← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 152

Sashe 109

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

A b'angaren Lolly lokacin da ta shiga bedroom wanka ta fara yi ta d'auro alwala,tana fitowa kafin komai sai da ta fara yin sallah raka'a biyu,idanunta suna tsiyayar da hawaye take sake rok'on Allah ya ba ta juriya da hakur'in zama da duk mutanen da wani alak'a zai had'a su,tana idarwa it twisted lotion alone to her body and then arranges herself into two in one silk women nightwear farare,ta cikin sleeveless ce ta gaba an zuba mata adon lace mai shara²,babu abunda ba za ka gani ba,tsayinta duka is just a few inches long,sai robe d'in da take doguwa har ankle d'inta,ta d'aure mad'auran a gefe,k'afarta sakaye a cikin mule slippers bayan ta feshe jikinta da turarukanta masu dad'i da sanyin k'amshi ta fito za taje kitchen saboda lokacin ta san kowa ya shige d'akin baccinsa,cikin nutsuwarta take tafiya har ta wuce ta shiga kitchen,as she thought no one was out tana shigowa ta bud'e cabinet to pick up a glass cup and turned to the coffeemaker,not taking a long time tana daga tsayen ta gama had'awa,just in time for her to go out tana juyowa taga mutum tsaye in the doorway,as she does not know when yazo gurin tsoron da taji yasa ta saki cup d'in dake hannuntan,da sauri Rafeek dake tsaye tun lokacin da ta shigo kitchen d'in ya shigo jikinsa sai rawa yake because as she quickly went back and closed her eyes to know that it would be difficult coffee d'in da ya zube a jikinta bai k'onata ba,yayi sauri ya kwance mad'aurin robe d'in tana k'ok'arin cirewa ya taimaka mata,maganarsa har sark'ewa take wajen tambayarta bata k'one ba? She slowly opened her eyes ta saki wani fitinanniyar ajiyar zuciya mai tattare da sheshshek'a,hakan da tayi ya bawa k'irjinta damar d'agawa incidentally boobs d'inta suka yi rawa,idanun rafeek akanta lokacin da hakan ya faru,nan take zuciyarsa ta shiga zullumin da har bai san lokacin da yayi ajiyar zuciya ba,ya sake tsareta da idanunsa,ganin haka yasa da sauri ta matsa daga wajen ta d'auko abun shara to took out the broken glasses,he was standing there tasa mop tayi scrubbing wajen,tana gamawa ta wuce za ta bar wajen ya bud'e ido yana kallonta har ta fita,yayi ajiyar zuciya ya lumshe idanunsa ya bud'e a hankali,bai jima sosai a kitchen d'in ba ya d'auko robe d'inta data manta,lokacin da ya zo k'ofar bedroom d'in he pretends not to go in ya d'auki mintuna a tsayen yana tunani kafin ya daure yayi sallama,tana tsaye a arean closet za ta canja wasu nightwears d'in ta ji maganarsa,da sauri ta juya ta hango shi yana kallon bedroom d'in da alamar itan yake nema,tayi shiru tana tunanin abun yi ta hangoshi ya zauna saman resting chair,can dai ta daure tace "I'm coming" he turned around to look at where he heard her words,quickly ta d'auko wasu pyjamas set na crushed velvet masu launin lake blue,tana gama shiryawa ta fito ta nufo inda yake,tun kafin ta k'araso ya k'ura mata ido,har wani had'iye saliva's yake yi saboda yadda kayan suka yi mata kyau sai yake ganin kamar yanzun ta fi d'azu yin kyau,yayi ajiyar zuciya lokacin da ta k'araso,a hankali ya yi murmushi ya mik'e tsaye had'e da mik'a mata robe d'inta yace "u forgot it there" ta karb'a had'e da cewa "Na gode" ya gyad'a kai ya juya yana yi mata sallama,da ido ta bishi because she had learned enough of his concern,so she should feel very pity for him as she knew him a matsayinsa na mutumin da yake da cikakkiyar lafiya dole ne ya b'ukaci mace,musamman da taga irin kallon da yake mata tun a kitchen ta san he made the effort to remain unmarried tsayin shekarun da suka rabu da LYDIA,har ya fita bata sani ba tana can duniyar tunani,Rafeek kuwa lokacin da ya ganta ta fito daga arean closet k'ok'ari kawai yayi ya bawa zuciyarsa hak'uri but ganinta da irin shigar nan yau ya lalata duk wani shirinsa da hakur'in sa,yana fitowa ya wuce bedroom nan ya zauna gefen bed yana tunanin ta yadda zai ci gaba da hakur'i har ta gama dawowa dai²,duk da ma yana yin azumi Monday to Thursday saboda rage sha'awa but his mood was just over normal,yana zaune yana tunani aka yi knocking ya d'ago a hankali and saw a mini tray in her hand with two cups,tayi masa murmushi ta shigo,he just stared at her har ta k'araso inda yake ta fara ajiye tray d'in sannan ta d'auki cup d'aya ta mik'a masa,ya karb'a yana ci gaba da kallonta,ta sunkuyar da kai saboda kunyar irin kallon da yake mata,she didn't look at him again ta d'auki cup d'in da yayi saura ta fara shan coffee d'inta,har ta gama bata yi magana ba,shi kuwa Rafeek gaba d'aya al'amuranta sun gama jefa zuciyarsa cikin tsoro,musamman idan ya tuno baya sai ya ga kamar tana son yaudarar sa ne,har suka gama babu hiran da suka yi sai satar kallon juna da suke yawan yi,wani lokaci su had'a ido,,ta kalleshi ta gefe ganin yayi shiru ya kasa cewa komai a hankali ta had'a cups d'in za ta fita tace "Good night",ya bita da kallo yana jin kamar yaje ya dawo ita but he lost his confidence,daf za ta fita ta juyo tace.....

*#Ku yi hak'uri da ni idona ya fara ciwo kwana biyu that's why na ajiye typing.*

#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*        

                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2

   *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏*

Pᴀɢᴇ 44.
#Fᴀʀɴᴇꜱꜱ
Chapter 109 · 0% Book details