Sashe 112
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hum suna fa yau an gwangwaje an zubar da kud'i a gidan Alhaji Musa haka ya musu takwara shida Hajiya Aisha za'a ri'ka kiransu Imam da Imaan a gajiye Amatu suka dawo gida ita da Aisha saidai sakamakon ita Aisha yau tana da ba'ko yasa suna shiga gida bata zauna ba tahau hidima saurayin ta zaizo daga sabuwar qofa sunansa Safwan Amatu ce ta tayata suka gama komai harta manta da cewa Ajeeb zaizo kar'bar hula tana zaune a kofar d'akin Binta Malam Habu ya shigo da sallama yana cewa.
"Mamana kin manta yau kika cewa yaron nan ya dawo ya kar'bi hulunan fatan kun gamasu duka ko gashi a waje yana jira"?.
Mi'kewa Amatu tai tana cewa "eh baba na gama na manta yau zai zo bari na kawo masa ina zuwa yanxu".
"To kiyi sauri" malam Habu ya fad'a yana fita daga Amatu ta fito da ba'kar leda a hannunta tana saka babban hijab har qasa yake ja sannan ta fice yana tsaye jikin mota yau shi kad'ai yazo yaci wanka um abun ba'a cewa komai idan ana sallah ba'a magana karasawa tai da murmushi a fuskarta tayi sallama tana cewa.
"Ayya yi ha'kuri dan Allah Ajeeb ko? ga sa'kon ka duba ka gani sunyi"?.
Kar'ba Ajeeb yai yana d'orawa a saman mota sannan ya d'auko d'aya yana dubawa caf gaskiya d'inkin ya d'inku kamar da inji kuke yi Amatullahi ni harna fara kokwanton anya da hannu kukeyi"?.
'yar dariya Amatu tai tana kallon hular tace "wallahi da hannu ne idan ka duba zakaga biyu sunfi d'inkuwa sosai sun matsu nice nayi sauran kuma umma tace da sauran".
Kai ya d'aga "ok ba damuwa wanda suka fi d'inkuwar sai a baiwa su Abba amma nace kinsan inda ake rufawa"?.
"Eh shima rufin munayi ai bansan harda shi kake so da yanxu nayi maka nakai an wanke".
"Nawa kuke rufin"?.
"Guda d'aya dubu d'aya".
"Inda ake wankin fa"?.
"Eh gaskiya nan bansan nawa bane saidai idan na tambaya sai baba ya kiraka ya fad'a maka".
"Ok shikenan nagode sosai Amatullahi bari na tafi gashi idan kin rufe kin kai gurin wankin sun fad'a kud'in ki kirani ki fad'a min".
"To insha Allahu Ajeeb zan kira sai an jima" kar'ba tai ta juya dasu shima ya shiga mota yabar gurin.
Saboda tasan zai iya kiran Malam Habu yace kota tambayo yasa washe gari Aisha ta rakata suka tambaya ta kirashi ta fad'a masa a ranar suka rufa takai gurin wankin tace mesu yace ayi musu sitati sosai aiko sunyi mugun kyau data kar'bo saida taje har gurin Asma'u ta aro babbar waya tazo ta d'auki photonsu dare Ajeeb yazo kar'ba humm abun mamaki abun bazata saida suka gama zancen hula ya bata kud'in harda ihsani karshe yace yana son zasuyi magana mai muhimmanci har Amatu ta tsorata da taga yayi mata serious face😐 ta d'auka wani abu ne sai kuma taji ya furta mata kalmar SO💓🙊 abinda bata ta'ba kawowa a ranta ba aiko yana rufe baki ta girgiza masa kai bata iya cewa komai ba da gudu ta shige gida Ajeeb yayi mamaki har yayi wani tunanin dabam daya koma gida gashi yanzu sun ware babu abinda zai sake tambayar ta balle ya Kira wayar malam Habu yace a bata.
Kwanaki kusan goma daya kasa ha'kuri ya kira malam Habun dole yace dan Allah ya had'a shi da Amatu zasuyi magana tunda taji Malam Habu yace mata yaron nan dataiwa hula ne gabanta ya fad'i itafa harta manta dashi da'kyar ta kar'ba jiki a sanyaye ta shiga d'akin su ta zaune tambayar ta ya farayi wai abinda ya fad'a Mata ne bata nemansa sannan ya yaji muryarta ta canza ta fad'a masa meye laifi a ciki dan kawai ya fad'a Mata abinda ke ransa amma indai dan haka ne ta kwantar da hankalinta ya bari sai tayi tunani ya bata lokaci bai jira tace masa komai ba ya kashe kiran tagumi Amatu tai ita yanxu ya zatayi tsakani da Allah wannan saurayin ba sa'an aurenta bane bataso tasa kanta a damuwa ta fiso ta auri talaka daidai da ita wanka zai riketa da kima ya ri'ka ganin darajarta bataso tayi aure inda za'aga kud'i tabi tunda duk wanda yahau motar kwad'ayi zai sauka a tashar wulakanci amma xatai tunanin sannan zata fadawa mahaifanta duk abinda suka yanke saita kirashi ta fad'a masa.
🏕️QAUYE🏕️
Asabe tana zaune da dare tasha magani kenan ta kwanta taji ana yarfa guda an shigo gidan Aliya ce a gaba ga sauran mata sun rako Dalah mi'kewa tsaye tai ba shiri a zabure tana cewa.
"Me zan gani wannan"?.
Amsa 'kanwar Dalah ta bata "yaya Dalah zaki gani wannan ta dawo gidan Balarabe au bai fad'a miki zata dawo d'akin taba kenan? To ai gashi yanzu da muka zo kin sani ko".
Bakin kofar d'akin Asabe taje ta tsaya tana cewa "wallahi Balarabe bai isa ba banga shegiyar data isa ta bud'e wannan d'akin ta shiga idan kuma akwai wacce takejin ta cika ta gwada"?.
Dariya Balki tai tana kallon Asabe tace "tofa wai matar dake ji da kantace har take fad'a humm kodan zaki aikata Asabe haline a jikin rai amma ki sani maganar wai Dalah bazata shiga d'akin nan ba qarya ne domin ba gidan ki bane auroki akai kamar yadda itama aka auro sannan a gidan kika fara zuwa kika sameta munafirci da ba'kin hali yasa saida kikai silar da aurenta ya mutu shiyasa yanxu dubunki ta cika asirin da kikaiwa Balaraben ne ya karye saiki sake boka domin baki taki sa'a ba".
Zaro ido Asabe tai tana kuka kura ta sha'ki Balki da dambe tana cewa "inji uban waye yace miki asiri nayi masa ya rabu da Dalah halinta ne ya koreta kuma wallahi wannan maganar da kika fad'a min sai kinyi dana sanin ta''.
Ru'kumewa da kokawa sukai suka dake dake Aliyah data kasance babba batai magana ba saboda gudun kar ace itace ta fara sanya fitina sai da taga fad'an bana karewa bane tacewa Dalah ta shiga d'akinta da bismilllah sannan aka raba fad'an da Balki take da Asabe tana kallon Asabe tace.
"Kinga Asabe mufa ba fad'a ya kawo muba amma tunda idonki ya rufa bazaki fahimta ba Allah ya sauwa'ke mu mun wuce" Aliyah na maganar tayi gaba sauran matan suka bita a baya suna fita Asabe ta fad'a d'akin Dalah tana cewa.
"Ke marar zuciya wacce kare ya lashewa kurwa tsabar asaranci ba'a sonki kina cuso kai Saida kikai masa asiri ya dawo dake ko to wallahi bari kiji yau bazakiyi kwanan gidan nan ba bari Balaraben ya shigo naji uban daya bashi shawarar ya dawo dake saiya min bayani'' dariya Dalah tai zatai magana sukaji sallamar Balarabe juyawa Asabe tai ta fice daga d'akin a masife tace..
"Balarabe kaine ka dawo da Dalah gidan nan"?.
Kallonta Balarabe yayi yana cewa "eh nine na dawo da ita".
Yana rufe baki tace "kaine ka dawo da ita da izinin ubanwa"?.
A fusace Balarabe yace "da izinin ubanki Asabe shi yace na dawo da ita ba neman wanda ya bani izini kike ba to shine ya bani izini"?.
Ba Asabe data kusa kifawa kasa ba tsabar tsananin mamakin daya rufeta hatta Dalah Saida ta fito waje taga Balarabe da gaske yayi maganar ko wani ne mai murya irin nasa ganin shine d'in dai yasa Dalah zaro ido tofa nesa tazo kusa akwai wani abu a 6oye kallon Asabe wacce ta daskare guri d'aya tai idonta duk sun fito waje kafin ta jinjina kai tana juyawa ta shige d'aki domin wannan tsakanin sune ba abune wanda ya shafeta ba rabonta da gidan ta dad'e.
Matsowa kusa Asabe tai tana qure Balarabe da kallo tace "Balarabe wai da gaske kaine ko kuma wani ne mai kama dakai"?.
Wani kallo yai mata jin tana neman raina masa hankali yace "wani mai kama dani? Dama kinsan ni ba kanwar lasa bane dan haka Asabe kada ki 'bata min rai ki 6ace min da gani a gabana".
Kai Asabe ta jinjina tana cewa "hayyyy ayyuririiiiii kan bala'i a lallai Dalah na yarda da shiri kika dawo sosai Balarabe yau ni yake fad'awa magana haka tabd'ijan ashe za'a kwashi yan kallo hummm".
Tana rufe baki Balarabe yace "tabbas bakiyi qarya ba za'a d'ebi 'yan kallo a gidan nan matukar zan fad'i magana baki ji ba kinsan ni kinsan waye ni basai nayi miki tuni ba ki shiga hankalinki damata da kika samu nadan lokaci bansan meye ya sameni ba amma yanzu inaji a jikina nine ba wani ba dan haka ki taka a sannu ki shiga taitayinki" yana kaiwa nan ya shige d'akin Dalah d'ora hannu Asabe tai a ka tana cewa "na shiga uku na lalace meyake shirin faruwa ne badai asirin boka shashirgi ne ya fara warwarewa ba aiko indai haka ne yanxun nan zanje na samu Markah a daren nan muje gurin sa naji miye wannan abun haka Ina zaune lafiya zai dawo da Dalah nayi masa magana ya daka min tsawa harda zagi humm bari naje yanzu ma kuwa" d'aki ta fad'a wuta-wuta ta dauko hijab da sauri tabar gidan kamar zata kifa tayi hanyar gidan Markah ko ganin gabanta batayi burinta kawai a yanzu bai wuce ta ganta gaban boka shashirgi ba.
🥕OSUN🥕
Masha Allah Indo ma an haihu namiji Dauda yasa sunan mahaifinsa Balah suna kiransa Irfan🍎 maman Amrat da maman Niseh sosai suke kyautatawa Indo suke kula da ita har tayi arba'in ta d'auka Dauda zai kaita ta gano gida taji shiru wai mushiriki yaci shirwa har wata biyu da haihuwarta ya cika na uku yana neman fita dan haka yau bai fita aiki ba yana gida yana hutawa yaronsa na hannunsa sai wasa yake masa shigowa Indo tai kallo d'aya tayi masa dariya na cinta amma ta dake dan kada tayi dariyar idan ta fad'a masa bu'katar ya'ki as amince gaskiya shekara ba kwana ba itakam tana son ganowa gida zama tai tana fuskantar sa sosai tace.
"Yaya Dauda dan Allah ina so zamuyi magana mai muhimmanci yanzu"?.
"To Ina jinki meya faru" ya fad'a bai kalleta ba duk hankalinsa nakan yaron d'an qwafa tayi tana cewa "amma taya zaka jini bayan hankalinka naka wannan yaron dan Allah ka juyo muyi magana".