Sashe 132
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru Amatu tai tana kallon ta cikin nazari zuwa wani lokaci ta girgiza kai batare da ta sake cewa komai ba ta fice daga palon cikin azama da gudu Clarah tabi bayanta tana shan gabanta tace "kinga Amatu kada kiyi abu daka bamusan ta inda zamu fara ba yakamata mu tsaya na tambayi inda suke".
"A'a Clarah bani da wannan lokacin da saina jira wani zanje koda ace bazan dawo da raina ba"
Shiga mota Amatu tai Clarah ta shiga d'aya bangaren ta tada motar suka tafi tafiya mai nisa sannan ta tsaya suna fitowa kallon ba'kin dajin Clarah tai tana kallon Amatu tace.
"Amatu kar mu shiga dajin nan.
Amatu batai magana ba kuma bata kalli Claran ba ta wuce taci gaba da tafiya babu ko waiwaye ganin haka yasa Clarah binta suka tafi tare iya su biyu babu mai cewa 'kala a cikin su kowa da abinda yake sa'kawa a ransa har suka shiga dajin sosai sukai matukar nisa a cikinsa shiru ba motsin koda tsuntsu amma haka suka cigaba da dannuwa sar'ka'kiyar bishiyoyi masu duhu da kogo kiran wayar dake jikin Clarah akai da sauri ta d'aga tana cewa.
"Hello Isham yaya an samu Asad d'in ne"?.
Dakatawa Amatu tai tare da juyowa tana kallon ta jiran amsar me Isham d'in zaice amma ganin yadda Clarah tai da fuska yasa ta fahimci inaaa ba wani labari sau'ke waya Clarah tai 'kwalla na cika mata ido tace.
"Amatu suma basu ganshi ba wai kaf sauran sojojin da aka rasa sun dawo shine kad'ai babu".
'Dan rufe ido Amatu tai tana maimaita kalmar innalillahi wa inna ilaihi raji'un yanzu ta ina zamu fara nemansa"?.
Sau'ke numfashi Clarah tai tana cewa "to kema Amatu saida nace mu tsaya mu kar'bi umarni a gurin sir David kikace muyi gaban kanmu da munje gurin sa nasan zai bamu jajurtattun soldiers da zasu taimaka mana amma kikace a'a" kai Amatu ta d'aga "eh Clara muci gaba da tafiya" tana fad'in haka tayi gaba suna bin wani ba'kin wuri mai bada tsoro.
"Amatu tsaya anan".
Taji muryar Clarah dakatawa tai batare data juyo ba tace "umhum" da yatsa Clarah ta nuna mata wata yar siririyar hanya tana cewa "tanan ya kamata mubi zamu sameshi kinga nan d'in akwai duhu amma anan kam na tabbata zamu sameshi" da mamaki Amatu tace "taya kika sani bayan tare muke dake yanzu"? Kai Clarah ta d'aga "eh 'kwarai na sani domin shekaru biyar da suka wuce makamancin haka ya ta'ba faruwa da wani soja ya 6ata anan kuma an sameshi dan haka muje nan ya kamata mubi maybe shima Asad d'in yana wajajen" kallon ta Amatu tai kamar zatace wani abu sa'banin yadda Clarah tace sai kuma ta fasa tace "ok muje".
Gaba Amatu tai Clarah uwar tsoro data saba binta a baya sai kawai ta wuce gaba harda 'kara sauri mamaki ne ya kuma rufe Amatu amma dai taci gaba da tafiya itama taga karshen gudun ruwanta ta tana cikin tunani bata ankara ba ta gansu a gaban wasu 'kunduma 'kunduman mutane masu rufaffiyar fuska su uku cikin shiri da kayan fad'a dakatawa sukai suna kallon juna Amatu na gyara kunamar bindigar hannunta idonta na musu nuni da cewa ba jin tsoro ba gudu ba jada baya😠.
Gani tai Clarah ta nufi inda suke gadan gadan batare da shakka ba ko jin wani kokwanto ba kawai tsayawa tai tana kallon ta da mamaki sosai a fuskarta Clarah tana zuwa ta aje bindigar hannunta a gabansu tare da yin kneel down tana sunkuyar dakai ta cire hular soldier dake kanta ta aje akan hular batare da tace komai ba Amatu dake tsaye guri d'aya jin hankalin bai kwanta da wannan take taken Clarar ba tace.
"Wai Clarah me kike yi haka kamar wanda kika san su"?.
Tashi tsaye Clarah tai tana juyowa ta tsaya a gabansu tare da hard'e hannuwanta a 'kirji tana fuskantar Amatu da wani irin murmushi a fuskarta tace.
"Amatu kenan tambaya kike wai me nakeyi haka? Humm so nake na nuna miki kinyi kuskure".
Da sabon mamaki Amatu ta sake bud'e ido a kanta tana cewa "kuskure kamar name"?.
Dariya Clarah ta she'ke da ita tana tafa hannu tace "hum Amatu mai wayo to fad'a min yau ina wayon yake wato ke jaruma yau ina jarumtar take ko kin barosu a gurin Asad ne eye🤔"?.
'Daure fuska Amatu tai jin zata raina mata hankali tace "wannan me kike son nunawa Clarah kada kice min bakin ki d'aya dasu"?.
Wani kallo Clara tai mata "kwarai ma kuwa shashasha bakina d'aya dasu ke kin manta abinda kikai min kinzo kin lalata min duniya ta da Asad kin hana naji dad'i da farin ciki nasan zakisha mamaki dana kawo ki nan kuma kika yarda dani kika biyoni banyi tunanin karamar kwakwalwar ki zata amince dani ba sai dana gani to yanzu lokaci nane fad'a min waye yau zai ceceki a hannu na babu Asad d'in daya zame miki garkuwa kike tunkaho dashi yau gani gaki a filin daji saikin yabawa aya za'kinta".
Murmushi Amatu tai tana kallon ta tace "oh really da gaske ne abinda kika fad'a kenan me kike nufi meye shirinki a kaina"?.
Juyi Clarah tai tana mata kallon tsana tace "kashe ki zanyi domin na mallaki muradina kin d'auka da gaske Asad ya 'bata humm yana Canary islands🐦🐦🐦 shiyasa nai amfani da wannan damar zan turaki lahira batare da sanin kowa ba my plan was to get you here shiri nane yasa na kawo ki nan ai bakisan nan ba baki ta'ba zuwa ba kinyi kuskure dahar kika yarda dani ni kuma ban yarda dake ba bazan ta'ba yarda dake ba amma ina so ki sani if you don't know where you are going, tofa should know where you are coming from kin gane ai? Bakisan inda zaki nufa ba kika kika amince ki biyoni ni kuma nasan inda zani hummmm na tsane ki Amatu kin raba ni da Asad bayan shine mafarki na ".
Kai Amatu ta jinjina da murmushi akan fuskarta cikin ko in kula tace "much appreciated gaskiya Clarah kin cika mai wayo kuma nayi matukar jinjina miki maraba da wannan tsari naki kuma kyakkyawan shiri mai armashi lallai ke hikimammiya ce amma inaso kisani jarumta ta tace a'a daga ke har wadannan sakarkarun babu wani abu da kuka isa yi min idan kuna ganin nayi 'karya bismilllah" ta karasa maganar tana sake gyara tsayuwarta.
Dariya Clarah tai tana nuna ta tace "kalleta da Allah da gaske zaki iya dasu Amatu"?.
Kai Amatu ta d'aga "kina tantama ne"?.
Cije lips Clarah tai tana cewa "eh na shiga shakku da son 'karyata abinda kika fad'a kefa mace ce su kuma maza ne".
Wani kallo Amatu tai mata a kaikaice tace "oh ke haka kike tunani? Ai gani gasu sai a fidda raini" Clarah zatai magana cikin tsawa Amatu tace "TOUCH ME IF YOU CAN I'M ALWAYS FIGHT I'M ALWAYS WIN" Tana rufe baki ta saki kunamar bindigar dake hannunta cikin nasara ta samu mutum d'aya a saitin cikin sa ganin haka yasa sauran biyun sukai kanta yayin da Clarah ta koma gefe tana zama akan wani kafaffan dutse da d'ora kafa d'aya kan d'aya tana hard'e hannuwanta ta zuba musu ido tasani duk tsiya Amatu bazata iya dasu ba tasan yau kwanan ta ya 'kare bazata koma Marshall islands a raye ba.
Saukar wasu helicopter guda biyu d'aya me tambarin Marshall islands d'aya Mai tambarin kasar America ganin sune yaso tafiya da numfashin Clarah a firgice ta mi'ke tsaye ta gama rud'ewa daidai jirgin ya sauka taga Sir David ya fito yana kallon ta da murmushi a fuskarsa yace.
"Yadai kin razana ko kin d'auka Asad ne"?.
Murmushi tai tana sau'ke wani nannauyan numfashi kafin ta kalli Amatu take tana bayan wani dutse tana harbo bullet ta'be baki tai tana jinjina kai daidai wani ba'amurke (d'an America) ya fito daga cikin helicopter fuskarsa a rufe yazo ya mi'ka mata wani akwati da takardu tasa hannu shima yasa Sir David ma ya saka bud'e akwatin tayi fal yake da dalar America batasan lokacin data fashe da dariya ba ganin ta zama millionaire ta silar Amatu tayi farin ciki da zuwan ta Marshall islands tunda gashi ta zame mata kadara ta sayar da ita wa wata kasar matsayin ganima hannu ta bashi suka gaisa sannan Sir David yace ta shiga su wuce helicopter ta nufa cike da farin ciki yau zatai kwanan da bata ta'ba yin irinsa ba tunda ko tantama batayi yau Amatu bazata kwana a duniya ba.
____Asad yana tare da Isham basu dawo gida ba sai bayan sallar magriba yayi mamaki da baiga Amatu ba amma saiyài tunanin ko tana tare da Clarah dan haka ya share batun saida akai har sallar isha duk yaji bata da alamar dawowa zuwa 'karfe goma na dare ya rufe laptop yana tashi ya dau mota ya nufi gidan Clarah azaune ya sameta a parlor tare da sir David iya su biyu gabansu fal da kayayyaki na cinye cinye sai hira suke suna dariya tana d'agowa suka hada ido da Asad wani irin mummunan fad'uwar gaba taji gani take kamar yasan komai abinda ta aikata muryarta na d'an rawar rashin gaskiya tace.
"Asad lafiya na ganka yanzu"?.
Bai motsa daga bakin kofar da yake a tsaye ba yace "ina Amatullahi take"?.
Zaro ido Clarah tai dan har lokacin gani take kamar Amatun ta dawo gida ta sanar da Asad abinda tai mata cikin tsoro tace "a yau bamu had'u da Amatu ba".
"Amma tace miki zata je wani wurin ne"?.
Da sauri Clarah ta girgiza kai jiki na rawa tace "a'a nifa yau ban ganta ba sam".
Shiru yai yana kallon yadda ta firgice amma bai sake ce mata komai ba ya juya yana fita sauke ajiyar zuciya tai tana sake kallon kofar ko ya la'be tace.