Sashe 60
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Bedroom d'in Lolly ta nufa bcos akwai maganganun da take so suyi,tayi knocking door d'in taji shiru,ta sake knocking Lolly tana jin haka ta san ba Bareerah bace ta taso ta bud'e mata,bata iya kallonta ba har ta shigo,Annie ta kalle ta sosai tace "are u sick.!?" Ta girgiza kai tace "A'a" tace "What's wrong with u.!?" Quickly looking at her as she did,irin kallon da take yi mata yasa ta wuce a hankali tace "Nothing",Annie ta tsaya a inda take tace "Can we talk.!?" Ta juyo tana kallonta tace "Ehh!" Ta fara tafiya a hankali har ta isa inda take tace "Kin san me nake son fad'a miki.!?" Ta girgiza kai tace "I want u to take all ur stress out of ur life" ta had'iye saliva's da kyar tace "I can't adda" tace "Why not.!?" Lolly ta koma ta zauna tana jin zuciyarta tana yi mata wani iri tace "I just don't want our.." Annie sat down next to her tana dafa shoulder d'inta tace "kiyi k'ok'ari ki raba kanki da damuwa,kin fi kowa sanin babu abunda hakan zai k'ara miki face yasa ki sake shiga wani halin,and kin san tunda akwai yaro a tsakanin ku dole har yanzun kuna da alak'a" tayi shiru tace "But Adda shi yace nayi masa alk'awarin babu abunda zai sake had'a mu,and to stay away from his family,ba zan sake neman inda suke ba,kuma na yi masa alk'awarin,me yasa su zasu shigo rayuwar mu.!?" Annie tayi ajiyar zuciya tace "Manta da wannan zancen,abunda nake so dake kawai ki nuna musu basa gabanki,and ki yafe musu a wuce wannan matsayar" kai tsaye tace "I forgive them but Adda.." Annie tace "Tunda kin yafe musu kada ki sa damuwarsu a ranki,ki ci gaba da harkokin ki yadda kike yi,magana ne sai kin ga dama kiyi akan duk wani abu da za suyi,but kada ki kasance mai manta alkhairi ko yaya yake" ta girgiza kai tace "In sha Allah i'll never forget" Annie tace "Well,do u know what's going on.!?" Ta girgiza kai tana kallonta Annie tayi murmushi tace "Ur angel found u a new son in-law" murmushi tayi tace "Really.!?" Annie ta lumshe ido ta bud'e tana yin murmushi tace "Haka naga alama" Lolly tayi shiru tana tunani fuskarta ta canja zuwa yanayin damuwa tace "amma Adda bakya tunanin abunda ya faru.?" Annie tace "Mene ne ya faru.!?" Tace "u know what happened few days ago tsakaninta da wannan yaron.." Annie tayi murmushi tace "Baki tambayi waye saurayin ba kin fara maganar tsoro da abunda ya faru kwanaki" ta tsaya tana kallonta a hankali tace "To waye shi.!?" Annie tayi dariya tace "I won't talk about it right now,idan lokaci ya yi zaki sani" tana fad'ar haka ta mik'e ta fita tana fad'in "Find me in the parlor",lolly tayi shiru tana tunani kafin tayi saurin biyo bayanta tana fad'in "Adda please help and tell me,i can't understand what u mean" Annie dake zaune cikin parlor ta kalleta tana dariya dai² lokacin da Nuraz ya fito cikin shirin fita,Annie ta kalleshi tace "Yallab'ai come here" ya d'ago a hankali yana k'arasa buttoning waistcoat dake saman long sleeve dake jikinsa,a hankali ya tako inda take ya zauna,Annie tana kallon Lolly tace "Zauna magana za muyi" ta nemi guri ta zauna da tunanin abunda Annie za ta fad'a,inda yake Annie ta kalla tace "Idan na tambaye ka za ka fad'a min gaskiya habibiiy.!?" yayi saurin kallonta bcos bai san me zata tambaye shi ba,ya daure yace "In sha Allah zan fad'a miki gaskiya" ta girgiza kai tace "Mene ne tsakanin ku da baby.!?" Yayi saurin d'ago kansa ya kalleta yace "Annie!" Ta d'aga masa hannu tace "Amsa kawai nake son ji daga bakin ka" ya juya ya kalli mahaifiyarsa da shi itama take kallo,ya juya ya kalli Annie yace "Babu komai" tace "Kuma so kake na yarda.!?" Ya sunkuyar da kai yana murmusawa bcos ko babu komai ya gama tabbatarwa kansa ta gano shi,ya d'ago kansa yana sakin murmushi yace "Annie tunda kin gane ai ba sai na fad'a ba ko.!?" Ta girgiza kai tace "A'a sai ka fad'a" ya juya a hankali yace "Ina sonta ne" lolly ta zuba masa ido tana kallonsa ta juya ta kalli Annie suna had'a ido a tare suka kwashe da dariya,yayi saurin kallonsu bcos bai san mene ne yasa su yin dariya ba ya daure yayi murmushi shima.....
*#Afuwan fan's wollahi these days i don't know what's going on,no matter how i explain u don't really understand what i mean,but i need ur prayers.*
#Share pls.
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
Pᴀɢᴇ 29.
#Uɴᴘʟᴀɴɴᴇᴅ ᴍᴇᴇᴛɪɴɢ
Juya diary d'in tayi ta faman yi before she found out what was written fuskarta d'auke da tsananin mamaki ta furta *"NUSRAH!"* sai kuma tayi shiru tana tuno abunda ya fad'a mata yanzun babu jimawa,continuously tana turning diary tace "Is this what was written with calligraphy.!?" Tayi ajiyar zuciya mai had'e da murmushi,haka nan taji har ranta abun ya bata sha'awa sosai,ta d'auko wayarta ta saita camera ta d'auka sannan ta rufe ta tashi with the smile she didn't know where it was coming from,tana fitowa daga bedroom d'in za ta wuce taji alamun dariyarsu a parlor da sauri ta kalli gurin da suke,suka had'a ido da Nuraz yana sakin murmushi,she is still looking at them before she slowly turns za ta koma Annie ta hangota ta yiwa lolly rad'a,da sauri ta d'ago ta kallo inda Nusrah take as she quickly passed out tayi saurin kiranta "Angel" babu yadda za tayi dole ta tsaya tana raba ido a zuciyarta tace "Shi kenan tawa ta k'are" ta juya a hankali lolly ta yafito ta,ta fara tafiya tana jin kafafuwanta suna hard'ewa bcos bata san mene ne dalilin kiran nata ba,har ta ratso cikin parlor'n dai² inda suke tace "Here i'm aunty" lolly tayi mata nuni da gurin zama,slowly Nusrah walked back down and bowed her head tana wasa da gefen skirt d'inta,ta jiyo muryar lolly tana tambayar ta "Baby did u really find me a new son in-law.!?" Ji tayi kamar za ta nutse a gurin saboda kunya,Annie tayi murmushi tace "Daughter d'ago kanki magana ma za muyi,amma sai kin cire kunya and i want u to tell the truth.!?" Ta gyad'a kai tace "toh" amma kuma sai ta kasa d'agowa sai wani mutsu² take duk tana jinta a takure,Annie ta kalli inda yake ta sake kallon Nusrah tace "Do u really love.." Tun bata k'arasa ba Nusrah ta tashi ta gudu,suka sake sa dariya Nuraz yayi murmushi ya tashi yace "Annie zan tafi" ta dakata da dariyar da take tace "Will u go to the hospital.!?" Ya gyad'a mata kai yace "A'a sai na dawo zan je" lolly tayi saurin kallonta tace "Adda waye ba lafiya.!?" Annie remained silent as she looked at Nuraz,shima ya kalleta jin tambayar da mahaifiyarsa take yi da sauri gudun kada ta dawo da tambayar kansa ya wuce yana yi musu sallama,ko tsayawa yaji me Annie za tace bai yi ba ya fice,bayan fitarsa lolly ta sake tambayar Annie waye babu lafiya,but she can't answer sai hanya² take mata as if she doesn't know what she is saying,da ta ga haka itama tayi shiru bata sake tambaya ba,,wajen 10am suna zaune suna hira wayar Annie tayi k'ara,ta duba taga Maimunatu ce ta d'auka tana satar kallon lolly data maida hankali kan TV,daga gefen Maimunatu bayan sun gaisa take fad'awa Annie sun koma gida yau da safen,Annie tace "Ya mai jikin.!?" Ta amsa babu kuzari a daddafe dai har suka yi maganar suka gama,Annie tace ta turo mata address idan sun samu lokaci sai su zo suga jikin nasa,Maimunatu tace ba sai ta turo mata ba,duk sanda suka shirya ta sanar mata za'a turo musu driver,bayan sun gama magana da ita ta ajiye wayar,lolly dai ta shiga sabgogin ta bata sake mata maganar mara lafiya ba,haka kowa ya shiga harkokin gabansa.