← Book details Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 143 OF 145

Sashe 143

Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ka fara fad'a masa ba inda zaka kana tare da matarka" murmushi yai "shikenan Mrs Asad as you wish abinda kike so shi za'a yi hakan yayi miki? bari na fad'a masa yanzu ma kuwa karya jawo ki sake ni😂😂😂" zai fita da sauri ta ri'ko shi "ina zakaje ka kirashi a waya📱ka fad'a masa" kai lallai ma yarinyar nan akwai kishi bai ta'ba tunanin haka take ba sai yau tab juyowa yai yana jawota jikinsa ya d'an sunkuya kad'an yana had'e bakinsu ri'ke masa hannu tai tana son zamewa itafa har ga Allah ba haka take nufi ba kawai kishinta ya yun'kuro ne saboda jin yace Makiyyah ma tana sonshi shine ta sake kin hankalin ta yai mugun tashi gara Zarah ma tunda ba 'kasa daya bane sai ranar da suka had'u balle tana tsoron sa kuma da wanda yake sonta wannan an rufe babinta ga Makiyyah akan layi.

Gajiya Ajeeb yai yana sake zuwa ya 'kwan'kwasa "wai Asad wanne irin iskanci ne wannan ka nuna mana"?.

Jin ana sake 'kwan'kwasawa yasa Asad saki Amatu zai fita amma tsabar rud'ewa Amatu bata iya banbamce muryar Ajeeb ne yai magana ba sai taji kamar saukar muryar mace haba wa ganin ya nufi kofa a sukwane tasha gabansa muryarta na rawa tace "please karka fita kaje gurin ta dan Allah" kamar zaiyi dariya yace "gurin wa" cike da kishi Amatu tace "gurin Makiyyah" "ni dake nace miki gurin Makiyyah zanje Ajeeb nefa ke kirana" kamar zatai kuka tace "nidai Allah bazaka fita ba saidai idan tare zamu je ai naji muryarta ba Ajeeb bane" "kai da yaushe kikaji muryar ta anan ko duk so kike ki samu mafakar da zaki hana na fita? Ok shikenan na fasa fita hakan ya miki"? d'aga waya yai ya kira Ajeeb yana d'auka yace "kai Ajeeb bazamu samu had'uwa yanzu ba Mrs Asad ta hani ni fitowa wajen bayan sallar isha idan mun dawo a masallaci zamuyi maganar" yana fad'in haka ya katse kiran wayar Ajeeb yabi da kallo baki a bud'e yace.

"Lallai ma Asad d'in nan d'an rainin wayo ne".

"Aha meya faru wani abu yace maka"?.

"Eh wai wani muje zuwa bayan sallar isha mayi magana" "Haka yace? tabdijan dama irinsu Asad in aka samu abinyi sai a hankali ya zamuyi muje kawai" juyawa sukai suna fita daga part d'in.

Amatu tana tsaye sai huci take kallo d'aya Asad yai mata kawai ya saki murmushi yana cije lips dinsa tare da jinjina kai yace "kin hana ni fita kin hana ni aikina sannan kin zuba min ido kina kallona ko duk cikin salon style d'in kishin ne? sai kiji dani".

Cikin shagwa'ba tace "to ni mezan baka"?.

"Oh bakisan me zaki bani ba kuma kika hana ni fita"? Lallai ma yarinyar nan baki da abinda zaki bani da gaske? ni ina da wanda zan baki zo muje zuwa nan da kiran sallar magriba saikin yabawa aya za'kin ta" d'aukar ta yayi a hannu sukai bedroom🙈.

Uhm😂 Uhm😂😂 Uuhmm😂😂😂 inji me ciwon baki nikam bari nayi nan🏃.
A'a abun mamaki 👯ina fitowa daga part naga Najat da Zarah d'an Adam suna kokarin shiga🤭 dakatar dasu nai kai kai ina zuwa haka? Wani kallo sukai suna cewa "oh ziyara muka kawo wa Amatu da Asad yane?🙄 Baki na ri'ke "ziyara dai gaskiya yanzu basu da lokacin ku dan haka kuzo mu juya🤫"🚶 hararata sukai suna wuce ni suka ce "mukam zamu shiga zamuje muga yadda ake soyayya🙈🙊😜🤩 oh ni yarnan me zan gani haka da gaske gulma zakuje suna shirin bud'e kofa sukace tsaya kallon ruwa kwad'o yai miki 'kafa🤣😁 amma me sunji kofa a rufe dole suka ha'kura ina musu dariya muka juya tare🙉🙃.

Kamar yadda Asad yacewa Amatu yana da abinda zai bata hakane ya faru yana sane dan horata saida ya d'age 'karfin sa ya gwangwaje ta tayi shirun tayi dauriyar ta cije amma me? A karshe da taji numfashinta yana hawa da sauka yayi sama yayi yai 'kasa yana neman hanyar ficewa yasa ba arziki ta soma ro'kon sa da yimasa magiya ya rabu da ita maimakon ya 'kyale ta sai taji yana sake sabon style😂 zaro ido tai tana tana zunduma masa ihu ruff ya rufe bakin ihun da kiss😘 iya gajiya da wahala ya bata saida ya tabbatar taji jigata jikinta ya fad'a mata kafin ya rabu da ita abinda batayi ba ko a first night d'insu wato kuka yau kam da taga mutuwa a fili ta gunzashi har hawayen ta ya daina fita dan kansa wuya ta fito dashi azaba tasa ya 'kafe idanuwanta duk sun kumbura fuskarta tayi jaa.

Tana zaune akan sallaya bayan sallar isha ya shigo d'agowa tai suka had'a ido sai kuma ta d'auke kai tana cigaba dajan carbin📿 dake hannunta zama yai a gefen bed yana kallon ta kamar zaiyi dariya 'kala bata ce ba sun d'au lokaci a haka kusan awa d'aya da rabi ta'ki tashi kuma kamar ta fara jin barci idonta sai kullewa yake yana bud'ewa wani lokacin harda lilo take irin na me gyangyad'i.

"Mrs Asad" kamar a mafarki taji saukar muryarsa cikin kunnen ta da sauri ta bud'e ido a firgice tana kallon sa da alamar tambaya yace "barci kike a zaune"? Shiru tai ta'ki bashi amsa dan itafa yanzu fushi take dashi "kina jina kikai shiru? Kodan nasan yau fushi kike dani shine abinda zuciyarki tace" da mamaki ta d'ago tana masa kallon ya akai ka sani? Gira ya d'auke yana mi'kewa tsaye ya tako inda take yana cewa "Mrs Asad na gama sanin halayenki yanzu babu abu da zakiyi wanda basan fassarar ma'anarsa ba ko baki magana ba" ya karasa maganar yana mi'kar da ita tsaye runtse ido tai yana kallo yace.

"Ya dai"?.

Had'e rai tai batace masa komai ba d'an ta'be baki yai yana cire mata hijab d'in yace "basai kince komai ba nima tasan da haka kinga nan gaba idan nace zan fita da gudu zakice sai ka dawo Allah ya tsare koba haka ba"? 'kara kwa'be fuska tai jin abinda yace hawaye na cika mata ido tace "wato dama dan ka hukunta ni kayi min haka ko"? Kallon ta yai yana murmushi yace "eh saboda bakisan me d'an uwa na zai fad'a min ba d'azun amma kika hana ni fita kuma hakan ma ba ha'kura naiba yanzu fa dare yai kinga dad'in baki hukunci zuwa nan da asuba" yana rufe baki ta fashe masa da kuka tana zame jikinta daga nashi zata bar gurin da sauri lokaci guda ta tsaya cak tare da runtse ido wasu hawayen na zubo mata ta d'an dafe kanta dake sarawa juyawa saitinsa tai zatai magana ya d'ora yatsarsa akan bakinta yana cewa "keep your mouth shiiittt🤫 basai kince komai ba nagane muje" ri'ke hannun ta yai suka fara tafiya da'kyar take d'aga 'kafa suka fita a part d'in suna shiga d'ayan cikin d'akin aikinsa yana kunna laptop d'insa yaga babu aikin dayai d'azu duk delete ne akai tsayawa yai da mamaki sai kuma ya juyo yana kallon ta ganin itama shi take kallo yasa ya matso da ita kusa dashi yana cewa.

"Mrs Asad kalli aikin da kikai min d'azu"?.

Kallon laptop d'in Amatu tai ita da yaushe tazo d'akin nan bayan shita bari tayi kitchen "ni ban ta'ba maka laptop ba" "eh ai dama na sani ba cewa nai kin ta'ba min ba kece sila d'azun garin ina sauri nabi bayan ki maimakon na danna saving sai na danna delete batare dana lura ba akan hakan me zakice min kin 'bata min aiki kinsa tsarin project d'ina ya wargaje ban samu na had'u da Ajeeb ba da fatan hakan yasa kinji dad'i gashi yau baki kula dani ba tun safe banci abinci ba kuma baki tambaye niba kina sani kika barshi ya 'kone akan haka me zakice"? Muryar Amatu a shagwa'be tace "ni wallahi ban 'bata maka project ba kuma abinci ba cewa kai zan zuba maka poison🤮 ba"? 'Dan zaro ido yai kamar irin ya manta d'in nan yace "eh 'kwarai anyi haka na fad'a to yanzu ya zaki dani ke kinci abinci ne"? "A'a ni na 'koshi" "ok na 'kosar dake madarar dad'i d'azu ba shiyasa naga har wani haske da 'kiba kikai kalli 'yan kumatuttukan ki sun ciko gaskiya ne Mrs Asad, Asad ya iya kiwo right"? 'Dagowa Amatu tai tana kallon sa kamar zatai kuka tace "wanne irin kiwo" "irin wanda kika sani" "ni bansan wani kiwo ba ko irin na raguna"? "A'a irin wanda nai miki d'azu dai ba gashi kinyi kyau kin sake haske ba" wani iri Amatu tai da fuskarta jin abinda yake cewa dafa kafad'unta yai yana kallon cikin idanuwanta da murmushi yace "look your face" "me fuskan nawa yai" "kamar faten dankali" ya fad'a yana 'boye dariyarsa "Allah ni dai a'a zan had'a ka da Mami" "ok da gaske kike? Muje naci abinci a wurin ta dan wannan yanayin naki nasan yanzu nace ki sama min wani abu dazan ci ma tashin hankali ne tafiya naga wuya take baki kamar yaune first night d'inki muje wurin nata daga can saiki had'a ni da itan" ri'ke hannun ta yai suka fita zuwa part d'in Mami tana zaune a parlor tare da wasu amintattun bayinta masu mata hidima su biyu suna d'an d'ebe mata kewa kafin lokacin kwanciyar ta yayi domin yau Emire Alhassan a part d'in Sultana Fatima yake tun la'asar tamai sallama ganinsu yasa da murmushi fal fuskarta ta tashi zaune daga kishingid'en da take cikin nuna jin dad'i da farin ciki zama sukai suna gaida ita ta amsa musu da dukkan annurin da yake fitowa daga zuciyarta saidai tayi mamakin ganin Amatu a haka kallo d'aya ta mata tana cewa.

"Jewel lafiya miya sameki kuka kikai wani abu ne ya faru"?.

Asad hankalin sa nakan waya yace "eh lafiya Mami dani ne" kallon sa Mami tai da sabon mamaki tace "dakaine kamar ya jimin babban kwabo kaine ka sata kukan har haka kalli yadda idonta da fuskarta suka kumbura kuma kanace dakai ne me kai mata"?.

Kai ya girgiza "babu komai kawai tamin laifi ne na hukunta ta".

"Ka hukunta ta kamar ya dukan ta kayi"?.

"A'a Mami".

"To mekai mata da har zatai kuka irin wannan Asad banda mugunta fa"?.
Chapter 143 · 0% Book details