Sashe 17
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
'Dagowa yai yana kallonta ba tare da yace komai ba ha'ki'ka yana matukar kaunar Mami a rayuwar sa har baisan yadda zai kwatanta ba baya so yaga bata cikin walwala ko kadan a duk sanda ya kalleta yakan tuna lokacin suka had'u Mami balarabiya ce yar Bahrain ce sun had'u da mai martaba a Makkah wajen aikin hajji tun lokacin mahaifin me martaba nada rai sukai soyayya ta kwatance har sukai aure kuma rana daya ya aure su ita da sultana Fatima mahaifiyar su Ameer ita kuma 'yar Nigeria ce.
Ganin yayi shiru dama tasan bazai samu damar magana ba a irin wannan yanayin amma dai dole zata tsaya ta jajirce ta bashi hakuri tana shirin magana taji saukar muryarsa yace.
"Hauwa'u Asad ya fad'a miki me Khimiyyah tayi masa"? Cikin d'an jin sanyi a ranta sakamakon maganar dayai muryarsa ba a cikin fushi ba ta samu 'kwarin gwiwar cewa.
"A'a ur highness na Kira wayarsa bai d'aga ba nafi tunanin ko baya kusa" "amma me kike tunani ya had'a su"? "Gaskiya mai nasara ban sani ba nidai ana kamar gobe hakan zata faru ya shiga gurina da dare zaiyi min saida safe yake cewa yau kwana zaiyi yana aiki ya kusa gano abinda yake nema na masa fatan alkairi ya fita shikenan tsakani na dashi sai lokacin da Ajeeb yazo yana fad'a mana abinda yake faruwa na Khimiyyah da Asad din".
Kai mai martaba ya jinjina yana cewa "shikenan zanyi magana dashi karki damu ya jikin naki" "ranka ya dad'e yayi sauki" "Allah ya kara afuwa zuwa jimawa ki shirya idan mukaje duba jikin Khimiyyah sai kiga likita" "to ur highness godiya nake" bari naje na sake gwada kiransa ko zan dace ya dawo" "ok koda ma ace ya d'aga karki ce masa komai ki bari a hankali zan tambaye shi" Mami taji dad'in yadda mai martaba bai zafafa abinda Asad din yayi ba murmushi jin dad'i tayi tana cewa "to Allah ya baka nasara a huta lafiya" fita tai cikin murna sosai a farko tazo da fargabar meye zaice mata sai kuma taga canjin yanayi fiye da yadda take zato.
Till we meet 🤗💃.
Mrs Al'ameen Ahmad ce mai tambarin YMA dutse Jigawa new world new life and new style 👌 sabuwar duniya garin dad'i a kusa dutse birnin daraja daya batse ga haske 🌃 ga adon dutse 🏞️🏔️.
Wannan page din naki ne keda mijinki fatan alkairi Allah ya sameku ya baku zaman lafiya ya sauke ki lafiya musha biki💃💃💃👌 mu caskale.
BINTU MATAR SALISU
SALISU KOLI MIJIN BINTU MAI TAMBARIN NO GOING BACK💣🔫🗡️🔫 SOJA👮 MARMARI DAGA NESA ALLAH YA DAWO MANA DAKAI GIDA LFY ALLAH YA KARE KA DAGA SHARRIN MIYAGUN MAKIYA ALLAH DA SUKE CIKIN WANNAN DAJI NA SAMBISA😭😔😱
Allah ya sauke ki lafiya ya kawo mana babyn mu a halin lafiya ya raya mana shi a tafarkin shiriya ta addinin musulunci Amin👏.
Reader's yanzu lokacin azumi ne a sati zan ri'ka yi muku typing sau d'aya in Allah ya kaimu bayan sallah da rai da lafiya saimu ci gaba sosai to da fatan kun fahimce ni😜🤞🤭.
Sai mu sake hadewa satin sama idan mai duka ya bamu aron kwana rai da numfashi da lafiya zamu d'ora inda muka tsaya yan group din mu barkan ku da shan ruwa happy drinking water to all Muslims.
Annuri writer's association
Mr Hausa Ebook group 2/3 and 4
Vip women 24 tv novels and documents group
Hajara Abla's Glam group
Salmahrt md group
Ni'imatullah fan group
Da sauran group din da ban fad'e ku ba ina mi'ko muku d'unbin godiya ta da fatan alkairi a gareku.
{Mon Mar 11/24 9:04} TYPING 📲 YUSRAHMS MAMAN LITTLE ZARAN AUNTY 💃.
💎Me kamar sarki 💎
💫 ANNURI WRITER'S ASS💫
Malam always be watchful don't take risk don't try to get lost try to protect your life 🌌 always 🌹🥀🌷 be good be helpful people will like u to be a happy child like my daughter Fatima Ilham 👌 then people will like u.
May Allah open the door of success for all of u may Allah accept our du'as may Allah bless us may Allah protect us and our family with all calamities amin amin.
Ga wata sanarwa ta musamman domin ban gane ba anyi gabas da kare gaskiya bazan dauka ba naga an fara amfani da wani bangare na littafi na kuma na gano wacce to ki bari dake nake mai kafafun agwagi idan kuma ba haka ba wallahi tallahi zaki yabawa aya za'kin ta don zaki ji kira sai dai mu had'e gaban hukuma 😠😡.
Yusrah Musa Abubakar ta kowa ce😜.
[email protected]
Ya sahibul fairati d'an gidan batuli kai kanka amsa ne ga masu yin su'ali ganinka nasa a tuna da zulkamali barhama babban lamari nake nufata.
13~AL-MUSAUWIRU
The fashioner of forms
14~AL-GAFFAR
The Repeatedly forgiving.
7~Allahumma salli wa sallim ala sayyidina muhammadin sayyidil Abidina.
🌄 Session nd reaction🌄
Episode 13&14
#'KAUYE#
Majalisar manyan gari zaune suke fal sun cika guri ana ta hayaniya Tanko ya ta'bo Mudi yana nuna masa Malam Habu wai ya kalla anyi new dariya suka 'barke da ita Mudi yana cewa "malam Habubakar naga ka saro goro waye ya baka jari ko matarka ce Binta domin naji ance ka tura ta maula binni gurin 'kaninta" caraf Tanko yace "ai basai ka tambaye shiba kaga alama fad'a batawa lallai kace kwanan nan malam Habu za'a dawo attajirin da babu kamar sa a kauyen nan" hhhhhhhhhhh!!! Suka kuma fashewa da dariya suna cewa "Allah ya biya d'an uwan marigayi malam Sabi'u malam Habu katargar sugar kowa ya ra'bu dakai saiya lasa" suka 'kare maganar cikin sha'kiyanci.
Malam Habu na jin su ya dake bai nuna musu yaji haushin abinda suka ce masa ba ya kalli Sadi dake kusa dashi yana cewa "Malam Sadi na tambaye ka wani abu"? Da mamaki Sadi yace "tambaye ni mana Allah yasa na sani" kai malam Habu ya jinjina yana cigaba da cewa" a garin nan kowa ya sanni yasan halina ina kud'i ina da ma'ko a ciki na ma bana ci kullum ina yawo cikin datti hatta gidana ban iya rikewa ba gani da gonaki nayi shukar amfani iri daban daban amma na rufe shi a rumbu na'ki wadata iyali suci su 'koshi kullum suna gantali a gidajen mutane ana basu a hannu ana zund'ensu ana yamud'id'i ana zagina shin dan Allah banji kunya ba? Banyi asara ba? Ban fad'i ba girma ya zube cikin ahlin...............................
Dariyar da gurin ya kaure ne yasa malam Habu bai karasa maganar ba kuma ya dake ko d'igon murmushi baiyi ba balle ya taya su dariyar a fusace Tanko yace "Allah ya isa tsakani na dakai Malam Habu tunda har kasan wannan maganar ehh ban ciyar da ahlin nawa ba meya hana ka kawo musu naka kai da yake sarkin noma ne" hararar sa malam habu yai yana cewa "Tanko dan ka tsargu ne amma ni ba dakai nake ba labari fa na bayar kuma ba kai nake baiwa ba Sadi ka shigo cikin magana ta" "aiko wallahi malam Habu dani kake" "to ka dauka dakai nake Tanko idan kaga baka kyauta ba ka taimaka ka gyara halayyar ka ka saki hannu a gidan ka" "bazan sake ba babu ruwan ka da gida na kaima kai ta kanka ba hannunka ne ya cud'i bayanka ba mutum na fama da talauci yana tsirkun wasu" "aikai da kake da arzikin shiyasa naga baka damu da kowa ba har anyi new ake ce maka duk garin baka damu da kowa ba amma kowa ya damu dakai musamman mai ba'kin ido da jan baki da gajere mai tumbi mai hana zaman lafiya..............
"MALAM HABU!!! Tanko ya kira sunan da 'karfi yan cewa "ya isa haka kazo inda kaina bazai dauki maganganun da kake fad'a ba yanzu kam ya isa" ta'be baki malam Habu yai yana kallon Tanko yace "kwantar da hankali d'an uwa nima nasan ya isa domin naga haka kuma bana so ai magana a kaina domin nasan tsiyar da nake shukawa shiyasa nai shiru jikina yai sanyi dan kada nai magana a dawo kaina a tona min asiri" malam Habu na rufe baki Mudi yace "dawa kake"? "Da wani nake" "waye wanin"? "Wani ne" "to ka fad'i waye mana"? Kallon Mudi malam Habu yai yana cewa "to meye naka a ciki me ka damu saika sani ko labari kwarton da yaje 'kauyen madigai kake so na baka labari"? Zaro ido Mudi yai bakinsa na rawa zaiyi magana ya kasa.