Sashe 12
Kurkukun Kaddara Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fitowa yayi tare da zagayawa Ya buÉ—e mata murfin motar "baki amsa mun tambayata ba"?
ÆŠagowa tayi suka haÉ—a ido da shi
"Daddy my answer is the same, I wanna be a house wife" Sakin baki yayi galala yana kallonta, Ya rasa taya ya akai tafara tunanin zama house wife, dududu fa primary school ta ke,
Gudun kada ya makarar da ita,Yasa shi yin shiru bai ƙara tanka mata ba, Ɗauko mata food basket ɗinta ya yi kafin ya ruƙe hannunta suka nufi Cikin makarantar, kamar kullum har Cikin class ɗin su Ya kai ta, English teacher ɗinsu ya taras a jin Mrs favour,Cikin harshen turanci suka gaisa da shi, ya damƙa mata angel kafin Ya fito daga class ɗinsu Ya nufi motar shi, Zuciyar shi a cunkushe duk ya rasa sukuni, tunani ya shiga yi taya za'ae ya canza mata ra'ayinta na zama matar aure? don wannan ba ƙaramar matsala bace agare shi, ƴar ƙaramar yarinya tana tunanin zama matar aure,
Karasa shige wa Cikin motar yayi a tsanake Yayi mata key, Ya nufi gate É—in makarantar mai gadi ya buÉ—e mashi ya fuce,
Harya haura saman titi, Hankalin shi na akan Kalaman angel, shi da yake da burin ta zama babbar ma'aikaciyar gomnati, ashe ita sam Ba wannan bane agaban ta, A ƙarshe dai ya yanke shawarar idan ya ta shi daga aiki ya ɗaukota suka koma gida, Zai zaunar da ita ya yi mata karatun ta natsu, Ko ya samu ya canza mata ra'ayinta,
Wuraren ƙarfe biyu na rana, Ya tashi daga aiki,Sai daya fara zuwa masallaci Yayi sallah cikin jam'i, tukunna Ya nufi school ɗinsu, Lokacin daya karasa makarantar, tunkafin ya fito daga cikin motar, maigadi ya sanar dashi cewa Dr tazo ta dauketa,
Ba ƙaramin daɗi yaji ba, kaitsaye 6atare da 6ata lokaci ba, yaci gaba da da driving, har ya ƙarasa Gida Tun a bakin gate ya tambayi baba maigadi ko aneelerh ta kawo angel, Yace mashi a'a, hakan na nufin tana a gidan su,
Bayan ya ajiye motar Ya nufi Cikin gidan, Bedroom É—insa ya shiga, Shaf shaf Ya rage kayan Jikin shi Ya fada toilet don ya yi wanka, ko yaji daÉ—in jikin shi,
Adai dai wannan Lokacin Aneelerh ta shigo Cikin gidan, ɗauke da angel da alama ta yi bacci, lokacin da ta shigo falo tana ta kwala sallama ba'a amsa mata ba, kawai sai ranta ya bata cewar ko bai kaiga dawowa gidan bane, don bata lura da motar shi da ke ajiye ba, hakan yasa ta nufi bedroom ɗin shi kai tsaye, ta tura ƙopar kafin tasa kai Cikin ɗakin, Asaman gadon shi ta kwantar da angel, short gown ce ajikinta daga gani hada wanka aneelerh tayi mata ta kuma canza mata kayanta,ranƙwafawa ta ɗanyi daga tsaye tana shafa sumar kanta,
Jin motsin ƙopa yasa Aneelerh tayi saurin ɗagowa tare da juyawa bayanta don taga wanene, ba zato ba tsammani idanuwanta suka sauka akan Taj dake fitowa daga Cikin toilet,daga shi sai short a jikin shi,
Burki yaci lokacin da yayi arba da ita, duk tabi ta ruɗe a gigice ta watsa da gudu zata fuce daga ɗakin, Unfortunately ta take rigarta dake jan ƙasa, gaba ɗaya ta tafi zata kife kasa da hanzari Taj Yayi ƙwaƙƙwaran Taku Ya ruƙota, ta dawo jikinshi tana faman sauke ajiyar zuciya, taji tsoran faɗuwa ƙasa don ba ƙaramin buguwa za ta yi ba.
Sam ta manta Jikin wa take, ta ƙaƙameshi sosai, har sai da ya ɗanyi gyaran murya tukunna ta dawo hayyacinta, ta yi saurin raba jikinta daga na shi, duk kunya ta rufe kowannan su,
Daƙyar ya iya buɗe baki yayi mata magana
"Sai ka ce kin ga dodo, kawai daga gani na kin zabura zaki gudu, yanzu da kinji ciwo fa? so kike uzair Yasa a É—aure ni ko"?
Murmushi ta É—an saki ba tare da ta ce uffan ba, idanuwanta na akan yatsun hannunta,
"Thank u so much aneelerh, kina É—awainiya da angel É—ina, tamkar mahaifiyarta, naso ace benazir tana da kyakkyawan hali irin naki sai dai kash ni ban yi sa'ar mata ba,"
Juyawa ta ɗanyi jiki a sanyaye ta soma tafiya tana tunkarar ƙopar ɗakin sai da takusa fita tukunna ta ɗan dakata da yin tafiyar, A tsanake ta soma magana,
"Zan ta ya ka addu'a Allah ya baka mace ta gari wadda ta fini" tana kai ƙarshen maganarta, da sauri ta fuce daga ɗakin,
Murmushi taj ya ɗan saki, tare dakai hannu ya shafa sumar kanshi, juyawa ya yi tare da koma wa gaban mirror, lokaci guda kasala ta baibaye shi, ƙamshin turaren aneelerh ne, Ya cika mashi hancin shi, ita koda yaushe Cikin ƙamshi take, Zama ya yi a saman chair din gaban mirror, Ya kura ido yana kallon fuskar shi ta cikin mirror,
A 6angaren aneelerh kuwa, Da sauri ta fuce daga Cikin gidan, Tana shiga falon gidanta, A saman sofa ta zauna tana faman mayar da nunfashi kamar wadda tasha gudu, tarasa dalilin dayasa a Æ´an kwanakin nan take jin faduwar gaba aduk lokacin da ta ci karo da taj,
A tsanake Ya kammala Shirya kanshi Cikin farar t shirt,tare da jeans ya feshe jikinsa da turare mai kamshi,
Yasan aneelerh bazata bar angel da yunwa ba, Shiyasa ma baiyi tunanin shiga kitchen ba,
Wayarshi ce ta soma ringing, da sauri yakai hannu ya dauke ta daga saman drawer,
Kallon screen É—in wayar yayi sunan Aminina ne ya bayyana akai, murmu shi ya É—an saki tare da yin picking call É—in ya manna wayar a kunnanshi"Assalamu alaikum, É—an uwana rabin raina"
On the other hand Uzair yace"Ka koma gida lafiya"?
"Lafiya lou, Yanzu na fito daga wanka ma"
"Ka ci abinci"?
Dariya taj yayi sosai, jin irin tambayoyin da yake yi mashi sai kace wani ƙaramin yaro,
"Meyasa ka ke mun dariya? yau nafara tambayarka hakan"?
Tamkar yana agaban shi Ya girgiza kanshi"Nop, just naji abun wani irine, kana tunamun rayuwar mu agidan Uncle"
Muryar shi ya jiyo da sautin murmushi "Unforgettable momeries, Allah Yabar ƙauna aminina, Zan shiga stadio Sai mun haɗe anjima"
Taj yace"Okey, take care of ur self for me pls"
Uzair yace"U too" fuskarshi É—auke da murmushi ya yi rejecting call É—in,
Yana ajiya wayar saman drawer, Yajiyo muryar baba maigadi daga Can cikin falo, Yana kwala sallama,
A hanzarce Ya nufi hanyar fita daga bedroom É—in, Yayin da yake amsa mashi sallamar"Wa'alaikum Salam"
Cikin falon Ya nufa, A bakin entry ɗin ya same shi a tsaye, ƙarasawa Ya yi yana kallon shi,
"Barka yalla6ai"ya amsa mashi da "yawwa barka"
"Dama baƙo ne ka yi"
Da ɗan mamaki akan fuskar taj yace"baƙo kuma"? yayi tambayar ne don shi a iya sanin shi, ba su yi da kowa zai zo gidansa ba,
"yalla6ai, Wannan malamin ne daya ta6a zuwa yi ma angel ruƙiya?' cike da son fahimtar da shi baba maigadi ya yi maganar,
"Kana nufin maisalati"?
Da sauri baba mai gadi yace"kwarai kuwa shi ne"
"Okey, Ka ce ma shi ya shigo"
"To yalla6ai," Yakai ƙarshen maganar tare da juyawa yabar falon,
Tajo na atsaye Yana jiran ƙarasowar malamin Ya ji sallamar shi, Fuskar nan dauke da murmushi, Jikin shi na sanye da jallabiya wadda tsayinta bai kai idon ƙafar shi ba, Hannunshi na ruke da cazbaha Kanshi yasha uban rawani, Wani irin ƙamshine ke fita ajikinshi,
Sakar ma shi fuska taj ya yi tare da miƙa mashi hannu cikin girmamawa suka soma gaisawa
"Allah ya gafarta malam, barka da rana Ya iyali ya jama'a ya ƙoƙari, Allah yataimaka, Allah Ya kara ɗaukaka"
"Ameen ameen tajo, Fatan na sameka lafiya ya aiki, ya kuma É—iyar mu"
Taj yace"Alhamdulillah, Duk muna lafiya Mu shiga daga Ciki," ya ruƙo hannunshi, suka nufi sofa ɗin falon, maisalati ya zauna asaman 2 seater, Sae faman sakin murmushi yake yi, Dama shi haka yake kullum fuskar nan a washe, Da wuya kaga bakin shi a ƙulle.
"Bari na kawo maka ruwa" da sauri Malam maisalati ya dakatar dashi"samu wuri ka zauna tajo, Magana ce mai mahimmanci ce ta kawo ni,"
Tunda Taj yaji hakan, Sai ya zauna saman 1 seater ya tattara kwandon hankalin shi a kan maisalati yana sauraron shi'
"Game da Æ´arka injila" da sauri taj yace"Angel sunan ya ke"
"Oh toh, eh ita É—in dai" shiru ya É—anyi yana tunanin ta yadda zai fara yi ma shi jawabi.
Taj kuwa ya tsare shi da ido, Jikin shi har tsuma yake yi, don a ƙagare ya ke ya ji me angel ɗin ta yi,
Gyaran murya malam maisalati Ya yi kafin ya soma magana a tsanake,
"ranar da aka kirani Inyi mata ruƙiya, nayi wani laifi laifin kuwa shine bansanar dakai wani abu da nake hasashe akan yarinyar ka ba, bama hasashe bane inanda tabbaci kan shi,"
Tunda taj yaji hakan,nGabannshi ya faÉ—i rass aruÉ—e yace"malam wani abu kenan"?
Numfashi ya É—anja kafin yaci gaba da kora mashi jawabi tiryan tiryan
"Akwai abunda na gani a tattare da yar wurin ka, A lokacin da nake yi mata ruƙiya, Sai dai tsoro da firgici ya hana in faɗa maka, gaskia yana da matuƙar daure kai saboda ba ƙaramar sarqaqiya bace a cikin lamarin kuma ni kaina na kasa tantance sihiri ne a jikinta ko kuwa saboda gaskiya abunda nagani a jikinta babbar al'amari,
Tuni jikin taj ya soma kakarwa, muryar shi na kerma yace"Malam dan Allah ka yi mun bayani, hankalina a tashe Yake wlh"
Cigaba da magana malamin ya yi"Kaitsaye bazan Iya ce maka ga abunda nagani atattare da ita ba, Amma ina da tabbacin akwai wani abu dake faruwa da ita a jikinta .......",
Muryarshi na ɗan rawa yace"am..amma malam ni inaga kamar lafiyarta ƙalau, yanzu haka da nake maka magana mun samu sasanci a tsakanina da ita, Tana sona ina sonta ba kamar lokacin baya ba"
Murmushi maisalati ya yi dama yasan zaiyi wuya taj ya fahimce shi, jinjina kai yayi tare da cewa"Shin ka ta6a tunanin ka zauna da ita ka tambaye ta game da abubuwan da take yi maka a baya gamon kanta ne ko kuwa? kuma bata Æ´an gane gane haka"?