← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 152

Sashe 69

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin satin gaba d'aya bai samu zama ba,a hospital kuma tunda ya sanar da su maganar tafiyarsa cikin wani satin duk suka hana masa sukuni,kullum idan ya fita tun safe baya samun dawowa da wuri sai dare sosai,a haka kwanakin da suka yi saura suka yi ta zuwa suna wucewa,,ranar ana gobe jirginsu zai tashi suna zaune a parlor suna hira but duk wanda ka kalla cikin su ukun (Annie,Lolly da Nusrah) za ka iya gane damuwa and the fear that they still have but duk da haka basu fasa danne damuwar ba ta hanyar yin raha,Bareerah tana tsaka da basu labari Nuraz ya shigo parlor'n da niyyar tambayar Annie,shigowar kiran Maimunatu wayarta shi ne ya katse masa hanzari,ita kanta Annie da ta duba mai kiran tunanin ta kasawa yayi bcos bata sani ba ko lafiya ta kirata a irin wannan lokacin,ta daure ta d'auka da sallama suka gaisa Annien ta tambayi jikin Rafeek,bayan nan Maimunatu ta daure tace "Ni kuwa Adda Maryam kwanakin da suka wuce kamar munyi wani magana dake ko.!?" Annie tayi jim kafin tace "which is it.!?" Maimunatu tace "Akan Aatif nake magana,kamar naa so naji kin ce min kun san sa" Annie tayi ajiyar zuciya tace "Yes,i made that statement but ina fatan lafiya?" Maimunatu tayi ajiyar zuciya tace "Lafiya k'alau,sai dai ina son tambayarki ko wane irin alak'a ya had'a ku da shi har kuka san shi.!?" Annie was silent as she looked at Nusrah before she could explain to her,Maimunatu ta jinjina kai bayan ta gama sauraran bayanin Annie tace "But since suka rabu da baby wani abu ya sake had'a su.!? I mean ya sake zuwa gidan.!?" Annie bata yi k'asa a guiwa ba ta bata labarin abunda ya faru a ranar data kirata har ta sanar da ita cewar d'an abokin Rafeek ne,Maimunatu ta sake jinjina kai tace "Kiyi hak'uri Adda Maryam da kiran da nayi miki,but the fact is that yau tsayin sati guda kenan ana neman Aatif sai dai he has been lost,ana ta binciken inda ya shiga bcos at first we all thought whether the kidnappers kidnapped him duba da matsayin mahaifinsa,,ana ta sauraron aji kiran wayarsu but shiru until then a security guard came yake shaidawa mahaifansan Aatif was locked up at a police station" Annie cikin nuna damuwarta tace "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un,, Allah ya tsare ya kiyaye gaba" without ta damu taji abunda ya kaishi station,Maimunatu tace "But for now maganar da nake miki bayan iyayen sunje station d'in da case yake gurinsu sun bibiyi dalilin kamashi and they were informed that Nuraz was the cause of his arrest" cikin k'arajin tashin hankali Annie tace "Shi habibiiyn ne ya aikata haka.!?" All of them who were there to hear what Annie had said sai suka tsare ta da ido and waiting to hear what was going on,Nuraz kam jin abunda ya faru and yanayin da Annie ta ambaci sunansa take gabansa ya fara dukan uku² yasan tabbas tunda yaji haka k'arshen ta abunda yake b'oyewa ne ya fito sarari,har Annie suka k'arasa magana da Maimunatu babu wanda ya san me ake yi,bayan ta ajiye wayar ta kalle su duk sun zuba mata ido jira suke suji me za tace,Annie ta girgiza kai cikin takaici tace "Habibiiy tell me the story" he quickly looked at her yace "Annie what kind of story do i have to tell u.!?" Kai tsaye tace "Labarin wanda kasa aka yi arrest" saurin kallonta yayi zaiyi magana ta d'aga masa hannu "If u know u won't tell the truth kaja bakinka kayi min shiru,but be sure zuwa safiya before we leave the country ka fitar da wanda kasa aka kama" Lolly cikin tuntub'en harshe take tambaya "Annie waye yasa aka yi arresting.!?" Tsaki tayi tana girgiza kai tace "Yo banda shiririta irinta habibiiy wai wannan yaron tsohon saurayin baby fa yasa aka kama,yau tsayin sati iyayensa sai nemansa suke,amma saboda iya shege babu wanda ya sani" Lolly ta zaro ido tace "Why is he arrested.!?" Annie ta sake yin tsaki tace "Yo nima ina zan san meya sake had'o su,,nan dai kwanakin da suka wuce yazo ya bani labari nace yayi hak'uri ya bar komai a hannun ubangiji,yace min har sun had'u da shi Aatif d'in a can gidan,har yasa na kira Maimunatu na tambayeta ko suna da wani dangantaka ne da shi,tace min babansa ne abokin..." Sai kuma tayi shiru bata k'arasa ba,Lolly cikin jimami tace "Amma habibiiy baka kyauta ba gaskiya,me yasa za kasa a kama mutum a kulle.!? Ka san yaya iyayensa za suji da basu gansa ba.!?" Yayi shiru bai ce komai ba,Lolly tayi masa nasiha sosai sannan tace masa yasa a sake shi tunda su police d'in da yake hannunsu sun ce sai ya bada umarnin a sake shi za su rabu da shi,Nusrah tayi tsagal kamar an tambayeta tace "Aunty da kun bari ya d'an k'ara ko 2 weeks ne ba zai sake shiga abunda bai shafe shi ba" Annie ta zuba mata ido tace "Saboda haka ake hukunci a garinku.!?" Tayi shiru tana kallon yadda ya tsare ta da ido tace "To Annie ba shi dai ya b'atawa mutane suna ba,gobe ma sai ya sake d'ora zato akan wani ai,dama ai hausawa na cewa *Igiyar zato tafi alk'ali iya d'auri"* dariya Bareerah tasa tace "Haka yake y'ar d'aki na" Annie dai basu sake cewa komai ba daga haka hiran sai ya koma tsakanin Nusrah da Bareerah kad'ai,shima Yallab'ai d'in k'arshe since his parents asked him to expel Aatif yayi musu sallam ya shige bedroom d'insa.

In the morning after they had all packed up before su wuce airport yayi taking excuse na 20 minutes zai je ya dawo,Lolly tana tsare shi da ido tace "Ina fatan abunda can za kaje.!?" Ya gyad'a kai yace "Ehh! Zanyi sign ne shi yasa zanje" Ta jinjina kai suka yi masa fatan dawowa lafiya ya fita,before he returned they all covered everything in white,suna zaune daga su sai luggage's d'insu sunyi jigum² har ya dawo,yana shigowa after he had assured them Aatif had been released suka fita da kayan yasa a booth,kai tsaye daga nan airport suka wuce,bayan an gama musu checking kayansu da komai suka wuce Nuraz kuma sai daya jira k'arasowan wani drivern office d'insu ya bashi car keys d'insa ya mayar masa da motar gida sannan ya wuce inda su Annie suke,suna ta zaune and waiting for the time har aka fara kiransu,zuwa lokacin kam da suka ga suna shiga jirgi nan suka sake tabbatarwa lallai tafiyar za suyi da gaske,gaba d'aya jikinsu sai ya d'auki sanyi,har suka gama shiga suka zauna babu wanda ya sake magana da d'an uwansa until their flight flew into space.

*Travel safely Nuraz's family...*

***
On Rafeek's side kuwa cikin wannan lokacin ma iya cewa Alhamdulillah.. Dalili kuwa shi ne tun a daren da al'amarin ya faru bayan Dr Stevens ya bashi kulawar data dace ya tafi,he was never able to wake up again until tomorrow morning,a safiyar kuma ko daya tashi jikin san yayi sauk'i kamar ba shi ne yayi daf da tafiya barzahu ba,in spite of all this there is a nurse da Dr Stevens ya ajiye ta dunga kulawa da shi but Hajiya tana nan a zagayensa,kullum safiya Dr Stevens yake zuwa ya duba jikinsan ya sake bashi shawarwari ya tafi haka Hajiya itama take saka shi gaba kamar k'aramin yaro tana sake d'ora shi a hanya har ta samu ya d'an fara samuwa.
Ranar ana gobe za su bar k'asar da dare yana zaune a parlor'nsa yayi shiru Hajiya met him,after she came in she began to told him what had happened to Aatif but he said nothing,sai data gama zaunawa jin yayi shiru bai amsa ba sannan ta fahimci hankalinsa baya tare da ita,ta sake yin magana taji shiru,kallonsa tayi ta jinjina kai kafin ta dawo kusa da shi ta tab'a shi,saurin dawowa duniyarsa yayi ya kalleta a hankali yana lumshe idanunsa,Hajiya tayi ajiyar zuciya tace "ina ta magana na ji baka ce komai ba,tunanin me kake yi ne.!?" Yayi ajiyar zuciya yace "Nothing Hajiya" ta girgiza kai a hankali tace "Ina fad'a maka abunda ya faru da Aatif ai naji baka ce komai ba,tunanin kake ci gaba da yi ko.!? Anya Rafeek ba zaka sawa ranka hak'uri ba?" Yayi shiru baice komai ba,ta d'an yi masa nasiha sannan ta fad'a masa abunda ya faru da d'an abokin nasa,har wayar da Maimunatu tayi mata yanzun babu jimawa ta sanar da ita,Rafeek was silent and wondered what had happened between Nuraz and Aatif,but till morning his thoughts were gone and he could not find anything,,yana zaune da safen tunanin abunda Hajiya take yawan fad'a masa ya dawo masa,cikin sauri ya kira Clark bcos yau dai ko me zai faru he wanted to go out and ba wani guri yake son zuwa ba illa gidan,so yake ayita ta kare tsakaninsa da su,bcos he's tired of punishing himself,what ever he has done for them tuni ya gane kuskurensa and yayi nadama,but his intention is now to continue to live in peace.....

*So sorry dearies wollahi these days i don't feel to type,a page d'aya sai nayi kwana biyu ban gama ba,abunda a lokaci guda nake yinsa that's why za kuga bana posting muku a kan lokaci,,but kuyi addu'ah na dawo dai² in sha Allah sai kun gaji da ganin update..*🏃🏻‍♀️🚴🏻‍♀️

#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*

*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2

Pᴀɢᴇ 32.
#Iɴᴛᴇʀᴠᴀʟ

My deepest and best wishes to u *JAMILA MUSA (MEELAT TA-MU)* truly appreciate ur efforts in running of the book *KWARATA*,labarin da yayi shura,suna tare da share fage cikin zak'ak'uran litattafai a duniyar mawallafa *KWARATA* comes with a new style and structure,certainly *KWARATA* is a story full of enlightenment with preaching ta ko ina ya yi,though y'an hana ruwa gudu sun so ganin bayan labarin but ubangiji bai nufa ba sai da muka je k'arshensa,ubangiji yaci gaba da d'ora mu akan mak'iyanmu,ya raya mana zuri'ah,ya jik'an magabatanmu tare da dafa mana,,fatan alkhairi y'ar uwa ta gari ubangiji ya baki ikon fara *B'OYAYYAR SOYAYYA* lafiya. *Ur's ASLI SMASHER😍* nake cewa ki huta ta wajena.♥

💃
Chapter 69 · 0% Book details