Sashe 27
Kurkukun Kaddara Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata irin zufa ce ta soma wanke mata fuskarta, ta ko'ina zufar take tsastsafo mata, rurruƙe bedsheet ɗin tayi da hannayenta da ke ta kerma, sambatu ta soma yi tana ambaton sunan ANGEL, still idanuwanta suna a rufe da alama mafarki take yi, Cikin shesshekar kuka take faɗin"Angel meyasa nake ganin cikin mawuyacin hali? Waya ta6amun ke? Angel kiyi magana meyasa ki ke kuka? Dan Allah ki faɗamun angel," Ciccije lips ɗinta take yi sosai take ƙara sautin kukan nata,
A dai dai lokacin mami ta fito daga É—akinsu, itama kayan baccin ne a jikinta doguwar riga, sai hamma take yi da alama daga bacci ta farka, É—akin Aneelerh ta nufa tunkafin ta shiga ta soma jiyo sautin muryarta, ta cikin É—akin tana kuka,
Da sauri mami ta faÉ—a cikin É—akin babu wadataccen haske sun kashe Kwan É—akin kafin su kwanta, bedside lamp ce kaÉ—ai take a kunne ta É—an haskaka É—akin,
Ƙarasawa tayi daga gefen gadonta, takai hannu tana ɗan bubbuga shoulder ɗinta"Aneelerh! Aneelerh! Lafiyar ki kuwa? Kike ta ku ka"? Muryar mami ce ta farkar da ita, lokaci ɗaya ta zabura zata sauko daga saman gadon, damƙo damtsen hannunta mami tayi'ke lafiya? Bakya ji ina magana"?
"Mami ki barni in tafi, tana buƙatar taimako na," la66anta na kerma tayi maganar,
Fuskar mami da alamun ruÉ—i tace"wai wacece kike magana akai"? Juyowa tayi suna kallon juna, idanuwanta sunyi jawur tace"ANGEL "
Sakin hannunta mami ta yi ta dafa kafaÉ—unta, cikin natsuwa ta soma magana" ki kwantar da hankalin ki, ki faÉ—amun meya faru da angel, kinyi mafarki ne akanta"?
Jinjina kai tayi cikin shessheƙar kuka tace"Mommy, I had a really scary nightmare about angel, tana a cikin mawuyacin hali, yanayin da nake ganin angel abun ya ta6a zuciyata......" takai ƙarshen maganar hawaye na bin fuskarta
Shiru mami ta yi idonta akan fuskar aneelerh, Kafin tace"addu'a yakamata ki yi,"
Cikin disasshiyar miryarta, ta ambaci "أَعÙÙˆØ°Ù Ø¨ÙØ§Ù„لَّه٠مÙÙ†ÙŽ الشَّيْطَان٠الرَّجÙيم٠وَمÙنْ شَرّ٠هَذÙÙ‡Ù Ø§Ù„Ø±Ù‘ÙØ¤Ù’يَا"
Kusa sau uku tana ambaton addu'ar,
"Aneelerh mafarki ba gaskiya bane, ShaiÉ—an ne kawai yake son rikitar dake" girgixa kai aneelerh tayi"mami wannan mafarkin ya wuce a ce shaiÉ—an ne, ba yau ne rana ta farko da nafara yin shi ba mami, kuma a duk lokacin da zanyi shi, angel nake gani ita kaÉ—ai tana kuka jikinta sanye da yagaggun kaya kamar Almajira,"
"A kowani lokaci, ki ka yi mummunan mafarki akan angel, you should pray for her, alama ce da ke nuna cewa tana buƙatar addu'ar ki, duk da ki nayi saiki ninka akan wadda kike yi masu, muma kuma in sha Allah zamu dage" miryar abie ce, sam basu ji alamar shigowar shi ba, a tare suka Kai idanuwansu kan shi,
A tsaye yake bakin ƙopar ɗakin jallabiya ce a jikin shi, yayi shirin zuwa masallacin domin yin sallar asubahi da ake ta kira,
Tafiya yaci gaba da yi cikin É—akin yana nufar su,
"Wipe ur tears aneelerh, bana so na sake ganin hawayen ki, " cikin sanyin murya ta amsa mashi da "toh"
"That's good, Jiya munyi waya da uncle abdallah" ya dakata da maganar, a ƙagare suke kallon shi, sun ƙosa su ji mai zaice,
"Yayi mun magana akan BABY JUNAID, nasan aneelerh bazata ji daɗin maganar ba, shiyasa tun jiya ban sanar maki ba," tunkafin ma yakai ƙarshen maganar aneelerh ta ɗaure fuskarta walwalarta gaba ɗaya ta ɗauke,
Ita kanta mami yanayinta ya canza, don tunkafin ma ya ƙarasa sunsan inda zancen nashi ya dosa,
"Suna so A basu shi, ya koma hannun su da zama, da zarar kin yaye shi,.....' girgiza kai aneelerh ta shiga yi tana faɗin"Haba abie, idan aka raba ni da shi ya ake so inyi da raina? Yaron nan fa shi nake gani inji daɗi araina, ina kallon shi amatsayin kyautar Allah, inaji araina Allah yabani shi ne saboda rashin da na....." ƙasa ƙarasa maganar tayi saboda kukan da ya ciyota, da sauri ta kifa kanta saman pillow,
Dariya sosai abie ya yi, ganin yadda ta harzuƙa jin za'a rabata da gudan jininta,
Kallon juna su kayi shi da mami, "meyasa? Kana ganin halin da take ciki, kuma ka ke son ƙara tayar mata da hankali, dagaske ka ke ko wasa? Nasan ka da son zolaya"
Bai bata amsa ba, Ya juya ya nufi ƙopar fita yana faɗin"Idan na dawo daga masallaci zamu yi magana" daga haka ya fuce daga cikin ɗakin,
Shafa bayan aneeleeh mami tayi"ke ki kwantar da hankalin ki, ae wlh ba wanda ya isa ya raba ki da É—anki, Sai Allah nasan aikin hajiya adama ne, ita zata tunzura shi akan su É—auko yaro, in banda ma abunsu ae yaron bai kai shekarun da zasu É—auke shi ba, koda kuwa an yaye shi, nifa ko ya cika shekarun da zasu É—auke shi bazan bari su rabaki da shi ba, idan suna son É—a su haifi wani mana, wannan dai naki ne ke kaÉ—ai........"
Jin kalaman mami yasa aneelerh ta tsagaita da yin kukan, ba ƙaramin daɗi taji ba, ɗagowa tayi daga kan pillow ta kwantar da kanta saman kafaɗar mami,
"Mami karki bari araba ni da baby junaid É—ina, wlh zuciyata zata iya bugawa" shafa sumar kanta mami tayi"ae me raba ki da shi sai ya shirya, Idan ma suka matsa number zanyi wa lawyer na magana," murmushi aneelerh ta saki saboda jin daÉ—in maganar, tasan mami tana son farin cikin ta, bazata so a bunda zai6a ta mata ranta ba
"Kada mu makara, ta shi kije kiyi sallah, shime babyn naki ki tada shi yaje ya yi sallah," dariya aneelerh tayi tare da saukowa daga saman gadon ta nufi toilet, mami nata kallonta har ta shige ta rufe ƙofar, ajiyar zuciya taɗan sauke dama ta faɗi hakan ne donta kwantar mata da hankalinta,
Juyawa ta yi tana kallon Junaid dake kwance sai sharar baccinsa yake yi, hannu takai ta shafa sumar kanshi" Grandson, Allah yabar mana kai," bargo taja ta lullu6e mashi jikin shi, yaron ba ruwanshi sam baida damuwa, ga nauyin bacci da Allah ya yi mashi, shifa ba ƙaramin abu ke tada shi daga bacci ba,
Saukowa mami ta yi daga saman gadon ta fuce daga É—akin zuwa nata É—akin domin tayi sallah,
Fitarta keda wuya aneelerh ta fito daga toilet, shaf shaf ta canza rigar baccin jikinta zuwa Jallabiya, ta É—auko hijabi ta zura a jikinta, ta koma saman darduma ta kabbara sallah a tsanake ta shiga yin ibadarta,
Bayan ta kammala yin sallar saman darduma ta zauna tana yin tasbihi, hannunta ɗaya ruƙe da cazbaha, bayan ta kammala tayi azkhar, kafin ta ɗaga hannayenta sama ta soma yi masu Angel addu'a, Yayin da hawaye ke bin fuskarta,
"Ya Allah kafi kowa sanin a wani hali waɗannan bayin naka suke ciki, ya Allah ka tsare su da tsarewarka, Ya Allah ka kare su daga sharrin mutun sharrin aljan da sharrin duk wani abin cutarwa, Ya Allah idan har suna araye ya Allah ka bayyanar mana da su, idan kuma......kasa ƙarasa addu'ar ta yi, sam bata so ta ambaci mutuwa, tuni idanuwanta sun cicciko tab da kwalla, lumshe idanuwa ta ɗanyi yayin da kwakwalwarta ke tariyo mata fuskokinsu, Uzair taj da kuma Angel,
Ta yi nisa acikin tunaninta, Sautin kukan Junaid ya farkar da ita, ajiye cazbahar tayi saman dardumar ta miƙe da sauri ta nufi saman gadon, yana ganinta ya dakata da yin kukan ya tsareta da manyan idanuwanshi, murmushi tasakar mashi sai gashi shima ya sakar mata murmushi,
Cire hijabin jikinta tayi tare da ninketa ta É—aura saman mattress É—in, hawa saman gadon tayi tare da kai hannu ta É—auke shi jan hancin shi tayi"i know u are not hungry rigima ce kawai ko"? ta6e tausasa la66ansa yayi alamar zaiyi kuka, dariya tasaki tare da cewa"stop crying my baby boy, shagwa6a66an yaro na" a gefen gado ta zauna tana shayar da shi, bayan ta kammala ta zaunar da shi, takai hannu ta É—auko hoton su angel dake ajiye saman drawer,
Su haɗu ne a haton ranar birthday ɗin Angel a kayi masu hoton, sunyi matuƙar yin kukan, kowannansu fuskar shi ɗauke da dariya ga cake duk ya 6ata fuskarsu, yatsun hannunta ta ɗaura saman hoton tana shafa fuskokin su, tun daga face ɗin Uzair zuwa ta taj, kafin ta tsayar da hannunta a kan hoton Angel, murmushin takaici ta ɗan saki, ta ɗago ta kalli junaid, ya tsareta da ido yana kallonta ko ƙyaftawa baiyi, gefen shi ta matsa ta zauna, ta saita hoton saitin fuskarshi, magana ta soma yi mashi saitin kunnanshi,
"Ka ga wannan shi ne daddyn ka, sunanshi Uzair, wannan kuma Taj, shi aminine kuma É—an uwa ga mahaifinka, ita kuma wannan she's ur elder sister Sunanta ANGEL" tana rufe baki taji ya maimaita sunan Angel, murmushi tasaki dama wani lokacin duk in tayi magana saiya maimaita,
"Da ace tana nan, da yanzu ita zata dinga goya mun kai abayanta, Allah sarki Angel tayi jiran zuwanka na tsawon lokaci kullum tana tambaya aunty aneelerh wai ke bazaki haifa mun ƙani ba, ni na ƙosa naga ɗan yaron ki, sai ga shi na same ka a lokacin da angel bata nan, tana a raye kota mutu bani da masaniya akan hakan," duk wannan surutun da Aneelerh ke yi, Ya natsu yana sauraronta kamar yana fahimtar me take cewa"
"KANA NAKA ALLAH NA NA SHI wa ya yi tunanin ma za'a wayi gari babu su a lokaci ɗaya? Ban ta6a kawo hakan araina ba, kaima kuma ban sanya ran zan same ka ba, sai gashi Allah ya bani kai, ina matuƙar sonka my baby boy," takai ƙarshen maganar tare da manna mashi kiss saman forehead ɗinsa, kafin ta ɗaura hoton saman side drawer,
Rungumoshi ta yi a jikinta, wani baccin ne ya kuma É—aukarsu,
Wuraren ƙarfe tara na safe, Mami ta shigo ɗakin nata, har ta kimtsa kanta Cikin Atampa,