← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 152

Sashe 90

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

      Jikin kowa daga cikinsu a sanyaye sakamakon jin tak'aitaccen tarihin yadda suka rayu da juna tunma Lollyn ba tada cikakkiyar lafiya har zuwa bayan ta samu sauk'i,suna nan tsaye suna jimanta al'amarin aka fara kiran sunayen matafiya,sun yi sallama da kowa kamar kada su rabu a haka Nuraz ya lallab'a su saboda jin ana ta maimaita sanarwar su kad'ai ake jira jirgi ya tashi,da kyar ya samu Lolly da Nusrah suka rabu da jikin Annie suna tafiya suna waiwayenta da d'aga mata hannu har suka shige ainihin filin da jirage ke sauka da tashi,Lolly tana sauke ajiyar zuciya mai nauyi ta kalli inda ake k'ok'arin shigar da su b'angare na musamman,ta kalli Nuraz tana son tambayarsa me zai kaisu can but kafin tayi tambayar ta hango fuskar Rafeek a ciki,she was silent and wondering why they should go with him,without looking at where he was tana had'e rai ta shiga ta samu seat d'in kusa da Nusrah she sat and kept praying in her mind,tunda ta zauna tayi shiru har sanda aka yi sanarwar jirgi zai tashi bata sake cewa kowa komai ba hatta Nusrah da Nuraz,tana nan zaune shiru tana saka da warwara a zuciyarta about how to deal with him once they landed safely jirgi ya tashi zuwa cikin sararin samaniya,tsayin awannin da suka d'iba suna shek'a gudu a cikin hazo da giragizai haka ta shafe su akan neman mafitar yadda za ta hukunta Rafeek d'in cikin ruwan sanyi,,lokacin da jirginsu ya sauka a airpor bayan sun sakko daga jirgi before Nuraz had made the call to bring him a car guards d'in Rafeek suka bayyana,manyan motoci na alfarma da aka jera masa a wajen were waiting for him kamar wani minister ko president,except when Rafeek speaks to them su zo su tafi gida,Lolly pretends not to go by and starts walking around trying to get out of the airport without saying anything,Nusrah da Nuraz da suka san they had no choice but to go after her,nan suka juya without saying even a single word but Nusrah's face was disgusted by what had happened she turned slowly to look at her father's friend,Rafeek dake gefe yana kallon ikon Allah yaji gabansa ya fad'i da yaga lolly suna tafiya,damuwa ta sake bijiro masa because bai yi tunanin hakan zai faru ba tun farkon,ya dafe kansa da yake jin kamar zai tsage a hankali ya lumshe idanunsa,Clark ya k'araso kusa da shi da sauri zai yi masa magana ya d'aga masa hannu had'e da yi masa alamar su bi bayansu,babu musu suka fara binsu a hankali.

     They were standing at the airport after their arrival with the intention of getting a cab da zai kaisu Albert street,while Rafeek and Clark together with some of his security guards were trying to get out of the airport dai² nan dandazon journalists da suka k'araso gurin suka yo kansu,wasu daga ciki suka nufi gefen Rafeek wasun kuma suka yi side da su Nuraz suke tsaye suna neman zagaye su al'amarin bai gama ba su mamaki ba sai da suka ji y'an jaridun suna watso musu tambayar "What is the truth of what they see going through social networks? They hear that there is a strong link between them,shin da gaske ne akwai secret relationship tsakanin shi *SUPERIOR* da *DR PSYCHO?* If so what kind of closeness is between them.?" On the side of Rafeek his security guards who were with him and those who were waiting for their arrivals tried their best not to let the journalists approach him as they did to Nuraz,gaba d'aya suka zagaye shi until they made sure to get him to the car ya shiga ya zauna,while on the side of Nuraz kuma rashin mafita yasa shi fad'in "I'm really sorry because u will not get what u want from me but maganar alak'a kamar yadda kuka ji ko kuka gani,tabbas akwai b'oyayyar alak'a tsakaninmu.." Tambayar da wata y'ar jarida tayi masa shi ne "Shin ko za mu iya sanin alak'ar da ke tsakaninkun.?" Murmushi yayi ya girgiza kai da fad'in "There is still a time,but if the need arises,the world will witness about it" haka suka ci gaba da yi masa tambayoyi even though ya fad'a ba zai iya bayyana musu wace irin alak'ar ce tsakaninsu ba,a lokacin ne kuma waccan tawagar da suka nufi gurin Rafeek suka juyo suka dawo inda suke ganin kamar a nan d'in za su fi samun wani abun kaiwa gaba,Rafeek daya samu damar shigewa cikin mota ba tare daya kalli inda guards d'insa suke ba ya ba su umarnin suje su fito da su daga cikin y'an jaridun dake kewaye da su,cikin girmamawa suka bazama cikin taron y'an jaridun dai² lokacin wani bature yake tambayar Nuraz "But Sir mun ji ana cewa kai d'ansa ne,shin haka wannan maganar yake.?" Idanu Nuraz ya zuba masa as if he were looking for an answer,Clark daya ratso tsakiyar taron yayi k'asa da kansa yadda Nuraz d'in zai ji yace "Sir we have to leave right now,if not this people doesn't let u even to rest" wani irin kallo Nuraz d'in yayi masa zai yi magana ko me ya gani kuma sai ya fasa,cike da gajiya yana sake rik'e hannun Nusrah dake cikin nasa tun d'azun da y'an jaridun suke neman tureta suka fara k'ok'arin barin wajen,suna tafiya y'an jarida na binsu kamar kura ta ga nama,cikin sauri sauran  guards d'in mahaifinsan suka kewaye su,ko da suka k'arasa bakin motocin basu tsaya musun ba za su jeba ana bud'e musu mota suka shige,kai tsaye daga airport mansion suka wuce dake nan a cikin Oxford.
Chapter 90 · 0% Book details