Sashe 7
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wannan page din naku ne yan uwa ina matukar kaunar ku soyayya ta a gare ku bata kwatantuwa hasashe bazai ta'ba iya hangowa ba Allah ya bar mu tare.
Ibrahim Musa Abubakar
Ummi Musa Abubakar
Salim Musa Abubakar
Yusrah Musa Abubakar
Naja'at Musa Abubakar
Fatima Musa abubakar
Aishat Musa Abubakar
Abubakar Musa Abubakar
Abdullah Musa Abubakar.
Banda kamar ku duk fadain duniya ku nake kallo naji dad'i kune jini na kune dangi na kune ahli na kune abun faharin na.
To 'yan uwa mu tsaya mu kwana anan sai mai duka ya kaimu gobe ya bamu aron rai da lafiya zanyi muku.
Think before you do 🚨
Be good be kind people will like u.
YUSRAHMS
Mrs Al'ameen Ahmad maman little Zaran aunty 😘😘😘.
👌 Till we meet.
TYPING 📲 Thu 9:48AM Feb may Allah open the door of success for all of u.
💎ME KAMAR SARKI 💎
💫 ANNURI WRITER'S ASSOCIATION 💫.
HOME OF HOSPITALITY AND HARMONY GIDAN KARBAR MUTANE HANNU BIYU DA ZAMAN LAFIYA ANNURI HASKE LEKA GIDAN KOWA KODA MAKIYA NA KALLON KA RAMIN KURA SAI'YA'YAN TA. TAKEN MU KENAN.
Dedicated to
MR HAUSA EBOOKS 📚
📚📚📚📚📚📚📓📓📓📓
SHURAIHU USMAN CEO FAUNDER OF TASKAR NOVELS📚✍️.
WHAT'S APP NO: 234 8160983083
Chat with me at always banda kira idan kasan kai na miji ne only female kawai 💝💚.
✍️ Yusrah Musa Abubakar story and written dedicated to my mum mama na ta kaina Allah ya kara girman matsayi ya kiyaye min ke mama na Amin 👏.
05~ AS-SALAM
The source of peace and safety.
06~ AL-MUMINU
The guarantor.
Manzon Allah saw
Ya mai nasiha ga alumma muso juna mu rike gaskiya amana dan gudun kuna mu raya zuminci hanya ne na aljannah makiyin zumunci baya kusanci ceto ba.
4-Allahumma salli wa sallim ala sayyidina muhammadin sayyidil Shahidina.
Wa alam anan nasra ma'as sabri😔 wa annal faraja ma'al karbi😢 wa anna ma'al usri yusrah🤗🌹🌹🌹.
🗣️🗣️🗣️👏AYI HAKURI IDAN AN SAMU TYPING 📲 ERROR🚨 MATSALAR KEYBOARD NE🤓.
🌄 EMPIRE ND RESEMBLANCE 🌄
Episode 05 & 06
Babbar masarauta ce wacce ta shahara mai cike da dunbun tarihi da kafaffiyar daula da jajurtattun sarakuna wadanda sukai zamanin nika kuma har yanzu ake mulkin ta kamar da masarautar nada girma da tsari wanda bayan emire Aliyuddeen Abdulmalik mai mulkin ta ya kwanta dama sai babban d'ansa alhassan Aliyuddeen Abdulmalik yahau kuma ya jajirce kamar mahaifin sa har izuwa yau.
Emire Alhassan Sun kasance 'yan biyu ne shida d'an uwansa Alhussain kamar su daya sak ba'a bambance su kamar ma harta baci kuma da suka tashi haihuwa kowa Allah yake arzuta shi da 'yan biyu kuma masu kama daya saidai mai martaba Alhassan nasa dukka maza ne matansa biyu Princess Hauwa da princess Fatima suka haife su rana daya abin al'ajabi d'aya ta haihu da safe daya da dare farin ciki a wannan rana baya musaltuwa kuma abin sha'awa ya sanya musu sunan mahaifin sa marigayi Aliyuddeen duk su hudun sunan su Aliyu Aliyu an dauki lokaci mai tsawo a masarautar ana bikin murnar haihuwar su 'kasashe daban daban yanki iri iri anzo domin karrama Emire Alhassan da iyalan sa sai hussain shi kuma nasa 'yan mata su ma hudu 'yan biyu suna rayuwa ne cikin mulki daula da sarauta ga ilmi saima ka gansu kyawawa zarata masu kwarjini da aji.
Kuna ina ku fito ku kashe 'kaikayin idanuwan ku Kai tsaye ya kamata mu leka mu ganewa idanuwan mu abin yake faruwa cikin wannan kasaitacciyar masarauta💍👑.
Zaune suke a wani irin kyakkyawan siritaccen 'kayataccen parlor suna da yawa samari da yan mata kyawawa farare tarr jawur dasu sun gaji da kyau ta ko'ina sun hadu saidai ko tari babu a parlon kamar masu zaman makoki sunkai kusan minti talatin a haka kafin a samarin daya ya d'ago yana kallon na kusa dashi dake ta aiki cikin laptop yana cewa.
"Ajeeb wai ina Asad ne tun shigowar mu banga yazo ba lafiya dai"? Batare daya d'ago ba yace "gaskiya ban sani ba domin nikam tun asuba muka rabu dashi a masallaci maybe yana part dinsa ko kuma gurin su Mami" ya karasa maganar tare da dagowa ya kallo yan matan yana cewa "ga Khimiyyah ma ban ganta ba uwar shashanci ai dama halin su daya da Asad din" dariya Ameer yai dan kowa a masarautar yasan jinin su baizo daya ba har bayi idan ka tambaya zasu ce maka haka.
'Daukan waya Shaukiyyah tai zatai Kira da sauri Khaldiyyah dake gefen ta tace "ke me zakiyi"? Kai tsaye tace "oh Asad zan kira naji inda yake"? Zaro ido Shaukiyyah tai da mamaki tace "ki kira shifa kikace? kin manta laifin da kikai masa jiya kenan zai miki dukan mutuwa Mami ta hana shi shine kuma yanzu kanki na rawa kike son taso mutuwa daga bacci ko? Allah ya taimaka mukam yan kallo ne da sannu yayin daya sauya miki halitta" ta karasa maganar tana kallon Annur wanda shi kuma hankalin sa sam baya kan maganar da suke Ameer yace "ai dakin barta taje ina tasan yana tattare da ita" shiru Shaukiyyah tai tana kallon su daya bayan daya domin ita badan sun tuno mata ba ta manta da tai masa laifi jiya.
Mikewa Ajeeb yai yana cewa "bari mu gani tsaya naje part dinsa" fita yai ya barsu duk inda ya gifta du'ka masa bayi suke cike da girmamawa tun daga nesa.
Ya nufi wata iriyar kyakkyawar kofa mai she'ki zaka iya jiyo kururuwa da ihu na mace tana kuka cikin tashin hankali da dana sanin abinda ta aikata.
Sanye yake cikin kayan sojoji kana ganinsa balarabe sak fari ne tarr kyakkyawan jarumtaccen sadauki wanda ba kamarsa a karfi kwarjini fuskarsa kamar ba'kin hadarin da yake gaf da zubar ruwa ransa a mugun 'bace idanuwansa sunyi ja kamar rana taje faduwa cikin tsananin bacin rai da tsantsan fushi yake kallon fuskarta da saitin inda yatsunsa suka fito da 'karfin gaske cikin taku yake yin wajen inda take kwance ganin ya kuma nufota kamar zakin daya hango nama yasa a zauce ta yunkura cikin dimuwa da gigita tana neman hanyar tsira daga hannun sa wani irin dan'ko gashin kanta yai yana jawo ta baya tare da wurgi da ita ta bugi jikin wasu kafaffun karafina tayo kasa ji kake tim ihu ta zunduma tana dafe kanta saiga jini ta hanci yana malala ko a jikinsa ya sake dan'ko wuyanta yana mikar da ita tsaye ya kuma sharara mata wani marin daidai Ajeeb ya bud'e kofar katafaren gate din part din yaga abinda ke faruwa da mugun gudu ya karaso yana cewa.
"Kai ASAD🦁 are you out of your sense baka da hankali ne ka sake mata wuya saika kashe ta mitai maka? ka bari fa nace ka sake ta" ko inda yake bai kalla ba balle yasan wai mutum ne ke masa magana sai kara matse wuyan nata da yake idanuwan ta duk sun fito waje sunyi jawur jini kuwa sai ambaliya yake ta hanci da baki ganin da Ajeeb yai idan ya zuba masa ido zai kasheta yasa da karfi ya soma kokawar kwaceta muryar Asad da tsananin fushi yace "AJEEB let's not get into this😠😡" shima Ajeeb cikin fushi yace "I won't spare you bazan 'kyale ka kashe ta ba wallahi ka saketa nace" a banza Ajeeb yake magana domin ko sauraron sa Asad baiyi ba kokarin kwatar ta Ajeeb keyi amma maimakon yai nasara sai ya jawo Asad din ya sake mata mugun rikon daya fi nada a susuce Ajeeb ya zaro pistol 'karamar bindiga dake aljihun wandon Asad ya harbeshi a hannu ko zai sake ta tuni jini ya wanke hannun amma tsabar tsaurin rai Asad bai sakar mata wuya ba "innalillahi wa inna ilaihi raji'un" abinda Ajeeb yake maimaitawa kenan cikin azama a guje ya fita ya nufi sashin mahaifansu dan yasan banda su ba wanda ya isa ya dakatar da Asad daga yunkurin kashe Kimiyyah duk bayin dake aiki a part din Asad kuwa kowa ya shiga taitayinsa sun rasa abinda yake musu dad'i tsoro ya hana suje su fad'a yanzu kuma sun san dole a hukunta su akan haka.
Dukkan ahlin gidan a gigice suka shigo domin mai martaba ko takalmi babu a kafarsa tsabar tashin hankali Mami dake gaba ganin halin da Kimiyyah ta shiga na rai ko mutuwa yasa da gudu taje tana kasarawa ta wanka masa mari sau biyu tare da fashewa da kuka tana rike hannunsa dake wuyan Kimiyyah tace "Asad ba ita ya kamata ka kashe ba nice ka saketa Asad ka rike nawa wuyan innalillahi wa inna ilaihi raji'un Asad ka sake mata wuya kada ka kashe yarinyar nan bazan yafe maka idan ka zama silar mutuwarta" ta karasa maganar tana sake jan hannun sa da karfi jin kukan da take da abinda tace yasa Asad sakin wuyan Kimiyyah tilas ba hakura ba hannunsa na tsiyayar jini inda Ajeeb ya harbeshi da bindiga Kimiyyah kam yana sake mata wuya ta 'kame tare da zunduma uban ihun tsananin azaba kafin ta yanke jiki ta fad'i kasa da sauri sukai kanta yayin da Mami ta fad'a jikin Asad tana kuka sosai.