Sashe 48
Kurkukun Kaddara Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
saukowa ta yi daga saman gadon nashi jikin ta duk ba daÉ—i, Sai yanzu ta lura da irin illar da ta yi ma shi, tana zargin kanta da alhakin Ciwon nashi, Ji take kamar taje ta faÉ—a ma tsohuwa cewa baida lafiya, amma ta kasa sam ba ta so yasan ta damu dashi, kuma ba ta son taje wurin tsohuwa saboda tsanar matar da ta yi,
zuciyarta a karaye ta koma saman gadonta ta kwanta, Ita kanta tasan bazata Iya runtsawa ba, Saboda zullumin rashin lafiyar danish, gani take kamar idon ta rufe idanuwanta zata farka ta taras da gawarshi ne, tana da hanyoyin da zata iya taimaka mashi sai dai bazata iya ba, saboda batason Raini ya fara shiga a tsakaninsu,
"I don't know why I'm worried about him," ta ambaci hakan acikin zuciyarta tare da juyawa don ta saci kallon shi, a kwance yake kanshi saman fillow, idon shi biyu ya yi lamo yana kallonta,
Gyara kwanciya tayi Ita ma ta fuskance shi, don yau taci alwashin bazata bari ya runtsa ba, kodan kada yayi bacci daga nan ya zarce zuwa barzahu, zullumin da take yi kenan,
Ganin yaƙi daina kallonta yasa ta ɗan ɗaure mashi fuska tare da cije lower lip ɗinta, ƙasa ƙasa da murya tace"Stop looking at me or else i will poke ur eyes" ta yi maganar tana kwatanta mashi yadda zata zungure ma shi idonshi da yatsan hannunta, har wani lumshe ido ya yi, tamkar yaji saukar yatsan nata acikinsu,
Slowly ya kuma ware manyan idanuwan nashi akan fuskarta,
Ƙura ma juna ido su kayi kallo na ƙurulla, ta jima tana mamakin wani abu atattare da prisoners ɗin da take atare dasu, gaba ɗayansu babu mummuna acikinsu, sam ba su yi kama da ƴa'ƴan malam shehu ba, sunfi kama da rainon madara, ƴan gidan Mommy da daddy, Expecially danish da Batool da Azeeza Hasken fatarsu sam bana baƙar fata bane, Kamar dai ita da take half cast, Launin fatar Su Hanna da su javed Dukansu irin na ya'yan Hutun nan ne, Ko'ina Aka samu kyawawan yaran nan? Zaiyi wuya su kasance ya'yan talakawa ne , Sai dai irin ƴa'ƴan hamshaƙan masu kuɗin nan, wannan ɗan shilan da take kallo, Yanayin shi tamkar akwai jinin sarauta atattare da shi, Baisan magana baisan hayaniya, kullum yana naɗe saman gado yadda kasan ɗan wani basarake, idan ka kalli soft skin ɗinshi ko tabo babu, fari ne sol, ga kyan ido ga kuma kyan sumar kai, Anya wannan ba ɗan wani shegen bane, ta yi tambayar acikin zuciyarta,
Bawan Allah, duk ya tsargu da irin kallon da angel ke yi mashi, Ga bacci yana ji amma yaƙi yarda baccin ya ɗauke shi saboda gudun kada ta yi ma shi wani abu, yasan dole ta hukunta shi,
kallon juna suka cigaba da yi da zarar taga ya fara lumshe ido zai yi bacci sai ta Ambaci kalmar charman dudu, a firgice yake ware idanuwanshi , ta hana shi runtsawa gashi in bai samu isasshen bacci ba, yana samun matsala, kusan raba dare su ka yi ita da danish, sai da Allah ya taimake shi bacci ya fara É—aukarta tukunna ya samu shima ya runtsa_
In the morning🌹
Mutsu mutsun farkawa daga bacci ta soma yi, a cikin zuciyarta tana karanto addu'ar ta shi daga bacci, tunawa da danish yasa tayi hanzarin buɗe idanuwanta A hanzarce ta yi wuff ta miƙe zaune tana kallon shimfiɗarshi, babu kowa asaman mattaress ɗin sai Bargonsa da pillow dinsa, hankalin ta ya yi matuƙar tashi, ta shiga tambayar kanta Ina danish ya shiga? Meyasa kowa yana a kwance saman gadon shi, sai shi kaɗai ke babu? Ko dai ya shiga toilet ne?
Ta ƙarasa zancen zucin a lokacin da take sauko daga saman gadonta, cikin takun sauri ta nufi ƙofar shige toilets ɗinsu, hannu tasa ta tura ƙofar ta shiga daga Ciki, sai da tabi kowani toilet ta bincika amma babu danish,
Dawowa tayi da sauri taje gaban gadon batool,
Bubbuga ƙafarta tayi tare da Kiran sunanta"Batool! Sister!" saboda tsiwar muryar angel hatta su Azeeza sai da su ka farka,
"Meya faru sister" muryar batool a disasashe tayi mata maganar, tashin ta kenan daga bacci, idanuwanta sun É—anyi ja saboda bacci,
"Na duba ko'ina banga danish ba, Jiya ya kwana da zazza6i yanzu kuma na farka ban same shi ba,"
"What? Danish bai da lafiya"? Haris ne ya yi maganar tashin shi kenan shima daga bacci, Fuskarshi da alamun ruɗi don ba ƙaramin Jin danish yake ba acikin zuciyarshi,
Jinjina kai angel tayi alamar eh kafin tace"Bansan inda ya shiga ba, tun É—azu nake neman shi" Ta shi xaune batool ta yi, idonta akan angel tace"meya faru da danish É—in mu"? Ina ya shiga"? Ta yi tambayar tana faman yin hamma,
Javed yace"Ni dama tun jiya na lura bai da ƙoshin lafiya, kunsan halin shi idan baya da lafiya yana da juriya baya bari mu sani kodan kada mu tashi hankalin mu akanshi, Amma nasan yanzu duk inda yake yana a tare da GIANTS, zai iya yiyuwa sune suka so su ka ɗauke shi"
Batool tace"taya zamu iya tabbatar da hakan"?
Hibba tace"Idan mu ka tambayi tsohuwa zata faɗa mana inda ɗan uwan mu yake, Bari naje na sanar mata," Ta karasa maganar tare da saukowa daga saman gadon nata, da azama ta nufi ƙopar ɗakin tsohuwa,
Kowa yayi zugudum yana jiran tsammani, Knocking ƙopar Hibba ta yi, Almost 3 times, suka soma jin mutsu mutsun buɗe ƙopa ta cikin ɗakin,
Fitowa tsohuwa ta yi hannunta ruƙe da sanda kamar kullum dai Cikin shigar nan tata, ta gado, wato doguwar riga launin Ja,
HaÉ—a ido su ka yi da hibba, Cikin girmamawa hibba ta gaishe da ita, ta amsa mata gaisuwar ta ta, tare da cewa"Zan iya sanin meke faru"?
"Dama danish ne, Angel tace jiya taji zazza6i a jikin shi, yanzu kuma mun farka bamu ga ɗan uwan mu acikin mu ba, bamu san inda ya tafi ba" Hibba ce ke magana amma idon tsohuwa yana akan angel dake daga can cikin ɗakin tsaye ta ruƙe qugu a bakin gadon batool, wani irin kallo take yi mata, murguɗa mata baki angel tayi tare da galla mata harara,
Ƙayataccen murmushi tsohuwa ta saki wanda bai kai zuci ba, ta ɗauke idonta daga kan angel ta mayar dasu kan Hibba,
"Giant ne yazo ya ɗauke shi, yanzu haka danish yana a treatment room, da zarar yaji sauƙi za'a dawo maku da ɗan uwanku," tana kai ƙarshen maganarta, ta juyawa ta koma cikin ɗakin nata, taja ƙopa ta rufe,
Kowa ya ji Amsar da tsohuwa ta ba hibba, hankalin su duk bai kwanta ba, Mamaki ƙarara akan fuskar angel tace"dama har treatment room ke akwai a Cikin prison ɗin nan"
Batool ce ta bata amsa da cewa"Eh, amma bakowa ne idan baida lafiya, ake kai shi can ba, Tsohuwa ce take duba lafiyar jikin mu,'
Yau tsawon shekara É—aya da rabi, bata ta6a jin Zancan wani treatment room ba, sai yau, kuma tun da take da su, da wuya wani acikin su ya yi koda Ciwon kai ne, wani iko na Allah, Lafiyarsu ta banbanta dana sauran Jinsin bil'adaman da ta sani, ita dai hankalin bai kwanta da Treatment room É—in nan ba, saboda me za'a É—auke shi daga Cikin su, maimakon tsohuwa ta bincika lafiyar jikin, Shi ne sai an wani É—auke shi daga cikin su,
Zuciyarta duk ta karaya, Batasan a wani hali yake ciki ba, juyawa tayi tare da nufar toilet ɗinsu, Tana ƙoƙarin shiga ta jiyo muryar haris yana cewa"Ke ce silar Ciwon Danish, saboda jahilin bugun da ki kayi ma shi jiya, idan har muka rasa ɗan uwanmu, kema ki fidda rai da rayuwa" Kasa buɗe ƙopar toilet ɗin tayi Kamar wadda aka dasa ma aya
Muryar batool ta kuma ji tana cewa"Haris dan Allah kadaina wannan maganar, Angel ba ita bace silar rashin lafiyar shi ba, lafiya lou muka wuni da danish, daga baya ne Ciwon ya same shi"
Tsawa haris ya daka mata"Shut up! Dama ae kina bayanta, wa kika fara sani acikinsu? Danish tun kafin ki mallaki hankalin ki kike a tare da shi, amma saboda wata can wadda bamusan da zamanta ba, gaba ɗaya kin kwaye mana baya," yana huci yakai ƙarshen maganar,
"Dama ba ƙaunarsa take yi ba, shiyasa take son raunata shi," acewar deeja,
Ta yi niyar ta juya taje ta nakaÉ—a masu bugu, amma saita fasa, saboda a halin yanzu ita kanta zuciyarta ta karaya,
Buɗe ƙopar ta yi tare da shigewa Ciki, Ta jingina bayanta Jikin bango, siraran hawaye masu ɗumi suka soma gangarowa saman kuncinta,
Ta É—auki tsawon lokaci bata motsa ba, har saida Taji motsin shigowar mutun a toilet area É—in, Firgit ta É—anyi tare da kai idonta kan wanda ya shiga, Batool ce a tsaye tana kallonta,
"Angel meyasa kike kuka? Ko dan saboda abunda suka ce? Bafa laifin ki bane,"
Cikin sanyin murya tace"Ba saboda su nake zubar da hawaye na ba, idan naso zanje in bubbuge su ne, Kawai ina jin ba daÉ—i, saboda bugun da nayi ma danish jiya, baki ji jikin shi ba jiya yayi zafi sosai, yana a cikin wani hali, kuma nasan Nice silah,"
Dafa kafadarta batool tayi"Dan Allah ki kwantar da hankalin, ki daina zubar da hawayenki, danish fa zai dawo cikin ƙoshin lafiya, tsautsayi ne kuma ya riga da ya faru,'
Murmushin takaici angel ta yi withouth sayin anything,
Saukar tafin hannun batool taji a saman fuskarta, tears É—in da take zubarwa ta shiga goge mata,
"Ina da saurin kuka, abu kaɗan yake harzuƙa ni," angel ce ta yi maganar cikin ƙunar rai,
"Koda ace kowa zai juya maki baya, Ki sani Ina atare dake, a koda yaushe zan kasance a hannun damanki," da ƙwarin gwiwa batool tayi maganar,
Wani irin kallo angel ta ke yi mata mai nuna tsantsar so da ƙauna,
"Da ace mu tagwaye ne Iyaye na suka haifa da sai ince ke ce twin sister ɗina, saboda yadda kika damu dani, kika mayar da damuwarki tawa, Idan ina farin ciki kema kina farin Ciki, haka zalika idan ina baƙin ciki kema kina baƙin ciki, Batool you're so special, Ina roƙon Allah ya bani damar taimaka ma rayuwarku,'
Ƙayataccen murmushi batool ta ɗan saki,