Sashe 65
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wata uwar harara A'i ta sakar mata tana cewa "ah sannu da 'ko'kari Saude wato nan d'in wa'azi kike min kome"? Kai Saude ta girgiza "a'a ni bance miki haka ba amma dai ina gargad'in ki ki gyara" a masife A'i tace "bazan gyara ba na fad'a ai da ta wuce gaba ake hange kowa yana jin dad'i a 'kauyen nan amma banda mu ko gidan biki muka shiga zakaga ana kallon mu kamar wanda mukai abun kunya saboda mun fita dabam matan fa'kiri😳 kowa da sutura mai kyau banda mu sai kod'dd'un kaya da matattun gyale da hijabai kowa da 'kibarsa mu kuwa a 'kai'kashe kamar 'kanzo hum wannan ce rayuwa kuma a hakan har zakice min bulutu? Na butulce d'in kiyi abinda zaki aikin banza kawai" ta karasa maganar tana jan tsaki babu wanda ya sake mata magana daga Saude har Binta sai takaici daya rufe su Asma'u da suke gefe suna d'inkin hula domin tunda Amatu taje Mopal-Base ta koya da zata zo gida ta sayo musu yanki da zararrika tana zuwa ta ri'ka koya musu yanzu da wannan hular sukan taimaki iyayen su harma su d'anyi abin kansu.
Suna nan zaune Malam Habu ya shigo da fara'arsa yana cewa "ina kuke Saude Binta A'i kuzo nan yanzu ina son magana daku ga dama ta samu" A'i ce akan gaba da kujera a hannunta da gudu tazo ta zauna tana cewa "nesa tazo kusa meye yazo kusa Malam irin wannan fara'a kodai kasar zaku bari"? Ta karasa maganar cikin sha'kiyanci kai ya d'aga mata daidai sauran su zauna yace "eh 'kasar zamu bari idan Allah ya kaimu jibi da rai nida mutumina Sadi" har had'a baki sukai wajen cewa "kasar waje dai Malam amma wacce kasar waye ya biya muku kud'in jirgi"? Murmushi malam Habu yai yana kallon su dad'i ya gama cika shi yana hasko yadda rayuwar su zata canza kwana kusa su dawo jin dad'i kamar da yace "ba'a jirgi zamu ba a mota ne" da mamaki Binta tace "amma Malam wacce kasar ce a mota daga nan ko Niger"? Kaiya girgiza "a'a Binta ba Niger zamuje ba Camaron ne".
"Amma Malam sana'ar me zakuyi"? "Nima ban sani ba yace dai ana samowa kud'i sosai acan saimun je komeye zamuyi fatana Allah yasa muje a sa'a na samu kud'i kona rufin asiri ne saboda ku kunyi ha'kuri ni nasan da haka amma kusa ranku a inuwa ku taya ni da addu'a Allah ya kaini a sa'a idan naje ko nima na samu d'an wani abu nawa harna manta rabo da naga biyar a hannu na wai da sunan tawa humm" ya fad'a abun na masa ciwo arai kafin ya sake d'agowa yana kallon su yace "amma shikenan nan babu komai kowanne irin aiki na samu duk wahalar sa zanyi saboda ku addu'ar ku nake nema kuyita min Allah ya dafa min ya zama shine jina da ganina da kafafuna sannan ya zama hannuna dazan ta'ba abu dashi zanyi kokari zan jajirce nasan ba'a maraya😣 sai rago".
Had'a baki sukai suna masa addu'a harda su Aisha dake gefe tuni suka aje d'inkin hula suna sauraren su farin ciki ya gama cika su ji suke dama Amatu tana nan da zatafi kowa nuna murnarta sun tabbata sai tayi kuka.
Cigaba malam Habu yai da cewa "to sai maganar kud'in mota kunsan dole zaiyi tsada ni kuma dai biyar ban ajiye ba a cikin ku akwai wacce take da kud'i ko dubu biyar ne ta ara min kafin na dawo inyaso ko gurin yaya Ilyah sai naje na ro'keshi da Allah ko zaiji tausayi na ya bani 'yar dubu goma shima na rage".
Zaro ido Binta tai tana kallon malam Habu tace "amma Malam kana da tabbacin zai baka"?.
Kai ya girgiza "a'a nima ban sani ba sai naje bana ji a jikina zai bani amma ya zanyi marar abu baya zuciya😔 da inada gurin wanda zanje na kar'bo wallhi ko kallon yaya Ilyah bazanyi ba to amma yanzu idan nace bazanje gurin sa ba gurin wa zanje duk garin nan bani da kowa sai shi sai 'ya'yan yaya Sabi'u su kuma suna marayu abin kunya ne ina 'kanin ubansu ban basu ba nake nema a gurinsu nasan ba iya garin nan ba har 'kauyukan dake kusa damu sai sun taru sun tsine min".
"Ayya malam ka daina cewa haka insha Allahu yaya Ilyah zai taimaka maka".
Sauke ajiyar zuciya malam Habu yai yana cewa "umh Allah yasa amma banga alama ba, yanzu anan zan samu a gurin ku ne"?.
Da sauri A'i tace "a'a nikam gaskiya malam tayara ina olo (tsoro) kar naje na tafe d'an kud'in da nake juyawa kazo tafiya batai kyau mu shiga uku mu sake dulmiya cikin wata azabar talaucin kuma nidai kud'i na baifi dubu sha biyar ba kuma wani duk yana gurin 'yan bashi baza ka samu guna ba" ta karasa maganar tana soke d'aurin kwali.
Kai malam Habu ya jinjina yana cewa "ai dama bake na tambaya ba" shiru A'i tai tana murgina kai Saude tace "wallhi malam kud'in gurina yanzu baifi dubu biyu ba jiya yaya Saleh ya turo matarsa Ladiyo da dare yace na ara masa dubu ashirin na d'auka na bata gashi yau kana so rashin sani yafi dare duhu"
"A'a karki damu babu komai Saude Allah ya miki albarka magana mai dad'i ma sadaka ce".
"To malam me kake nufi ni kuma Allah ya tsine min kome"?.
"Ni bance miki haka ba, ke dama Binta nasan baza'a samu a gunki ba tunda ba komai kike ba shikenan dai bari zuwa goben muga abinda zai faru Allah yasa na samu ina son barin garin nan kodan ku naje nayi aiki tu'kuru na samu kud'i na faranta muku ranku".
Kallonsa suke cikin girmamawa domin gaskiya Malam Habu mutum ne na 'kwarai baya so yaga wanda yake 'kar'kashin sa cikin 'kunci suna haka Asma'u Aisha da Jamila da suke dur'kushe kowa ta tashi tana shiga d'akin su kamar sakan biyu suka fito suna sake dur'kusawa a gabansa kowa da kud'i a hannunta kallonsu yai da mamaki cikin sanyi Asma'u tace.
"Baba ga wannan kud'in ka kar'ba na tabbata zai isheka kud'in mota basai kaje gurin baba Ilyah ba dan Allah".
Hannu biyu Malam Habu yasa yana kar'bar kud'in cikin mamaki yace "a Ina kuka samu kud'i Asma'u"? Asma'u kanta na sunkuye ji take kamar ta fara zubar da hawaye tsananin tausayin babanta ya kamata muryarta tana rawa alamar ta fara kuka tace "baba jiya ne muka sayar da hulunan mu da muka gama d'inkawa gashi munsa wasu kayi kud'in mota da wannan d'in".
'kirgawa malam Habu yai na Asma'u dubu hud'u na Aisha uku na Jamila dubu biyar da yake ta fisu iya d'inki tata har dubu biyar da d'ari biyar ko shida da biyar tana yi haka malam Habu ya had'a kud'i dubu goma sha uku daidai yasan duk da haka bazai isa ba amma ya 'kyale ya ha'kura da zuwa gurin Ilyah tambayar ya taimaka masa kamar yadda 'ya'yansa suka bukata albarka da addu'a mai kyau ya musu kafin suka tashi suna komawa can gaban d'akin su sukaci gaba da d'inka sabin da suka saka dama Amatu da yawa tayo musu yankin da zaren ta bayar akai fulo kawai saidai subi su tisa zubi da ciko A'i dai ta cika tayi fam saboda tun jiya take lallamin Jamila ta bata kud'in ta kara akan jarinta ta'ki ashe rabon malam Habu ne dukkan 'yar 'kwafa tai tana kallon Jamila ji take kamar ta tashi taje ta rufeta da duka kota huce haka ta tashi kamar mara lafiya ta shige d'aki harda hawayen ba'kin ciki tai ta kasa zama tayi nan tayi can sai hasko sanda Jamila ta mi'kawa Malam Habu kud'in take.
Tabdijan A'I kina da abun fad'a bawan Allah yana kokarin yaga ya faranta muku🤨 ke kina wani tunani daban akan dubu biyar mstttt🙄 aikin kawai ki turo account number d'inki zansa FANS d'ina kowa ta tura miki 10k😂😂 ina shikenan? an wuce gurin FANS kada ku bani kunya 🗣️🗣️🗣️ina sis Zarah Musa d'an Adam🤣 maza fito ko takan 🗣hajia o'o masu ido da dan ciki zamubi nasan akwai money💰💰💰💃💃 yana nan a 'boye a banki🏦 dila-dila🙅😂😂😂karma kice baki da shi ehe🙄 matar nan kwanan nan kika sake sabuwar mota🚘🤸🤸 fil a leda kin bar wasu da kwanan gida wunin gareji😭😂😁😀😆🤩😜😝😛🤓🤭🤫😇😹😻😺🙈🤸
Tofa reader's ayi hakuri typing 📲 din yau ba yawa ba kamar na kullum ba na gaji ne ku lalla'ba zuwa gobe idan Allah ya bamu aron rai da lafiya saimu karasa.
MRS ÃL'ÅMÉÉÑ ÁHMÃD CÊ😘😘.
MAI TAMBARIN YMA DUTSE🏞️ 🆕WORLD🌏 🆕LIFE🌌 🆕STYLE⛲🎡🚄🎢.
JIGAWA DUTSE SÀBUWAR DUNIYA KUZO KUYI KALLO DA'DI YANA JIGAWA GARIN ILIMI GARIN ADDINI ZAMAN LAFIYA JIGAWA 🍇🍉🍎🌹🥀🏵️.
💋YUSRAH MUSA ABUBAKAR💋
We will meet again🤗 na gode🙏🙏🙏 much appreciated 👌 yabonku gareni ni🤟🤝.
TYPING 📲 FRI, JUL 12/24 7:13PM YUSRAHMS ABUBAKAR🤙🤙🤙🤙.
💎ME KAMAR SARKI 💎
AWA
💫ANNURI WRITER'S ASSOCIATION 💫 HOME OF HOSPITALITY 🤗 AND HARMONY🕊️🌴🌲.
WANNAN PAGE DIN NA SADAUKAR DASHI GA DUKKANNIN 👉👉MASOYAN ANNABIN MU MASOYIN MU SAHIBIN MU ABIN ALFAHARIN MU MANZON MU SHINE RAYUWAR MU SHINE MUTUWAR MU SHINE GATAN MU SAYYIDINA MUHAMMADIN RASULULLAH👈👈 💕 MUNA SONKA FIYE DA RAI👌 DA IYAYE😘 DA DUKIYA💰 MUNA SONKA FIYE DA DUKKA MURADI NA ZUCIYA ANNABI MU MUGANKA SHINE BURI NA ZUCIYA LAMUNCE MU GANKA YA MAI SALSABIL DA KHAUSARA.
BANDA KAMAR KA YA RASULULLAH A DUNIYA BANDA KAMAR KA YA RASULULLAH A LAHIRA.
🕌🕋🕌
🤲🤲🤲🤲📿📿📿📿
HĀPPY JÚMÃ'ÂT MÜBÅRÄK
🍇🍎🍉🍌🍍🥥🥕🍒🥝🍓🍏🥑🍆🍐
=_==_==_==_==_==_==_==_==_==_=
KUNA INA FANS KU FITO YAU RANAR MUCE MASOYAN MANZON ALLAH SAW.
🌹🌹🌹🌹🌹 🌹🌹🌹🌹🌹
🌹 🌹 🌹 🌹
🌹 🌹 🌹
🌹 🌹
🌹 💓ANNABI💓 🌹
🌹 S*A*W 🌹
🌹 🌹
🌹 🌹
🌹 🌹
🌹 🌹
🌹
KUCE MINI SAI MANZON ALLAH🤗
KUCE MINI SAI MANZON ALLAH🤗
HABIBI HABIBI HABIBINA HABIBI MA'AIKI RASULULLAH💕💞✊.
ANNABI NAKE 'KAUNA ABADAN BAZAN MAI KISHIYA BA ALLAH KA YARDA NAI YABO GURIN MAHMUDU SHA YABO WANNAN DAKE RABON RABO KYAUTA BA'AI YASHI BA.
YA MUSTAPHA ANNABI HASKEN IDANU NA YA MUNTAKA YARDA DANI YA MASOYI NA🌹💓💗💖.
💞MANZON ALLAH S*A*W💞
You are the