Sashe 64
Kurkukun Kaddara Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Bari naje na kunna fitilun ɗakin, kada ka motsa" ta faɗa mashi hakanne don tasa halin shi da ruɗu, yanzu ya rikice mata, tafiya take yi cikin ɗakin tana laluban hanya har Allah yasa taci karo da table ɗin da fitilun suke, takai hannu ta kukkuna su, ɗakin yayi haske sosai, ta ɗauko ɗaya daga Cikin fitilun ta juyo tana hasko inda danish yake a tsaye, Ya goya hannayenshi saman chest ɗinshi ya ɗan jingina bayanshi jikin bango, tunkararshi tayi adai dai inda yake ta tsaya, Da sauri ya rufe idanuwanshi saboda hasken fitilar dake a hannunta, ba ƙaramin cika mashi ido yayi ba, ganin haka yasa ta kawar da fitilar gefe,
"Muje mu kwanta ko"? tayi tambayar tana kallonshi, babu musu ya amsa mata da toh, juyawa tayi gaba ta wuce nata gadon shima Ya wuce gadonshi, a tsakankanin beds É—insu ta ajiye fitilar, kusan atare suka haura saman gadonsu suka kwanta suna fuskantar juna, ya tsareta da sexy eyes É—inshi yana kallonta without blinking, ganin kallon yayi yawane yasa tace"ba zaka yi bacci ba"? Wit low voice ya amsa mata da cewa"bana jin bacci," yatsina fuska tayi sam ba haka taso ba, saboda ta shirya yin amfani da wannan damar da take da ita,
"Danish Baka jin yunwa? Naga jiya baka ci komai ba, yau ma kuma babu abinci, why bazaka Ci apples ɗinka ba? Sai in haɗa maka da nawa ka ci"? Angel sarkin wayau, so take yaci don shima yayi bacci mai nauyi irin nasu batool, ko ta samu ta shige toilet ɗin can ta fara gudanar da aikinta na fasa Glass window ɗin nan domin Shiga Cikin gidan Kurkukun ƙaddara,
"Bana jin yunwa" shine amsar da yabata, tunani ta shiga yi ta wace hanya zata yi mashi wayau don ya yi bacci,
"Tunda ba zaka yi bacci ba, to ka daina kallona mana, Ni inaso nayi bacci bana iya bacci idan ana kallona" jin abunda tace ne yasa shi yin saurin rufe idanuwanshi,
Tsawon mintuna angel tana kallon shi, tunanin kiranshi tayi don taji idan yayi bacci" Danish" amsa mata yayi"yeah" wai bazaka runtsa ba, da buÉ—ar bakin sa sai cewa yayi"If you don't sleep, nima bazanyi ba." serious yae maganar, rufe idanuwanta tayi"its okey, ga shi nan zanyi baccin kaima kayi" Ya amsa mata da toh, daga haka kowa yayi tsit acikinsu,
A lokacin da tayi tunanin ya nutsa cikin Baccin shi, ta sauko daga saman gadonta, takai hannu ta É—auki fitilar da ta ajiye a tsakankanin beds É—insu, cikin sanÉ—a take tafiya tana tunkarar sashen toilet É—insu, duk taku É—aya saita waiwo ta saci kallon ShimfiÉ—ar danish,
Tana kawowa bakin ƙopar shiga sashen ta afka ciki, ta buɗe toilet ɗin ta shige taja ƙopa ta garƙame ta,
A ƙasa ta sauke fitilar, ta taka zuwa gaban bokitin ƙarfen nan ta ɗauke shi, tsayinta bazai kai ga tagar ba, dole sai ta ƙara da tsalle, cike da ƙwarin gwiwa ta daddage ta daka uban tsalle ta ɗaga Bukitin ta bugashi jikin glass ɗin da iya ƙarfinta na ƙarshe, sai dai wani abun mamaki glass ɗin Ko zagewa baiyi ba, Kamar ta daki ƙarfe ashe abun bana wasan yara bane, Tsalle taci gaba dayi tana kwaɗa bokitin jikin glass ɗin a ƙalla tayi kusan sau Talatin amma glass ɗin Ko yaƙi tsagewa, jikinta duk ya saki ga uwar zufa dake tsastsafo mata, sai faman haki take yi kamar wadda tasha uban gudu, ta galabaita sosai, sauke bokitin tayi ƙasa, ta zukunna tana mayar da numfashi, hatta idanuwanta sai da suka Canza launi,
Idan tahuta ta dawo normal saita kuma mikewa ta É—auki bokitin Ta cigaba da buga shi jikin Windon, Har saita galabaita tukunna saita koma ta zukunna tana haki,
A wannan Karan Da azama ta miƙe ta ɗauki Bokitin ta daddage ta ɗaga shi da niyar ta kwaɗa shi jikin glass ɗin, kwatsam Taji motsin mutun acikin Makewayin, Ras gabanta yayi wani irin mugun bugu, tsananin tsoro ya bayyana akan fuskarta, batasan Lokacin data jefar da bokitin hannunta ba, Sam ta kasa juyawa taga wanene Ya shigo Cikin toilet ɗin, Bayan kafin ta shiga sai da ta garƙame ƙopar ta ciki ta sanya jam lock, ta yadda ba wanda zai iya shigowa, tabbas kuwa wannan ko wanene to ba mutun bane sai dai aljani, tuni tasha Jinin jikinta, Zufa ta ko'ina ta shiga wanko mata,
Takun tafiya taci gaba da ji ana tunkaro inda take, wani irin wahalallan yawu ta haɗiya, kafin tayi tunanin juyawa baya taga wanene taji an rungumeta, sai da ya zagayo da hannayenshi saitin shafaffan cikinta tukunna ta gane wanene, tsabar ruɗi takasa furta komai, muryarshi ta juyo ƙasa ƙasa yana faɗin"mu koma ɗaki, i was scared of being alone, kin tafi kin barni ni kaɗai," tashin hankalin da ba'a dama shi date! Kwanto da kanshi yayi ta gefen wuyanta, tsigar jikinta duk ta tashi, domin kuwa wannan daƙyar ya kasance danish ne! Taya akai ya shigo toilet ɗin bayan tayi locking ƙopar, saukar numshinsa taji asaman skin ɗinta, sai ƙara ƙanƙameta yake yi yana faɗin su koma ɗaki," acikin zuciyarta ta shiga ambaton"La'ila ha'illah anta subhanaka inni kuntu minazzalimin," Daƙyar ta samu ta daure ta cije Takai hannu ta raba hannayenshi daya tamke cikinta dasu, a ruɗe ta juya tana kallon fuskarshi, dagaske dai shi din dai ne, danish da ta bari akwance yana bacci, da sauri takai idonta kan ƙopar toilet ɗin don taga idan ta nan ya biyo, wani abun al'ajabi, ƙopar a datse take da jam lock ɗin kamar yadda ta barta, kallonshi tayi sai faman lumshe idanuwanshi yake yi,
"Ki wuce mu tafi, bacci nake ji" yadda yayi mgnr voice dinshi a raunace,
Babu musu ta yi gaba yabi bayanta, abakin ƙopar ta tsaya ta cire jam lock ɗin, tasa kai ta fuce yana abiye da ita, ta yi tsammanin Idan aljani ne zai 6ace na aihin kuma ta ganshi kwance saman shimfiɗarshi sai da ba haka ta gani ba, Shi ɗin daine da kanshi ya taso, Tabɗi akwai gwarama domin kuwa dole ɗaya ya kasance gaskiya, Danish Ana sarrafa shi? Ko kuwa yana da sihiri ne ajikinshi ne? Ita damuwarta ba faɗo mata da yayi cikin toilet ba, a'a Taya akai ya shiga bayan ta sanya jam lock ta Ciki? Ta ina ya shigo?
Takai ƙarshen zancen zucin nata tare da haye wa saman gadonta, shima ya hau nashi gadon ya kwanta, yana fuskantar inda take kallo,
Zuba mashi ido tayi cike da tuhuma, shi kuwa ya lumshe ido alamar bacci zaiyi, ta jima tana kallonshi kanta ya gama ɗaure wa, daga bisani ne bacci yae awon gaba da ita, tsakar dare ta farka ta miƙe tabi kowani gado ta tofe su da addu'a, Bayan ta kammala ta koma ta kwanta wani sabon baccin ya kuma ɗaukarta,
*in the morning🌹âœï¸*
A washe garin ranar, tun kafin ta farka ta soma Jin hayaniyar su Batool, tsabar farin ciki yasa tayi saurin kai hannu ta zame bargon jikinta, ta ware round eyes É—inta tare da kallon gadajensu, a zazzaune ta same su sai surutu suke yi kamar ba waÉ—an da suka sha uban baccin nan ba, na yini guda,
Miƙewa tayi zaune ta sauko daga saman gadonta, a hankali take tafiya tana binsu da kallo, a lokacin danish bai farka ba, yana naɗe Cikin bargonshi,
Abakin gadon Batool ta tsaya tare da kasa kunne tana sauraron firar da suke Yi
"ko wanka bansamu nayi ba, Jikina duk tsami yake yi mini, tun É—azu da muka ci apples É—in nan bacci ya É—auke mu bansamu nayi ba" azeeza ce tayi maganar,
Batool tace"Nifa nayi mamaki, ya akai mu kayi bacci daga Cin tufa da ayaba, kuma ba'a floor muka kwanta ba, to waye ya dawo damu saman gado"? Fuskarta da alamun ruÉ—i tayi maganar,
"i was confused, na kasa gane tsawon wani lokaci muka É—auka muna yin bacci, amma gani nake kamar bamu daÉ—e ba, tun da har yanzu safiya ce"
Ƙumshe dariya angel tayi jin abunda suke tattaunawa, wai su duk a tunaninsu suna a jiya ne, basu san cewa sun ɗauki tsawon rana ɗaya suna bacci ba, har wata ranar ta shigo, kamar waɗan da a kayiwa wahayin surutu, Sumar kawunansu duk ta cukurkurɗe, Bakunansu hada yawun bacci,
"Yanzu haka zamu yini kenan muna jin yunwa babu abinci'? Nifa apples ɗin da tsohuwa ta bani ba abunda ya tsinana mini saboda wata irin matsiyaciyar yunwa nake ji" acewar parveen, duk fa wannan surutun da suke yi basu san cewa angel tana atsaye ta ruƙe ha6a tana kallonsu,
"Yanzu ya zamuyi kenan? Sam lokacin baya tafiya yadda ya dace, Nayi expecting É—in ma idan muka farka daga bacci zamu ga marece yayi amma sai naga wai har yanzu muna a safiya" baki a kumbure Hanna tayi magana, Ita dai deeja sai buga tsoki take yi, abun ya motsa, haris na kwance saman gadonshi idonshi na fuskantar ceilling,
Juyawa angel tayi tare da kallon shimfiÉ—ar Danish, samun shi tayi a kishingiÉ—e, For the first time da ta ta6a yin tozali da Kyakkyawan murmushin akan fuskarshi, masha Allah, Waya ga zumar kyau, Dimples É—in shi biyu sun lotsa sosai, yadda kasan kanshi farau kyau, É—an zaro ido tayi tana kallon fuskarshi, farkawarshi kenan daga bacci, gaba É—aya hankalinshi na akan su batool dake ta faman yin sambatu, Su yake yi ma murmushi jin wata shiririta, Su É—auki tsawon Yini É—aya suna bacci, Su kwana suna bacci amma suna faÉ—in cewa Basu son komai ba, Rashin ma bugi ne ke damunsu
ÆŠauke idonshi yayi daga kansu batool, ta wutsiyar ido ya hangi angel tsaye tana kallonshi, da sauri ya kalleta suna haÉ—a ido, ya É—auke murmushin dake akan fuskarshi, Can kuma ya kifa kanshi saman pillow, girgixa kai tayi fuskarta dauke da murmushi aranta tace"Ka gama rowar murmushin naka, wata rana abanza xaka dinga yi mini shi batare dana roka ba,"
Gyaran murya tayi masu Batool, kamar masu jira kusan atare suka É—ago suna kallonta, har suna haÉ—a baki wurin ambaton sunanta"ANGEL"!
saukowa Batool da azeeza su ka yi daga saman gadonsu suka nufi inda take a tsaye, rungumeta azeeza tayi tana faÉ—in"Angel kema kinyi bacci da kika ci apples,"