Sashe 57
Kurkukun Kaddara Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Me zai hana mu sanya ƙarfi mu buge ƙopar wata'ƙil ta buɗe," batool ce ta kawo wannan shawarar, gaba ɗaya suka shiga bugun ƙopar, idan wannan yayi ya gaji sai wannan ya jaraba, duk anan ƙarfinsu ya ƙare dama ya lafiyar gwiwa, abinci sau ɗaya arana,
Gaba É—aya sun fidda rai da fitowar danish, duk jikin su ya yi sanyi, ransu yana basu cewar danish ya mutu acikin kewayan,
Ransu duk a jagule suka fito daga wurin toilet din, suka koma cikin ɗakinsu a ƙasa kowa ya zauna, angel tana a tsaye bakin ƙofar farko ta shiga toilets ɗinsu,
Idanuwanta sun Cicciko tab da kwalla, zuciyarta acike take fal da tunanin Meya faru da danish? Yau 5 days kenan Yana a treatment room meyasa baiji sauƙi ba? Anya kuwa duba lafiyar jikin shi akayi ko kuwa ƙara mashi ciwon akayi? Duk yadda ta ƙagara ta yi toxali da danish sai da taji ƙuncin halin da ta ganshi aciki, kwata kwata Baya a hayyacinshi tamkar an canza shi, runtse idanuwanta tayi tana tuna Yanayin da tayi arba dashi, gwanin ban tsauyi kamar wanda aka zaƙulo daga bakin kura,
"Yanzu ya zamuyi? Munbar shi acan ciki, Allah kaÉ—ai yasan halin da yake Ciki" mubeen ne ya yi maganar fuskarshi jaga jaga da hawaye,
Naufal yace"muna ji muna gani zamu rasa ɗan uwanmu, Wai meke faruwa da danish? tsohuwa tace an kaishi treatment room, ana duba lafiyar jikin shi but why danish baiji sauƙi ba"? Ya yi ma kanshi tambayar da baida amsarta,
hibba tace" ga shi tsohuwa bata nan, nasan da ita zata ceto rayuwarshi" daga inda angel take tana iya juyo maganganun su, ta tsani taji sun ambaci sunan tsohuwa, kuma har suna da yaƙinin itace kaɗai zata iya ceton rayuwarshi,
Aziza sai kuka take yi tamkar ranta zai fita, shi haris Yama rasa ta cewa saboda tsabar ƙululun baƙin Cikin daya tokare mashi maƙoshin shi, zuciyoyinsu sun karaya, ba haka su kayi tsammanin zasu ga ɗan uwansu ba, ba ƙaramin sage masu gwiwa akayi ba, sun rasa yadda zasu yi danish Ya buɗe masu ƙopa, Ko magana baiyi balle ma su sanya ran yana araye,
Gaza jurewa angel tayi, Juyawa tayi tare da komawa cikin toilet area ɗin, A bakin ƙopar toilet ɗin da yake aciki ta tsaya tare da kai hannu ta ruƙe handle ɗinta, Zurfin tunani ta shiga yi akan yadda zata samu Ta 6alle ƙopar, sam babu wani makami dazata yi amfani da shi, ƴan dabaru ta shiga yi na yadda zata 6alle ƙopar, Allah ne ya taimake Cikin sa'a, Sakatar ta saki, Ƙopar ta buɗe batare da tasha wahala ba, ajiyar zuciya ta sauke tare da tura ƙopa ta shiga ciki tana faman wurwurga idanuwanta, tun abakin kopar tayi arba da wandonshi yashe a ƙasa, ras! Taji gabanta ya faɗi, cigaba da tafiya tayi tana bin ƙasan da kallo, rigarshi ta gani a ƙasa itama ya yi wurgi da shi, tsayawa tayi a tsaye cike da fargabar halin da zata yi tozali dashi,
Yana acan Gefen tukunyar fulawar nan, anan ya zauna, daga inda take tana iya hangen fuskarshi, wuyanshi har zuwa ƙirjin shi, sai kuma ƙafafuwanshi daya zuro dasu ta ƙasa,
Ya lumshe idanuwanshi sai nishi yake yi tamkar wanda yasha gudu,
Muryarta na kerma ta ambaci sunanshi"DANISH"
buÉ—e idanuwanshi ya É—anyi Sunyi jawur dasu daga gani yana acikin mawuyacin hali, jikin shi duk zufa ta wanke shi kamar wanda aka tsamo daga cikin kogon ruwa
Ta wutsiyar idonshi yake kallonta, juyawa tayi da sauri ta É—auko mashi rigarshi da wandonshi,
Matsawa ta É—anyi nesa da shi, yadda bazata iya ganin tsiraicin shi ba
Cikin sanyi murya tace"bansan me yake damunka ba, amma ina zargin kaina akan halin da ka ke ciki, dan Allah ka yafe mun ka yi haƙuri," har lokacin bai motsa lips ɗinsa ba, balle ta yi tsammanin zaiyi magana magana,
Miƙa mashi kayan shi tayi"dan Allah ka mayar da kayan ka, bazan so ƴan uwanka su ganka a haka ba, hankalin su ba a kwance ya ke ba, duk sun damu dakai"
Wurga mashi kayan tayi a saman fuskarshi suka sauka,
"Dan Allah ka sanya kayan ka," ta kuma maimaita mashi, cikin sigar lallashi,
Gani tayi ya runtse idanuwan shi sosai, ya ciccije soft lips ɗinshi duk ya fasa su, wata irin gigitacciyar ƙara ya saki,
Afirgice angel ke kallonshi, Su Batool dake acan cikin ɗakin Jin sautin ƙarar Danish Yasa suka Watso a guje, kafin su ƙaraso angel ta yi saurin juyawa zuwa bakin ƙopar ta datse ta,
Tana jiyo sautin bugun ƙopar da suke yi suna ambaton Sunan danish, tayi masu hakanne don bazata so sugan shi tsirara babu kaya ba,
Kafin ta dawo inda yake, tuni Yayi watsi da kayanshi data wurgo mashi, kwance ƙasa ta hangoshi sai burgima yake yi wannan karan hada hawaye akan fuskar shi lamarin ya yi matuƙar ɗaure mata kai, tana so ta taimaka mashi amma tana jin tsoron kallon tsiraicin shi
Rufe idanuwanta ta yi, amma bata rufe su sosai ba, tana gani biji biji a ahaka ta lalla6awa ta cigaba da tafiya zuwa inda yake kwance ta lalubo Wandonshi, ta soma kiciniyar mayar mashi a jikin shi, daƙyar ta samu ta zura mashi, Ajiyar zuciya ta saki tare da buɗe idanuwanta akan fuskarshi,
Sai faman nishi yake yi, idanuwanshi suna arufe, long eye lashes ɗin shi duk sun jiƙe,
calmly ta furta sunanshi"Danish are u ok"
Jin muryar angel acikin kewayan yasa suka gane cewa tana a ciki, sunyi mamaki yadda akai ta buɗe kopar, nan fa suka shiga kwala mata kira suna fadin ta bude masu ƙopa
Ɗaga murya ta yi tare da ce Masu Bazata buɗe ƙofar ba, saboda sun ƙala mata sharrin cewa itace silar jefa shi cikin halin da yake Ciki, don haka idan har sunga ta buɗe masu ƙopa, danish ya samu sauƙi ne"
Bugun ƙopar haris yake yi tamkar zai 6alleta" Bazaki zo ki buɗe mana ƙopar ba? a harzuƙe tace"Bazan buɗe ba,"
Sassauta murya haris ya yi"pls angel ki buɗe mana ƙopa, nasan bakya son danish kada kice zaki ƙarasa shi,"
Girgiza kai ta É—anyi cike da jin takaicin maganar haris,
Tafin hannunta takai saman fuskar Danish ta shafa a hankali tare da ambaton sunanshi"Danish"
Dogon numfashi taga yaja gami dasauke ajiyar zuciya, yana so ya buÉ—e idanuwanshi amma ya kasa, sai lumshewa eyes É—in nashi suke,
"Danish pls try to open ur eyes,"
Sama sama numfashinsa ke fita da hucin zafi, hannayenta ta sanya tare da tallabo kanshi ta É—aura saman laps É—inta,
Shafa gefen fuskarshi taci gaba dayi, yayin da ta soma karanto addu'o'i acikin zuciyarta, tana É—an tottofa mashi saman fuskarshi,
Ba'a É—auki tsawon lokaci ba, ya fara dawowa cikin hayyacin shi,
Lokacin dare ya fara yi, su biyu acikin toilet, ya yin da su batool ke zazzaune bakin ƙopar shiga toilet ɗin, sun galabaita har sun gaji da bugun ƙopar suna yi mata magiya akan ta bude masu, suga a wani hali ɗan uwansu yake ciki, wasu har sun fara gyangyaɗin bacci,
Itama angel É—in baccin ta soma ji a cikin idanuwanta,
A lokacin da bata yi tsammani ba, taji ya ruƙo hannunta a cikin nashi sosai ya damƙe mata hannu, firgigit tayi tana kallon shi,
Lumshe idanuwanshi suke bai kaiga ƙarasa rufe su ba, He was calmly looking at her face without blinking his eyes,
Furta sunanshi tayi"danish" muryar shi so cool ya ambaci sunanta "angel" for the first time da danish ya ta6a ambaton sunanta,
"Are u ok,"? Ta kuma tambayarshi, bai amsa mata ba, ƙoƙarin miƙewa zaune yayi amma jikin nashi yaƙi bashi haɗin kai, da sauri ta taimaka mashi wurin tallabo shi ya miƙe zaune, tare da kwantar da kanshi saman kafadarta, still numfashin shi da huci yake fita, tana jin shi saman fatar wuyanta, saitin inda dogon hancin ya shafa,
*â¤â¤â¤PRISONERSâ¤â¤â¤*
Sam bata ji komai ba, daya kwantar da kanshi saman kafadarta, sai taji tamkar ɗan uwanta ne na jini, ƙurawa sumar kanshi ido tayi, doguwa har saman bayan shi, kamar ta sanya hannu ta shafa sumar haka zuciyarta ke raya mata,
'Pls angel open the door for us, mun ƙagara mu ga ɗan uwanmu," muryar hannah ce take yi mata magiya,
Hannu tasa ta dafa kafaÉ—ar shi"danish suna son ganin ka, mu koma É—aki," kusan minti biyar da yin maganar, ya É—an dago da kan shi, still jikin shi ba kwari kerma yake yi,
Rarrafawa tayi ta ruƙo rigarshi ta miƙa mashi, yasa hannu ya kar6a ya zurata ajikin shi, Sai da ta taimaka ma shi wurin ruƙo shi tukunna ya samu ya miƙe, a haka suka soma tafiya har suka ƙaraso bakin ƙofar ta buɗe ta fito da shi, gaba ɗaya suka miƙe tsaye zasu rungumo shi,
Da sauri batool ta ware hannayenta wurin kare shi"Jikin shi ba ƙwari, danish yana buƙatar hutu," A jiyar zuciya kowa ya sauke, wuce wa angel ta yi Cikin ɗakin, Su Batool suka Bi bayan su, ya rurruƙeta ji yake kamar zai faɗi ƙasa, wani irin jiri jiri yake gani a Cikin idanuwanshi, a saman gadonshi ta tsaya tare da taimaka mashi ya kwanta sama,
"Sannu danish, Allah ya baka lafiya," batool ce ta yi maganar, su haris ma duk su kayi mashi ya jiki, sam ya kasa amsa masu amma duk yana jinsu,
Sunyi tsaitsaye cirko ciko a gefen da gefen gadonshi, hasken É—akin ya yi duhu, alamar dare yayi lokacin bacci ne, da sauri Javed yaje gaban table ya kunna masu sauran fitilun, É—akin yayi haske ya É—auko É—aya daga Cikin fitilun ya ajiye ta daga gefen gadon Danish,
Motsin buɗe ƙofa suka jiyo, da sauri kowannan su Ya juyo yana jiran ganin wanene zai 6ullo daga saman benan
Biyu ne daga Cikin Giants dake kawo masu abinci, Abun mamaki ɗaya daga Cikin su hannun shi na ɗauke da wooden tray, samanshi an rufe da jan ƙyalle, da alama kayan abinci ne, ɗayan Giant ɗin kuma Syringe ne a hannun shi, already an zuba ruwan allurar a ciki,