Sashe 131
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Muje ko" kaita girgiza masa tana nufar hanyar da su Asad d'in suka shiga da sauri sir David yasha gabanta yana ri'ke mata hannu tare da mannata a jikinshi daidai Asad ya fito tare da Amatu Isham ma ya biyo bayansu kallo d'aya ya musu ya d'auke kai yana jan hannun Amatu da sauri yai gaba kuka Clarah ta fashe dashi tana ture Sir David tace.
"Ka sake ni na bishi wai me kakeyi haka? Ka sake ni nace sir David kada mutane su ganmu" d'agowa yai batare da ya saketa yace "ke kike tsoron mutane idan su zaki biye baza kiyi abin arziki ba amma jeki na tabbata zaki dawo neman taimako gurina kofa a bud'e take" ya karasa maganar yana sake mata hannu bata tsaya sauraron sa ba tayi hanyar da Asad yabi da gudu dariya yai yana bin bayanta da kallo wato yana matukar sonta amma ta'ki bashi hadin kai saboda Asad zaiyi maganinta zai rabata da abinda take tunkaho dashi sai yaga ta tsiyar yasan karshe dai dole ta ha'kura ta aureshi.
Lokacin da ta fito babu alamar su asusuce ta koma ciki tana dauko motarta da mugun gudu ta nufi anguwar da Asad yake amma baya gida haka masu gadin kofar gate din sukace kasa nutsuwa tai tayi nan tayi can kamar Asad yabar Marshall islands haka ta shiga tashin hankali mara misali karshe gajiya tai da yawo ta dawo guri daya ta parker motar cike da damuwa kamar ance ta d'ago ta hangosu tafe su uku harda Isham da alama suna cikin nishad'i da sauri ta fito kamar mahaukaciya tasha gaban su tana kallon Asad dayai mugun had'e rai yace.
"Clarah meya kawo nan 6ace min da gani".
Kuka Clarah ta fashe dashi tana fatan Allah yasa baisan tace bazataje dajin nan amma wazai fad'a masa saidai Amatu kallon Amatun tayi cikin 6acin rai ji take kamar tayi tsalle ta sha'ke mata wuya...............
"Baki ji abinda nace miki ba"?.
Jin saukar muryar Asad yasa da sauri tabar kallon da takewa Amatu ta dawo da hankalinta kansa tana cewa "dan Allah ka saurare ni bansan komai ba sannan a cikin sojojin mu wasu suka ce baza mubi bayanku ba amma ni banyi haka da wata manufa ba".
"Dama kinji na tuhume kine? Zargin kanki kike kema baki yarda da kanki ba wazai yarda dake"?.
"A'a Asad ba haka bane nasan na 6ata maka rai d'azu abinda nayi maka was in proper amma bansan...........
"Kinga Clarah bana son wata magana 'bace min da gani babu ta yadda za'ai na yarda dake kin gane ki kama kanki a kaina".
Shiru Clarah tai cikin tashin hankali qarara ya bayyana a idanuwanta ganin yanzu komai nema yake ya dame mata kullum sai qara nesanta kansa yake da ita saboda ya samu Amatu wacce bata jin tsoron kowa zata tunkari ma'kiyi koda zaici galaba a kanta bata ta'ba ganin ta sare to meyasa tunda tasan Asad yana son qwazo da jarumtaka ita bazata zama jarumar ba? Taya zata zama bazata iya wasa da rayuwar taba saidai zata d'auki wani salon dabam wanda ta tabbata dole Asad zai dawo 'bangaren ta huuuuuh ta sauke ajiyar zuciya tare da dawowa cikin nutsuwa waige waige ta fara amma babu su babu alamarsu tsaki taja tana goge fuskarta da qaramin towel kafin ta shiga mota tabar gurin zuciyarta na sake fad'a mata wasu abubuwa data gama yanke shawara a daren taje ta samu Sir David ya ri'ka bata shawarwari da tsara mata abinda ya kamata tayi da haka yaja hankalinta a gidan ta kwana ranar ko damuwa batai ba sannan yace zai taimake ta cika burinta zai taya ta kome da take so.
Washe gari Asad sunyi tafiya da Isham dan haka Clarah da taga baya nan da lalla'bo tazo gidan suka kama hira da Amatu harda dariya batai tsamani ko tunani ba kwatsam suka dawo sai ganinsa tai ya shigo parlon a zabure ta mi'ke tsaye domin ya kashe mata warning cewa karta kuskura ta shiga masa gida koda ace Amatu tana gidan yau kuma gashi ta tsallake dokarsa 6acin ran da take gani kwance akan fuskarsa kad'ai ya sake gigita mata lissafi muryarta na rawa tace.
"Asad kada kayi zargin kowa ba wani abu ya kawo niba"?.
"Clarah what are you doing in my house ba nace miki kada ki kuskura ki zo min gida ba"?.
Jikinta yana kakkarwa tace "ka fad'a ba wani abu nazo yiba Asad dama nazo ne mu gaisa da Amatu kuma ka tambaye ta"?.
"I don't want to see you in my house again".
Ya karasa maganar yana nuna mata kofar fita hawayen da take ri'kewa ya zubo mata tana kallonsa tace.
"Asad wai meyasa baka so na ra'be ka ne"?.
Bai bata amsa ba sai hannu dayasa yana sake nuna mata kofar waje yace "get lost bana son ki sake zuwa min gidana wannan shine kashedi na karshe dazanyi miki kin gane"?.
Kai Clarah ta girgiza cikin takaici da damuwa tace "Asad kada ka manta da alkawarin dakai min cewa zaka aureni idan kayi retire"?.
"CLARAH GET OF MY SIGHT".
Jin wata iriyar dakakkiyar tsawa daya sakar mata yasa batasan lokacin data fice da gudu daga gidan ba tana kuka ba iya Claran ba hatta Amatu ta tsorata domin gaskiya tunda suke bai ta'ba irin haka a gaban taba sa'ar datai ma bai nuna 6acin ransa a kanta ba sai kallon ta dayai muryarsa a nutse yace.
''Da alama kina son d'ora yarda akan wanda bai yarda dake ba ki taka a sannu Clarah ba irin mutanen da zaki saki jiki dasu bane ita kanta bata yarda da kanta abar zargi ce bana son mu'amalar da kuke yi ki ri'ka taka tsantsan da ita ki daina sakin jiki da ita".
Sauke numfashi Amatu tai tana cewa "amma a haka sai naga kamar bata da wata matsala tunda kayi Mata alkawarin zaka aureta idan kayi retire mezai hana kana d'an bata lokacin ka koda kad'an ne"?.
"No ba alkawari nayi mata kawai alfarma na tambaye ta ne idan zata iya jirana tace eh yanzu kuma na tsaya nayi nazari a kanta bazan iya had'a tafiya da ita ba bazan iya auren taba kawai kibar maganar kin gane bana son ki ri'ka tada zancen"?.
Kai Amatu ta d'aga tana cewa "ok shikenan to nagane zan kiyaye" wucewa yai zuwa part d'insa yana cewa "ki duba min wannan o.p.a d'in yau me suke yi'' ok Amatu tace tana mi'kewa itama ta shiga part daya kasance nata a gidan domin dama tun sanda suka zo Isham ya sauya gida saboda zuwan Amatun.
Fitar Clarah kuwa kai tsaye gidan Sir David ta wuce da kukanta ta fad'a masa komai abinda yake faruwa yace mata ta kwantar da hankalinta komai yazo karshe sannan yace akwai wasu ba'ki ma'kiya masu neman abinda Asad ya damu dashi zai had'ata dasu suyi magana kawai a wuce gurin amincewa tayi domin tasan hakan shine babbar mafita a wajenta gara tasan matsayin ta da yadda ya ajiyeta a ransa ya damu da ita.
MRS AL'AMEEN AHMAD CE 😘
See you tomorrow morning.
Tanks 4 ur supports really appreciate it nagode.
🌹IBRAHIM MUSA ABUBAKAR
Yayan mu Allah ya ji'kanka yakai haske kabarin ka😭😭😭😭😭😭.
🌹UMMI MUSA ABUBAKAR
Aunty mu Allah ya ji'kanki yakai haske kabarin ki😭😭😭😭😭😭.
🌹ABDALLAH MUSA ABUBAKAR
D'an uwana qanina Allah ya ji'kanka da rahmarsa Allah yakai haske kabarin ka😭😭😭😭😭😭😭😭😭.
🌹YUSRAH MUSA ABUBAKAR
🌹SALIM MUSA ABUBAKAR
🌹NAJA'AT MUSA ABUBAKAR
🌹FATIMA MUSA ABUBAKAR
🌹AISHAT MUSA ABUBAKAR
🌹ABUBAKAR MUSA ABUBAKAR
🤦🏼♀️Allah ya bamu ha'kurin rashin yan uwan mu😥 Allah ya sadasu da Annabi SAW ubangiji Allah ya musu rahma tare da sauran al'ummar musulmi baki d'aya📿🤲🙏..
TYPING 📲 WED, SEP 4/24 9:45AM YUSRAH MUSA ABUBAKAR.
👑ME KAMAR SÄRKÌ👑
Story wrîttên nd êdîtîng
Mrs Al'ameen Ahmad ce
DEDICATED TO
Mr Hausa Ebook Shuraihu Usman CEO Faunder of taskar novels 📗📙📘.
💫ANNURI WRITER'S ASSOCIATION💫 Home of hospitality and harmony gidan kar'bar mutane hannu biyu da zaman lafiya ÀÑÑÙRÌ haske le'ka gidan kowa koda ma'kiya na kallon ka ramin kura sai'ya'yan ta.
73~AL-AWWA
The first
74~AL-AKHIR
The last.
01-Allahumma salli wa sallim ala sayyidina muhammadin sayyidil Mursalina.
🌄 PARTAKE ND WREAK🌄
Episode 73&74
____Bayan sati biyu Amatu tana zaune a parlor ita kadai da littafi a hannunta wanda ya shafi 'bangaren aikin su Asad baya nan sun fita tare da Isham ba zato taji an banko kofa da karfi tana d'agowa Clarah ta shigo afujajan kamar an jefota tana haki alamar gudu tayi hankali tashe tace .
"Amatullahi kina nan ina can na shiga masifa zama bai kamaki ba maza taso muje".
Da mamaki sosai Amatu take kallon Clarah kafin tace "zuwa ina kenan"?.
Waigawa Clarah tai kamar wani ne ya biyota tana fashewa da kuka tace "ambush ne ya ritsa da Asad yanxu oga Sabeet ya kirani yana fad'a min an rasa Asad bama iya shi kad'ai ba kusan sojoji goma ba'a gansu ba a dajin amma na shiga uku idan akace Asad baya duniya nima bazan iya zama ba ina zansa kaina naji dad'i rayuwa ta tazo karshe" ta karasa maganar tana rushewa da kuka mai karfi tare da dur'kusawa a gurin ta dira gwiwoyinta a kasa wanda jin abinda take fad'a yasa zuciyar Amatu ta tsinke ta shiga dukan d'ari d'ari na tashin hankali hajijiya na d'ibanta ta bata iya cewa Clarah komai ba cikin jarumta ta tattara sauran karfin dake gareta da hanzari ta mi'ke tana shiga bedroom ko minti daya bai cika ba ta shirya ta fito cikin yan sakanni ta sako wani dogon takalmi a gefe da gefensa an rubuta heavy duty tana gyara kunamar bindigar hannunta kallon Clarah dake ta kuka tai tana cewa.
"Clarah kiyi shiru yanzu ba lokacin kuka bane kamata yai muje mu tunkaresu su koda baza mu dawo da rai ba zamu fuskanci al'amarin".
Zaro ido Clarah tai "muje ina Amatu manyan sojoji ma masu karfi da jarumtaka sun kasa balle mu inaga kawai mu sanar da sir David abinda yake faruwa duk abinda yace sai muyi".