← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 151 OF 152

Sashe 151

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

of this healing process?" Ajiyar numfashi Lolly tayi tana tab'e baki tace "Mmm! You tried so hard" Nusrah ta fara dariya saboda yadda taga Lolly tana magana,cike da tsokana tana kallon Nuraz tace "but Daddy Hayat fa is more stubborn,babu ruwan Mom dama" Nuraz ya zaro ido yana had'e rai yace "Ke! Ki shiga hankalinki kafin na b'ata miki rai yanzun" ta hararesa ta murgud'a baki tace "ai gaskiya na fad'a" ya gyad'a kai yana harararta yace "za kiyi baya ni,ai zan kama ki" Mr Rafeek yayi dariya yana shafa kan Nuraz yace "No beta just be patient,ni na san babu ruwanka kai mai hak'uri ne" Nusrah ta bud'e baki da sauri tace "Laah! Daddy ba shi da wani hak'uri" yayi saurin kallonta yana had'e rai zai yi magana su duka suka fashe masa da dariya,Nusrah tayi masa gwalo tana dariya,ya kad'a kai bai sake cewa komai ba,mintuna kad'an Angelyn ta fito daga kitchen tana tura trolley za ta shigo wajen su aroma na grilled fish da yaji decoration yana turiri ya bugi hancin Nusrah,hurriedly ta mik'e tana rufe baki saboda wani irin tashin da zuciyarta ya fara,she made her way to their bedroom dake cikin apartment d'in a guje,Nuraz ya mik'e ya biyo bayanta da sauri yana tambayarta abunda yake faruwa,bata tsaya ba shi amsa ba ta wuce bathroom and started throwing up,ya tsaya a bayanta ya rik'eta yana shafa bayanta har ta gama,ya wanke mata baki yana kallonta yana jera mata sannu,ta lumshe ido a hankali tana jin jikinta yayi mata wani iri,ya kalli yadda tayi luf a jikinsa yace "ina yake miki ciwo?" Ta girgiza masa kai a hankali muryarta yayi sanyi tace "babu ko ina,sai rashin k'arfin da nake ji kad'ai" yace "sannu,let's just go and have some rest,ko da abunda kike buk'ata kuma?" D'an murmushi tayi masa tana lumshe idanu da bud'ewa tace "bacci kad'ai zanyi,shi nake ji,sai grape's da nake jin son sha" yayi murmushi yace "alright! Muje ki kwanta za'a kawo yanzun,u know i have party tonight" ya k'are maganar yana yi mata murmushin tsokana,saurin kallonsa tayi tace "wane shagali kuma? Ni fa ba ni ma da lafiya" yace "za kiji sauki ai,muje ki huta kafin dare za ki koma normal" kamar za tayi kuka ta bishi da kallo tana fad'in "I can't" yana jin ta ce haka ya fara murmushi yace "za ki iya baby,u're strong ai" bubbuga k'afa ta fara yi a k'asa tana cewa "Allah bazan iya ba" da sauri ya d'auke ta ya wuce yana cewa "I can see if u really can't" suna fitowa ya wuce hanyar bed,a 180 ta fara wuntsila k'afa tana cewa "dan Allah ka bari sai an jima,na yarda zan iya" yana jin ta fad'i haka bai san lokacin da yayi murmushi ba,a hankali ya nufo lips d'inta ya fara sucking,suka yi ajiyar zuciya tare,ya kalleta kad'an yana shagwab'ewa yace "baby nayi yanzun?" Wani irin zaro ido tayi tace "A'a kuma a nan za kayi?" Ya d'aga kai yace "da nan da gidan mu duk d'aya ne" tayi saurin girgiza kai tace "A'a ka bari idan mun koma,haka kawai kasa min ihu,kai da baka iya samun abu kayi shiru ba,salon ka kunyata ni irin na lokacin da na haifi Maysam" wani dariya yayi da bata tab'a ganin yayi irinsa ba yana kallonta da narkakkun idanunsa duk ya mak'aleta yace "sauk'in abun ma ba ni kad'ai nake yin haka ba,wata idan dad'in yayi mata yawa har cewa take,idan baka yi ba zan mu..t..uu..!" Ya k'arasa furucin a rabe,wani irin kallo tayi masa tana had'e rai tace "Allah ni babu abunda nake cewa,sharri kake yi min" murmushi yayi yana dungure mata kai yace "Yan! Yan!! Yan!!! Shut up my friend,who do u think will agree?" Ta hararesa tace "kai zan fad'awa ka yarda" ya zaro ido da sauri yana fad'in "Ehhh! Lallai yarinyar nan na kula tunda kika gama ganin girma na raini ya shiga tsakanin mu,but i have to get rid of this contempt today" yana fad'a bai jira ba ya fara aika mata some hot messages that would make her lose her composure,da sauri tana fizgar numfashinta da kyar ta rik'osa tace "please Hayat kar kayi min haka,ka bari mu tafi" shi kam ba wani ganewa yake yi sosai ba lokacin yana sakin wani moan na fita daga nutsuwa yace "I can't" kuka ta fashe masa da shi because she knew she had no way to escape than tayi hakan,cikin sa'a tana fara kukan ya d'ago rinannun idanunsa yace "what?" Tace "ni dai mu tafi can" lumshe idanunsa yayi ya koma gefenta ya kwanta,he said nothing for almost 3 minutes and then ya tashi yace "Let's go" ta d'ago ta kalleshi taga yadda idanunsa suka yi,ta zaro ido tana sake fashewa da kuka,yayi still yana kallonta sai da yaga abun nata kamar da rainin wayo ya had'e rai yace "what happened? Me aka yi miki kuma?" Da sauri tace "ka ga fa idanunka yadda suka yi,dama muna fita Mom will understand what we did" wani murmushin takaici ya saki yana kallonta k'asa² yace "za ki bar yi min wannan shirmen ki tashi mu tafi ko sai na yi a nan?" Before he could finish suja jiyo maganar Lolly dake tahowa za ta wuce tace "me za ka yi?" A tare suka zaro ido Nusrah kam har da rufe baki da duka hannayenta saboda fad'uwar da gabanta yayi,k'asa² ta furta "Yah Allah! Ka ga abunda nake gudu ko? Yanzun da shigowa tayi ta tarar da mu fa?" Ya had'e rai yana watsa hannu yace "shi kenan! Ai ta san me muke yi,ko bata gani ba sai nace sunnah muke rayawa" ta zaro ido tana kallonsa tace "a nan kuma?" Yace "a ina ne ba'a raya sunnah? Ai dai ba haram muka aikata ba" ta ci gaba da kallonsa ta kasa magana but cikin ranta jinjina fitsararsa kawai take,ya mik'a mata hannu yace "Oyah! Let's go,ko yanzun me afkuwa ya faru a nan,ni babu ruwa na yi zanyi a ko ina ne ya kama" yadda yake magana da gaske yasa bata san lokacin da ta fashe da dariya ba tace "ji fa sai kace wata abinci,kayi ta fad'ar za ka ci" yayi murmushi yana d'agata yace "akwai differences masu yawa tsakani,and wannan ya fi duk wani abincin da za'a bani dad'i ma" dariya tayi tace "there's no difference in work kuma ai" yace "no! Akwai huge differences ma in between"" ta gyad'a kai suna rik'e da juna suna tafiya tace "I don't see the difference" sai da ya kalleta kad'an then yace "ke ai ba za ki gane ba,but let me explain their differences" tana gyad'a kai tace "ina ji" yace "shi abinci kin ga sai ana jin yunwa ake ci ko?" Tace "haka ne" yace "If u are hungry,when u have food za ka ci ka k'oshi,daga nan kuma u will not look for it again until u are hungry,so bambancin su a nan shi ne shi,shi wannan yanzun zan iya yi na ji na k'oshi for a minute zan sake jin kawai ina son sake neman k'ari,sannan uwa uba will enjoy it so much that no food will be added,no matter how hard the taste of that food is ba za'a tab'a had'asu bama" suna yin sallama da su Lolly lokacin sun fito suna tafiya cikin shauk'i ta d'aga kai tana kallonsa,shima ya zuba mata ido yana kallonta,a tare suka saki murmushi tace "zuwan mu Nigeria fa?" Yayi murmushi yace "babu lokaci yanzun ki bari sai komai ya koma dai²" tace "Will u take me?" Ya lumshe mata ido a hankali yace "ban yi alk'awari ba" she was silently looking at him and then she jumped up za ta haye jikinsa,hurriedly ya rik'eta yana zaro ido da fad'in "Ke! Bari mana" Sai ta fashe da dariya da sauri ta juya za ta fara gudu yayi sauri ya biyota yana fad'in "Stop Roohii! Ba na son wannan wasan naki" Waiwayowa tayi tana yi masa dariya sai ta d'an dakata kad'an,ya taho yana kad'a kai yace "u know bai kamata kina tsalle² da k'aramin ciki ba ko?" Tayi masa dariya bata ce komai ba har ya kusa k'arasowa,da taga ya kusa zuwa inda take,ta shammacesa ta juya za ta fara gudu,cikin sa'a yayi taku biyu ya rik'ota,ta sake fashewa da dariya tana kallonsa,ya had'e rai yana kallonta yace "kina so kiyi min asararsa ne halan?" Ta kad'a kai alamar a'a sai tace "tsokanarka nake son yi ai dama" yayi murmushi yana kallon yadda take tura masa baki,bata yi tunani ba sai ji tayi yayi sama da ita yana cewa "kin tsokanowa kanki kuwa yarinya.." Daga nan ya wuce da ita flat d'insu tana bashi hak'uri,bai kulata ba ya sakar mata wani irin murmushin mungunta yace "Babu abunda za'a fasa." Ta zaro ido za tayi magana da sauri ya d'ora bakinsa saitin kunnenta yana blowing mata iskar bakinsa.....
Chapter 151 · 0% Book details