Sashe 127
Kurkukun Kaddara Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawayene suka cicciko idanuwanta, ta soma girgiza kai tana ja da baya, kafin ta juya da gudu ta koma ɗaki ta haye saman gado, hannayenta toshe da bakinta, gudun kada masu bacci su farka sakamakon jin sautin kukanta, gani take kamar amafarki komai ke faruwa, zuciyarta har wani tafarfasa take yi, wai haka ma don batasan me, su ka yi ba acikin toilet ɗin, kawai ranta ne ya bata cewar wani abu ya shiga tsakaninsu, Zuciya ta gama tunzurata, Atare suka shigo cikin dakin, Unaiza ta wuce saman gadonta, ta haye ta kwanta tana faman sakin murmushi, Danish kuwa Yana tsaye bakin ƙopar sashen toilet dinsu, Wani irin tsorone ya ziyarci zuciyarshi, Sam baison angel tace za ta yi fushi dashi, baisan dalilin dayasa take yi mishi wani irin kallo ba, Daƙyar ya motsa ya nufi gadonta, A hankali ya zauna daga gefen gadonta, muryarshi na rawa ya ambaci sunanta"Angel" kamar jira take yi, ta ɗago idanuwanta jawur ta shaƙi wuyan rigarshi, ta runtse idanuwanta, taci burin ta zazzaga mashi masifa harma ta mare shi amma sai ta kasa, Numfashinta na fita da hucin zafi ta ware gray eyes ɗinta akan fuskarshi, muryarta adisashe ta furta"me namaka Danish? dana cancanci irin wannan ƙuntatawar, ka faɗa min me ku ke yi acikin toilet tsawon lokacin nan kai da ita"?
Muryarshi na kerma ya furta"koda bazaki yarda dani ba, zan faɗa maki gaskiya, ta nemi alfarmar tana so ta kwanta ajikina tayi bacci saboda tana tunanin zata samu relief na zazza6in da take ji, shine nace mata bakomai, tsawon time da muna a toilet tana kwance ajikina, tana bacci, sai yanzu tafarka.......' daƙyar ya ƙarasa maganar ganin irin kallon da take yi mishi, acan cikin zuciyarta 100% ta yarda da maganarshi, saboda tasan halinshi sarai, bazai ta6a yi mata ƙarya ba, ku ma koda ace sun aikata wani abu to kuwa tabbas idan ta tambaye shi zai faɗa mata gaskiya ne koda zata kashe shi,
Ajiyar zuciya ta shiga saukewa a jere, batare da tayi tsammani ba, taji saukar hannayenshi saman fuskarta, Yana share mata hawayenta, harara ta ɗan jefa mishi tare da cewa"kada ka yi tsammanin saboda kai nake zubar da hawaye na," ƙayataccen murmushi ne ya bayyana akan fuskarshi, yace"nasani, amma faɗa min meyasa ki zubar da hawayen ki" yatsina fuska tayi still bata daina hararar shi ba tace"haushinka nake ji, ɗazu kamar in shaƙe ka, saboda me zaka nuna ni da yatsa kana min faɗa akanta? Bayan itace bata da gaskiya bani ba" cikin sanyin murya ya furta mata"Am sorry bazan ƙara ba" gyaɗa kai tayi kafin ta kuma cewa"daga yau idan har kana son zaman lafiya, kada ka ƙara yarda ta ta6a jikin ka, ko kallonta bana son yi," mamaki akan fuskarshi yace"why"? Harara ta wurga mashi"saboda bana so Danish, bana son ganinka da ita, inaso kayi min alƙawarin hakan" shiru yae bai bata amsa ba, nan take taji gabanta ya ɗan faɗi,
"Ba zaka Iya ɗaukar min alƙawarin hakan ba ko"? Ƙura mata kyawawan idanuwan shi yae, ba tare daya furta komai ba, ta6e baki tae idanuwanta suka cicciko da ƙwalla tace"nasani dama ae, kana sonta ne shiyasa kake liƙe mata," girgiza kai yai muryarshi a tausashe yace"Ki daina tunanin hakan, dalilin dayasa bazan ɗaukar miki alƙawari ba, saboda ina son kowannan ku, mu tamkar ƴan uwa ne, bazan iya raba alaƙa da waninku ba, sai dai inyi ƙoƙari wurin ganin na haɗa kanku, ke da ita," fuskarta a daure tace banso, ka tashi ka bani wuri idan har bazaka min alƙawari ba," Ƙin miƙewa yae sai ma ya ruƙo hannayenta acikin nashi yadan matsasu, Yayin da idanuwansu ke kallon na juna, ya rasa gane dalilin dayasa take so ya yanke alaƙa da Ƴar gidan daddy, magana ya soma yi atsakane"Its okey, zan yanke alaƙa da ita, amma bazan iya daina kallonta ba, saboda ni tana burgeni, tana da abunda baki dashi, wanda yake jan hankali na, " Ras! taji gabanta ya faɗi, shi kanshi baisan ya akai maganar ta su6uce mishi ba, a matuƙar ruɗe take bin shi da kallon mamaki da Al'ajabi, Yau dai ta tabbar da cewar Danish mutun ne, ba kamar su haris fa, yasan me yake yi, kalamanshi sun tabbatar mata da hakan,
"Am sorry angel, am sorry bana nufin na fusata ki, na faɗa maki ne saboda kema kiyi irin nata, saboda in dai na kallonta" Kamar sakarya hake take binshi da kallo, Tsabar mamaki Ya hanata tayi motsi, ta koma kamar gunki, idanuwanta ko ƙyaftwa basa yi, su kaɗai suka rage acikin ɗakin basu runtsa ba, Hatta ƴar gidan daddy ta jima da yin bacci abunta, ta baje saman gado tana sharar murshari, kamar jaki,
"Angel, kinyi shiru baki ce komai ba," muryarshi a araunace yayi mata maganar, wani irin wahalallan miyau ta haɗiya, zufa ta ko'ina ajikinta duk irin sanyin da ke akwai, da ƙyar ta daidata natsuwarta, ta kalle shi da kyau, damuwace ƙarara akan fuskarshi, jinjina kai ta ɗanyi muryarta ƙasa ƙasa tace"Shikenan, Amma ni bani da hanyar da zansa su fito a ƙirjina, zan dai yi addu'ar Allah ya bani su, yanzun ma da kaga bani dasu saboda ban kai lokacin yin sun bane, tun da nima macace kamar ita, zasu fito minne," ajiyar zuciya ya sauke jin abunda tace, hankalin shi har ya kwanta, don shi har ga Allah burge shi suke yi sosai,
Murmushi ya ɗan saki, Yana kallonta yace"Yanzu zamu fara ƙirga time da zasu fito miki kenan"? Girgiza mashi kai tayi"a'a, basai mun ƙirga ba, Allah ya riga dayasan lokacin daya dace dani," jinjina kan shi yae"i will wait for the time......" bai ƙarasa maganar ba jin yadda ta kwashe da dariya, Har fararen hakoranta suka bayyana, mamakine ya kama shi, Ko me ya bata dariya? Tsagaitawa tayi da yin dariyar tace mishi"kaje ka kwanta, ka huta," ya amsa mata da toh, ya miƙe ya wuce gadonshi ya kwanta suna fuskantar juna, kowa da abunda yake saƙawa acikin zuciyarta, bakomai ne yasa ta yin dariya ba face imagining da tayi wai gata nan da abubuwa manya manya fiye dana unaiza a ƙirjinta ne, Shine ya bata dariya, Can kuma ta koma tana tunanin wai me yasa suke burge shi? Sannan kuma idan suka fito mata ƙirjinta to mexai yi dasu? Ita dai a iya saninta Na baby ne da ake shayarwa, "
Da wannan tunanin bacci yae awon gaba dasu, É—akin yae tsit baka jin hayaniyar komai saina sautin minsharin su parveen maji dadin bacci,
tsakar dare Angel tafarka, ta dinga addu'a tana roƙon Allah akan yabata abun arzikin nan wanda yafi na Unaiza, hada ƴar ƙwallarta, itafa bilhaƙƙi so take itama su fito mata, ko dan saboda Danish ya daina kallon na ƴar gidan daddy, ya koma kallon nata,
ƙuruci dangin hauka🤣
tun lokacin da Danish ya ɗaukar mata alƙawari bai ƙara kula Unaiza ba, gashi ta nace mashi, ko toilet ya shiga sai ta bishi, idan yana bacci sai dai yajita a jikinshi tana lalubarshi, ta zamar mashi masifa, Da angel ta lura da hakan saita koma tana bashi kulawa ta musamman, Ta sanya mishi ido sosai, Idan suna cin abinci unaiza tana kashe mashi ido, sai angel tace mishi ya tashi ya koma saman gado zata kawo mishi abincin shi yaci acan, da yake yana son farin cikin ta, ga kuma alƙawari da aka yi mishi na abubuwa idan sunfito, shiyasa yake bin umarninta sau da ƙafa, idan dare ya yi zasu kwanta bacci, Angel bata runtsawa gefen gadonshi take zama tana bashi labarai masu daɗi har sai bacci ya ɗauke shi, kafin ta koma tana Yin addu'o'inta na dare da saba yi, Idan ya tashi zuwa toilet da kanta take raka shi ta tsaya abakin ƙopar har sai ya kammala ya fito tukunna su ke komawa ɗaki atare, hakan ba ƙaramin ƙona ma Unaiza rai yake yi ba, angel ta toshe duk wata ƙopa da zata haɗa ta da Danish, taƙi samun yarda take so kamar tayi hauka, yarinyar ba ƙaramar jarababbiya bace, Idan abun ya motsa da kanta take Amfani, Saboda tsabar shaiɗanci, hatta su Haris saida taso su bata haɗin kai, a ƙarshe taci ubanta hannun Naufal, saboda bai ɗaukar raini, Ta addabi rayuwarsu, Wani sabon shaiɗancin saita koma tana binsu Azeeza tsakar dare saman gadajesu, tun arana tafarko data fara yi musu hakan suka tarar mata, dama angel ta faɗi musu cewa mayyace kuma idan suka bari ta ta6a jikinsu to zata shanye musu Jinine har sai sun mutu, tsoro ya kamasu, shiyasa aranar su kayi mata bugun mutuwa, a ƙarshe suka kulleta Cikin toilet, Ta dinga kuka tana faɗin su buɗe mata ƙopa bazata ƙara ba, amma suka ƙi buɗe ta, babu ci babu sha Yinin ranar, sai tsakar dare ne suka je suka buɗe mata ƙopa, a ƙasa suka sameta kwance tana fitar da numfashi sama sama, Angel ta ciko bokiti da ruwa suka sheƙa mata shi a jikinta, sharkaf su ka jiƙa ta, ta dai ci baƙar wahala awurinsu, dama masu lallashinta haris da Danish ne to duk sun fita sabgarta, shiyasa su angel suka samu damar koya mata hankali, Sai gashi tafara yin hankali ta koma tana jin shakkarsu, bata ƙara gigin ta6a wani acikinsu ba, Sai dai har yanzu bata daina yi musu gorin ƙirji ba, idan rashin kunyar ta motsa haka zata dinga yada musu habaici acikin ɗaki babu mai tanka mata, kuma duk da haka bata hakura da Danish ba, dama kawai take jira da zata ke6e dashi.