← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 96 OF 152

Sashe 96

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Before he could say one tayi zumbur ta mik'e ta d'auki pillow and blanket da tayi shimfid'a ta nufo gadon,dariyar dake cinsa ya rik'e and watching for her shadow,before she attempted to climb the bed he came close tana kwanciya taji mutum close to her da sauri ta mik'e za ta sauka jikinta sai b'ari yake ya fizgota ta dawo,za tayi masa ihu ya rufe mata baki dai² kunnenta ya rad'a mata "Ke matsoraciya" ta saki numfashi da kyar cikin tsoro tace "When did u come back?" Yace "Since u turned off the light" looking at his shadow tace "did u know i would be back here?" Yace "I know u can't sleep on the floor" tayi ajiyar zuciya daga haka she didn't say anything,shima d'in he didn't speak,but his hand was moving around her,she quickly closed her eyes,he kept caressing her body until ya gangaro saman k'irjinta,ta had'iye saliva's da kyar and relaxing her mind,even though she was enjoying the situation but her fear was too much,ya sake gangarowa as he lick her lip ta rufe bakinta tak'i yarda ta bud'e,babu yadda bai yi ba ya samu kanta lamarin ya gagara,yayi k'wafa ya saketa baice da ita komai ba,so he decides to leave the bed and to leave the room,tana ganin yayi hanyar fita tace "Ina kuma za kaje.?" Yayi mata banza yak'i kulata tana nan a kwance taga ya fice daga room d'in quickly ta biyosa har tana had'awa da gudu², she found him lying on armchair ta bud'e ido da sauri ta k'araso tana kallonsa and asked "Do u mean u to sleep here?" He angrily raised his coloured eyes and began to said "Mene ne damuwarki if i go to bed here?" She swallowed saliva's hardly because as he spoke she knew he was angry ta daure even though she was afraid tace "Please ka taso to" yayi saurin katseta "Get out of my sight before i slap u.." Tace "Korata fa kake" a hasale ya sauke idanunsa a kanta yana datse hak'oransa because he don't want sautinsa ya yi sama wani ya ji su yace "Na kore ki d'in,ke ba gara ma ni cewa nayi ki tafi ba,ke fa me kika yi? Imagined u shunned my kiss saboda ga k'azami wanda bakinsa yake wari ko me kike nufi.?" Ta zaro ido tana dafe k'irji,yayi k'wafa mai ciwo yana cije lips d'insa,she quickly slid down on her knees tana rik'e k'afarsa muryarta sai rawa take saboda yadda taga yanayinsa ya koma tace "Please i'm really sorry,i won't do it again." He closed his eyes and squeezed his forehead because he was so shocked and disturbed by the fact,ganin ya k'i kulata ta rik'o hannunsa tace "Please don't u apologize to me?" He looked up at her and said "Je ki na hak'ura,since u have a mouth to ask for forgiveness" tayi shiru tana kallonsa jikinta duk yayi sanyi tace "To ka taso mu tafi" ya girgiza kai saboda ransa da yayi mugun b'aci yace "Na rantse da Allah da wata ce tayi min haka ba ke ba,ko kallonta bazan sake yi ba na hak'ura da ita,but ke d'inma dan kinga ina sonki ne kike min haka ko? Shi kenan idan har zalamar da nake nunawa akanki will be the case that pointing it out to u to make it so,if God allows me i will stay away from u and not to do it again since u don't want,but to know that i have to marry someone who will give me the right to" saurin kallonsa tayi kuka yana son kwace mata ta daure tace "Aure fa kace za ka yi" yace "Haka nace" tace "saboda wannan dalilin shi ne zaisa ka yi wani auren.?" Yana kallonta a wani iri yace "shi wannan d'in bai kai dalilin da zaisa nayi wani auren ba ne?" Ta girgiza masa kai tace "A'a amma gani nayi duka kwana nawa da auren mu har ka fara maganar sake yin wani?" Suddenly ya katseta da fad'in "Even if we got married yesterday,kika yi min haka i will remarried tomorrow" ta jinjina kai tana share hawayen da suka zubo mata tace "Shi kenan Allah ya baka hak'uri ni dai,amma ka taso muje mu kwanta" yace "I told u i have no where to go,so ki yi tafiyarki" ta girgiza kai tana sake share hawaye tace "Even if i agreed u wouldn't?" Bai kalleta ba ya tab'e baki yace "It is impossible" tace "me d'in?" Yace "abunda kika fad'a" tace "idan ya kasance fa?" Ya kalleta kad'an yace "Sai dai idan a mafarki" she was so lost that she couldn't hold back tace "Shi kenan" yayi saurin kallonta yace "That's what?" Ta rausayar da kai tace "Ka ce ba zai kasance ba sai dai a mafarki" he insisted "don't start this statement bcos na hak'ura da abun,but Alhamdulillah lord has protected me from adultery,so i don't want to wait any longer,i'm going to get married soon" looking at him angrily tace "so u're going to married?" Yace "Haka fa" a zafafe tace "u're still talking about remarried,if u can yanzun ma kaje kayi mana,or have u been told i'm worried about ur marriage?" Yace "If u don't care mene ne kike tadawa jijiyoyin wuya?" She said "God forbid naji wani abu,why should i worried akan ko ma wace ce za ka auro?" Yace "Abunda na gani kenan,na ga duk kin damu kanki,ni kuma ba fasa auren nan zan yi ba,saboda haka ma baturiya zan aura dan na ga auren bahaushiya ba shi da wani riba,gara mutum ya auro wacce za ta nuna masa so ba wacce kullum zai dunga shan wahala akanta ba,kana lallab'ata tana janka a k'asa.. But kinga baturiyar nan ita da kanta za ta dunga nemanna ko bana ra'ayin yi,za ta sa naji sha'awar yi.." Harararsa ta sake yi with her eyes filled with jealousy tace "To kaje ka auretan mana,ba baturiya ba ko duka duniyar za ka aura what will happen to me?" Cike da son ya sake k'ara mata haushi yace "Ai shi yasa nima nace haka saboda na san babu abunda za kiji,mijin da ba sonsa kike ba shi yake sonki,ta ina za ki damu dan ya ce zai yi aure?" Bak'in ciki ne ya kunnota da sauri ta mik'e tana kallonsa tace "Who told u i didn't like u? If i didn't love u do u thought zan yarda ka aure ni?" Ya bud'e ido sosai yana kallonta yace "Nawa aka yi aure irin wannan,amarya ba ta son ango?" Ta rik'e waist d'inta and whispered "Well,ni dai banda ni a ciki" yace "Really?" Tace "Sai ma ka tambaya?" Yace "yeah! I must ask since i'm not part of this" ta saki baki tana kallonsa tace "Baka ga alama ba?" Yace "Haka nace" tace "Sai na fito na ce ina sonka za ka gane?" Ya tab'e baki yana girgiza kai yace "No u don't have to say it out,but i want to see it in action" tace "A aikace kamar yaya?" Yana rage ganinsa ya furta "Kamar dai yadda matan turawa suke yiwa mazajensu" ta tab'e baki za ta juya yayi saurin fad'in "I know u have nothing to do sai cika baki" ta juyo tana kallonsa tace "Ai suma dan ba su da kunya ne" yace "Hakan da suke yi shi ne rashin kunyar?" Ta gyad'a kai yace "Saboda dai sun fi ku wayo da dabarun yadda za su rik'e mazajen su shi yasa kuke ganin hakan a matsayin rashin kunya" tace "Ko ma dai yaya za kace su dai dama ba su da kunyar" yace "Idan kunce rashin kunya ne ku da kuke da ita me yasa ba kwa yin abunda ya dace?" Tayi shiru tana kallonsa kafin tace "What shall we do?" Yace "to give ur men their rights" ta lumshe ido tana bud'ewa tace "Here is ur word,da anyi magana kuma kuce God said that matayanku gonakin ku.." Saurin rufe bakinta tayi tana kallonsa,ya tab'e baki yana adjusting zamansa yace "I'm not saying anything,since u're a teacher,ur education is enough to give u all the answers u are looking for.. But sanin kanki ne duk wanda yake da ilimi bai yi amfani da shi ba,abunda zai biyo baya ba sai na k'arasa fad'a ba" jikinta ne ya d'anyi sanyi a hankali ta kalleshi kamar za tayi magana sai kuma ta fasa ta juya ta bar gurin,yana kallonta har ta shige bedroom bai ce mata komai ba,yana ganin ta shige yayi k'wafa yace "well,since u have chosen this way let's go on,but zan yi maganin ki soon.." Ta jima sosai da tafiya sannan ya tashi ya bi bayanta,a zaune ya tarar da ita saman bed k'afafunta a nad'e ta zabga tagumi,he didn't say anything to her ya kwanta a d'ayan side d'in had'e da juya mata baya,ta kalleshi tana sauke numfashi hardly tace "Ka yi hak'uri" yana jinta yak'i yin magana sai da yaji tana ta rok'on sa sannan yace "Ya wuce",tayi shiru shima yayi shiru yaga ba ta da niyyar kwantawa ya juyo yace "Ba za ki kwanta bane.?" Tace "A'a zan kwanta" yace "What are u waiting for? Baki san dare yayi ba?" She was silent and unable to speak,ya tab'e baki ya juya yayi addu'o'insa,as she was tired dan kanta ta kwanta.
Chapter 96 · 0% Book details