Sashe 69
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A masife yace "bazanyi ba uban waye kai daga ina ka fito da ganinka koran yuwa ne kai ga alamar firgicin talauci ya gama katutu da samun gurin zama a wajenka kalli fa 'kasusuwa🙊 a jikinka🙄 mutsssssss kai mai mashin da Allah mu tafi rabu da wannan kila mahauci ne" yana rufe baki mai mashin ya zuga aguje yana basu iska.
Da kallo Sadi yabi mashin din yana cewa "kai jimin tsinannan mutum daga tambaya sai cibi ya zama 'kari had'uwa da irin wadannan sam ba alkairi bane dole mu sake taku tunda ba 'kasarmu bace bamusan komai ba".
Shidai malam Habu shiru yai bai sake magana ba kallonsa Sadi yai "mu tafi Allah yasa haka ne yafi mana d'an wannan koya saurare mu bazamu shirya dashi ba tunda baida mutunci muyi gaba Allah zai had'a mu da d'an arziki....................
Shiru Sadi yai jin 'karar bud'e 'kofa da rufewa yasa suka juya a tare alhajin ne ya fito yana shirin shiga mota aiko da sauri suka karasa gurinsa kamar zasu kifa suna masa sallama an bud'e masa mota harya shiga ya zauna kallonsu yai yana cewa.
"Ina fatan dai lafiya ba wani abu ne ya had'aku da yarona ba d'azu ina ta saman beni naga kamar kuna sa insa"?.
Kallon juna sukai da mamaki kai Malam Habu ya d'aga yana cewa "eh muna tambayarsa ne ya had'amu dakai ya'ki ba komai bane".
"Ok meya faru kuke nema na naga kamar ku ba 'yan 'kasar bane ko"?.
"Eh daga Nigeria muke munzo neman kud'i ne shine mugaka kana rabon kud'i ranar akace kai ma'aikacin gwamnati ne shine mukace zamu sameka ko Allah zaisa mu dace ka taimake mu".
'Dan shiru yai na wani lokaci kafin yace "wanne irin aiki kenan"?.
Da sauri Sadi yace "Alhaji ko d'eban bola ne zamuyi".
Murmushi yayi yana cewa "d'iban bola kuma? A'a zamusan yadda za'ai yanzu akwai gurin da zanje ku bari zuwa dare zan dawo gobe da safe babu inda zanje sai kuzo muyi maganar" cikin farin ciki sukai masa godiya yayin da ya rufe murfin motar yana barin gurin da kallo suka bi motar murna ta rufe su haka suka koma gurin mammah mai abinci suna fad'a mata yadda sukai dashi ta tayasu murna domin tasan idan sukai sa'a kwanan nan zasu zama masu kud'i dan mafi yawan wad'anda alhajin yake taimakawa wasu sun zama masu d'an abin hannu.
MRS AL-AMEEN AHMAD CE💃💃.
Mai tambarin yma dutse Jigawa state new world new life and new style sabuwar duniya kuzo kuyi kallo dad'i yana Jigawa garin ilimi garin addini zaman lafiya Jigawa 🍃🌿.
See you tomorrow morning😜.
TYPING 📲 Sun, Jul14 ME KAMAR SARKI 💎.
A*W*A
ÀÑÑÙRÌ_WRÌTÉR'S_ÃSSÕÇÌÅTÍÔÑ💫
_________________________________
HOME OF HOSPITALITY 🤗 AND HARMONY 🕊️🌴🌲🌳 gidan kar'bar mutane hannu biyu da zaman lafiya Annur haske 🌃 le'ka gidan kowa koda ma'kiya na kallon ka ramin kura sai 'ya'yanta.
A L ' A M
🌹🌹 🌹 🌹 🌹🌹 🌹🌹🌹 🌹🌹
🌹🌹 🌹 🌹🌹 🌹 🌹 🌹
🌹🌹 🌹🌹 🌹🌹 🌹 🌹
E E N
🌹🌹🌹 🌹🌹🌹 🌹🌹 🌹
🌹🌹 🌹🌹 🌹 🌹 🌹
🌹🌹🌹 🌹🌹🌹 🌹 🌹🌹
👆👆👆👆
👇👇👇👇
A+L+A+M+E+E+N= AL'AMEEN😘😘
You are my whole life😍🌹💓.
📚YUSRAH MUSA ABUBAKAR
✍️MRS AL-AMEEN AHMAD CE💃.
49~Al-Ba'ith
The Resurrecter
50~Ash-shahid
The Witness
24~Allahumma salli wa sallim ala sayyidina muhammadin sayyidil Mubashshirinah.
🌄PRIG ND MUTTERING🌄
Episode 49&50
India Chennai (mercy hospital🏥) zaune suke su Mami da Annur yayin da Ajeeb da Ameer suke gurin likita a ciki suma da'kyar likitan ya bari yace saidai mutum d'aya yazo gurin irin wanda ake so ya kasance silence please ne ba'a so ana yawan shige da fice saboda patient😷 d'in gurin na bukatar nutsuwa sosai doctor ya musu bayani da bayyana musu halin da Khimiyyah take har yanzu jiya iyau babu dad'i jikinta saidai zasuci gaba da dagewa iya iyawarsu sun shiga tashin hankali lokacin daya gama musu bayanin abinda ke 'boye shiyasa suna fitowa a hanya Ajeeb ya d'aga waya yana kiran Asad domin masa magana akan Khimiyyah dan likitoci sun tabbatar musu rayuwar ta tana cikin had'ari kusan kira uku yayi masa bai d'aga ba sai ana hud'u yana d'agawa Ajeeb ya soma balbaleshi da fad'a.
"Kai Asad yanzu tsakani da Allah abinda kake ka kyauta kenan wato ka daina kirana idan na kiraka saika ga dama ka d'auka saboda baka so na fad'a maka gaskiya ko Asad wai me kake son mayar da kanka ne? Kaji tsoron Allah Asad ka kiyayi duniya idan gigin samartaka ce take d'iban ka wata rana tsufa zai riskeka ko baka so nasan kasan me nake nufi da magana ta dan haka idan kayi ra'ayi kaga dama kazo muna Chennai mercy hospital ka same mu dukkan mu".
Shiru Asad yai yana sauraron sa saida yakai karshe sannan yace "ka gama"?.
A fusace Ajeeb yace "oho maka ban sani ba wato yau ma raina min hankalin zakai ko"?.
Bai bashi amsa ba cikin son 'kular dashi ya sake cewa "amma Ajeeb me kuka zo yi a India ko 'karin karatu🙊kai da waye"?.
A zabure Ajeeb ya kalli Ameer wanda shima ya kallesa mamaki ya gama cika shi katsesu Asad yai "Ina fata ba wani matsala bane I mean yawan ganin gari kuka zo"? .
"Uban ganin gari muka zo wallahi Asad kana da abin mamaki ni harna fara kokwanto ma anya da sauran imani a zuciyarka kuwa? Idan ba haka ba taya zaka kashe yarinyar nan sannan kayi burus da mutane zakajin kunya kodan son da mahaifin ta ke maka"?.
"Ajeeb a gidan ubanwa na kashe ta"?.
"Asad ka kasheta man meye marabarta da gawar tunda har yanzu batasan inda kanta yake ba"?.
"Oh wai da gaske? kenan akanta kuka zo Indian baku da aikin yine kuma da nasan haka zaku wahalar da kanku a kanta wallahi kaji na rantse? da bazata rayu ba tun ranar saina karasa murd'e mata wuya ta mutu a take domin batada wani amfani ita kamar package ne ka cire abin ciki".
"ÀSAD".
"Ya akai ne Ajeeb? Da alama sunana yanai maka dad'i ko exchange zamuyi😃"?.
"Ban sani ba uban exchange zamuyi dama abinda nake son ji daga gareka kenan kazo ka dubata shine damuwata".
"Zaka dad'e damuwa tana damunka Ajeeb domin wallahi bazan zoba ko mutuwa tai".
"Asad kana da 1-hankali 2-imani 3-tausayi kuwa"?.
"kwarai fiye da yadda kake zato malam Ajeeb duk yadda kake jin tausayi a ranka nawa yafi naka duk yadda kake jin imani a zuciyarka na fika dan haka kada ka sake min magana akan wata Khimiyyah domin idona idonta matukar ka matsa nazo Chennai a yanzu saina karasa ta".
A she'ke Ajeeb yace masa "au haba to ko zaka gwada ne? dan Allah idan ka isa kazo ka kasheta".
"Ai kai Ajeeb a yanzu baka isa kasa nayi abinda banyi niyya ba baka da wannan zarrar".
"Haka ne bani da zarra a gunka tunda rana d'aya aka haifemu ban fika ba ka gama raina ni amma a tunani na Khimiyyah sistern kace komai tai maka zaka iya yafe mata ka ha'kura".
"Waye zai yafe mata? dama amfad'a maka ha'kura nai? tilas na rabu da ita saboda Mami kuma da kake magana a kanta ko yanxu na ganta saina kasheta wallahi🙊".
"To Asad nace baka da imani kace a'a yanzu kuma a furicin ka uban me kake son nunawa kace ko yanzu kuka had'u saika kasheta that mean baka ha'kura ba kenan"?.
"Dama munyi ni dakai nace abinda tai min na ha'kura ne"?.
"To Asad saurara muyi magana ta hankali wai me Khimiyyah tai maka kad'au zafi har kayi mata irin wannan ba'kin dukan firgitarwa mai lahani gashi harnan Indian ma da mukazo abun sai a hankali please laifin me tai maka"?.
"Ban sani ba".
"Dan Allah Asad ka fad'a min abinda tai maka"?.
"Bazan fad'a ba".
"Na rokeka ka fad'a min babu wanda zan fad'awa".
"Ni zaka mayar me 'karamar 'kwa'kwalwata Ajeeb wayo ka fini ko me"?.
"A'a Asad ni bance na fika wayo ba maganar hankali muke a nutsuwa cikin lumana me tai maka"?.
"Nace ban sani ba Ajeeb don't disturbing me🙄 ya isa haka".
"Bai isa ba Asad ka fad'a min abinda ya had'aku dan Allah".
"Bazan fad'a ba Ajeeb".
"Asad baka san Allah ba"?.
"Kai daka sani sai ka sanar min tunda ina musulmi kafurta ni kake shirin yi akan gaskiya ta".
"Wacce irin gaskiya ce wannan Asad indai kasan ba laifin ka bane ka fad'a min"?.
"Ka daina 'bata bakinka Ajeeb bazan fad'a ba sannan wannan maganganun sun isheni haka idan akansu ka kirani sai anjima domin ni inada abin yi bani da lokacin shirme kamar ka" yana fad'in haka ya sauke waya.
Kai Ajeeb ya jinjina yana kallon Ameer yace "tabd'ijan tashin hankali wanda ba'a sa masa rana kaji abinda yake cewa ameer wai ko yanzu suka had'u saiya kasheta wai Asad wanne irin murd'add'an mutum ne"?.
Murmushi Ameer yai dan baisan meyasa ba amma ko kad'an baya ganin laifin Asad akan wannan al'amarin duk da baisan meya had'asu ba amma ya tabbata Asad bazai daketa kawai dan zalunci ba Khimiyyah bata da siffar masu gaskiya sau tari idan tayi abu zaka rantse ba ita bace aljanu ne".
"Ameer ina magana kayi shiru ko kaima abinda Asad d'in ya fad'a ya 'bata maka rai"?.
Kai Ameer ya girgiza "a'a Ajeeb bai 'bata min raiba kaima dan ka'ki tsayawa ka saurare shine nasan Asad da d'auke kai akan yaran nan bada banza ba ya daketa maganar anyi an kuma ka bari duk daren dad'ewa zai dawo gida ai gaskiya zatai halinta yanzu abinda ya kamata ayi shine mu mayar da hankalin mu akan Khimiyyah tukuna idan Allah yasa ta samu lafiya zan tayaka mu shawo kan Asad ya fad'a mana komai ta ruwan sanyi".
Cikin jin haushi Ajeeb yace "sai mun zauna ta warke sannan zai fad'a mana Ameer? waye yasan ranar farfad'owarta balle ayi abinda ake so"?.
"eh dole sai mun jira tashinta ayi komai a gaban kowa".
"Amma Ameer..............................
"A'a Ajeeb basai kace komai ba na fahimta yanzu muje gurin Mami daga baya ma karasa maganar".
"Ok shikenan amma wallahi yadda ya 'kona min rai shima saina hukuntashi ta inda baya zato".