Sashe 142
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cizon yatsa tai wani hawayen na gangaro mana tace "ni babu ni a ciki soja ce amma karka manta wacece soyayya duk wanda ta kama tana karya masa duk wata jarumta da 'karfin zuciyar da yake dashi kuma ba abin kunya naiba dan nayi kishi nayi kuka so ai ba 'karya bane".
"Da gaske kina sona"?.
Shiru tayi masa batace komai ba yaci gaba "to ki nuna min girman yadda kike sona ki kwantata min".
"ai ba'a gani saidai aji a jiki".
Zama yai a kusa da ita yana cewa "ok kara min irin son da kike min a jikina naji yanayin girman sa😂🤣".
Matsawa tai daga kusa dashi ya 'kara matsota yana jan towel din dake jikinta wanda dama kusan rabin breast d'inta na waje da sauri ta ri'ke tana Shirin tashi ya dawo da ita a shagwa'be tace "please ka bari".
"I won't spare you😘 saikin min abinda nace".
"Toni me zanyi maka"?.
"Kinfi d'an dako sanin tasha"🤨.
"Ni bansan komai ba please leave me alone👏".
"I said I won't spare you" sai kin bani amsa ta ko yanzun nan kisha mamaki na".
"Me zakai mini"?.
"Ke a tunanin ki me zanyi miki"?.
"Taya zan sani"?.
"Zaki iya sani man".
"Ni ban sani ba kawai ka fad'a min".
"To shikenan zan fad'a miki ba yanzu ba ina da ayyuka da yawa ki same ni a d'ayan part d'ina".
Yana mikewa tace "nifa gurin su Mami zan koma" dakatawa yai jin abinda tace yana zuba hannunsa a aljihu yace "ai dama umarni nake baki ba shawararki na nema ba ki sameni acan cikin minti talatiin" yana fad'in haka yayi gaba da kallo Amatu tabi shi kyakkyawan sadauki mai d'aukar hankali komai nasa yayi daidai dashi hatta sunansa ya dace dashi ALIYU ASAD ZAKIII🦁🙅 yana fita tace.
"Jimin isa da mallaka biyan bashi da d'an kishiya😳😁 taya zan shirya a minti talatiin? Harda wani tsare gida umarni nake baki ki sameni acan cikin minti talatiin😎😂" ta karasa maganar tana kwaikwayon muryarsa tuna sanda yace akwai wacce yake so kuma ko yanzu ya sameta zai aureta yasa ta ta'be baki tana cewa "Allah yasa karka sameta ko wace ita bata isa tazo ta shiga tsakani na dakai ba idan ko tace zata jarraba sai naci uwarta😠 Allah yasa ma ta mutu🤭" mi'kewa tana gyara d'aurin towel d'inta ta shiga toilet bata jima ta fito ta shirya a yau dai tasan bayan coffee baici komai tuna hakan da tai bayan ta shirya tabi ta kitchen zata tafi masa da abinci sai kuma tadan tsaya bari ta fara tambayarsa me yake so fita tai tana shiga d'ayan part d'in samunsa tai yana ta aiki kamar yadda yace mata.
"Mrs Asad ba minti talatiin na baki ba? Yanzu kuma minti talatiin da sakan d'aya me zaki ce min"?.
Turo baki tai gaskiya gayen nan akwai takura jin tayi shiru ya d'ago yana kallon ta ganin yadda ta dau wanka tayi kyau a ransa ya yaba da hakan amma a fili sai yace.
"Mrs Asad baki kyau ba ya kamata kije ki sauya wasu kayan".
Had'e rai tayi tana kallon kanta tasan tayi kyau amma yazo yana kushe ta bata bashi amsa ba kawai ta juya tana cewa "mezan kawo maka naga a yau baka ci wani abu ba"?.
Murmushi yai wato duk me zasuyi bata manta kulawa dashi shiyasa yake 'kaunarta ta damu dashi irin yadda yake so, jiyayi ta sake cewa "magana nake me kake so na kawo maka ko fruit salad🥗"? Daina aikin yayi ya juyo saitin da take yana kallon ta yace.
"I'll not eat it".
Kallon mamaki Amatu tai masa tana cewa "saboda me baza kaci ba"? Kamar gaske da serious face🤨 yace "because it maybe poisoned" zaro ido waje Amatu tai tana maimaita "poison kuma"?.
"Eh poison kin manta yanzu muka gama fad'a dake na sani ko kina jin haushi na shine kike shirin lallami na ki samin guba na she'ka ki huta da kishi"? Had'e rai tai "wato shedar da zakai min kenan kana tunanin zan iya sa ma guba" kau dakai yayi yana murmushi dan karta gani yace "kwarai mezai hana Mrs Asad" zuba masa ido tai babu ko 'kiftawa ta hard'e hannuwanta a 'kirji kawai tana kallonsa zuwa wani lokaci ta juya ta fita.
"Oh my ya Allah humm baby na akwai rigima".
Bedroom ta koma tayi nan tayi can ta rasa abin yi gashi zuwa gurin su Mami d'in ma ya fita mata akai saboda Zarah cizon yatsa tai kamar zatai kuka taje gaban mirror tana kallon kanta tsaf da ita fes tayi kyau amma Asad yace batai kyau ba cire kayan tai kawai ta d'ebi 'kanana tasa dan skirt din kad'an ya wuce gwiwa ware gashinta tayi ta taje shi sosai tasa ribom ta d'aure tana sake kallon kanta kafin ta fita zuwa kitchen.
Tana tsaye cikin kitchen ba zato taji an rungumeta ta baya murya 'kasa 'kasa yace "Mrs Asad kalar camera📸 irin wannan kyau haka ko dan ki hana ni fita zuwa part d'in Mami ne"? Jin abinda yake cewa yasa Amatu daina abinda take ta juya tana kallon sa tace.
"A'a ai ba d'aure ka naiba ni isa na hana ka abinda kai niyya kaine dai kake da iko a kaina ka hanani".
"Uhm uhm fa Mrs Asad"?.
"Uhm uhm me"?.
"Karna fita kizo kina kuka dan naga ki fiya yawan kishina da yawa son mijinki ya rufe miki ido".
"Ni da yaushe nace haka"?.
"Ki tuna da yaushe ne kika fad'a? domin nima na manta 😝".
"Ni ban fad'a ba babu ruwana akan me zan bata lokaci na kai mijin mace hud'u ne ba d'aya ba dan haka bayan auren Zarah da yarinyar da kake nema zaka iya cikewa ta hudun ma da ko wacece".
Tofa Amatu fa sai a hankali kishin ya motsa kallonta yayi kamar zai mata dariya sai kuma ya maze yana sake matsota kusa dashi sosai yace "da gaske kin amince na aure su? Shiru ta masa yaci gaba "nagode sosai Mrs Asad bari naje na samu Abba na kinga kun gama cika ku hud'u gaki uwar gidana saidai kin zama tsohon yayi kalar recorder📻 ga amaryata Zarah ta biyu kalar camera📸 sai yarinyar da nake nema ita kuma kalar iPhone📱 ce kinga ta hudun zata kasance Makiyyah kalar prince🤴 itama ta dad'e tana sona kun cika shikenan na kulle 'kofa koba haka ba"? kanta na sunkuye bata d'ago ba balle ta bashi amsa murmushi yai yana d'agowa da fuskarta idonta fal da hawaye yace.
"What? wannan hawayen na miye? Ko farin ciki kike taya ni"? Tsabar takaicin maganar sa Amatu jitai hawaye yana zuba mata duk bata fahimci tsokanarta yake ba ta dauka gaske ne kallon abinda take yayi yana cewa "Mrs Asad abinda kike soya mana ya 'kone garin kishin mijinki🤗" juyawa Amatu tai taga ba crispy onion rings da take soyawa ko man ba hatta frying pan🍳 yayi ba'ki wuluk da sauri ta kashe gas din batace komai ba tana shirin fita yai sama da ita yana fitowa da ita zuwa parlor 'kwan'kwasa kofar da akai yasa yace "waye anan"?.
Daga waje Ajeeb yace "nine wai me kake tun d'azu daga bari ka dawo na jika shiru gashi akwai abinda zamuyi" hararar kofar Asad yai yana cewa "sannu baba tambaye nidai me nakeyi tunda kaine ka gina ni ka manta ba d'aya nake daku ba ni ina da mata kuma harkace zaman me nakeyi ban sani ba" dariya Ajeeb yai yana cewa "kai Asad gidan jaraba to nidai ba wannan ba dan Allah kayi sauri ka fito muna jiranka yanzu akwai wurin da zamuje" "ok ina zuwa amma kabar bakin 'kofar" murmushi Ajeeb yai kai jama'a masifa harda ta saidawa a gun Asad baya kad'an yadan ja yana kallon Ameer daya gama waya yace.
"Ina Asad d'in ko baya nan"?.
"Yana nan yanzu zai fito sai jaraba ma yake min wai yana da mata zance meyazo yake yi kaji fa d'ora laifi" dariya Ameer yai yana cewa "ba d'ora laifi gaskiya ce ya fad'a kaima tunda kasan yanzu ba shi kad'ai bane taya zakace masa me yake yi kayi sa'a ma dabai zageka ba ko yace ka shiga ka gani abinda yake yi tunda ka matsu" Ajeeb zaiyi magana Annur ya 'karaso cikin tsokana ya kalleshi yana cewa.
"Kaga angon Khaldiyyah kyau iya kyau irin wannan 'kyalli angwanci haka tun kafin a d'aura aure sai wani she'ki kake meye sirrin fad'a min me amaryar taka ta baka ne dan kaima irin Asad zakai bayan aure saidai mu jika shiru ba'a saba ba ansha fura an mutu gaskiya da alama zaku zuba soyayya wai wai wai uhm nayi shiru🤭"😃.
Ta'be baki Annur yai "ai daka 'karasa waye zai hana ka inace iya mune a gurin balle kace kana kunyar wani"?.
"Eh ai wanin nake jin kunya".
"Waye"?.
Da ido Ajeeb yace nuna musu Amjadd dake gefe yana gyara wasu flowers 🌹🌷🥀 yace "kaci albarkacinsa wallahi da saina fad'a amma yanzun ma bari wannan ma'kale mata cingum d'in ya fito ko uwar me yake yi shima"? "Ka shiga ka gano man" Ameer ya fad'a zaro ido Ajeeb yai "ni rufa min asiri ban shirya makancewa ba" "oh ba wani makancewa ba gulma kake son yi ba"?.
Kallon Amatu Asad yai har lokacin ta d'auke kai yace "Mrs Asad zan fita ki kula" had'e rai tai "ina zakaje"?.
Da mamaki ya kalleta "amma kina ji d'an uwa na yazo harnan nema na".
"Babu inda zakaje".
Zaro ido Asad yai kamar zaiyi dariya yace "wai da gaske kike babu inda zani duk kishin ne wannan ko kinyi tunanin zan fita ne mu had'u da 'yan mata na"? Wani kallo ta masa tana cewa "a'a amma dai kawai nace babu inda zakaje".
"Ok na zaune tare dake akwai abinda zaki bani"?.
"Niko nake da abinda zan baka".
"Mene"?.