a mace Ya miƙe daga saman gadon ya nufi ƙopar ɗakin, Leƙawa yayi don yaga su wanene
Waro ido waje ya yi ganin mutane maƙil Cike da falon, Kasa kunne ya yi yana sauraran me suke cewa
"Allah ya jiƙan shi, Taj mutumin kirki halinshi na gari Ya bishi,"
Can kuma yaji wani yace"A ina ne za'ayi jana'izar ta shi"?
Wani ya ba shi amsa da cewa"Mu jira Mutanan gidan su fito sai muji,"
Shiru yayi la6e bakin ƙopar Ya kasa fitowa, Jikin shi duk yayi sanyi, tunani ya shiga yi wai wanene Ya mutu? dama akwai wani taj ne bayan shi"? sam bai da mu da rashin ganin angel ba yasan bata wuce Gidan su Uzair.
Komawa Cikin É—akin yayi Jikin shi duk ya mutu, Wayarshi Ya É—auka da ke a jiye saman gadon Yana kunnata Ya shiga call logs, Nan yaga missed Calls sunyi É—ari uku na mutune, abun ya É—aure mashi kai,
Number uzair yayi dialing Ya danna mashi kira, Tana fara ringing uzair Ya É—aga,
"Assalamu alaikum" batare daya amsa sallamar ba Yayi saurin cewa"Uzair kana ina ne"?
On the other hand Uzair yace"Gida mana"
Cike da damuwa yace"Uzair na shiga Uku, Yanzu kawai na farka daga bacci Naga dandazon mutane a falon gidana, Na kuma taras da missed calls a wayata Ya yi É—ari uku na mutane wai meke faruwa ne"?
Muryar uzair da ɗan ruɗi yace"Kodai angel tayi wani abu ne? bata jima da shigowa Gidan mu ba, Take sanar dani cewa Ta ɗauki wayarka kana bacci, Ta sanya yatsan ka ta buɗe ta "tunkafin Uzair yakai ƙarshen maganar ta shi, Taj Yayi rejecting call ɗin, Ya shiga laluban wayar shi, Sai ga Notification na facebook on the top of the screen yayi appearing, Likes ya dinga gani na mutane da kuma Comment da ake tayi, A hanzarce Ya shiga facebook dinshi, a nan Yaga hoton shi dana angel ta ɗauka yana bacci tayi share ɗinshi a facebook, a ƙasa ta rubuta RIJF, Su kuma Mutane da suka Ga posting din dayawan su sunyi tunanin ko matarshi ce Tayi amfani da wayar shi donta sanar masu mutuwar shi, Shine suka kwaso ƙafafuwansu zuwa Gidan don a yi jana'ixa da su.
jiri ne Ya soma ƙoƙarin kwasar shi, lalla6awa ya yi tare da samu wuri gefen gadon ya zauna yana ambaton Allahumma Ajirni fil musibati wa aklifli khairan Minha, Na jima ina tunanin Ranar mutuwa ta, da kuma abunda zai yi silar bari na duniya ashe ƴar Cikina ce, Laifin me nayi mata ne da ta tsane ni? sai ka ce ba mahaifin ta ba,ƴar ƙarama da ita sai Iya mugunta wayyo Allah na,
sai daga bisani Ya tuna inda tasan kalmar RIJF, a tv ne wani ya rasu ana sanar da ta'aziyar shi, daga ƙasan hoton shi aka Sanya RIJF, Rest In jannatul firdaus, shine take tambayar shi wai me yake nufi, da yake ta iya tambaya kamar yar jarida, Bai yi tunanin komai ba ya sanar da ita ma'anar hakan, Shine tayi mashi aika aika.
Kiran Uzair Ne ya shigo wayar shi, A sukwane ya É—aga Kiran a nan yake sanar da shi abunda ta aikata mashi, Uzair yasha ruwan mamaki