Sashe 42
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Taga d'iyarta? A gidan uwar wa Indo na ta zama d'iyar yar duniya irinta kuma bari kiji daga yau na kafa doka kada ki kuskura na sake ganin wannan matar a gidan nan kin jini"? Kai Dalah ta d'aga "eh insha Allahu zan kiyaye kayi hakuri" tsaki yai yana yin hanyar ficewa daga gidan sai balbali yake d'an d'aga murya Dalah tai tana cewa "ga abincin ka" a fad'ace yace "bazan ci ba bana so" rike baki Dalah tai "oh ni Aminatu yau naga ta kaina Allah ka tsare ni da sharrin matar nan kada tai silar mutuwar aure na" ta karasa maganar tana kallon Indo tace "dauko min hijabi na a d'aki muje na kara ki gidan kitson nan Allah yasa Suwaiban bata aiki yanzun nan tayo miki na dawo gida na d'ora abinci kar dare yayi maza tashi ki dauko min" mi'kewa Indo tai tana daukowa rufe d'akunan Dalah tai tana sa hijab din suka fita.
Asabe na fita daga gidan Balarabe tayi anguwar babbar 'kawarta Markah hankalin ta a tashe tana zuwa ta yada gyale da jaka ta soma zaga tsakar gida tana jan tsaki da maganganu ita kad'ai Markah na gefe tana yanka loma ganin yadda Asaben ke zarya tace "a'a 'kawar arziki na ta'ba ki da alkairi wannan abinda kike nasan bakya cikin nutsuwar ki akwai wani wanda ya 'bata miki rai wa kike zagi"?.
Zama Asabe tai tana sake jan dogon tsaki cikin takaici kamar zata fashe da kukan ba'kin ciki idonta fal da ruwa tace "wannan mara mutuncin ne ya tozarta ni dan kawai naje gidansa harda cewa uban me ya kawo ni".
Cikin alamar tambaya tace "wa kenan akan me kike magana ne"?.
Cizon yatsa Asabe tai tana zama tace "waye kuwa Markah bayan masifaffan nan Balarabe kalar jaraba wai kawai dan naje gidan sa bakiji wulakanci ba kamar wacce naje maula".
Dariya Markah tai tana cewa "kema dai Asabe kina da shishshigi kinsan waye Balarabe meyasa zakije masa gida"? "Humm Markah kenan sonshi fa nake da gaske so nake na aureshi banajin dad'i idan ban ganshi ba" baki Markah ta ta'be "tab aiko kin hada kanki da wahala Asabe maganar gaskiya Balarabe bazai ta'ba sonki ba balle ya aureki gara ki ha'kura" zaro ido Asabe tai "kinsan me kike cewa kuwa na ha'kura fa kikace Markah"? Kai Markah ta d'aga "eh shine mafita kema kya hutar da zuciyarki daga 'kuncin da kika jefata" mi'kewa Asabe tai tana daukar gyale tace "inaa bazai yuwu ba Markah ya yau d'in nan zanje gurin boka na" zaro ido Markah tai "haba Asabe a yau kuma"? Kaita d'aga "eh yanzu ma kuwa kinga tashi ki raka ni" kallonta Markah tai kafin ta she'ke da dariya harda tafa hannu da sakin gud'a cikin zolaya da sha'kiyanci tace "sai kinyi hajiya Asabansi amarya a gidan malam Balarabensi mai kayan gwanjo in Allah ya yarda" hade rai Asabe tai tana cewa "kinga idan zaki rakani kawai ki taso muje wallahi indai kika taimake ni na cika burina zan baki kud'i naira dubu hamsin kyauta kiyi jari ki bud'e kasuwanci a gidanki" dafa 'kirji Markah tai "da gaske kike 'kawar arziki? Aiko yanzun nan makuwa zamuje tab irin wannan samun gara'basa da ganima haka ahh muje akwai gurin wani ri'kekken boka a cikin wani ba'kin daji sunansa 'kadaga aikinsa me kyau ne yanka daya ne saidai akwai kashe kud'i da tsada" jin haka yasa cikin azama Asabe tace "indai aikina akan Balarabe zaici ko maye zan bayar ko meye zan 'batar dashi naga na samu kansa ya soni ya aureni" "shikenan 'kawar muje" Markah ta fad'a tana dauko gyale suka fita tana sake fad'awa Asabe shaharar bokan da irin aikin da yake farin ciki kuwa tuni ya cika Asabe hango Balarabe kawai take a tafin hannunta tana jujjuya shi kamar yadda ranta yake so.
🤗AYI HAKURI YAU TYPING 📲 DIN BABU YAWA KUMA BANI DA CHAJI📱 GASHI SABODA INA MATUKAR 'KAUNARKU A GIDAN BIKI NAYI MUKU TYPING🍇😘🤣.
MRS AL'AMEEN AHMAD CE 😘
Yusrah Musa Abubakar maman little Zaran aunty 😂🤣🤗🌹✌️.
🌹🌹🌹🌹🌹
🌍Duniyar da za'a barta
Me ya kawo had'ama?🤨
🏙️Rayuwar da zata 'kare
Ina wani farin ciki?😧
Ana sauraron mutuwa😢
Ina wata walwala?
Jikin da zai zama gawa 😔
Me zaisa alfahari?
'Karshen da makomar sa kabari 😭
Me zai jawo girman kai?
Duk wanda ya manta da wannan 😟
To ina yabar hankalin sa?🤔.
🌹💞MU'KAMIN KA DA GIRMA YAKE ME KA'ABU DA ZAHIDU KA TAKA DAI DAI UBAN GIDANA YA RASULULLAH💖💝.
A baitin farko sunanka ne ya Al Aliyu ina tawassuli ga annabin nan almakiyu sirrin wadatuwa wanda ya zamma madaniyu albarkacinsa nazo kai mini ya 'kawiyyu ka 'kara bani dama in wa'ke nuru zatullah.💞💘
Summas salatullahi alam daharujjanani mai kausara da zam zam ya sahibul bayani mai kyau da kyan gani ya sirrin samun sukuni wadatuwar wadata kaine ayyunul ya'kini lale wa marhaba bika ya kairu kal'ki indallah.❤️💝
Ranar kowa yana kasa kai kuwa kana buraka mala'ku rundunar Allah na bayanka suna ta gaisuwa da sallamar su a gareka ranar dukkan annabawa ne fadawan ka ashe kwa zamu sha kallo matsayin rasulullah,🥀🌹🥀
Niko nace ka taka daidai abban kasim ina isar waninka a yau ya jikan hahim aljannah taka ce makiya ba uhm ba um um ashe kwa zasu sha narko tunda sun 'ki sallallah💕💚.
TYPING 📲 {Sat 20Apr 24 02:18PM}%🌹👉 YUSRAH MUSA ABUBAKAR.
👑ME KAMAR SARKI 👑
WHATSAPP NO:234 905 527 3614.
Story and written
✍️Mrs Al'ameen Ahmad ce maman little Zaran aunty 💅.
Wannan page din naka ne d'an uwa rabin jiki ha'ki'ka kai jarumi ne a cikin jarumai jarumtacce a cikin jarumtattu u're the champion 🏋️💪 best hero in the world 🌹 d'an uwa na Allah ya tsare mana kai ya tsare ka daga sharrin miyagun makiya annabi na wannan daji Sambisa😣😥 Allah ya dawo mana dakai gida lafiya cikin aminci alfarmar Manzon Allah saw Amin 🤲👏.
CPT. SALISU ABDULLAHI (*()*) KOLI🍟 ME TAMBARIN NO GOING BACK👮💪🔫🔫🤛👊💣.
YUSRAH MUSA ABUBAKAR MRS AL'AMEEN AHMAD CE MAMAN LITTLE ZARAN AUNTY 💃.
[email protected] INA MASOYA 'YAN UWANA MA MAKARANTA (READER'S)📚 INA MATUKAR FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA GA WATA BABBAR DAMA TA SAMU YAR UWA KO DAN UWA MAKARANCI KANA NEMAN LITTAFI SABABBI KO TSOFAFFI NA TARIHI KO NA YA'KE YA'KE WANNE A CIKI KAKE DA BUKATA? HUMM MAZA KA MATSO KUSA GA BABBAR DAMA TA SAMU TASKAR HAUSA EBOOKS TA SAMAR MUKU SABUWAR DUNIYA WATO SHAFIN SU NA MR HAUSA EBOOKS KUMA KODA LITTAFI KA RUBUTA KANA SON YA'DAWA ZASU DORA MAKA SHI SHAFIN SU NA GOOGLE TWITTER FACEBOOK DA TELEGRAM KAI HARDA INSTAGRAM KAWAI YAN UWA KU DANNA WANNAN LINK 'DIN.
Taskar Mr Hausa Ebooks
http://tnovels.com.ng/novels/ sai kuyi serch kuna kasa sunan littafin da kake so kai tsaye zaka shiga shafin sai kayi downloading duk littafin da kake so🤗.
#VOTE
#SHARE
#COMMENTS
#FALLOW
31~AL-KHABIR
The all Aware
33~AL-HALIM
The Forbearing.
16~Allahumma salli wa sallim ala sayyidina muhammadin sayyidil Nadiminah.
Bintu Musa jikar Abubakar Muhammad.
🌄 INFANT ND PRETENDING 🌄
Episode 31&32
Har dare ya fara nisa wajen karfe sha daya babu likitan daya fito balle su samu wani d'an labari dazai sanyaya musu rai a gajiye Sabi'u ya kalli Habu dayai tagumi yana cewa "Habubakar ya Kamata kaje gida dare kada yai nisa ga Rakiya ku tafi tare" kallonsa Habu yai tare da girgiza kai yace "yaya Sabi'u bazan iya tafiya na barka ba cikin kad'aitaka ga damuwa bayan babu likitan daya fito balle muji abinda ya sameta bazan iya zuwa ko'ina ba anan zan kwana" dafa shi Sabi'u yai yana cewa "a'a Habubakar na sani kayi matukar damuwa da hakan amma zan baka hakurin dan Allah ka tafi gida ka dawo da safe kaji"? Shiru Habu yai tare da sunkuyar da kansa kamar me tunani zuwa wani ya d'ago zaiyi magana Sabi'u ya dakatar dashi "a'a dan Allah kar kace komai ka tashi ku tafi" mikewa habu yai batare daya sake cewa 'kala daidai Rakiya ma ta tashi tana d'iban kwanuka Sabi'u ya d'ora da cewa "yauwa habu gobe da safe kaje gidan malam Zayyanu kace wannan kud'in dana bashi ya baka na fasa sayan gonar baba ce bata da lafiya zan biya kud'ad'en asibiti" kai Habu ya d'aga "to zan fad'a masa saida safe" Allah ya tashe mu lafiya" har wajen asibitin ya rakosu yana sake jaddadawa Rakiya tazo da wuri.
Ramatu na zaune da safe a kofar d'aki Ilyah ya shigo da sauri sai ganinsa tai a kanta kamar an jefoshi har haki yake binsa tai da kallon mamaki tana cewa "kai makau lafiya meye hakan zaka shigo min a wani hargitse kamar sabon kamu meya faru"? Kasa zama Ilyah yai sai kaiwa da komowa yake harda gumi yace "yanzu naji labari wai babah Salamatu bata da lafiya an kai ta asibiti" tsaki Ramatu tai tana zafga masa harara tace "au Salamatu bata da lafiya shine na wannan shigowar a gigice kana dawurwuri kamar me neman wani abu saime dan tana jinya asirin tane ya fara tonuwa irin 'kulle 'kulle da makirce makircen da take ne ya fara dawowa kanta kaga yanzu kowa zaisan ita ba mutuniyar arziki bace sungungumar asarace" "kai dan Allah wai me kikeyi haka"? Gyara zama Ramatu tai "ubanka nakeyi haka asararran banza asararran wofi wanda ya rako maza meye hadinka da Salamatu ne dan malafar ubanka fad'a min naji idan ta fini martaba sai nasan matsayin daka ajiye ni tunda dama ka fara nuna matarka ta fini mu'kami inaga nan gaba zakace banice na haifeka ba" jin abinda Ramatu tace Ilyah yasan fitina kawai take nema saboda kwana biyu babu Bara'atu da take saukewa damin bala'i shiyasa zata koma kansa amma bari ya bita a sannu zama yai kusa da ita yana cewa "kiyi hakuri nifa ba haka nake nufi ba gani nai ya cancanta a dubata tund.. .......,........