Sashe 133
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hum Asad kai da Amatu har abada saidai idan ka ri'ka jinta a tunani na sayar da ita" ta karasa maganar da murmushi kallon ta Sir David yai yana ce "meya faru kika ce haka"? Dariya tai "nabi shawararka ne kawai" shima sai a lokacin ya fahimta zaro ido yai yana cewa "wai tsaya kina nufin yanzu zaki aureni"? Kai ta d'aga "kwarai na amince maka muyi auren mu kawai ko gobe ne basai dole ds sanin mahaifana ba tunda ni yanzu Ina da komai nafi qarfin wulakanci" ta karasa maganar tana kiran wata number a wayarta.
Ana d'agawa tace "hello Mr Bejay what is it"?.
Daga can 'bangaren Bejay yace "is it done".
A zabure Clarah tace "kun kashe ta ne"?.
"No we are not taci dukan mutuwa dai ta gala'baita but kafin nan saida muka fafata ta kashe mana mutum biyu.
Zaro ido Clarah tai "garin yaya kuka bari har tayi muku 'barna"?.
A fusace mr Bejay yace "garin jarumtakarta jimin rainin hankali kamar ba kece kike fad'a mana muyi hattara da itaba jaruma ce ta gaske abar kwatance................
Katse shi Clarah tai "na sani sorry amma me kuke jira anan zamanku a wannan gurin da had'ari saboda a kowanne lokaci Asad zai iya tsananta bincike daga sanda ya gano nice nasan na shiga uku please ku kasheta idan ma baku kasheta ba ku d'auke ta d'aga yankin nan kuyi nisa da ita da Marshall islands".
"Ok karki damu ba kud'i kika bukata ba kuma mun baki yanzu iko yana gurin mu ganin damar mune mu saketa ko mu kasheta koma me zamuyi mata babu ruwan ki kin sayar mun saya kin gane"?.
Numfashi Clarah ta sau'ke tana kallon Sir David tace "is enough naji amma kada kurkure yasa kuce nice na sayar muku da ita" tana fadin haka ta kashe wayarta tana cilli da ita hankali tashe ta mi'ke ta soma zaga falon a susuce tace.
"Na shiga uku wanne kalar bala'i Mr Bejay yake neman jawo min munyi dasu idan sun sayeta zasu tafi yankin yurof da ita a mata tsafi ta manta komai nasa suyi ta amfani da ita ko kuma ku sanyata cikin hajarsu gashi yanzu sun zauna a dajin kuma kasan ba karamin aikin Asad bane ya shiga dajin bincike to ni yanzu ya zanyi".
Murmushi Sir David yayi yana ta'be baki yace "akan d'an wannan abun hankalin ki ya tashi mene a ciki ni nayi miki alkawarin Asad bazai fahimci komai ba zan shiga cikin lamarin ta yadda bazai zargeki ba, but kimin alkawarin zamu ri'ka sex before marriage"?.
Shiru tai ta'ki bashi amsa sai kallonsa da take cikin shakku tace "meyasa zaka bani abu me wahala"?.
'Kafada ya d'aga cikin halin ko in kula yace "oh is like you don't need my help right"?.
Kai ta girgiza da sauri tace "a'a a'a tsaya kaji ba ina nufin haka ba shikenan I accept na amince na shirya aurenka ko yanzu ne Sir David".
Farin ciki fal fuskarshi yace "tnks so much Clara I really appreciate it banda kamar ki, to yanzu me zamu fara? Kinga na farko dai Asad ya gama rud'ewa ya wulakanta ki yace bazai aurekiba duk tsawon shakurun da kika 'bata dan shi shiyasa nake so ki amince min na aurenki kinga Asad zai tashi babu tsuntsu babu tarko wacce ya daukaketa ta mutu ke kuma yaga kin d'auke kai kin fita a hanyarshi anan zai gane baya yayi kuskure zai nemi yafiyar ki a lokacin da ke kuma zaki nuna masa ba dama kawai ya 'kyale ki ko ya kika ce"?
Kaita d'aga tana sakin murmushi tace "that good tabbas haka zanyi na rama abinda yayi min shekarun baya shikenan amma ina tsoron kada Asad yaje dajin nan"?..
"No na fad'a miki bazai jeba hankalin sa bazai kawo hakan ba tunda yasan yau ba'a fita ba ki share batun kawai muje muyi soyayyar mu" ya karasa maganar yana mi'kewa tsaye tare da mi'ko mata hannu kamawa tayi tana tashi itama suka fita daga gidan nata zuwa gidan Sir David.
Asad yana fita daga gidan Clarah ya Kira Isham ya sanar masa ya sameshi yanzu da mota Isham yayi mamaki amma bai tambaye Shiba saida yazo yana parking Asad ya shiga suka tafi a hanya Isham yake tambayar sa.
"Asad lafiya wai ina zamuje ne a wannan daren"?.
"Ba lafiya ba Isham banga Amatullahi ba".
Zaro ido Isham yai hankali tashe yace ''baka ganta ba kuma subahanallahi ina ta shiga kenan yau bayan tafiyarmu ta kiraka tace sun fita operation ne"?.
"A'a Isham bamuyi waya da ita ba a yau muna tare dakai ai".
Shiru Isham yayi cikin fargaba dan yasan haka kawai dai Amatu bazataje wani guri ba tayi wannan daren har kusan sha biyu tsayawa yai da mota suka fito suna shiga wani wuri tafiya mai tsawo a gurin ga duhu da had'ari.
"Asad banga alamar mutum anan ba maybe saidai mu nemeta a gari"?.
"No Isham Amatu bata cikin gari tabbas akwai wani abu da yake faruwa..............
Maganganun da sukaji anayi yasa Asad ya dakata suna lekasu suga su waye hango mutane sukai zasu kai su shida kowa rufe da fuska wanda ya fito daga cikin helicopter yana cewa.
"Me kuke jira"?.
Juyowa wani daga cikin su yana cewa "muna jiran umarni ne".
Kallon juna Asad da Isham sukai Isham na cewa "akan me suke magana ne"?.
"Ban sani Isham amma ka kasance cikin shiri wadannan yan American me sukeyi anan..........
Tsayawa yai da maganar jin ance "Bejay harbeta kawai bata da wani amfani a gurin mu ba ita kad'ai ba dukkan wanda ake sayar mana ma kashe shi muke harbeta.
Saita ta da wata babbar had'ararriyar bindiga Bejay yayi yana shirin saki yaji an harbeshi a hannu qara ya saki yana jefar da bindigar daidai an sake harbinsa a ciki yay baya ya fad'i kafin sauran suyi wani yun'kuri Asad da Isham sun bud'e musu wuta sakamakon basu da shirin fad'an basu tanadin komai ba tuni duk su shidan suka kashe su da sauri suka fita zuwa gurin su babu me rai duk sun mutu kallon wanda ke d'aure da wani kalar sar'ka mai kauri da qarfi Asad yai cikin tashi hankali yace.
"Isham Amatullahi ce................
Kallon gurin shima Isham yai yana zaro ido innalillahi wa Inna ilaihi raji'un waye yayi mata haka?.
Asad bai bashi amsa ba da gudu ya karasa gurin tana d'aure a tsaye saidai bata cikin hayyacinta kanta yana sunkuye idanuwanta a rufe cikin hanzari ya d'ago fuskarta yana cewa "Amatu" shiru bata ko bud'e idonta ba kallon sar'kar yayi duk ansa mata padlock an kulleta ba damar su kwance Amatun bindiga yasa ya harbi sarkar ta 'balle ya sake harbar d'aya 6arin tare da sunkuyawa ya soma cire wacce suka d'aura mata qafa luuu tayi zata fad'i da sauri ya tare ta yana kwantar da ita a jikinsa ya kalli Isham wanda ya fito daga cikin helicopter da wasu takardu a hannunshi yana cewa.
"Wad'annan ba soldiers din America bane kawai yan ta'addar qasar ne babu kuma wata alama da zamu gane waye yasa su yin wannan aikin wa Amatun".
Asad bai bashi amsa ba saida ya gama cire duk sar'kar dake jikin nata sannan ya mi'ke yana sa'bata a kafad'a yace.
"Muje Isham na kaita asibiti a duba lafiyarta".
"Ok Buddy" Isham ya fad'a yana tattare makaman 'yan hauren dake kwance sharkaf a mace kafin yabi bayan Asad zuwa mota karfe uku na dare a lokacin direct ya wuce da ita zuwa hospital akwai wani doctor da shine yake duba lafiyar soldiers duka ya bashi ita sannan ya dawo gida bayan anyi sallar asuba ya sake fita shi da Isham.
Tashi hankali tsoro rud'ewa damuwa sune suka dame ran Clarah jin datai wai Asad ya samo Amatu kuma ya kashe mutanen da suka sayeta tasan yanxu indai ta bari Amatu ta farfad'o tofa ta shiga uku batasan wanne irin mummunan matakin da Asad zai d'auka a kanta ba ganin ta damu da yawa yasa Sir David yace mata suje su samu wannan likitan da taimakonsa zasu cimma burinsu kawai su biyashi kud'i ya kashe Amatun.
Amincewa Clarah tayi har gidansa sukaje sukai magana dashi kuma ya yarda a take suka biyashi kud'in ya tabbatar musu a yau dai idan yaje hospital Amatu bazata sake rayuwa ba zai kasheta ne Clarah tayi farin ciki sosai daga nan basuyi gida ba ita da Sir David ya d'auketa suka fita daga anguwar suka shiga wani wuri can dabam domin tana tsoron had'uwa da Asad yana da saurin gane yanayin mutum zai iya fahimtar da sa hannunta shiyasa yanzu take baya baya dashi.
Fitowar Asad kenan daga hospital ganin har lokacin likitan yasa ya kira Isham yana cewa yazo ya jirashi a hospital zaije wani wuri ne ya kula da Amatu kafin ya dawo to Isham yace masa Asad yana sau'ke waya yad'au mota bai zame ko'ina ba sai gidan Clarah ganin bata nan yasa bai shiga mata gidan ba ya dakata a harabar gidan yana tunani ina tayi so yake yace mata taje hospital ta ri'ka kula da Amatu tunda ita mace ce wani tunani ne yazo masa kawai ya bud'e kofa ya shiga saidai baya son zargi yana cikin wannan yanayin Isham ya shigo da gudu yana ce masa.
"Buddy kalli wannan papern".
Kar'ba Asad yai yaga sa hannun Clarah ga alamar ta sayar da abu d'agowa yai yana kallon Isham yace..
"A ina ka samu"?.
Kai Isham ya girgiza "a hospital inaga a hannun wani ta fad'i bai sani ba Asad na fara jin zargi fa zai shiga tsakani na da Clara akan wannan al'amarin gaskiya ka bincika akwai wani abu".
Isham na rufe baki Asad yasa kara ya balle murfin kofar gida falonta ya shiga kai tsaye duk inda yasan za'a adana abu Mai muhimmanci shida Isham suka fara bincike zuwa wani lokaci ya fito da wannan akwatin dollars din ga takardu akai d'auka yai yana karanta baisan lokacin daya mi'ke tsaye ba yana cewa... .
"What Clarah ce dama? Sayar da Amatu tayi unbelievable".
Rufe akwatin yai yana fita falo daidai Isham ya fito daga d'ayan part d'in yace.
"Gaskiya Asad banga alamar komai ba".