← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 152

Sashe 99

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

On Rafeek's side a cikin satin ayyukan da suka kai shi U.S suka yi masa sauk'i,so he began to think about returning home ko dan ya fuskanci matsalolin dake gabansa,even though ya san sun hak'ura sun zauna a gidan saboda yana yin waya ya tambaya and Hajiya was telling him how things are going on in the house,but he is worried ya fi son ya dawo,he spend five days a U.S and then ya fara shirin dawowa London,a ranar da zai dawo Hajiya ta so a shirya masa tarba mai kyau but sai yace su bari kawai ba sai sun yi masa wani special tarba ba bcos ba ya so lolly ta san da dawowarsan a tak'aice,da misalin k'arfe 7:00pm motocin da suka je d'auko sa a airport suka shigo gidan,suna yin parking bayan an bud'e masa mota ya fito guards da sauran maid's gidan sai yi masa barka da zuwa suke,ya amsa yana wucewa cikin apartment d'insa,tun bai gama shigowa ba ya hango su a parlor Kalthom was laughing and his eyes fell on Lolly sitting next to Hajiya suna hira,kamar ance mata ta d'ago kanta ta ganshi yana shigowa cikin parlorn,tayi still tana kallonsa da mamakin dama yana hanyar dawowa? Ya yi musu sallama fuskarsa babu walwala sosai,kafin yayi magana yaran suka fara yi masa welcome,ya d'an yi k'ok'ari ya saki fuskarsa but inwardly shi kad'ai yasan fargabar dake damunsa,ya k'araso cikin parlor'n ya gaida Hajiyarsa,tun da ya shigo gidan suna gaisawa da su gaba d'aya parlor'n sai yayi shiru suka daina hira da duk hayaniyar da suke yi and dama daga Hajiya,Lolly sai Kalthom da Jian,bai wani jima ba sosai shima ya wuce bedroom d'insa sai sak'a da warwara yake a zuciyarsa,har yayi wanka ya fito bai samawa kansa wani mafitar da yake ganin za ta zame masa garkuwa ba,bayan ya gama shiryawa cikin lightweight outfit ya fito parlor just in time for Nuraz to come out for dinner because all the family members suke had'uwa suyi since their arrival,he looks at their situation yayi ajiyar zuciya and to thinks of their past,in an unfamiliar situation they both greeted him,his eyes on Nuraz da yake ganin canji a tare da shi,ya tafi tunanin sauyin yanayin da yake gani akan fuskarsa but bai gama tabbatar da zatonsa ba,ya lumshe idonsa a hankali irin yadda Nuraz yake yi,here the memories of his past began to come back to him as if everything yana faruwa ne a time d'in,since lokacin samartakar sa up to lokacin da aka yi masa aure bai sani ba,he had no memory of all his lives da bai tuna ba in a very short time,a hankali ya sake yin ajiyar zuciya ya bud'e idonsa da suka canja launi,hoping that everything would turn out to be a history ya bud'esu akan gimbiyarsa,the look on her face wanted to scare him a little as he read it yanayinta sam babu sassauci,yayi shiru yana sake tafiya duniyar tunani lokacin ne Angelyn ta k'araso tana sanarwa Hajiya an gama shirya table,ta amsa tana kallonsu duka tace suje su yi dinner,they all set out and went to the dining area except Lolly who had stayed in the parlor,suna zuwa kowa ya zauna Rafeek a center kasancewarsa shugaba,bayan duk sun zauna Hajiya looked up at Lolly who had not been coming,za tayi magana Rafeek ya tashi zai bar wajen Hajiya ta kallesa tace "where are u going?" He looked at Hajiya as he breathed a sigh of relief and said "Hajiya ina tunanin zamana a gurin shi ne matsalar,but bari na barku ku ci abincin,ni zan wuce d'aki.." Duka suka kalleshi saboda jin abunda yake fad'a,Nusrah ta kalli Nuraz da shima ya kalleta fuskarta tana bayyanar da damuwa,as he eyeing her to calm down,ta d'auke kanta daga kallonsa tana jin zuciyarta ta yi mata wani iri saboda tausayinsa da take ji,tunma ba tunanin da tayi akan ciwon zuciyar da yake fama da shi tsayin shekaru ba,it was Hajiya's words bring her back to her senses "Can't u eat?" Murmushin k'arfin hali yayi yace "No Hajiya i will make a phone call to get another one for me" she just nodded and said "Well,babu damuwa" he look at them and smile then he began to walk cikin nutsuwarsa,yana barin gurin babu jimawa Hajiya ta kirata da ta d'ago kanta taga baya gurin a hankali ta tashi fuskarta a had'e babu alamun fara'a ta k'araso,as she sat Nuraz staring at her haka kawai sai yaji bai ji dad'in abunda ya faru ba,though a times he was angry at what his father had done back then but from that point of view ya canja and Alhamdulillah duk nasihar Annie da maganar da suke yawan yi akan problems d'in that happened ya fahimci komai,and he's now making excuses for his father,shin to wai ma da suke fushi akai yaya za suyi ne? Since Allah (S.W.T) originally designed their lives a haka,do they have the right to change their destiny daga yadda Allah yayi nufin su kasance? any slave makes a mistake in his life,kamar yadda yake ko wane bawa yake sab'o sannan ya nemi gafara kuma ubangiji ya yafe masa,so who are they to say they will not forgive others? Kansa ya d'auke daga kallonta for the first time yaji babu dad'i a ransa game da abunda tayi,he didn't watch anyone else ya tashi zai wuce Hajiya tayi maza ta kalleshi tana ajiye spoon d'in hannunta tace "Noor where are u going?" Fuskar nan babu fara'a yana d'ane baki yace "I'm just satisfied" yana fad'a ya juya ya fara tafiya,da sauri Nusrah tayi making excuse ta biyo shi bcos she knew there must be something wrong ba haka kawai ne zai ce haka ba,and if there was no reason for him ta yaya mutumin da yake a k'oshe zai je dining har ya zauna ayi serving d'insa ya d'auki spooon kafin ya fara ci kuma ya ajiye yace he was satisfied? She came into the bedroom and found him lying on his back and supported his backhead with his hands,she looked up at him with suspicion,ta zauna a kusa da shi ta kai hannunta cikin curly hair d'insa tana yi masa wasa da su,a hankali ya bud'e idonsa and rested his head on her thigh,looking into her eyes yayi ajiyar zuciya,da ido ta tambayeshi lafiya? He blinked his eyes carefully ya furta "gaskiya ba na jin dad'in abunda Lolly take yi" she breathed slowly and kept playing with his hair,ya bud'e idonsa ya kalleta yace "Why would she do that?? Ko ba za ta kula shi ba mutum ya dawo daga tafiya babu sannu da zuwa babu komai,bai dace ta hana shi zama inda yake so ba,kalli fa shi da gidansa but ta sa dole ya bar mata wajen kuma wai ta zauna dan k'arfin hali" zuba masa ido tayi as she knew he was disturbed by what had happened,she slowly said "To kaje kuyi magana da ita mana" yayi saurin kallonta yace "Na ce mata me?" Tace "Whatever is appropriate,fad'ar gaskiya da nuna musu hanyar dai² ai ba laifi bane,but the unwanted thing is to shout or say unkind words to them" yace "ba da ni za ayi haka ba" tace "why not?" Yace "haka kawai,but zan sanarwa Annie ta kira ta yi mata magana,ko ba za ta daina ba to bai kamata mutum da gidansa ta hanasa sakewa ba,idan kuma auren ne ba ta so sai a.." Bai k'arasa ba ta tari numfashinsa "kana nufin sai a warware? Uhn! Kada ma ka fara fad'ar wannan maganar" yana kallonta yace "why not? Since she don't want mene ne abunda za'a tsaya ana wahalar da kai akansa?" She nodded her head and said "no! She is just angry with him about what had happened,but if God allowed komai zai wuce ba da jimawa ba" ya tab'e baki yace "i don't think so" tace "ai Allah na ce" yace "Uhn! Well,let me be quiet since u say if God wills,but da sai nace anya za ta daina?",she replied with nothing,sai da aka d'auki lokaci ganin idanunsa a rufe tana shafa bread d'insa tace "muje ka ci abincin" bai bud'e idonsa ba yace "Ba zan ci ba" tana kallonsa tace "da ka ci me?" Yace "Zan ci dai yanzun" tace "What are u going to eat?" Wani mugun murmushi yayi lokaci guda kuma ya disashe a fuskarsa,placing his hand on her waist very silently ya furta "wannan abun za ki ba ni,dama kwana biyun kina yi min rowa,and i was hungry for saura kad'an hak'uri na ya k'are" ta zaro ido tana fad'in "Me na hana ka?" Ya bud'e idonsa d'aya yace "do u not understand Hausa?" Ta gyad'a masa kai,yace "sai wane yaren?" Tace "English ko Arab" ya tab'e baki yace "How long have u stopped understanding Hausa?" Tace "Yanzu" ya gyad'a kai yace "I see but u will soon understand." She smiled and said "I do not understand" he said "u will my girl" ta girgiza kai alamar A'a,ya gyad'a kai yace "Ok let's see" yana fad'a ya tashi zai rik'o ta tayi sauri ta sauka za ta gudu bcos she really understood him,before she made any attempt he get her back tana dariya take fad'in "i'm just kidding" yace "ni ban san wasa ba" ya janyota ya matse a jikinsa yana rik'o fuskarta tayi saurin k'wacewa za ta fella a guje ya fizgota ta dawo bayanta ya had'u da k'irjinsa,yasa hannunsa ya zagaye cikinta,ta kyalkyale da dariya tana cewa "please ka bari na huta ka ga bai gama healing ba" yace "really?" She nodded,yace "kin fi so sai na sha wahala ko??" She looked up and said "Like what?" Yace "I mean,sai kin sa na wahala sannan ki barni na yi?" Ta zaro ido yace "kin yi shiru or should i do the same tactics i had back then?" Tace "which tactics?" Wayancewa yayi yace "nothing" tayi wearing fuskar tausayi tace "to ai i'm not cured" ya d'ago kansa da sauri yace "let me see please" ta girgiza kai tace "what do u really do?" He said "gurin zan duba" tana kallonsa tace "It's not good looking at someone naked fa" yace "Ai na mata ta zan gani" ta zaro ido ganin yadda yake sake
Chapter 99 · 0% Book details