Sashe 48
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari haka gurin ya zama ba'ki'kirim bayan makarantar ma da rufin ta duk ya 'kone jama'a ta taru an cika guri sai kallo ake babu wanda yasan ya akai wutar ta tashi dole suna bukatar taimako amma basa da wani tsayayye a garin me shige musu gaba haka suka dauki tsawon lokaci suna fama shan wahala musamman wadanda gidajen su ya'kone makaranta ma haka suka cigaba da karatun ba'a gyara ba yau da gobe tafi karfi wasa ganin zasu shiga tsaka mai wuya domin akwai kayan amfanin gonakin su da suka 'boye a cikin karan gashi ya kone sun dawo fama da 'karancin abinci yasa liman din garin sukai hadu sukai shawara aka za'bi manya a garin suka kai kokensu karamar hukuma cewa ga abinda ya same su suna neman tallafi daga can aka d'ebo wakilai domin suzo su gani harda 'yan jarida aka zo suka danyi tambayoyi daya wutar ta tashi sannan sukai wa gurin video da makarantar sannan bayan su koma suka fad'i dukkan abinda suka gani lallai mutanen garin na bukatar taimako ba karamin 'barna wutar tayi musu ba, dole aka dakata dayin makaranta harsai an gyara kafin aci gaba domin gyaran zaici kud'i sosai ga 'konewa gidajen mutane.
Kamar yadda 'yan jaridar nan suka dauki video suna zuwa suka yad'a shi a gidajen television da radio mai martaba yana zaune yana ganin labaran hankalin sa ya tashi wannan abun ya faru amma bai sani ba taya zai zauna lafiya indai irin wannan abubuwan suna faruwa ransa ya 'baci sosai don gani yake maybe sakacin Governor ne domin ai duk tsiya yasan da garin tunda a campaign yaje ya musu za'kin baki gari ko gida daya ne indai lokacin campaign ne ana zuwa dan haka yasan da garin amma ace harsu shafe tsahon watanni takwas da gobarar babu wanda ya tallafa musu abar ta batun makaranta amma magidanta fa wadanda gidajen su ya 'kone a ina suke kwana? A layi ko kwa a ina? 'Daga waya yai fuskarsa babu alamar walwala ko wasa yana bada umarnin lallai yau d'in nan yana son ya gana da gwamna, yadda ya bada umarni haka ne ta faru da dare misalin goma suka samu ganawa mai martaba da Governor ya nuna 'bacin ransa sosai yayi fad'a gwamna ya nuna masa cewa ba laifin sa bane shima bai sani ba wakilan 'kananan hukumomi ne basa aikinsu yadda ya kamata dan haka mai martaba yace lallai gobe ko shi bazai samu damar zuwa ba ya tura wakili zaisa 'kaninsa Alhussain su tafi tare a kai musu tallafi na kud'i sutura da kayan abinci amsa masa gwamna yai sukai sallama tare da alkawarin zai tura wakilin sa gobe suje garin tare.
MRS AL-AMEEN AHMAD CE😘.
See u next time, nagode masoya we will meet again 🤗🤗.
Sai Allah ubangiji mai duka mai yau da gobe jallo mafi girma ya kaimu gobe da rai da nisan kwana 😟inai wa dukkan masoyana barka da wuni da fatan alkairi 💓💕💞.
YUSRAH MUSA ABUBAKAR 🌹🤙👌 MAI TAMBARIN YMA DUTSE NEW WORLD 🌏 NEW LIFE 🌌 ANDA NEW STYLE 👌 SABUWAR DUNIYA KUZO KUYI KALLO DAD'I YANA JIGAWA GARIN ILIMI GARIN ADDINI ZAMAN LAFIYA JIGAWA🏞️🏞️🗻.
See👀 u next morning 🤙.
Mrs Al'ameen Ahmad ce 😘
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
TYPING 📲 Thus, Jun5/6/24 YUSRAH MUSA ABUBAKAR 🌹🤙.
💎Me kamar sarki 💎
WhatsApp no:234 905 527 3614.
Yusrah Musa Abubakar maman little Zaran aunty 💃💃💃.
🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️Ina kake d'an uwa rabin jiki ha'ki'ka ka cancanti jinjina 🎇🎉 ina maka barka da wannan lokaci fatan alkairin Allah yakai maka duk inda kake Amin 👏👏.
💕SALEEM MUSA ABUBAKAR 🌹✌️.
Sulaiman Ibrahim Usman
Usman Ibrahim Usman
Abubakar Musa Abubakar
Ibrahim Musa Abubakar
Fatima Musa Abubakar
Husnah Ibrahim Usman.
KU TAHO MASOYAN 'KWARAI🤣🤩😜.
MARUBUCIYA📚💶👇
✍️ Yarima Abdul-maleek
✍️ Rayuwa biyu
✍️ Safreeyyah
✍️'Dan millionaire
✍️Minah-Umer
✍️Dama kece
✍️ Royalty
✍️ Husnah ko Badiyat
✍️ Zuciyar Aliyu
✍️ Haskena Sauban
✍️A gidan talaka
✍️Kowacce 'kwarya
✍️Me kamar sarki.
35~As-shakur💕
The grateful
36~Al-Aliyu
The Sublime 💕
17~Allahumma salli wa sallim ala sayyidina muhammadin sayyidil Shakirnah .
🌄ULCERATION ND ASTONISHED🌄
Episode 35&36
Washe gari Aisha da Jamila ba lafiya anyi cinye cinyen kayan mai'ko bayamma ta tashi Asma'u kuma bata nan sunyi tafiya ita da Saude sai sati mai zuwa zasu dawo iya Amatu yanzu malam Habu yake kaiwa makaranta dan haka baya kaita a mota saboda ita kad'ai ce mashin d'in haya yake hawa ya rakata kullum yauma kamar yadda ya saba yana zaune a kofar d'akinsa yana jiran ta ganin shiru bata fito ga lokaci yana dad'a 'kurewa kuma dama yau sun makara rana ta d'ago sosai kila ma period d'aya ta wuce d'an 'kwalla mata kira yai.
"Binta wai ina maman nawa ne bata fito ba? lokaci fa yana kara ja karta makara a dake mun ita bazan ji dad'i ba".
Fitowa Binta tai da cooler 'karamar irin ta basket d'in yan makaranta bayanta Amatu sanye da uniform lokacin shekararta shida d'an zuba mata ido malam Habu yai kafin ya sauke numfashi yana cewa "ubangiji Allah ya d'aukaki rayuwar ki mamana ina fatan ki zama wani abu nan gaba wanda bani ko Binta ba al-umma da yawa su 'karu dake" murmushi Binta tai cikin jin dad'i tace "insha Allahu addu'ar ka zata kar'bu amma irin wannan kallon haka da kake mata kamar akwai abinda kake tunani domin na riski lokuta da dama idan kuna tare da ita sai naga ka zuba mata ido meyasa"? Rike hannun Amatu yai yana kar'bar cooler breakfast d'inta ya mi'ke zasu tafi yana cewa "eh dalili shine idan ina kallonta zuciya ta tana samun nutsuwa da kwanciyar hankali shiyasa koda yaushe nake addu'ar Allah ya bata nisan kwana lallai soyayyar wannan yarinyar a cikin rai da jini na take yawo Binta ina son yarana kuma dukkan su daya suke a gurina amma fa maganar gaskiya nafi sonta" ya karasa maganar yana sake rike hannun nata dakyau yana sake jin sanyi yana ratsa shi 'yar dariya Binta tai cikin tsokana tace "soyayya tasa ka manta da fitar lokaci kar abinda kake gudu ya faru ta makara a mata bulala a gabanka" dafe kirjinshi yai yana mata hararar wasa yace "Aiko yau damun kwashi damben tsiya da malaman nan dan wallahi nad'e hannun riga da 'kafar wando zanyi mu daku dasu sai inda karfi na ya 'kare" dariya sosai Binta keyi tace "kai da anyi abun kunya kun saba dasu fa" jan Amatu malam Habu yai suka fara tafiya yana cewa "sabo da kaza🐔baya hana a yanka ta ayi farfesun ta dan kawai mun saba saina zuba musu ido su dake ta wallahi ko an shiga aji haka zasuyi hakuri su barta dan yau d'aya dai, mu mun wuce" to Allah ya tsare" Binta ta fad'a tana shiga d'aki domin duba jikin su Aisha dan itama A'i bata gidan ta tafi dubiyar wani d'an uwan su da mota ta bugeshi ya fad'i a mashi yaji ciwuka.
Lokacin da malam Habu ya fito ba kowa shiru garin da yake dama tun wuri masu mashinan suke ficewa wajen 'kauyen dan sufi samun kud'i duba gabas da yamma yai nan dai ba kowa ga tsewa bazata kaisu ba indai ba hakura zatai da zuwa makarantar ba yau daukarta yai ya fara tafiya da ita dan yafi sauri da nufin idan ya samu me mashin a hanya sai su hau idan kuma bai samu ba nan da awa yaje bai bar anguwar tasu bama ya hango Dauda zai fita d'aga masa hannu yai amma bai gano shiba d'an tsaki yai yana cigaba da tafiya ya fito bayan gari ya sake had'uwa da Daudan ya shawo kwana da alama akwai abinda yake nema dan a hankali yake tafiya yana kallon kasa dakatar dashi malam Habu yai.
"Dauda lafiya ina zakaje haka ina d'ago ma hannu baka ganni ba"?.
Kashe mashin d'in Dauda yai yana sauka yace "wallahi kud'i na zubar dubu biyar kuma ba nawa bane kud'in babah ne ta bani na saro mata goriba a kasuwa bari nabi hanya a kafa ko zan samu" to malam Habu yace yana d'ora Amatu akan mashin d'in dake tsaye da kamar minti goma ya dawo da ganin fuskarsa bai samu kud'in ba kallonsa malam Habu yai "ka samu ne"? Kai ya girgiza "a'a wallahi ban ganshi kuma yanzu fitowa ta a gida kenan gari shiru ban ci karo da kowa ba balle na tambaya shikenan ya zama asara muje na kaiku" hawa suka ya tada mashin sukai gaba zuwa makaranta dama kuma yaune kasuwar garin shiyasa 'kauyen su malam Habu yai shiru kowa ya taho cin kasuwa sauke su yai a bakin shiga makarantar hannu malam Habu yasa a aljihu yana dauko kud'i ya bashi dubu biyar d'in yana cewa "ri'ke Dauda kaje ka sai mata goribar ka kai mata karka nuna kud'in ya fad'i sannan ga wannan kud'in aca'barka" ya d'ora masa d'ari biyu akai baki bud'e Dauda ke kallon sa da mamaki saidai ba abin mamaki bane tunda dama ya saba kyauta halin malam Habu ne ko ma'kiyi zai bada sheda saidai in baya tsoron Allah godiya sosai Dauda yai wa malam Habu kamar bazai daina ba murmushi malam Habu yai "karka damu kaji jeka abinka ai yiwa kaine" wucewa Dauda yai yana sake gode masa yayin da malam Habu ya ri'ke hannun Amatu suka fara tafiya zasu shiga makarantar.
Jin jiniya yasa mamaki ya kama malam Habu to yau kuma me akeyi a cikin makarantar bai gama tunani ba yaga motoci tsala tsala masu kyau da tsada sai she'ki suke suna ta fitowa a jere har daukar ido suke komawa gefe malam Habu yai yana sake ri'ke hannun Amatu dakyau kafin motocin su wuce wata farar mota data fito mai ba'kin glass 'katuwa tsadadda ce ta taka burki a daidai saitin su motar dake bayan farar aka bude murfin ta wani bafade ya fito da gudu yana bud'e murfin farar motar tare da durkusawa cikin girmamawa yace.
"Allah ya taimake ka akwai matsala ne"?.