Sashe 13
Kurkukun Kaddara Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru taj ya É—anyi, Shi kaÉ—ai yasan halin da zuciyar shi ta ke aciki, duk da yana kokwanto akan kalaman malamin amma kuma yana tsoron Zancen shi ya zama gaskiya," girgiza kai yayi alamar aah, gyara zama ya yi to gaskia abinda ya kamata kayi kenan dan musan Mike faru da ita ta hakane xamu samo bakin zaren"
"Shikenan malam in sha Allah zan tambayeta,"
Maisalati yace"Yawwa ko kaifa, Sannan kuma shawarar da nake so na baka, Ka tabbatar kana Yi mata addu'o'i akai akai, idan bata iya ba ka koya mata, hada azhkar na safe dana marece, ka kuma koya mata addu'ar shiga toilet, idan zata kwanta da dare ka yi mata addu'oi'in neman tsari, kuma a koda yaushe ta kasance kanta akwai ɗankwali, ka lullu6e mata gashin kanta, Hatta kaya idan zaka sanya mata ka yi mata addu'o'a, Daso samu ne ma duk in zaka kwanta bacci ka kunna maku karatun al'qur'ani mai girma ku kwana da shi," sosai malam maisalati ya ba shi shawarwari a ƙarshe yace"Idan Allah yasa ƙarshen wahalar ta kenan sai kaga Allah ya yaye mata, Amma dai ina ƙara gargaɗinka kada kayi sakaci wurin Yi mata addu'a akoda yaushe, na manta ma ban tambayeka ba, Tana zuwa islamiyya"?
Dakyar ya iya buÉ—e baki yace"Eh amma ta jima ba ta je ba,
Girgiza kai maisalati yayi"Banso haka ba tajo, kanaso ka yi mana buƙulin samun Hafizar al'qur'ani, wadda zata yiwa addini hidima nan gaba, kamar yadda nake fata, Allah ya baka yarinya mai wayo tubarkalla, ga hali kamar na manyan mutane, bai kamata kayi wasa da wannan damar ba, Gaskiya ina mai baka shawara ka hanzarta mayar da ita makaranta, idan da hali harma tahfeez ka sanyata,"
Ajiyar zuciya taj ya dan sauke"in sha Allah zanyi hakan, Nagode sosai malam, Bansan da wasu kalmomi zanyi amfani ba wurin gode maka, Allah ne kaɗai zai iya biyanka, Allah dai yasa ka maku da alkhairi," sosai taj ya yi ma shi godiya, Koda ya miƙe zai tafi saibda taj ya ƙara tambayar shi ya kawo mashi ruwan sha,
Yace a'a, Shi dai burin shi ya yi ƙokari wurin ceto rayuwar ƴar shi, Shi ma kuma zai taimaka mata da addu'o'i shida ɗalibansa,daga haka su ka yi sallama dashi Yabar gidan,
Tofa, Bayan tafiyar malam maisalati, kasa zama taj ya yi saboda ruÉ—anin da zuciyar shi ta shiga, Zarya ya shiga yi a falon, Zuciyarnshi a cunku she take, wani irin faduwar gaba yake ji, tabbas yanyi kuskure sosai akan angle wurin rashin maida hankali ya yi bincike sosai lokacin da take cikin wannan halin"
A hanzarce Ya juya ya nufi bedroom ɗinnshi, tunkafin Ya ƙarasa shiga Ya hango angel zaune saman gadon Ta jingina bayanta jikin headboard(kan gadon)
Ƙura mata ido ya yi yana kallonta, ganin ta lumshe i danuwanta, tamkar mai tunanin wani abu,
Shiga cikin É—akin yayi tare da samun wuri daga gefen gadon ya zauna yana fuskantar ta,
"My daugher" da buÉ—ar bakin ta sai cewa tayi"Daddy, Malam mai dogon gemu yazo ya cika ka da surutu kamar radiyo mai jini ko" idanuwan ta a rufe ta yi maganar,
Da mamaki akan fuskarshi yace"Taya akai kikasan yazo ke da kinke acikin É—aki"?
Bude idanuwanta ta yi a hankali,
"Tun dazu nafarka daddy, har leƙa ku nayi,"
"Kinji me muka tattauna dashi" girgiza kai tayi"ae ka hanani yi maka la6e, shiyasa ban tsaya ba, nadawo na zauna"
Ajiyar zuciya ya É—an sauke, Kafin ya kuma cewa wani abu ta riga shi cewa"aunty aneelerh ce ta kawoni gida"? É—aga mata kai ya yi alamar eh,
"ta kawomin uniform É—ina da kuma bag dina"?ta kuma jefa mashi tambaya,
"A'a,zanje na kar6o maki su anjima"
Jinjina mashi kai kawai tayi,
Shiru sukayi na dan wani lokaci,kafin ya ruƙo hannunta cikin na shi,
"My daughter"!
Ware ma shi manyan idanuwanta tayi"na'am daddy"
Murmushi ya É—anbsaki, ya rasa ta ina zai taro zancen, kamar maijin tsoron ta,
Can dai ya daure Ya soma yi mata magana antsanake"Nasan kina sona sosai,bkuma kina kyautatamun, koba haka ba?
Da sauri tace"Hakane daddy"
Jinjina kai yayi"um..Yanzu kina sona,nba kamar lokacin baya ba da kika ɗauramun karan tsana tamkar ni ba daddyn ki ba ne, Pls inaso na tambaye ki, a wannan lokacin ke ki ke ƙuntata mun da kan ki ko kuwa akwai wani ɗan mutun mutumi dake sanya ki kina yi mun"?
Cikin rashin fahimta tace"daddy i don't understand me ka ke nufi"?
"Ina nufin, A time É—in da kike 6ata mun rai, Wake sanya ki kina yi mun,i know there must be a reason, babu yadda za'ae ki tsani mahaifinki lokaci É—aya,"
Wurga eye balls É—inta sama ta yi tana kallon ceilling, ganin ta É—auki tsawon lokaci tana kallon ceilling É—in yasa shima ya É—aga kai yana kallon shi, wai ko zaiga abunda take gani,
Ganin bata da niyar daina kallon ceilling É—in yasa shi dakatar da ita ta hanyar yi mata magana"Pls explain to me kin ji babyna"
Mayar da idanuwanta kan shi ta yi taÉ—an turo baki irin na shagwa6a66u,
"Nidai bansani ba, Amma bani nake yi ba, kamar ana ce mun inyi kaza ni kuma sai inyi" takai ƙarshen maganar tana ƙyafƙyafta mashi ido,
"Magana a ke yi maki acikin kan ki ko kuwa"? ya kuma tambayarta,
"Daddy nifa bana ganewa"
"Angel kina mafarki"? ya kuma tambayarta, bubbuga hannuwanta ta yi saman Mattress É—in"Wlh daddy ni ka yi disturbing É—ina, kana rikita ni"
Lallashinta ya shiga yi"Am sorry, wannan ce tambaya ta karshe, idan ki ka bani amsa, Zan ba ki wayata, kiyi game," yasanta mayyar wayace, aikuwa da sauri ta soma kora ma shi jawabi
"Daddy, ko yanzu dana kwanta,na yi mafarki kuma kullum ina yin mafarki,"
"Faɗamun meke faruwa acikin mafarkin"?a ƙagare ya yi maganar,
Angel tace"Ina ganina a cikin wani ƙurmin daji mai duhun gaske mai ban tsoro, kuma idan nayi mafarkin ina ganina Acikin wasu mutane masu sanye da baƙaken kaya, Bana iya ganin fuskar su, hannunsu zako zako da akaifa, Ni kuma Ina sanye Cikin jajayen kaya, riga da wando,kuma bani kadai bace hada wasu ƴan yara, Kuma suma red uniform ne a jikinsu,Daddy akwai tsorofa mafarkin Kuma babu alkairi a cikinsa"
Tunda ta soma magana zuciyar taj tashiga harbawa da ƙarfi da karfi, tamkar zata faso daga kirjinshi,
"Amma kinsan kina irin wannan bad dream É—in shi ne baki ta6a sanar mun ba"?
"Banaso na tayar maka da hankaline, Aunty aneelerh tace in dinga faranta maka rai, kada na 6ata maka rai, Zaka Iya mutuwa ni kuma banso na rasa ka, sometimes ma in nayi yinqurin fada maka sai wani abu ya daukemin hankali na manta" fashewa tayi da matsanancin kuka,
Da sauri Ya janyota jikinshi sosai ya rungumeta, baisan lokacin da hawaye suka soma sauka akan fuskar shi ba, yana jin kukanta har cikin zuciyarsa
"In sha Allah zanyi iyakar bakin ƙoƙarina wurin ganin na ceci rayuwarki, Bi'iznillahi duk wani mai nufinki da sharri zai koma masa ne, Tabbas akwai wani maison shiga tsakanina dake, akwai wanda yake Yi mun maƙarƙashiya, Bansan wanene ba!!Amma Allah ya sani, Kuma zai bayyanar mun dashi ne, duk mun daren daɗewa"!
Yayi maganar ne don yasan Yana da maƙiya a wurin aikin shi, masu yi mashi hassada saboda ɗaukakar daya samu, kuma har akan idon shi suna nuna mashi ƙiyayya, shiyasa ya yi zargin kodai wanine keson ya 6ullo mashi ta bayan fage, shine a kayi amfani da ita wurin cutar dashi,
Sun jima a wannan yanayin manne da juna shi da ita, sai da aka fara kire kirayen sallar la'asar, tukunna Ya É—ago da ita daga Jikin shi, Ganin ta fara bacci Ya dan jijjigata, firgit ta farka"time din sallah yayi daga yanzu bana so kina wasa da sallah, kinji ko'?
ÆŠaga mashi kai tayi alamar eh,ya kuma cewa"Addu'ar shiga toilet kin iya"?É—aga mashi kai tayi"Eh"yace to karantamun, nan ta shiga karanto mashi, ya kuma tambayarta addu'ar kafin a kwanta bacci da kuma in an ta shi daga bacci duk ta karanto mashi Yace"masha Allah, haka nake son ji My daughter, Sannan kuma zan koya maki azhkar da zaki dinga yi na safe dana marece, pls ki bani haÉ—in kai, ki dage kin ji indai bakyaso a rabani dake"da sauri tace" zanyi daddy,"yace that's good, yanzu tashi ki shiga toilet kiyi alwala ina jiranki"
Amsa mashi tayi"toh" da sauri ta sauko daga saman gadon ta nufi toilet É—in, harta kusa shiga ya dakatar da ita"wait" ta tsaya tare da waiwayowa tana kallon shi, saukowa daga saman gadon ya yi ya nufi can cikin É—akin wurin closet É—insu, buÉ—ewa yayi tare da kai hannu ya É—auko hijabi da mayafi, asaman gadon ya ajiye mata hijabin shi kuma mayafin ya taka zuwa inda take ya É—aura mata shi a kanta, sosai ya lullu6e mata gashinta"yawwa daga yanzu haka nake so gashin kanki ya kasance a lullu6e, sannan kuma idan kin kammala sallah, ki dinga karanta surorin da nake koya maki" amsa mashi tayi"toh"kafin ta bude toilet É—in ta shige ciki,"
Tsayawa ya yi har saida ta fito tukunna ya sanya mata hijabin,kafin ya wuce cikin toilet, lokacin daya fito salla ya same ta tana yi, baisan lokacin daya saki murmushi ba,yaji daÉ—i har acikin ran shi,
Da sauri ya fuce zuwa masallaci, a bakin gate suka ci karo da Uzair yana ƙoƙorin shigowa ciki, dama biyo ma shi yayi don su tafi masallaci atare,
Bayan tafiyarshi, Angel ta kammala sallah ta zauna tana karanta surorin daya koya mata irin su falaki da nasi, su ta yi ta biyawa, duk don saboda yace tadinga yi indai bataso a rabasu, Tana cikin yin ƙira'ar, Wayar shi daya manta saman gadon su ta soma ringing,
Zumbur ta miƙe takai hannu ta ɗauke ta, Sunan Uncle ne Ya bayyana, Kafin ta ɗaga kiran ya katse, ganin wayar babu finger print din daya ke sanya mata, dama tun lokacin da suka shirya da ita ya cire security din wayar shi, Zama saman gadon ta yi ta dinga buga game na spider man,