Sashe 122
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mami baki ce komai ba"?.
"Humm to Asad mizance ka karya min duk wani qarfin gwiwar da nake dashi akan kamar nan gaba zaka yarda ka sauko ka kar'bi yarinyar nan amma sai naga sa'banin yadda nake zato da fatan kasancewa? Shikenan Asad ka kyauta saidai ka sani gaskiyar lamari bazan iya maka abinda kake soba kayi da kanka"🙄 mi'kewa tai zata bar gurin Asad da yaji zuciyarsa ta tsinke yace.
"Mami ina zakije please ki saurare ni ina da babbar hujja akan 'kin kar'bar auren danai babu wanda zai amincewa uziri na idan baki saurare niba keda Abba"?.
"A'a Asad baka da wata hujja akan wannan bazan maka uziri ba kawai ka rufe min baki ka mayar da hankali ka tsaya kayi tunani idan kayi haka ka juya dason bijirewa abun ba d'an uwanka Ajeeb dayaga ya isa dakai ko mai nasara ba hatta mahaifan yarinyar nan baza suji dad'i ba domin ba'a auri 'yarsu dan a wulakanta musu ita ba kuma kai naga alamar yunkurin ka kenan tun farko rashin sani yaja komai da nasan dakai ne za'ai auren dama Ajeeb ba yana komai dan kansa bane toda zan dakatar dashi karya soma kawai ya aureta zaifi wa kowa kwanciyar hankali to mai faruwa ta riga ta faru bansan akai Ajeeb kewa ba wallahi da ba'a kawo wannan matakin da muke kai yanzu ba kodan yanzun ma bata 'baci ba Asad ka saketa a mayar da auren nan kan Ajeeb😲 zanfi samun nutsuwa a kanka domin dama yarinya dashi tai soyayya ba dakai ba dashi ta sake dashi ta saba ta sanshi da fara'a sannan ya nuna mata kulawa wacce ta dace amma zan sake baka lokaci kaje Kayi nazari🤔 domin kana buqatar hutu sannan ka daina yin allurar nan akai akai karka ja 'kwa'kwalwarka ta samu matsala ka karasa burkicewa a haka ma ya lafiyar kura🐆 balle tayi hauka Asad kaje ka sake sabon nazari a nutse duk abinda zuciyarka ta yanke maka zuwa gobe da safe kazo ka sanar dani ina jira" tana fad'in haka ta bud'e kofar bedroom ta shige.
Idon Asad na kallon qasan kyakkyawan blue & white carpet d'in dake zagaye da parlon yayi shiru shiba tunani yake ba kuma ba maganar zuci yake ba ya dad'e a gurin a zaune ko motsi baiyi ba daga baya ya mi'ke yana takawa ya nufi wata kofa dake palon ya shiga shiru babu motsin komai tamkar dai ba halitta a part d'in tsaye yayi yana tunani a ransa "to me zaice mata ta Ina zai fara tambayarta meyasa ma ya shigo nan d'in? Yana cikin zancen zuci yaji an bud'o kofa d'agowa yai yana kallon kofar akan fuskarta ya fara sauke idanuwansa ta fito tana waya ta d'au wankan riga da skirt masu kyau ta kashe d'auri batama lura dashi a palon ba saida ta zauna tana jawo qaramin table na glass dake gabanta ta bud'e laptop💻🔌 tana kunnata kawai ta fara aiki bayan ta aje wayar..
Zuba mata ido yai sosai yana nazari wato Ajeeb wannan ce yarinyar daya za'ba masa da ita aka d'aura musu aure? hummm tabd'ijan lallai ma zasu warware kayansu Dan baiga ta yadda zai kar'bi wannan auren ba domin baiyi niyya yanzu ba bazasu 'bata masa tsari na cewa dayai babu batun aure a gunsa kwana kusa basai yayi retire ya daina aiki kwatsam rana d'aya Ajeeb ya masa haka? Dun'kule hannu yai yana naushin iska kafin ya furzar da wani zazzafan numfashi daga bakinsa ransa a mugun 'bace lokaci guda yaji yanayin sa na sauyawa gashin jikinsa na mimmi'kewa allurar sa na neman tashi 🙊 jiki na tsumewa idonsa yayi ja sake qare mata kallo yai a karo na ba adadi bad temper (zafin zuciya) nashi na sake hawa da qarfi ya soma takawa inda take zaune itakam har lokacin bata lura dashi ba 😲😡.
TOFA FANS 🤗 ME KUKE TUNANIN ZAI FARU ANAN🤔? YAU GA ASAD&AMATU A RANAR HAD'UWAR SU TA FARKO BAYAN LOKACI ME TSAWO😏..
Amatu bataji taku ba saida yazo daf da ita taji motsi da huci d'agowa tai ganin mutum tsaye ya zuba mata ido ga wani yanayi a fuskarsa wanda batasan daya zata fassarashi ba bugawa zuciyarta tay da qarfin gaske domin tasan wannan ba Ajeeb bane tunda yazo mata a haka to kodai d'an uwan haihuwar sane Asad d'in da yake cewa kamarsu d'aya, wato dashi aka d'aura mana aure shine yaiwa Khimiyyah duka😲 harta samu ta'bin 'kwa'kwalwa? Ta fad'a a ranta tuna hakan datai yasa a firgice ta rufe laptop d'in tana mi'kewa da sauri tai hanyar bedroom,, saidai abinda ya bata mamaki kafin ta karasa sai ganinsa tai yasha gabanta baya tayo jiki na'bari dan yanzun kam ta tabbatarwa da kanta shine ba Ajeeb ba muryarta na rawa tace.
"Waye kai"? Ta masa tambayar tsoro ya gama cika ta da kallon barazanar da yake Aiko mata jin abinda tace yasa yai mata wani irin kallo batare daya motsa koda pink lips💋 d'insa ba zuciyarsa na tunzura shi akan ya aikata wasu abubuwa amma sakamakon wani dalili nasa ya bari saiya gama bincike da tabbatarwa idan ita d'ince shikenan idan kuma ba ita bace hummm "that mean war kenan😡🔫🗡️🏹 baisan irin hukuncin dazai d'auka akanta ba abun bazaiwa kowa dad'i ba🤦.
Da qarfi yasa hannun zai dam'ko ta tab ganin abinda yake shirin yi gashi babu kowa a kusa karya kaita lahira😢 da mugun gudu Amatu ta shige d'ayan bedroom d'in tana banko kofa, wani uban tsaki yaja wanda idan kaji zai iya kad'a maka hanta ko ya hargitsa ma ciki ji yake kamar yasa qafa ya 'balle murfin kofar wata zuciyar ta hana shi juyawa yai yana fita daga part d'in daidai Mami ta fito itama ganinsa daga inda ya fito batai zato ba yasa da sauri tace.
"Asad zonan".
Dakatawa yai yana juyowa zuwa gareta kamar yadda ta buqata saidai ya zama rabi da rabi domin baya nutsuwrsa ko kadan ri'ke masa hannu tai tana duban mood altering😡 d'insa (matsala a yanayin mutum) tace.
"Asad menene ya faru daga ina kake badai part d'in yarinyar nan kaje ba meya sameka naga duk gashin jikinka ya tashi kayi allura💉 ne kafin kazo nan kwana kusa"?.
Shiru yayi mata kuma ya'ki d'agowa ya kalleta kamar yadda take so taga me idanuwan nasa suke 'boyewa.
"Asad wai lafiyan ka kuwa meya sameka ne"?.
Har lokacin bai iya bata amsa dan haka sai kawai ta mi'ke tana shiga part d'in da Amatun take yana zaune ta barshi a falon taje tana 'kwan'kwasa kofa tare da cewa.
"Jewel kina jina bud'e min kofa nice".
Jin da Amatu tai Mami na magana yasa ta bud'e kofa tana lekowa wanda har saida ta baiwa Mami dariya d'an murmushi tai tana kallon yadda take huci tace.
"Fatan baiyi miki komai ba"?.
Kai ta d'aga "eh Mami babu abinda yayi min amma wannan zafinsa ba yadda Ajeeb ya fad'a bane fiye da haka ne gaskiya Mami akwai matsala"?.
Ri'ke hannunta Mami tai suka fara tafiya tana cewa "a'a jewel ba wahala kada ki sare man tun yanzu na fad'a miki ki 6oye tsoronki kada ki nuna masa kin razana da ganinsa".
Numfashi Amatu ta sauke daidai sun fito tace "to Mami".
Zama Mami tai tana kallon Asad wanda ya d'ago yana sake qarewa Amatu kallo Mami tace "ina jinka Asad meya faru"?.
"Ba komai Mami".
Da mamaki Mami tace "kamar ya ba komai kuma?/ wai meke damunka ne?.
Mi'kewa yai yana shirin fita yace "to my part".
Tun bai fice ba Mami tace "Asad ya haka tazo part d'inka kuma tayi me Asad"?.
"Magana zamuyi Mami kar kice a'a" yana fad'in haka ya fice mayar da hankali Mami tai kan Amatu tana cewa "kinga jewel ki kwantar da hankalinki ba wani abu bane tashi kije d'auko hijab" to Amatu tace tana mi'kewa taje ta d'auko fita sukai tare da Mami ta had'ata da baiwa tace ta nuna mata part d'in Asad sannan ita kuma ta wuce 6angaren Mai Martaba.
Baiwar saida ta rakata har ainishin cikin part d'in sannan tacewa Amjadd daga gurin Mami tace a rakota nan to yace saida baiwar ta tafi sanin halin Asad d'in ba mata ne ke shigo masa part ba yasa Amjadd yacewa Amatu bari ya fara sanar masa da zuwanta domin shi ba saninta yayi ba bai kawo a ransa itace wacce aka d'aura mata aure da uban gidan nasa ba Amatu tana tsaye Amjadd ya fito yana cewa.
"Bismilllah yace ki shiga".
Kai Amatu ta d'aga masa tana shiga parlon a nutse duk wani d'ar da takeji a zuciyarta ta danne muryarta kamar yadda zatai magana da wanda ta saba tayi sallama yana zaune a parlor gaban laptop dai yayi shiru can qasa sosai taji amsawarsa.
Tsayawa tai tsam ta qame guri d'aya ta kasa motsin kirki ganin abinda bata ta'ba gani a fili ba sai a film ta shiga uku mafarki take ko kuma da gaske ne ta fad'a a ranta tana d'an runtse ido ta sake bud'ewa tabd'ijan a zahiri ne wannan mugujejan zakin data gani kwance gaban Asad d'in innalillahi kan bala'i amma fa akwai matsala....................
Katse mata tunani yai batare daya kalli inda take tsaye ba yace.
"Have a seat".
Bata karaso ba sakamakon ganin wannan zakin gashi ya zuba mata ido yana kallon ta cike da tsarguwa ta d'an d'ofana kad'an akan jujerar da take kusa da inda take tsaye duk hankalinta nakan zakin a shirye take tana ganin ya taso zata fece shiyasa ma bata yarda ta rufe kofa da qarfi ba domin shi kansa Asad d'in bata yarda dashi ba balle wannan halittar dake gaban sa.
"Mene sunan ki"?.
Tambayar farko da taji ya jefo mata da sauri ta saita kanta tana cewa "Hauwa Abubakar".
Kallonta yayi a ransa yana maimaita Hauwa'u? sunan Mami? ya mayar da hankalin sa kam laptop d'in yana jinjina kai sannan ya bud'e littafin dake gabansa yayi rubutu aje biron yayi yana cewa.
"Ina son zanyi miki tambaya kuma bata son wasa idan kin sani kice min kin sani idan baki sani ba kice min baki sani ba kin gane''?.
Cikin sauri ta d'aga kai tana cewa "to".
"Ok kinsan wata 'kungiya wacce suke shan jini suke tsafi suna hallaka al'umma kin sani"?.