Sashe 111
Me Kamar Sarki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nanma kai Malam Habu ya d'aga masa yana cewa "ba damuwa bismilllah".
Cikin girmamawa Ajeeb yace "nagode sosai" kafin ya juya inda Amatu take yana gyara tsayuwarshi yace "am wannan hulan na saidawa kike''?.
Kai Amatu ta d'aga "eh na sayarwa ne".
"Ok yanzu wannan d'in zatai nawa"?.
Daina d'inkawa Amatu tai tana kallon hular tace "zata iya takai dubu biyar ko shida ko kuma dubu shida da d'ari biya hawa hawa ce".
"Ok mu gani" Ajeeb ya fad'a yana kar'bar hular ya fara dubawa tayi kyau sosai kalolin zaren su fito amma yafi so ayi musu iri daya su shida mai Martaba mai girma Alhussain da su mi'ka mata yai yana cewa.
"Ina son kimin irinta guda shida duka iri daya ki fad'a min kud'in a nawa zakiyi"?.
Shiru Amatu tai zuwa wani lokaci tace ''tunda da yawa kake so zaifi sau'ki ka biya kud'i sayo yanki da zararrika saidai kawai ka biya kud'in d'inkawa idan a haka zaka saya gaskiya da tsada"..
"Ok bari to nakawo miki kud'in sai kiyi mini lissafin abubawan" to tace ya juya yana d'auko kud'i a mota Ameer baice masa komai ba tunda yaga hular da yake d'agawa maybe a kanta sukai magana komawa Ajeeb yai tayi masa lissafi tas ya d'au kud'in ya biya harda na d'inkin kowacce zata d'inka masa akan dubu uku da d'ari biyar sannan yace.
"Idan kin gama taya zan sani sai nazo na kar'ba"?.
"Bani da waya saidai kasa numbar a wayar babana ta fad'a tana mi'ka masa karamar tecno kar'ba yai yasa mata har zai juya ya sake tsayawa yace.
''ina fata anan anguwar kuke"?.
Kaita d'aga "eh anan muke ga gidan mu can" ta karasa maganar tana nuna masa kallon gidan yai kafin yace "ok sai naji ki dan Allah kiyi d'inki mai kyau kuma ki gama da wuri domin ta angwaye ce" to tace masa sannan ya juya yaje ya shiga mota suka wuce.
Sauke ajiyar zuciya Amatu tai tana kallon kud'in iya ladan d'inkin ta dubu ashirin da uku guda shida banda Wanda za'a yo musu sayayya tun yace a matse yake ta biki ce saidai ta raba musu ita biyu Binta daya A'i daya Saude daya Aisha daya safi gamawa da wuri..........
Katse mata tunani malam Habu yai da murmushi akan fuskarsa yace ''masha Allah mamana kullum d'inkin ki qara haskuwa yake gashi yanxu an baki kud'i a hannu tun kafin kiyi Allah ya kara basira da tsayuwar hannu".
Itama Amatun murmushi tai tana cewa "Amin baba nagode da addu'a bari naje na shirya yanzu na sayo kayayyakin saina rabawa su umma kowa d'aya mufi saurin gamawa " ta fad'a tana mi'kewa to mamana Allah ya tsare min ke saikin dawo ya karasa maganar yana binta da kallo harta shiga gida yana matukar son yarinyar nan a rayuwarsa baya iya had'a son da yake mata da kowa.
Ajeeb suna tafe a hanya Ameer ya kalleshi yana cewa "kai kud'in me ka baiwa wannan budurwar kuma ai banga ka sayi hular bako"?.
Kai Ajeeb ya d'aga "eh ban saya ba guda shida nace tayi iri daya sabida bikinka kaida Shaukiyyah" dariya Ameer yai wai da gaske kake harda Asad kenan ka tabbata zaisa hular".
Kafad'a Ajeeb ya d'aga "oho masa shiya sani idan baisa bama matsalarsa ce basai in zaizo bikin naku ba tunda mugun d'an rainin hankali ne".
"A haba meka mayar da Asad d'in zai zo man Kaine dai zakayi taka tsantsan karka kulashi kuzo kuna dambe ana biki ga ba'ki kuyi abun fad'a".
Dariya Ajeeb yai yana cewa "Asad ga'bo kenan ko kadan yaron nan baida hankali kasan kwanan baya cewa yai sai yayi retire zaiyi aure".
Da mamaki Ameer yace ''retire dai kai haba da wasa yake"?.
Kai Ajeeb ya girgiza "kai wallahi bada wasa yake ba Asad yadda yake d'anye aka barshi da gaske yake har zuciyarsa sai yayi retire zaiyi aure kuma wai hakan ma biyu yake rabawa zaiyi ko bazai yi".
"Kuma kai kana ganin su Abba zasu barshi"?.
"Oho waya sani sai lokacin yayi nima dagewa zanyi na samu matar aure a had'a nawa da naka Annur tunda shima d'an uwan Asad d'in ne ya'ki fitarwa sai suma suyi tare yarinyar nan Khaldiyyah tana shan wahalar soyayya da Annur zai tausaya mata daya amince ya bata lokacin sa kuma tana da hankali da nutsuwa Allah ko duk ta fisu nutsuwa".
Had'e rai Ameer yai "no malam sa munjaye cikin maganarka banda wife d'ina Shaukiyyah dai ta fita" dariya Ajeeb yai yana cewa "oh masu amarya sorry fa aina manta ne".
"Yanzu na tuna maka ko"?.
"Haka Allah dai yakai mu da nisan kwana musha walwali tunda dai wannan shine karo na farko da za'ai biki a masarautar dole a bada mamaki a xubar da dollars Naira zatai kuka ina Annur banker ranar tasace" dariya sukai tare Ajeeb daidai yayi horn a kofar gate din shiga masarautar na farko aka bud'e musu suka wuce zuwa ciki suna cigaba da sake tattaunawa.
Ajeeb dake kallon Ameer yace "amma nima fa Ameer har naji wani abu game da yarinyar nan".
"Wacce yarinya kenan"? Ameer ya tambaye shi cikin rashin fahimta.
"Yarinyar da nasata d'inka mana hula".
Zaro ido Ameer yai ''haba dai mutumina wai da gaske kake"?.
"Kwarai Ameer da gasken gaske amma dan Allah dagani saikai kada ka fad'awa kowa ka bari na gama yanke shawara duk abinda zuciyata ta yanke min idan na samu Abba mukai magana shikenan sai kowa yaji fatan zakai min wannan alfarmar"?.
Kai Ameer ya d'aga masa "ok Ajeeb kada ka damu ai kallon farko naga kamar yarinyar zatai hankali".
"Ba kamar bane Ameer akwai nutsuwa a tattare da ita wannan shi yaja hankalina ba komai ba kyan abun ace irin matar da Asad zai aurace saita saitashi ya dawo hanya".
Dariya Ameer yai yana kallon Ajeeb yace ''kai kam duk wata kalan magana ka iya yanzu da yana kusa kila da yanxun ku fara sana'ar taku ta fad'a duk da gaskiya ka fad'a".
Parking Ajeeb yai suna fitowa yace "hum Ameer kaidai 'kyale kawai zanje nayi tunani idan har yarinyar akwai alkairi a tattare da ita Allah ya tabbatar min" Amin to Allah ya yarda Ameer ya fad'a suna yin 6angarensu.
MRS AL'AMEEN AHMAD CE 😘.
See you tomorrow morning.
✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️✈️
🚁🚁🚁🚁🚁🚁🚁🚁🚁🚁🚁
🛬🛬🛬🛬🛬🛬🛬🛬🛬
🚀🚀🚀🚀🚀🚀🚀🚀
🛫🛫🛫🛫🛫
🛩️🛩️🛩️🛩️
🛰️🛰️🛰️
🛸🛸
✈️✈️
✈️
TYPING📲Sun, Sep 1™/24 6:30AM
YUSRAH MUSA ABUBAKAR💋.
👑Mê kâmâr sârkî👑
✍🏻 Mrs Al'ameen Ahmad ce😘
______________👇🏻
_______________________✍🏽
______________________________👆🏻
💫ANNUR WRITER'S ASSOCIATION💫 HOME OF HOSPITALITY AND HARMONY.
69~AL-AHDU
The Indivisible
70~AS-SAMAD
The Eternal
33~Allahumma salli wa sallim ala sayyidina muhammadin Sahibul siradul musta'kimi.
🌄 THREATEN🌄
Episode 69&70
GIDAN NURAIN
________Nafisa na kwance akan gado tana sharar barci taji an bango kofa a tsorace ta tashi zaune kafin ta farga Mimah da Meelat sun d'ago ta suna yin waje da ita har saida suka kaita garden kafin cike da mugunta suka saketa tass ta fad'o a hanzarce ta mi'ke domin batasan me zasuyi mata ba tana mi'kewa Mimih data karaso ta hankad'a ta gaba ta kifa ta sannan kafin ta d'ago ta watsa mata kayan wankin dake hannunta aka tana cewa.
Mimah kuje ku d'ebo naku dama saboda ke dabba ce mara hankali an fad'a miki hutu kikazo? hummm ri'ko kunnen ta tayi daidai su Meelat su dawo da himilin kaya a hannunsu harda na Nurain Zainab da Amnah da Auta wasu kayan ma ba'a sasu haka suka mutsurttsuka su sukai squeezing kawai dan su hanata zama.
Mimih dake ri'ke da kunnenta tace "ke jakar inace muna barci kina barci ke kin isa ki had'a sa'a damu tab ashe kwana kusa zaki gangara lahira domin saimu kasheki mun kashe banza babu Mai tuhumar mu miya faru saboda dama abinda ya dace dake kenan ugly girl kawai".
Ta karasa maganar tana tureta meelat dake tsaye tana jijjiga tace "hum bari kawai Mimih ni harna rasa ma me zance akan wannan bagidajiyar bulkumar yarinyar kamar wanda tunanin ta ya fara gushewa a fad'a Mata magana ta'ki ji aiko wahala zatasa ki fahimta ga ruwan fountain⛲ can yana zuba kije ki d'ebo ki wanke mana Kaya sannan idan kin gama ki zauna sai sun bushe tas ki linkosu dama abinda ya kawo ki birnin kenan 'yar matsiyatan qauye masu son zuciya".😁 HUMM 'DAYA KENAN SU ILYAH AN FARA SHAN TSINUWA
Shiru Nafisa tai jikinta na rawa kamar mazari ko wacce kid'a ya ratsata cikin mamaki Mimah tace "kin wuce kin d'ebo ko sai nayi shot dake da'ki'kiya kin tsaya kinyi wani saroro ya qawar bora kina kallonmu munyi kama da tsofinki ne ko bakyar jin hausa zaki wuce ko saina fasa miki wannan ru'bab'ban bakin da ha'kora sunyi ja sun mutu tsabar tsananin qazanta ba'a musu brush".
Da sauri Nafisa ta wuce har tayi nisa muryarsa na kakkarwa 'kafafunta ma haka tsabar tsoro tace "Ina sabulun"?.
A fusace Meenah tace "yana gidan ubanki shegiya bagidajiya kuma idan kin gama kizo kiyi moping a falo sannan ki gyara bedroom d'in Aunty Zainab kuma saura kiyi mata sata yau a gidan nan na gidan yari saiya fiki jin dad'i sai munyi miki faca-faca da jini" tana kaiwa nan fuuu suka bar gurin haka Nafisa tayita tsoma kayan a ruwa tana d'aurayesu babu wanda aka saka a ciki wankakku ne saida ta gama ta d'auki bokitin ta nufi parlor ta manta cewa sunce ta tsaya ya bushe tana shiga duk sun hud'un suka daka mata firgitacciyar tsawa wanda da gudu ta juya cikin firgici jikinta yana rawa taje ta shige cikin wasu flowers masu duhu ta 'buya domin ta d'auka sun biyota.😣 NAFISA ANYI AUREN BIRNI ANATA SHAN DA'DI KÂMÂR YADDA AKE SO.
Kusan kullum Ajeeb saiya Kira Amatu yace ta gama hular yazo kar'ba a sati daya ya dameta har gajiya tai tace masa da wahala ya karasa mata lokaci sannan tadan samu salama har suka kammala bai sake kira ba sai ranar sunan yaran Asma'u ta kirashi tace masa yazo bayan sallar la'asar ya kar'ba.