Sashe 144
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Allah ki yarda Mami ba komai nai mata ba" "shikenan na yarda amma zan gamsu ne kawai idan ka fad'a min abinda kai mata"? "Mami ba wani abu ne me zafi ba kawai d'azu Ajeeb yaje akan zamuyi magana shine ta hana ni fita wai kar naje gurin Makiyyah ai taji muryarta bayan kuma Ajeeb ne sannan tasa na 'bata aiki na shiyasa ni kuma na bata hukunci daidai da ita".
Kallon sa Mami tai tana cewa "daidai da ita haba Asad wanne irin azababban hukunci ne haka"?.
"Mami ina jin kunyarki bazan iya fad'a miki ba".
"Amma Asad meyasa da alama baka da gaskiya"?.
"No Mami ina da ita kawai dai tsakanin mu ne shiyasa bansan ya zance kota ina zan fara ba bazai koda siffatu bane Mami ki gafarce ni" shiru Mami tai ta d'an lokaci tana kallon shi kafin ta kalli Amatu data sunkuyar dakai cikin zurfafa nazari can ta gano wani abu guda shakka babu bai shafe taba ta fahimci inda Asad ya dosa amma meyasa ya rasa inda zai hukunta ta saita haka kodan ita yanzu soja ce zata iya jure kowacce irin wahala ce shi yasan da haka shiyasa yabi ta wannan hanyar d'agowa tai kamar bata fahimci komai ta ri'ko hannun Amatu tana cewa.
"Ayya jewel kiyi hakuri kinji Asad bai kyauta miki ba duk da ya'ki fad'a min amma babu komai kiyi hakuri kinji" kai Amatu ta d'aga tare da sau'ke ajiyar zuciya sai yanzu taji sawaba a ranta da kunya ta hanata d'agowa jin Mamin bata fahimci komai ba yasa yanzu ta iya ciro kai har tana dubanta taga tana murmushi a d'an sake tace.
"Mami abinci zaki bashi ya'ki cin nawa"?.
"Shi wa kenan? Waike banda suna ne just ki kirani da Aliyu Alhassan d'ina"? Shiru Amatu tai masa tana kallon Mami wacce da mamaki tace "meyasa Asad ka'ki cin nata"?.
Itama Amatun kallon sa tai tana cewa Mami "wai cewa yai bai sani ba kona saka masa poison a ciki" "kai subahanallah poison kuma? Akan wanne dalili"? "Mami dan kawai yace yana son wasu yan matan" "oh ko akan haka d'azu Zarah ta shigo tana kuka naji Liyuzah tana tambayarta amma bata bata amsa ba sai kallon kofar shigowa take saida Fadilah suka shigo daga part d'in ku ma'asumah tace dakaine meya faru ne".
"Babu komai Mami kawai yarinyar na tsoro nane gashi tasa Aunty Fadilaty cikin matsala acan wai dangin babanta suna ganin laifinta ta hana taso Haysam ni kuma na mata barazana akan idan har bata amince masa ba gobe za'a d'aura mana aure bayan nasu Ajeeb akan haka itama wannan goggon mukai fad'a"😂.
"Ok to shikenan dai komai ya wuce jewel d'auko masa abinci" mi'kewa Amatu tai tana zuwa ta d'auko tana kawo masa ya d'ago yana mata wani kallo d'an hade rai tai wato nufin sa a gaban Mamin ma bazai ci da hannunsa ba itace zata bashi kai ya d'aga mata "eh kece zaki bani" d'an satar kallon Mami tai ganin hankalinta na kansu yasa dole ta zauna a gefensa kamar zatai kuka ta soma bashi baifi spoon nawa ya amsa ba yace ya isa.
"Dama dai ba yunwa kake jiba Asad"? Mami ta tambaya tana kallon shi "eh Mami kawai dan mu gaida ke muka zo tafiya zamuyi saida safe" "to Allah ya tashe mu lafiya" mi'kewa Amatu tai itama tana mata saida safe da kallo Mami ta bita kafin ta d'an girgiza kai tana cewa "mu kwana lafiya jewel" fita sukai daidai Ajeeb zai shigo ya kallesu yana cewa "Asad me zamani babyn Mami kana lokaci irin wannan cilin haka dama zakai sanyi haka"?.
Had'e fuska Asad yai "to me ya kawo wannan maganar kuma"?.
"Babu jeka abinka masu amarya muma dai gobe iwar haka insha Allahu muna tare da namu abar hura mana hanci ana mana kallon bachelor's tuzurai😂".
"Kaifa kana da matsala Ajeeb to yanxu kuma meya kawo maganar"?.
Dariya Ajeeb yai "saboda in tuna maka ku yanzu kun zama tsofin mune sababbin fil😎" ta'be baki Asad yai yana cewa "wannan kuma kaiya dama muje" ya fad'a yana jan hannun Amatu sukai gaba d'aga murya Ajeeb yai yana cewa "kaima ya dameka d'an uwana Asad masifa iri iri ka iya" ya karasa maganar yana shigewa part d'in Mami.
dare misalin karfe takwas da rabi Asad da Amatu suna part d'in Mami Ajeeb ya shigo ganin babu kowa sai su da alama Mami bata part d'in tana gurin mai martaba Alhassan sai iya su sallama Ajeeb yai amma shiru basu amsa masa ba sun shagala a kallon juna gyaran murya yai yana cewa "tofa jama'a yau nake ganin abinda ya fi 'karfin idona dan Allah ku daina kar kusa na makance yanzu tsakani da Allah idan Mami ta shigo ko wani ya zakuce irin wannan abubuwa da kuke lallai Asad baban 'yan love😂 wato soyayya har a 'bangaren Mami? Kodan ai ba abun mamaki bane tunda kiss kana iya yi mata gaban kowa amma dai please Asad ka rage romiyo".
Wani kallo Asad ya masa jin abinda yake cewa "wai Ajeeb meye naka na samun ido ne I think matata naiwa haka bata kowa ba dan haka bana son sa ido da munafirci kai wa yasan iya iskancin da kake har danna kalli matata zaka zauna kana min kwakwazo".
Dariya Ajeeb yai yana zama yace "dole na fad'i gaskiya kodan soyayya ta rufe maka ido ai bansan gaba zaka zauce akan so har kamar haka ba?" "To Ajeeb idan yafi haka ma meye damuwar ka"? "Babu amma dai ya kamata ka girmama ni Asad domin nine mafarin komai saidai idan ka'ki Allah".
"kaine mafarin komai kamar ya? Dama kaine ka had'a mu kasan meye tsakanin mu ne"?.
Gira Ajeeb ya d'aga yana cewa "eh na sani mana tunda silata ne komai ya faru badan niba har abada bazaka ta'ba sanin da akwaita a duniya bama amma nayi magana kake neman d'ora min laifi nasan na iya za'be koba haka ba"?.
"Kaga malam bafa kai bane ka bani ita ba Allah ne domin da can ma wannan yarinyar za'bi nace dan ka zama silar had'uwar mu baka isa kace zakai min wata magana ba".
Dariya Ajeeb yai yana kallon Asad daya had'e rai yace "kan bala'i jimin yaro d'an rainin hankali a gidan uban wa ta zama za'bin naka? Amma bamu kake fad'awa ba saidai ka fad'awa bako wanda mota ta sau'ke kajishi Ameer da wata magana mutumin daya burkice bayan dayaji dashi aka d'aura auren yanzu kuma ya fada tarkon so yana jin kunya shine zai fake da cewa dama can za'bin sace wai asad zu'ki ta malle ban kama ba sake dai naji wannan, meye na gaba"?.
'Kara had'e fuska Asad yai jin yana neman mayar dashi abinda yaga dama yace "dama ni dakai kaji nace ka kama ita wacce kake maganar a kanta ai tasan komai kuma ta fahimts tasan waye ni a gurin ta kaga duk wani hauka da zaka fad'a a banza saidai ta kalleka".
"Oh haba dai da gaske kake ko 'karya"?.
"Ban sani ba".
"Kada Allah yasa ka sani wallahi Asad kana da abin mamaki ban ta'ba tunanin nan gaba zaka susuce ka zauce akan so ba sai dana gani da idona da wani ni yace min zuwa yanzu zakai taushi zan 'karyata sai gashi na gani na zama ganau ba jiyau ba hummm Asad baban soyayya surukin aure ada tunda naga kana kunyarshi amma ba matsala, yanzu fad'a min yaya kake jinka"?.
Banza Asad yayi dashi ya baiwa iska ajiyar sa maida hankalin sa kan Amatu Ajeeb yai yana cewa "nasan ke zaki fad'a min gaskiya meye tsakanin ku da Asad ada can har yace ba nine na had'a kuba dama ya sanki kafin nan amma bai nuna ba sai yanzu da gaske ne"?.
Kafin Amatu tai magana Asad yace "ban amince kice komai ba" wani kallo Ajeeb ya masa "kai lallai ma Asad d'in nan wanne irin black habit ne wannan ka nuna min"? Asad bai bashi amsa ba sai mikewa dayai yana kallon Amatu alamar ke nake jira d'an murmushi tai tana girgiza kai wato Asad rigimamme ne na ajin 'karshe "me kike tunani ko na barki ki fad'a masa"? Dawo da kallonta kansa tai tana karantar abinda ke cikin idonsa na tambayar dayai mata kafin tace "eh" tana sake duba masa ido taga yadda yanayinsa zai kasance amma me bata ga komai ba a tattare dashi Ajeeb ya kalla yana cewa "zaki iya fad'a masa tunda ya matsa" hararar sa Ajeeb yai "ai daka hana ta dan naga sai wani hura hanci kake" "ba dakai nake magana ba bani da lokacin ka ina magana ne da matata" dariya ce ta kama Ajeeb wato dan anyi magana sai yace matata uhm akwai abu a 'kasa Amatu ta dabam ce idan ya fahimta akwai wani abu a tattare da ita wanda yaja hankalin Asad yasan waye shi idan har kaga ya d'aukaki abu ya bashi muhimmanci tofa ka binciki wannan abu ba 'karamin kai bane...........................
Katse masa tunani Asad yai da cewa "malam meye kake wani kalle min mata bafa nason 'kwartanci"🙉 rufe baki Ajeeb yai yana zaro ido waje yace "subahanallahi 'kwartanci kuma? Nida nake tunani shine zakai min sharrin daka saba uban waye ya fad'a maka ita nake kallo"? .
"Ban sani ba da ban ganka bane sai kace sharri".
"Tabd'ijan Amatu kina jinsa ba? Gaskiya wannan mijin naki akwai masifar sharri sauri ki fad'a min ku tafi karyai min fassarar da zata sani kuka in anjima" kau dakai Amatu tai tana dariya a hankali ganin yadda Asad din yai da fuska jin abinda Ajeeb yace kafin cikin nutsuwa ta soma fada masa abinda ya faru shekaru sha biyar baya da suka wuce a lokacin da suka had'u dashi sanda Malam Habu zai kaita makaranta da duk wani zance da sukai a gurin shikam Ajeeb kai kawai yake d'agawa yana mamaki harta gama kafin ya kalli Asad yana cewa.
"Ayya Asad Allah sarki d'an uwa na sannu da 'ko'kari ashe da gaske kake ka santa tun da