Sashe 145
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Yayi mamakin wanne irin barci take yanzu sai gari yai haske sosai bata tashi ba amma yafi tunanin ko wannan cikin ne yasata hakan sake kallon fuskarta yayi tayi kara fari sosai tayi ja zama yai gaban mirror yana goge jikin sa da karamin towel cikin mamakin kansa a ransa yana tunani bai ta'ba zaton a rayuwar sa zai samu farin ciki haka ba zai iya zama da mace ya ri'ka jinta a ransa tana ratsa Zuciyar saba sai yanzu da wani ne ya fad'a masa zai iya karyatawa sai daya tabbatar yana matukar so da kaunar yarinyar nan har baisan yadda zai kwatanta ba Ajeeb d'an uwa na gari ne ya masa za'bi me kyau wanda za'ai alfahari dashi yana masa addu'a shima ya samu mace ta gari me kyawawan halaye irin Amatullahi yana fatan su kasance tare koda yaushe.
Juyi Amatu keyi akan katafaren bed dinsa tana sake jan bargo ta rufe jikinta lokaci guda kuma ta yaye bargon tare da mi'ka cikin salati da'kyar ta bud'e idonta domin har lokacin bacci bai gama isarta ba ganin sa zaune gaban mirror yana shiryawa yasa ta murje ido cikin mamakin yaushe ya dawo dan jiya har tai bacci bai dawo ba kuma da asuba ma bata ganshi ba indai ba masallaci ya tafi kan ta tashi ba.
Tashi zaune tayi tana saukowa daga gadon ta nufo inda yake bai ganta ba saida tazo ta tsaya a bayansa tana sa'kalo hannunta ta wuyansa da murmushi a fuskarta tace.
"Good morning dear".
Kallon fuskarta yayi batare da yai magana ba ya bata amsa da ido kar'ban towel din hannunsa tai tana cigaba da goge masa tace.
"Tsakanin ni da kai waye yafi wani kyau ne"😜?.
'Dagowa yai harda d'an zaro ido yana kallon ta jin abinda tace ganin ta tsaya itama tana kallonsa ya d'age mata gira alamun what, dafe kafadarsa tai tana cewa "ka bani amsa"?.
Kallonta yake sosai kamar irin bai ta'ba ganinta ba cikin shagwa'ba tace "ka bani amsa my husband"😛 juyowa yai yabar kallon mirron ya koma kallon ta yana cewa.
"Meyasa kika tambaya"?.
"Kawai haka tambayar tazo min a raina ka fad'a min ina son sani"?.
Ri'kota yai yana zauna da ita a kan kafarshi tare da d'ora hannunsa akan cikinta a hankali cikin rad'a yace.
"Ni ne".
Zaro ido tai tana sake kallon sa tace "da gaske ka fini kyau? Meyasa kace haka"?.
Shafa fuskarta yayi yana murmushi yace "ke meyasa kika tambaya"?.
Itama da murmushin a fuskarta tace "Saboda na sani"?.
"To shiyasa na baki amsa nine".
'Dan bubbuga kafa tai tana cewa "me yasa kace ka fini kyau"?.
Kallon cikin idanuwan ta yai kafin yace "saboda ni ina kama da larabawa ina da gashi irin nasu hanci irin nasu jikina ma irin nasu ne kinga ko ai na fiki kyu ni bana ni nake fad'a ba duniya ce take fad'a, ko ba haka ba"?.
Kallon sa tai ganin ya kashe mata ido yasa cikin shagwa'ba tace "kenan ni bana kama dasu to dawa nake kama"?.
Cire hular baccin kanta yayi yana shafa kwantaccen gashin kanta daya sha gyara sai she'ki yake comb ya dauka yana taje mata yace.
"Kina kama dasu man tunda kin auri jininsu babu bambanci tsakani na dake ai mun zama d'aya kece ni nine ke ban ta'ba tunanin zan samu farin ciki daga gareki kamar haka ba Ajeeb d'an uwana ne ya min gata yana nuna min kauna duk abinda nai masa baya nuna fushi baya gajiyawa da halina lokacin daya ce ba dashi aka aura aurenku ba da nine nayi masa hauka ranar munyi dambe har bansan yadda zan misalta miki ba sai daga baya na fahimta musamman yanzu har kunyarsa nake ji idan na tuno abinda da na aikata dama ya fad'a min wata rana masa sai na samu farin ciki daga gareki amma na karyata shi Amatullahi ke nasara ce kin samu kyakkyawar tarbiyyah ina me matukar jin dad'in samunki matsayin mata ta domin ke alkairi ce a rayuwa ta ina sonki da dukkan zuciya ta".
Farin ciki ne sosai ya kama Amatu har tana sakin dariya me ban sha'awa ta rungume shi tare da kwantar da kanta a kirjinshi zagaya hannunshi ta bayanta ya sake rungumota sosai yana mannata a jikinshi.
"Mrs Asad muje kiga wani abu" mi'kewa tai a jikinshi tana murmushi
"Never mind anticipating you I arranged for this, then za'bi wanda kike so"?.
Amatullahi you are my whole life, has been deducted to you
"Mrs Asad kina son yaro me kama dani"?.
"Ina so man".
"Oh aina d'auka zaki ce kinfi son me kama dake saboda kinason sanin waye yafi wani kyau tsakanin mu na dauka ko dalilin yaron ne"?.
Dariya tayi cikin farin ciki tana kallonsa tace "wa yaga Aliyu Asad da d'a tabd'i za'aga gwangwazo".
Jawota jikinsa yai yana jan dogon hancinta tare da d'ora hannunsa akan cikin yace "wa yaga Hauwa'u Amatu Abubakar da d'a tabd'i za'aga gwangwazo ai yarinya ni salihi😂ne na fiki kunya🙈".
Had'e rai Amatu tai "ahhh yada kiran sunan babana haka babu ko kara"?.
"To Mrs Asad ai nima baban nawa ne miye a ciki"?.
"Babu amma dai da kunya sunan surikinka ka kirashi kai tsaye".
"Oh kenan yanzu ke bazaki iya kirana da sunan Abbanmu ba?.
"Kwarai ni bazan iya ba".
"Liar😝".
'Kara had'e rai tai tana kallon shi tace "Allah da gaske nake".
"Ban yarda ba Mrs Asad zaki iya d'an fad'i naji".
Kaita girgiza "I can't".
"Wai da gaske kike bazaki iya ba? Just kira ni Aliyu Alhassan d'ina muji sunan zaiyi dad'in fad'a a wannan kyakkyawan bakin naki fad'i please ina jinki say it slowly ".
"Kuma ni saina fad'a"?.
"Eh tunda nine nace".
"Allah bazan iya ba dan Allah ka barshi".
"Allah bazan barshi ba saikin fad'a Hauwa'u Abubakari".
A shagwa'be tace "please ka daina".
"Me zan daina? Shiru tai tana kallon shi yaci gaba "oh wai kina nufin fad'ar Hauwa'u Abubakar d'in"?.
Turo baki tai tana cewa "a'a ina nufin fad'ar Aliyu Alhassan Aliyu kaji dad'i da nace haka"?.
Gira ya d'age yana rungumota ya bata zazzafan kiss😘 yana cewa "dad'i sosai ma sai naji kamar a bakin ki aka rad'a sunan Mrs Asad kina da kyakkyawan harshe mai fitar da sautin furicin kalma daidai"
"Shikenan ina son zuwa gurin Mami rabona da ita tun jiya".
"Mrs kodai kodai".
"Kodai kodai me"?
"A'a bazan fad'a ba sai munje gurin Mami Allah yasa Ajeeb baya nan zo muje" ri'ke hannunta yai yana fita da ita a d'akin
Amatu batasan asibiti zasuje saida tage sunje tayi mamaki amma dai bata tambayeshi mesuka zo yiba tunda tasan tana da ciki bazai wuce skan haka ba
Mamakin ne ya kama Ajeeb oh dama yasan yaje an cire yarinyar a jikin Amatun yake masa irin wannan maganar kuma dan tsabar hauka tana d'aga wata bakwai saboda ya matso da aikinta shine yaje aka cire yarinyar lokacin ta baiyi ba d'aga way yai yana Kiran Asad d'in yayi sa'a kuwa yana kan layi ya d'aga masa yanajin ya dauka ya hau yimasa fad'a
Kai Asad tsabar d'anyan kai darashin hankali wato shine kaje doctor yaiwa Amatu tiata ya cire yarinyar lokacin haihuwa baiyi ba ko kuma dan baka sonta ubanwa yasa kai cikin shine tun jiya da kukabar asibitin baka koma kaga yaya lafiyar jaririyae take ba basai kaje an rabata da uwarta zansan baka kaunarta ba
Tsuka Asad yaja yana cewa "kai dallacan rufa min baki uban waye ya fad'a maka saboda banason babyn ne yasa naje aka cireta har zakazo kana min hauka"?.
Ran Ajeeb a had'e yana kallon jaririyar yace "karya nayi Asad ka fifita aikin ka akan wannan yarinyar kuma ka nuna baka damu da ita ba baka sonta idan ba shashashan uba irinka ba uban waye zaiyi haka indai yana da hankali tabbas Asad bansan kai gauta bane sai yau. 'kiri 'kiri ka nuna baka son yarinyar nan why"?.
A masife Asad yace "kai wait ubanwa ya fad'a maka bana son babyn ne bayan daga jinina ta fito"?.
Ta'be baki Ajeeb yai yana cewa "ta Ina kake sonta Asad? Fad'a min inaji kotazuwa dakai likita ya fitarta daga jikin mahaifiyarta haka zakace"?.
"Ban sani ba".
"Kada Allah yasa ka sani Asad wallhi baka son yarinyar nan ko kad'an baka da hankali lokacin da ake rabon tunani kana barci shiyasa ka tashi da d'anyan kai banza kawai".
"Ajeeb ni kake cewa banza"?.
"Eh na fad'a banza kawai ko akwai abinda zaka iya"?.
Kai Asad ya jinjina "kwarai ba abu guda daya ba zan iyayin abubuwa da yawa amma ina son ka sake tabbatar min nine banzan"?.
Ajeeb na huci yace "kana tantama ne"?.
"Eh inaso ka sake maimaitawa Dan nasan Dani Asad d'in kake".....
Asad na rufe baki Ajeeb yace "nace maka kai Asad banza ne banza banza banza banzaaaaa gara🙊 shashsha mahauci Wanda baisan ciwon kansa b........... Shiru yai bai karasa ba jin karar fashewar abu karshe yaji wayar d'itttt sauke ajiyar zuciya yai yana kallon doctor dake zaune yana binsa Shima da kallo kafin yace.
"Ok doctor muje ka bani yarinyar zan tafi da ita".
Kai doctor ya girgiza yana cewa "kayi hakuri ranka ya Dade amma har yanzu batai kwarin da za'a fidda ita daga cikin kwalbae ba maybe ssi Nanda two weeks".
Kai Ajeeb ya d'aga yana mi'kewa tsaye suka gaisa da doctor yana sake you masa godiya kafin ya juya ya fita a office d'in yabar doctor da mamaki wato wadannan samarin akwai yan bana bakwai
Ajeeb nyana komawa gida bangaren Mami ya wuce tana zaune a fall ya shiga ransa a'bace ko zama baiyi ba ya fad'a magana
Yanzu tsakani da Allah Mami abinda Asad yayi yana ganin yayi daidai kenan kawai ya d'auki Amatu sunje asibiti an cire babyn cikinta daga wata bakwai tsabar rashin hankali babu ciwo ba bawata matsala awai Dan aikinsa kenan ya fifita aikin aian babyn gaskiya kije ki samu Abba ya kirashi ya masa fada kada ya kara idan bayason babyn miyasa ya bari amaru ta samu cikin tsakanida Allah
Suna cikin magan sai ganin Asad sukai ya fad'o musu ko arzikin salldma Babu ga wani irin yanayin a tattare dashi mi'kewa Ajeeb yai dan yasan gunsa yaxo ba gurin mami ba kafin Mami tayi magan kawai Asad ya sha'ki Ajeeb afusace idonsa kamar jini tsabar rinewar dayai murya a kausashe yace
"Meye damuwarka da rayuwata Ajeeb miye ala'ka tsakanin cire babyn da nasa akai dakai kana da wani hakkine akan haka kaine j haife ni da dole saina bi umarninka ko sainayi shawara dakaiajeeb daga yes bazaka kara marmarin shiga gonata ba har abada...............
HUMM KU KASANCE DANI FANS AKWAI RIKICI A GABA KADA KU BARI AYI BB KU.
✍️Mrs Äl'ämëëñ Ähmäd çë.
MAI SO HAR 'KARSHE COMPLETE DOCUMENT D'INSA YAYI MIN MAGANA TA WANNAN NUMBER👉 +234 8160983083 NAIRA D'ARI UKU NE BA YAWA SAI DAD'I.
#300
2410673902
Yusrah Musa Zenith Bank
YMA DUTSE NEW WOULD 🌏
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹