← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 152

Sashe 85

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*****
A k'ofar Na'isa kuwa dai² wannan lokacin da suka d'auko hanyar zuwa,Baba ne zaune yayin da yaya abdullahi da Rafeek ke zaune suna sauraron rikicinsa tun bayan da su Lollyn suka sanar da shi sun zo su yi musu sallama za su koma UK,shi kuma nan Baba ya kafe kan lallai babu inda su Annie za suje,shi bai yarda su tafi wata k'asa su zauna ba al'halin ba aure suke yi a can ba,Annie dake sauraron fad'an da yake yi ta kalli y'ar uwarta da tayi tagumi,bayan ta tabbatar ya gama fad'an Annie ta d'ago tana kallonsa cikin tausasawa tace "Amma Baba ni sai nake ganin da ka yi hak'uri mun koma d'in ko ba dan saboda mu ba,yaran nan su ne abun dubawa tunda yake ba aure suka yi ba,why should we let them go alone,ko a bayan dalilin da yasa muke zaune a k'asar gudun fad'awa matsala ne yasa muke tare da su,even if they are not at the moment the evidence of what is going on between them can only be understood,and at any rate the devil can intervene and cause such things da har mu k'are rayuwarmu ba za mu manta da shi ba" Zuba mata ido Baba yayi yana kallo har tayi shiru,daya tabbatar ba zata sake cewa komai ba yana kallonta ya furta "Kin gama.?" Tayi shiru bata amsa ba,Baba yace "Ba zan canja maganar da nayi ba,muddin kuna son zaman lafiya da ni must commit urself to live in another country ku zauna a taku,suma yaran ba don dalilin aiki da karatu ba me zaisa su zauna a can d'in.!?",Annie ta sake d'agowa tace "Shi kenan Baba idan har yin hakan ba zai zama matsala ba,we agreed we would stay here.." Saurin kallonta Lolly tayi za tayi magana ta girgiza mata kai,slowly she bowed her head,Baba cikin fad'a yace "Fisabilillahi idan na barku kuka koma can me kuke so duniya ta fad'a akaina.? Na barku kuna zaman kanku.? Tunda babu me aure a tsakaninku ina amfanin yin hakan.?" A kunnen Nuraz kalaman Baba suka sauka lokacin yana shigowa cikin parlor'n.

Sallamar Abba'n Nusrah dake biye da Nuraz interrupted Baba's words,bayan sun amsa Abbah suka k'araso cikin parlor'n tare da Nusrah,Rafeek ya d'ago saboda tunda Baba ya fara fad'a kansa yake k'asa suka had'a ido da Nuraz,gabansa ne ya fad'i saboda irin kallon da yayi masa ya ba shi tabbacin har yanzu yaron yana ganin bak'insa akan abunda ya faru,har suka zauna kuma bai daina kallonsa ba,Abba'n Nusrah ya nemi guri ya zauna bayan sun gaisa da Baba ya mik'awa Yaya Abdullahi hannu suka yi musabaha,ya juya gefen da Rafeek yake da niyyar yin magana ya k'ame a guri d'aya cikin tsantsar mamakin ganinsa a lokacin da bai yi zato ba ya furta *"LABBO.!"* Da sauri Rafeek ya d'ago ya kalli mutumin dake zaune,idanunsa a waje cikin tsantsar mamaki ya dafe baki yana fad'in *"KUMO.!"* At once the parlor's people turned and wondered where they knew each other,Abba'n Nusrah yana kallon Rafeek yace "Rai kan ga rai Labbo.?" Rafeek yayi murmushi yace "Rafeek smiled and said "well ga shi ka gani,Allah (S.W.T) has united us after so many years."
Abba ya gyad'a kai cike da gamsuwa yace "That's it,to ya bayan rabuwa.?" Rafeek ya sake murmusawa yana tambayar Abba "Wace duniyar ka shiga bayan mun rabu a skul.?" Abbah yayi ajiyar zuciya yace "Labarin yana da tsayi,amma idan mun samu lokaci tunda na ganka yanzun tabbas ba zan sake bari ka b'ace min ba,i'll let u know how it happened" Baba da duk mutanen dake parlor'n lamarin su Rafeek ya d'aure musu kai but they just stared at them waiting to hear more details of how they knew each other daga bakin su,Nusrah tana kallon Abba'nta ta furta "Abbah dama kun san shi.?" Murmushi Abba'nta yayi yace "Kwarai na san shi baby,wannan shi ne babban abokina da muka rayu tare a makaranta,duk duniya ba ni da kamarsa haka shi ma,duk inda d'aya a cikinmu yake tabbas za kiga d'aya a d'akin karatu ko a d'akin kwananku d'alibai,sai dai bayan mun kammala degree a A.B.U lokaci d'aya na neme shi na rasa,na rasa duniyar da ya shiga,kin ganshi nan sai yanzun da Allah ya nufa mu sake had'uwa ta dalilinki.." Rafeek yana kallonsa yace "No! Yallab'ai tell them the truth.. Was it i went ko kuma kai ne ka guje ni.?" Abbah yace "Ai ba sai na fad'i haka ba,shekaru 28 rabon mu da ganin juna fa." Babah ne ya numfasa zai yi magana Nuraz dake zaune ya had'e rai yace "I have a word please da nake son fad'a idan an ba ni dama.!" Parlor'n yayi shiru yayin da Baba yace ya fad'a suna saurarensa,gyara zama yayi yana kallonsa yace "Ku yi hak'uri,though maganar da nake son fad'a ba wata mai tsayi bace,sai dai za ta iya yiwa wasu a cikin mu rashin dad'i,but it is true and the truth in many cases is irrelevant,i don't want to repeat the past,but to speak the truth idan har baku manta dalilin da ya kawo mu k'asar nan ba,ina ganin rashin dacewar ace za mu koma mu biyun,shin ba mu da iyaye a raye? Ko kuma mu d'in babu wanda yake son mu ne da za'a tura mu wata duniyar? What is the difference between this and the other? What is the difference between this and that? Duka d'aya suke babu bambanci,Annie's statement is true,though we two are in love,but that doesn't mean za mu iya zama a guri d'aya ba tare da an samu matsala ba,mufa ba muharraman juna bane,sannan jinsinmu ya bambanta ita mace ce ni kuma namiji shin me zai faru when we are alone? Annabi (S.W.A) ya fad'a a cikin hadith:"Whenever there is a man and a woman who are not related to each other,the third one will be the shaid'an" if u decide to send us zuwa wata k'asa ba tare da kun duba matsalar da za'a samu ba,tabbas aikata hakan zai kasance babban kuskure a gare mu,kafin kuyi hakan ku fara duba matsalar,,,so the decision is in ur hands and the decision will be taken seriously.. Ina fatan za ayi min afuwa idan na fad'i abunda bai kamata ba." Tunda ya fara magana Annie ta zuba masa ido,tabbas maganarsa gaskiya ne kuma itama ra'ayin ta kenan,ko da Baba ya kafe akan lallai baza su koma ba,she just wanted them to be separated saboda tana gudun bala'in da zai b'illo a dalilin aikata hakan.

Baba yana jinjina maganganunsa a ransa ya furta "Yes! Noor u are right,it is probably more dangerous to send them to another country than to see myself living there with them,but i still do not agreed.. They have to stay here su kuma suje su ci gaba da aikin su,Allah ya tabbatar da alkhairi." Rafeek looks at Nuraz's face that turns into a mischievous and turns his head to himself as he begins to say "Idan har wannan maganar Baba kana yinta ne akan abunda mutane za su fad'a,i think u should just let them continue to speak because the human being is always inaccessible,if we say that because of the words of peoples we will do something,i assure u that one day we will even worship just because of them,all we have to do is to purify our hearts wannan shi ne dai²,amma maganar mutane ya kamata mu ajiye ta a gefe.."

"Exactly whatever my friend said shi ne dai²" fad'in Abba'n Nusrah da yake sauraren su tun d'azun bai ce komai ba,Baba yana kallonsu su duka biyun yayi murmushi yace "Before that time u knew me right.? Magana idan na fad'a ba na canjawa,so i want this word to be collected and saved because i'll never change my decision." (Wah.! U old man u are too stubborn wollahi),duka shiru suka yi bcos they just didn't know what to say since he made the decision,Rafeek ya numfasa still yana kallon Baba yace "Baba! But i have another idea,ina ganin tunda har Allah ya sa ka yanke hukunci akan maganar,why not both of them should come home and live.!" Before he reaches the end Nuraz raised his head in confusion and looked at him,Baba zai yi magana Yaya Abdullahi ya tari numfashinsa da fad'in "Ni kuma sai nake tunanin tunda Allah ya sa suna son juna da a tsaya ana wahalar da kai akan abunda it doesn't have to be the solution at all me zai hana mu yi musu aure,so that everyone can rest and think about what can happen next,ko kuwa yaya kuke gani game da wannan shawaran.?"

Ajiyar zuciya Nuraz ya sauke bcos he never agreed to stay in his father's house,saboda shi dai yana ganin tunda har ya yafe masa,he didn't like what they had to deal with right away har wata maganar alak'a tsakaninsu ya b'illo.However,the words of Abbah brought him back from his thoughts "Of course this decision is going to be a blessing to all of us.." Baba yana kallonsu yace "well,duk ba wannan ba,just before ace an d'aura aure an yi duk wasu al'adu dole za su koma,haka ne?" Suka amsa da "Haka ne Baba" yace "Well! Before then i would like to apologize to u,ku yi hak'uri ku zauna a can gidan shi mahaifin na ka" Zuciyar Rafeek fal farin ciki bcos to him all his ambition was soon to see Nuraz around him,no matter how much it takes shi dai ko yaya ne yana son ya samu shak'uwa da gudan jininsa,really he knew that one day he would forget what happened and accept him as his father,Nuraz ya yi shiru bai ce komai ba,even though bai ji dad'in hukuncin ba,but not sure how he could avoid being in that house,itama dai Lolly duk da bata so hakan ba,but just in case ta san idan tayi magana za'a iya samun matsala,Annie dake zaune tana sauraren muhawaran da suke yi a tsakaninsu ta kalli Nuraz ta kalli Lolly,the moment she realized their concerns ta gyara zama a nutse ta.....

#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*

*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2

Pᴀɢᴇ 38.
#Pᴏꜱɪᴛɪᴠᴇ
Chapter 85 · 0% Book details