Sashe 49
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Since Rafeek yace Clark ya dawo gida ya baro arean,but he didn't come into the mansion until 7pm,yana shigowa ya wuce apartment d'insa with the intention of telling him the report game da Nusrah da suke fita tare da Nuraz duk safiya,yana shigowa parlor'nsa ya tarar da mai gidan nasa tare da mahaifiyarsa da k'anwarsa zaune suna hira sai yaranta uku da suke zaune sak y'ay'an turawa,daya gaishe su Hajiya kad'ai ta amsa Rafeek ya masa hannu alamar ya fita ya basu guri even though their words were in their own language (hausa),ya juya zai fita ya jiyo Maimunatu in a language that he does not understand tana magana da alamun ranta ne a b'ace,aransa yace "Kai wannan matar ba dai fad'a ba,ko mai gida albarka",Rafeek ya lumshe idanunsa a hankali bai cewa Maimunatu komai ba,ta kalli Hajiya ranta a b'ace tace "Hajiya are we going to staying here since they found out.! Thought that's exactly what we've been looking for many years.!?" Hajiya ta girgiza kai tace "Kinga ni ban san dalilinsa na k'in zuwa ba,tunda Allah yasa ya gane kuskurensa duk da sauk'i,amma shi bai jeba kuma bai bari na je ba" ya bud'e idonsa yana kallon Hajiya a hankali yace "Hajiya nifa ba wani abu yasa nak'i zuwa ba,kuma ai na fad'a miki bana so naje na tarar tana da aure,i don't want to threw myself into trouble" Maimunatu ta tab'e baki tace "Ai tun farko kai ka janyo,dama sai da aka fad'a maka ka bi komai a sannu ka nuna kai ba haka ba,ga shi nan yanzun kana neman kashe kanka,ance kaje hospital kak'i,ni banga ranar da za ka daina taurin kai ba wollahi,Allah ya halicci mutum yace shi a duniya abunda yaga dama zai yi,to kowa ma ai yana da na gaba da shi,kuma ko mene ne zai faru kai ka janyowa kanka,idan sun nuna basa son ka rab'e su ni bazan ga laifinsu ba,28 years u don't know where they are,how they live,and no body knows yaya suke rayuwa duk babu ruwanka,kuma babu wanda ka bari ya sani sai yau rana a sama kace ka biyo sahun d'anka,yo ko ni ce ai wollahi bazan kulaka ba,idan ka takura min na kaika court saboda tozarcin yayi yawa" ya zuba mata ido yadda take masa masifa kamar wata yayarsa ko uwarsa,ya tsuke fuska yana kallon Hajiya kamar k'aramin Yaro yace "Hajiya kice tayi shiru dan Allah,surutun ta yana hawamin kai" ta tab'e baki tace "Dan na fad'i gaskiya shi ne zaka ce ina maka surutu.!?" Ya juyar da kansa bai sake magana ba ya lumshe ido,ta mik'e a fusace tana kiran d'anta namijin mai sunan Alhaji zakar da suke kira *Aryaan* ya matso kusa da ita da ladabi yaro d'an shekaru 22 yace "Here i am mom" tace "Je ka kira min wannan Clark yake ko waye ne oho.!" Ya juya da sauri yana amsawa,babu jimawa suka dawo tare da Clark,bata kalleshi ba tana had'e rai cikin harshen nasara tace "gidan da yake aikenka za ka kai ni yanzun da sauri" yayi saurin kallon uban gidansa kafin ya kalleta,ta sake b'ata rai tace "Da kai nake kake kallonsa,idan ba zaka je ba ba ni address sai naje da kaina" ya sunkuyar da kai ya amsa a tsorace da yaji boss d'in nasa bai masa magana ba,ta zari vail d'inta ta rufa ta wuce a fusace tana fad'in "Hajiya na tafi sai na dawo" Hajiya ta saki baki tana kallonta kafin tace "Wai da gaske zuwa za kiyi yanzun,bakya ganin dare yayi.!?" Ta girgiza kai tana wucewa,Rafeek ya bud'e idonsa a karo na biyu yana kallonta har ta fice bai samu damar yin magana ba.
Direct Albert street suka nufa,tana back seat sai kallon arean take har suka tsaya bakin apartment d'in,ya fito ya bud'e mata k'ofa ta fita tace "Ina ne gidan.!?" Ya nuna mata da hannunsa,ta wuce ta barshi a tsaye a gurin,tana k'arasawa dai² entrance ta danna door bell,Bareerah ta bud'e ta bata umarnin shiga ciki,ta shigo idanunta suna rolling cikin apartment d'in da tunanuka iri² a ranta,on the other hand Bareerah followed her tana sanarwa Annie sun yi bak'uwa,they turned around da tunanin wace ce.!?,Hauwa tayi tsaye tana nuna ta da hannu cikin tsantsar mamaki but she could not even mention her name until Annie call her out "Maimunatu!" hurriedly Nuraz ya d'ago kansa daga tunanin neman mafitar daya tafi ya sauke akan matar with the memories of mene ne ya kawo ta gidan su.?
Maimunatu was standing where she was Annie ma haka,lolly kam tuni ta sulale tayi k'asa a sume,za ta fad'i a 360 Nuraz ya tare ta yana kiranta da k'arfi cikin tashin hankali,Nusrah ta k'araso a 180 tana kiran "Aunty" Bareerah drew her eyes outward tana lek'en fuskar Lollyn,kwantar da ita yayi saman armchair ya shiga murza tafin hannunta ganin lokaci guda ta d'auke,Nusrah ta kama d'ayan tana tab'a jijiyar dake gwada heartbeat d'inta,bayan ta tabbatar numfashin yana nan ta saki ajiyar zuciya ta d'ago suka had'a ido da Nuraz,ta masa alama da ido ya kwantar da hankalinsa,shi duka hankalinsa ya tashi ko tunanin auna tafiyar bugun zuciyarta bai yi ba,,Annie taja doguwar ajiyar zuciya tace "K'araso Maimunatu ki zauna" jikinta duk yayi sanyi sai kallon sashin da Hauwa take kwance take yi,ta fara takawa a hankali zata k'araso Bareerah ta zo da ruwa mai sanyi suka shafa mata,sanyayyar ajiyar zuciya tayi tafin ta fara motsawa,ta bud'e ido a hankali tana kallonsu,idanunta suka sauka kan Maimunatu dake tahowa a hankali inda suke,babu wanda yace mata ci kanki har ta k'araso,sun kafe juna da ido kowanne sai kallon d'an uwansa yake fuskokinsu d'auke da wasu irin manyan sak'onni,Maimunatu ta k'araso gabanta tana niyyar rik'e hannunta a fusace Nuraz ya daka mata tsawar da ba ita kad'ai ba hatta Annie sai da taji ta,fuskarsa a d'aure tamkar bak'in hadari yana kallonta with his coloured eyes yana cije hak'oransa yace "Me kika zo yi mana ne Malama.!?" Ta kalleshi a tsanake yadda ya tsaya gabanta kamar wani bijimin zaki yana huci,hak'oransa banda had'uwa da fitar da sauti babu abunda suke,da ganinsa ba sai ka tambaye shi dalili ba ya riga ya gane ko wace ce ita da matsayinta,ta kalleshi ta sake kallonsa ta juya tana kallon Annie tana nunasa tace "Adda Maryam.. Wan..na.n Nuraz ne ko Hauwa ta yi wani auren ta haihu.!?" Jikin Annie a mace ta girgiza mata da kai da kyar tace "Babu auren da tayi,shi ne dai Yaron nan Ubangiji ya raya mana shi" a mamakance ta kalleshi sosai tace "Ikon Allah,,ubangiji mai yadda yaso a lokacin da yaso" Wani mugun tsakin daya ja yasa duka hankulansu ya sake komawa kansa yana sake tsuke fuska yana kallon Maimunatu yace "Hajiya if this is what really bring u here,i hope u can go" ya fad'a yana nuna mata hanyar data biyo ta shigo,tayi ajiyar zuciya za tayi magana ya daka mata tsawa "I said leave.. We don't want to see u here.!"
"Nuraz.!" Annie begins to call him out da muryar fad'a idanunta har sun fara sauya kala saboda b'acin rai ta ci baga da fad'a "I don't like disrespect,ita wannan d'in ba kanwar mahaifinka bace kake mata tsawa" datse hak'oransa yayi cikin k'arajin masifa yace "Ni Annie ki daina cewa mahaifina,ni kad'ai ne ba ni da wani baba,mutumin daya sheganta ni shi zan kira da sunan mahaifi.? Mahaifiyata ta ishe ni rayuwa ko da uba ko babu zan rayu,ubangiji ya halliceni zai ci gaba da bani kariya"
"Silence right here before i hurt u" yayi shiru sai huci yake cikin ladabi ya sauke idanunsa k'asa,Annie ta juya ta kalli Maimunatu da jikinta yayi sanyi tace "sit down Maimunatu" ya sake d'agowa a fusace "A ina za ta zauna.!? Wollahi Annie sai ta bar gidan nan" ran Annie a b'ace tace "Ka ji na kama sunanka.??" Yace "Nifa Annie i don't care da duk abunda za kuyi but billahillaziiy she most be out not for a while" Annie tana huci tace "What if i said she won't leave.!?" Ya d'ago yana kallonta his eyes twinkling again because of the trauma yace "Shi kenan Annie I'll leave the house sai ta zauna" yana fad'a ya wuce bedroom d'insa Annie ta kalli Maimunatu tana fad'in "Zauna mana" ta girgiza kai tace "A'a Adda Maryam,bcos of my brother's fault bai kamata na haddasa muku fitina ba,tunda har yayi rantsuwa zan tafi but in sha Allah zan dawo."