Sashe 60
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mi'kewa Hassan yai yana cewa "kaima kenan Hussaini balle ni akan Amatu ai inaga saidai na markad'a mutum nayi farfesu dashi🤣😄 nikam nayi gidan kawuna Habubakar yau acan zanci abincin dare🙊" yana rufe baki Hussaini ya ture kwanon abincin dake gabansa shima yana mi'kewa ya kalli Bara'atu data bisu da ido yace "umma munyi gidan kawun mu Habubakar acan zamuci abincin dare karki d'ora damu idan kuma umma Maimuh ce itama ki fad'a mata karta dafa damu yau ko 'kasa aka dafa a gidansa shi zamuci🙉" suna kallo basu da damar hanawa haka suka fice numfashin daya tokarewa Ilyah a 'kirji da'kyar ya fisgoshi yana sake kallon hanyar fita yace.
"Na shiga uku Bara'atu kiji wata masifa da yaran nan suke neman d'ora min kawai ina zamana da arziki na zasu auro masu 'kashin tsiya su sa na talauce to wallahi bada yawu na ba lallai zasuga fushi na akan wannan al'amarin idan basu rabu dasu ba".
Bara'atu dake tsaye guri daya ta kasa gaba ta kasa baya sai maimaita maganar su take na cewa wallahi tallahi saimun auresu ko mutum zaiyi bunga akwai matsala gagaruma ko itama bata kaunar wannan auren dole ne ta dakatar dasu da 'karfin tsiya.
"Wallahi baku isa ba inna yarda kun auresu ni ba 'yar halak bace shegun yara dan kunga kun zama samari karfin ku ya kawo shikenan kuke ganin kamar kunfi 'karfin kowa zanga ta yadda zakuyi auren ba tare da yardar muba harda ba wani so'ko'kon dazai hana tabd'i gaskiya yaran nan sunyi nisa".
Cikin takaici Ilyah yace "dani suke so'ko'kon wai ko zanyi bunga?😭😭 akan iyalan gidan Habubakar suke fad'a min haka amma shikenan nima take d'in zanga uban dazai amince ya d'aura musu auren a 'kauyen nan ban ganshi ba dan ko mai gari ne wallahi bai isa ba yasan sauran ai tunda yana amfana ta kud'i da kayan abinci yai min gardama yaga yadda ake wasan tsutsa🐛 a rana🌅 su kuma zasu dawo gidan su sameni dan ubansu tunda dawowa sukai domin su d'ora min hawan jini su kashe ni saidai su koma inda suka fito akan su auri 'ya'yan Habubakar gara idan sun tafi karsu dawo garin nan har abada zaifi min kwanciyar hankali da abinda suke 'ko'karin jawo min".
Maimuna na d'aki tana sauraron su bata fito ba dan kar ace tayi gulma tunda ba abinda ya shafeta bane kuma Ilyah dan bazai gane bane rashin biyayyar dayai wa Baffah ne alhaki ya fara bibiyarsa kuma zaici gaba da bibiyarsa har karshen rayuwar sa tunda bai nemi yafiyar Baffah ba baiyi zaman d'a na gari dashi ba taya zaice dole 'ya'yansa sai sun bishi bayan shima bai kasance mai biba dukkannin halin Ramatu na mayar da martani da rashin 'kyaliya su Hassan shi suka d'ebo dan haka zaisha kwasar ba'kin ciki damuwa yanzu ya fara gani kiran ya shiga uku ya jira dai lokaci ne gaggawar me yake tafiya dai wata rana saiya kasa furta wata kalma balle ya samu bakin magana ko kad'an bata jin haushin duk wani abu da zasuyi masa domin taga kalar wulakancin da sukewa Malam Habubakar shida Bara'atu talauci aiba hauka bane tana jin tsoron gaba Ilyah zai iya taka matakin da malam Habubakar yake ciki yanzu daga baya Malam Habun kuma Allah ya d'aga shi ya zama wani abu amma duk rashin kunyar Ilyah a wannan lokacin tasan bazai iya fuskantar shi da sunan ya yafe masa ko ya taimaka masa ba domin Allah yana taimakon bawansa matukar bawansa yana taimakon d'an uwansa musulmi sauke ajiyar zuciya tai tana sake gyara kwanciyarta domin ba itace da aikin gida ba gara tai bacci datayi ta sauraron zancen su tunda taga Bara'atu ma layinsu d'aya da Ilyah zuciyarsu bamai son ganin d'an uwa cikin farin ciki bane amma Bara'atu da bazata manta ba itama fa haka iyayenta suke a fatare a talauce auren Ilyah datai ne ta samu guri take d'an aika musu da kayayyakin abinci ai Ramatu batai 'karya ba da tace tazo a 'kar'kashe ta samu guri ta zama 'bukekiya kamar alade🐖 hummm rayuwa ce ba wanda yasan gobe🤨 subi a hankali su taka a sannu akwai ranar nadama ranar da zasuyi kuka da idonsu.
TO YAU KAM NA GAMA TYPING SAI ALLAH YA KAIMU GOBE DA RAI DA NISAN KWANA INSHA ALLAHU ZAMU D'ORA LITTAFIN ME KAMAR SARKI 👑 A INDA MUKA TSAYA🙅.
Kudai ku kasance da👇
MRS AL-AMEEN AHMAD CE 😘.
TYPING 📲 ME KAMAR SARKI 💎👑🎧 💋YUSRAH MUSA ABUBAKAR💋 🌹🤙.
👑ME KAMAR SARKI👑
👌 SABUWAR DUNIYA KUZO KUYI KALLO DADI YANA JIGAWA GARIN ILIMI GARIN ADDINI ZAMAN LAFIYA JIGAWA 🍇️🗻🏞️🌃.
AYI HAKURI IDAN AN SAMU TYPING 📲 ERROR 🔴🛑 MATSALAR KEYBOARD NE🤫.
✍️Mrs Al'ameen Ahmad ce 😘.
Inai muku barka da wannan lokaci fatan kuna cikin kyakkyawan yanayi🌄 Allah yasa haka Amin 🤲👏🙏.
DON'T HARM ANYONE🤫 DON'T ALLOW ANYONE TO HARM YOU 😡😠
_____________________
43~AR-RAQIB
The watchful
44~AL-MUJIB
The Responsive
21~Allahumma salli wa sallim ala sayyidina muhammadin sayyidil Muhsininah.
🌄 PALACE ND DISPLEASE🌄
Episode 43&44
Masarauta gabadaya yau ahlin gidan suna tare guri daya suna wani babban d'akin shan iska 'kawatacce mai girma sosai mai martaba Alhassan yana waje daya da matansa shima mai girma Alhussain yana gefe da nasa sai sauran samarin da 'yan matan suma can suna ta hayaniya kowa fira yake cikin jin dad'i saidai amma a 'bangaren mai girma Alhussain idan ka duba zakaga akwai matsala domin sultana Hadizah ta cika tayi famm kamar zata fashe sai huci take tana kumbure kumbure shi kuma yana mata magana.
"Hadizah wai me kikeyi haka kinsan abinda kike fad'a kuwa d'an gidan nawa (Asad) zance na yanke ala'ka tsakani na dashi tsabar rashin hankali dan kawai ya daki Khimiyyah? ta farfad'o ne kin tambaye ta laifin me tayi masa ni bana abu da ka bazan ta'ba yarda da komai ba sai Asad ya dawo zanji inace Khimiyyah is my daughter"? Dan haka ki rufe min baki".
Takaici ne ya kama Sultana Hadizah jin abinda yake cewa dama tasan ko kashe Khimiyyah Asad yai mai girma Alhussain bazaiga laifin saba zaice laifin Khimiyyah ne ta rasa wanne irin so ne a tsakanin su amma zatai maganin abun dole ne ta dau mataki tunda ta fahimci mai girma Alhussain yana goyon bayan dukan da Asad yai mata idan har bata tashi a tsaye ta dakatar dashi ba yadda jinin su bai had'u ba tofa wata rana saidai aga gawarta ta sani sarai Asad zai iya kasheta kuma ya kashe banza..........................,...............
Katse mata tunani mai girma Alhussain yai da cewa "kin dai jini ko? Saiki kiyaye kada ki kuskura naji wata magana daga baya da bakisan halin Khimiyyah bane saiki d'aga hankalin ki".
Sabon ba'kin ciki ne ya 'kara lullu'be Sultana Hadizah cikin tsananin takaici ta juya tana kallon yadda Sultana Hauwa (Mami) take dariya ga Sultana Fatima na taya ta mai martaba Alhassan kuma yana murmushi wato iyayensa (Asad) suna cikin farin ciki basu damu da jinyar 'yarta ba su kuma gasu shaid'an ya baza musu gariya😂 sai fad'i in fad'a suke 'kwafa tai tana dawo da kallonta kan mai girma Alhussain tace.
"Wallahi akwai mugunta a cikin al'amarin nam kawai dan ka'ki yarda ne amma na tabbata Khimiyyah babu abinda taiwa Asad zaluncinsa ne kawai ya motsa ai dama ya tsaneta tun tana yarinya bata had'a inuwa d'aya dashi baya barin ta tayi wargi tsabar ba'kar zuciya da......,......................
'Daga mata hannu mai girma Alhussain yai yana cewa "Hadizah ya isheki haka ki rufe baki tun kafin ki fusata ni zanyi abinda bakya zato wanda baza'a ji dad'i ba umarni nane wannan zan baki ba shawara ba".
Kuka sultana Hadizah ta fashe dashi tanajin kamar ana mata yayyafar wuta a jikinta muryarta na rawa tace "yanzu tsakani da Allah wanne irin hukunci ne wannan ka yanke min wallahi yarinyar nan bata da laifi itace da gaskiya dan ka'ki yarda ne sonsa ya rufe ma ido".
"Ko kuma ke son 'yarki ya rufe miki ido ba zan gamsu ne kawai idan Asad ya fad'a min abinda tai masa amma bazan kar'bi uzurin kiba koda Khimiyyah ce ta farfad'o bazan amincewa abinda zata fad'a min ba balle ke da mukaje wajen tare bakisan abinda ya shiga tsananin suba kamar yadda nima ban sani ba".
Jin abinda mai girma Alhussain yake fad'a yasa sultana Hadizah kara sautin kukanta wanda ya jawo hankalin sauran cikin mamaki da tashin hankalin kar ace waya akayo musu cewa Khimiyyah ta mutu mai martaba Alhassan yace.
"Lafiya ko jikin Khimiyyah ne"?.
Kai mai girma Alhussain ya girgiza yana kallon yaran nasu da suma suka bada tension yace "Ajeeb ku d'an bamu guri zamuyi magana" mi'kewa sukai Ameer na cewa "hospital zamu koma yanzu zamuyi magana da doctor Amar yaya yake ganin jikin nata da sauki idan yace a'a gaskiya ina ganin gara mu fita da ita zuwa India ko kuwa dai me kuka ce"?.
"Eh haka ne Ameer yanzu muje ko a hanya saimu karasa maganar domin ni banga amfanin zamanta a asibitin ba tunda ba wani cigaba kullum kaje tana nan a yadda take bata motsa koda yatsarta ne" Annur ya fad'a yana yin gaba suka bi bayansa harda su Shaukiyyah.
Bayan fitarsu mai martaba ya maida hankalin sa kan mai girma Alhussain yace "uhum ina jinka meya faru kukan me Hadizah take"?.
Juyawa mai girma Alhussain yai yana kallon Sultana Hadizah da mamaki wato har lokacin bata daina kuka ba yace.
"Babu kukanta mara dalili ne akan me? Idan Khimiyyah yarta ce nima 'yata ce sannan yaya kaima 'yarkace a tunani na ba bare dukan mu d'aya ne koda Khimiyyah ta mutu kwananta ne ya 'kare wallahi bazan ta'ba kallon Asad matsayin shine ya kashe min ita ba amma wannan matar tana da abinda fad'a wai kuka take akan bazata yarda ba tsabar rashin hankali harda maganar zuwa kotu🙊 tana son fad'awa duniya cewa bamu zama tsintsiya ba laifin d'an uwa daud'ar gora ne amma ita sam ta'ki fahimta saboda shashanci" ya karasa maganar ransa a 'bace.